← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 167 OF 184

Sashe 167

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ina alfahari da samunki a hakan Zaynabb, na yi sha'awar a duba lafiyar
afar ne idan da yiwuwan zai koma daidai sai ayi aikin, ba don na daina
aunarki a yadda ki ke ba, sai donba tunanina hakan zai faranta ranki.

Amma tunda kin min mummunar fassara na yi al
awarin ba zan sake kawo miki magana makamancin wannan ba.

U hurt me very much Zaynabb da yadda ki ka fassarani, amma ba laifinki ba ne thank u!"
Daga haka ya zareta daga jikinsa yana juyawa da sauri ya bar
akin zuciyarsa na tafasa da kalamanta, ko ka
an bai yi tunanin haka za ta fassarashi ba da bai fara
akko maganar ba, ya yi tunanin murna za ta yi tana yaba masa akan son ya ga lafiyar
afarta ta dawo daidai.
akinsa ya shiga ya kwanta rigingine tare da lumshe idanunsa, yana jin yadda kowani bugun numfashinsa ke fita tare da zazzafar soyayyarta me tsanani, ya sake lumshe idanunsa yana ji zuciyarsa sam babu da
i, ita yake son ji a cikin jikinsa amma dole ya danne kwa
ayin hakan, don nuna mata cewa ta
ata zuciyarsa.

TAIMIYYAH bayan fitarsa daga
akin sai ta koma ta kwanta hawaye masu zafi na biyo face
inta, jikinta ya yi mugun sanyi da yadda ta jahilci manufarsa, ta dinga recalling kalaman da ta furta masa tana sake jin nadama na ratsa zuciyarta.

Tamkar wacce aka bai wa umurni haka ta yi saurin tashi tana kallon shigar da ke jikinta,
aramar riga ce me hannun vest wanda akai wa gidan Bro a jiki, tsayinta duka iya guiwarta ne sai ta mi
e tana dafe
afar ta fara takowa don fitowa daga
akin.
akin A.Maleek ta nufa ta tura
ofar ta shiga sabida dama ranarta ce, tasan cewa ba za ta ga Suhailah a
akin ba tana
akinta, shiyasa ta shiga kai tsaye bayan ta yi sallama bai amsa ba.

Ta dinga takawa har ta isa bakin bed
in da yake a kwance, ya yi rigigine idanunsa a lumshe tamkar me yin bacci, ta hau gadon baki
aya tana zamewa ta kwantar da kanta a saman
irjinsa, ta kai hannu samar fuskarsa amma sai ya ture tare da tashi zaune yana sauke ta a jikinsa ya juya mata baya.

TAIMIYYAH sai ta ji hankalinta ya kai
ololuwa wajen tashi, ta sake binsa tare xura hannu ta
ameshi ta baya tana sakin masa kuka me sauti.

A.Maleek ya yi saurin tashi yana finciketa daga jikinsa cikin murya me cike da masifa ya ce, "Why Zaynabb, meyasa za ki biyoni kina min wannan kukan da kika san bana so yana
agar min da hankali?

Kin biyoni ne ki sake gaya min maganganun da ranki ke so,sabida raini ya fara shiga tsakanina da ke ko?

Oya get out please!"
Ya yi maganar yana nuna mata hanyar fita daga
akin, aiko sai ta sake rushe masa da kuka tana fa
awa jikinsa baki
aya ta rungumesa, cikin muryar kuka ta ce, "Don girman Allah ka yi ha
ury ka yafemin Baby!

Ba zan
araba na yi nadaman duk kalaman dana fa
i maka, hankalina ne ya tashi sabida na yi tunanin ka fara gajiya da zama dani a gurguwata ne, alhali zuciyata ta gama shiga garari a
aunarka.

Don Allah ka yi ha
ury sweet na yi maka mummunar fahimta, ni nafi son in ga cewa mun rayu a hakan, domin yaran da zan haifa su taso suna masu tin
aho da nakakkasu tare da girmamasu, sabida kasancewar uwarsu me nakasa ce.

Ina so
an uwa na masu nakasa irin tawa su dinga jin cewa nakasa ba kasawa bace, kuma Ubangiji zai iya
aga darajarsu ya kai su ko wani irin matsayi da
aukaka na rayuwa, ba kamar yadda ake kyaran mu da nuna cewa mu ba komi bane.

Shiyasa na ke da burin yin ilimi me zurfi ta yadda zan sake yin alfahari da kaina da kasancewata me nakasa, don Allah Habibi ka yafe min ka fahimci manufar da yasa bana sha'awar a gyaramin
afafuna, domin na riga na nakasa ko baka lura da yadda
afar ya shanye bane?

Ko an ta
afar ba mu da tabbacin zai dawo daidai idan har haka Ubangiji ya so ganina, mu ha
ura mu zauna da juna a hakan cikin soyayya da
auna juna Habibi.

Idan kuma akwai ina gaza ne wajen baka abinda ka ke nema na san Anty Suhailah na cike maka wannan gurbin kasancewarta lafiyayya.

I luv my sweet Amore, don Allah ka fahimce ni ka kuma yafe min
acin ran dana sanya ka ciki ka ji Luv please!"
TAIMIYYAY ta kai
arshen maganar cike da magiya tana sake shigewa jikinsa, tare da manna
irjinta akan nasa, hakan ya sanya Maleek kai hannu ya sake matseta a
irjinsa suna jin bugun numfashi juna, ya kwanto da kansa bisa kafa
arta ya ce, "Ya wuce Baby na yafe miki, na kuma fahimci manufarki but kar ki sake tunanin wai ni Abdulmaleek akwai ranar da zan ji kin gundureni ko na gaji da ganinki a yadda ki ke, ni ne na amince da aurenki a hakan ba tare da ko sau
aya na ta
a jin cewa akwai randa zan gajiya da kallonki a hakan ba, kin riga kin zama wani
angare na rayuwata Zaynabb, duk yadda zan misalta miki yadda na ke jinki a zuciyata ba za ki fahimta ba, so please kar ki sake tunanin gazawarki a kowani fanni wajen faranta raina, domin kina min abinda lafiyayyun mata biyu ba za su iya maye min gurbinki ba."
Yadda A.Maleek ya kai
arshen maganar da wani irin sanyin murya, ya sanya TAIMIYYAH
ago da kanta tana duban tsakiyar idanunsa, wani irin abu take hangowa me girma a cikin idanunsa.

Sai ta ha
e fuskarsu waje guda tana lalubar bakinsa ta ha
e da nata, A.Maleek ya sake matseta a jikinsa yana amsar wasu irin zafafan kisses daga gareta, ya kai hannuwansa duka biyu ya
alle ma
allan gaban rigarta tare da zare rigar gabaki
aya daga jikinta.

TAIMIYYAH sai ta zare bakinta daga nasa tana jifansa da wani irin kallo,wanda ke nuna zallar
aunarsa da ya yiwa zuciyarta mugun kamu,lokacin da ta ji bakinsa kan
irjinta sai ta kai hannu tana sake tallabo kansa zuwa gareta, hakan ya bashi damar
arisa cusa kan nasa a tsakiyar
irjinta da ke gigita duk wani nutsuwarsa.

Daga haka lamura suka kankama a tsakaninsu,in da TAIMIYYAH ta zage wajen ganin ta
atar da duk wani fishi da
acin ran da ta kimsa a zuciyar A.Maleek Ado, sai da ta tabbatar ta gama
atar da duk wani tattaunawarsa da likitar
ashinsa da ya jajibo ta watsar da su a gefe guda.

A.Maleek da ke rungume da ita a jikinsa bayan ya dawo cikin nutsuwarsa, sai ya dafa kanta yana faman sanya mata albarka tamkar ba hakkinsa bane aka bashi.

TAIMIYYAH ta yi la
was a jikinsa kai bakace ita ce ta rufe ido ta sarrafashi son ranta ba,daga haka bacci ya sace su sai after La'asar suka tashi.

TAIMIYYAH
akinta ta gudu ta yi wanka ta fito ta gabatar da sallah, tana jin zuciyarta wasai sai tarin shau
i da soyayyar Maleek
in ke sake nu
usar zuciyarta.

Tana tsaka da sanya kaya A.Maleek ya shigo, ya shirya fes cikin
ananun kaya da sukai masa mugun kyau, ya isa bakin bed ya zauna yana zurawa TAIMIYYAH ido, wacce ke
aure ma
aurin gaban rigar wani english gown da ta sanya, kalar red da ya haska farar fatarta tare da yi mata mugun kyau, ta gogawa
aramin cute lips
inta jambaki kalar red ka
an, sai idanunta da tayi lining
insu suna faman haskawa da wani irin kyau me fisgar hankali.

A.Maleek sai ya kasa daurewa ta kammala la
aitar da ya kula da gangar take yi, ya mi
e ya isa bakin mirrow
in yana amshe kwalbar turaren VERSACE da ta
akko za ta fesa, ya fesa mata ka
an ya aje yana juyo da ita ya rungumeta, ya kai bakinsa ya yi kissing wuyarta zuwa
irjinta, yana ri
o hannunta suka isa bakin bed
in ya zaunar da ita yana fa
in, "Wait Sweet!"
Daga haka ya nufi wajen kayanta ya ciro mata wani madaidaicin Egyptian Jilbabs da suka siye su kala-kala, ya zaro mata black colour ya zo ya sanya mata.

Nan da nan ta sake yin wani mugun kyau tamkar ka sace ka gudu, ya dinga kallonta yana jin yadda zuciyarsa ke sake narkewa akanta.

"My pure zuma ko dai a fasa fitar ne yau?"
TAIMIYYAH ta narke face cike da shagwa
a ta ce, "No Sweet please!

Kai fa ka yi mana alqawarin Sunusi zai kaimu wajen tunda company ne mu za
i design kawai a buga mana su, ni fa da gaske business
in su zan fara, ina son shigar Abaya kuma ina da wa
anda za su iya sarar ko guda dubu ne idan na turasu zuwa kano, kasan yaran guggo Bilki duka suna ta
a business bayan aikin gwamnati."
Maleek ya zura mata ido kafin ya ce, "My pure zuma kenan, bakin ku ya zo
aya da Suhailah, ita ma abinda ta ce kenan za a buga mata designs unique ta sarar dasu,kar ku damu zan yi magana da Sunusi amma ina fata account
inku da nauyinsa ko?"
Yayi tambayar yana
age mata gira guda, hakan yasa ta saki dariya tana kai baki ta manna masa kiss kafin ta ce, "Ko babu nauyi my sweet Amore zai cika mana ya yi nauyin ai, ko ba haka ba luv?"
A.Maleek ya lakace face
inta ya ce, "Hakane my pure zuma let's go Sunusi ya iso na ji kamar muryarsa daga falo."
Daga haka suka fito zuwa falon ilai kuwa Sunusi ne ya iso, suka gaisa da TAIMIYYAH cikin mutunci, ya gaida A.Maleek
in kafin ya mi
e ya fice.

Suhailah ta fito cikin shiri ita ma tana sanye da doguwar rigar boubou na material da ta siye shi ready made, ta yane kanta zuwa jikinta da babban veil me kauri wanda companyn da ke yin irin Hijab
in da TAIMIYYAH ta sanya, su suke yin veils masu kauri da kyawu sosai.
Chapter 167 · 0% Book details