Sashe 105
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya
aga hannu zai
auke ta da mari sakamakon zafafan kalaman da ta fa
i na
arshe tana cewa, "Kar ka kuskura ka ce za ka sake ta
ani,ka je can wajen gurguwar na sallama mata kai Yaya Maleek, tunda ka tsaneni ka ci amanata, ka za
i auren nakasasshiya sabida ban haihu ba,meyasa idan auren za ka
ara ba za a sanyaka ka auro me lafiya ba sai gurguwa, nakasasshiya sabida ku tozarta ni...."
Hannun da ya
aga zai zabga mata mari ne ,ya sanya Suhailah gintse kalamanta,Maleek da idanunsa suka fara sauya launi ko me ya tuna?
Sai ya sauke hannunsa ba tare da ya kai mata marin ba kamar yadda ya yi niyya.
Ya juya cikin tsananin fishi ya fito daga
akin ya nufi
akin Hajjah.
A zaune ya samu Hajjah ranta a matu
ace ita ma, don kalaman Suhailah sam basu yi mata da
i ba ko ka
an.
Ya isa kusa da ita ya zauna yana bu
e baki ya ce, "Hajjah ha
ury za ki yi da Suhailah, ni da ke duka mun riga mun san sai hakan ya faru,idan har ta ji maganar aurennan,don haka ki yi biris da ita da duk wani haukar kishin da za ta nuna,ni zan wuce Lagos zuwa anjima,amma ita zan barta anan ta samu kaman 2 weeks kafin ta koma Abuja,watakila zuwa lokacin ta saduda ta ha
urewa zuciyarta, don duk wani haukanta ba su isa su hana komi ba,sannan ki garga
eta akan aibanta halittar Zaynab a gaban idanuna,idan har ta cigaba da hakan zan mugun sa
a mata,don ko a yanzu ma na kai zuciyata nesa ne da sai na kwa
a mata mari."
Maleek ya yi maganar cikin fishi me tsanani, don a yanzu idan akwai abinda ya tsani ji bai wuce a kira TAIMIYYAH da suna gurguwaba,hakan na masa ciwo ko da a ce daga bakin ita TAIMIYYAR kalmar ya fita.
Hajjah ta jinjina kanta kafin ta dubi cikin idanunsa tana fa
in, "Allah ya tsare hanya Maleek, tabbas barin Suhailah a nan
in shi zai fi,don tana bu
atar a bata space ta huce,zan kuma san ta inda zan
ullo mata,ai kishi ba hauka bane."
Daga haka Maleek ya yi sallama da Hajjah ya fito daga gidan, ba tare da ya sake bi ta kan Suhailah ba.
Yusuf Driver shi ne zai kai shi Kaduna, ya bi flight
in 2 zuwa Lagos.Suna kan hanya ne ya kira TAIMIYYAH a waya su kai sallama da juna,akan cewa nan da sati biyu masu zuwa zai sake dawowa,wanda ya ke fata idan ya dawo
in kafin ya bar gari an kai ku
i da kayan sanya ranar aurensu,don ba ya ji zai iya
ara watanni biyu ba tare da ya mallaki TAIMIYYAH a matsayin halaliyarsa ba.
__________
*Bayan Sati Uku*
*Saturday, 05:56pm.*
Umma ta dubi Baba Sani hankalinta a matu
ar tashe ta ce, "Yanzu Baban Basmah kana nufin duk wa
annan uban kwalayen, kamar za a bu
e shago kayan sanya ranar auran TAIMIYYAH ne?
Wai shin ma da yaushe ta samu mijin har magana yayi
arfi,ba tare da ko sau
aya bakinka ya furta hakan ba?"
Umma ta kai
arshen maganar da jefa masa tambaya, tana jin yadda zuciyarta ke sake rufewa da wani irin duhun
acin rai,idanunta na cigaba da kallon uban kwalaye zuwa katan-katan nasu ruwa da juice, da suka cinye rabin bango guda na falon daga sama har
asa.
Bata ta
ama ganin kayan sanya ranar auren da aka ha
o kayayyaki irin wannan ba, ta sake
aga idanunta ta dubi Baba Sani wanda ya tamke fuska tamau, ba shi kuma da niyyar bata amsar tambayarta. hakan yasa ta sake gyara zama tana fuskantarsa sosai ta ce, "Kana jina fa Baban Sadeeq,na ce da yaushe ta samu mijin har aka sanya rana da gaggawa haka,mu da muke gida
aya bamu ta
a ganin ko
yallinsa ba?sai kawai rana tsaka mu ga wa
annan uban kaya kamar za a bu
e shagon provition,ina jiye muku tsoron kar ku
auki nakasasshiyar marainiyar Allah ku baiwa
an yankan kai, bayan biki ya mi
awa
ungiya jininta su shanye,don dai daga ganin wa
annan kaya an san dukiya ne ya ru
eku, har kuka amsa da gaggawa za ku sallamata,wai shin ma a ina ta samo mijin ne?"
Umma ta sake jefawa Baba Sani tambayar tana kafeshi da idanunta,sam bata damu da irin mugun kallon da yake bin ta da shi ba.
Ya bu
e baki ya yi magana cikin
acin rai yana cewa, "A gabana Zuwairah, a gabana zaki bu
e baki kina furta irin wa
annan mugayen kalaman akan jinin Sameer?
To kar ki kuskura ki
ure ha
urina don zan mugun baki mamaki, da ki ke maganar ba ku san da samun mijinba, dole ne idan Zaynab ta samu miji sai an yi shela duniya ta sani,ko kuma dole sai kin sani kafin ayi komi sabida ke ce waliyiyarta ko?
To bari ki ji ba zan
auki duk wani shirme ba,don ina sane da irin
iyayyar da ki ke nuna mata tun asali,kuma maganar kada mu baiwa
an shan jini,idan mun ba shi ki je ki
watota daga hannunsa idan ya tabbata
an shan jinin ne,kar ki kuskura ki sake min magana makamancin wannan Zuwairah kinji na fa
a miki."
Baba Sani ya tashi fuu..!
Ya bar mata falon ya shige
akin baccinsa, ransa a matu
ace da kalaman da Umman ta gaggaya masa.
Umma ta bi bayansa da kallo tana jin wani tashin hankali na sake rufto mata,ga takaicin rashin samun cikakken amsar tambayarta, na son sanin cikakken waye wanda za su
auki auren gurguwar da ta tsana su ba shi?
Tana shirin tashi ta bi Baba Sani Sadeeq ya yi sallama yana shigowa cikin falon, sai ta yi saurin dubansa lokacin da yake takowa zuwa cikin falon Baba Sanin, idanunsa akan uban kayan sanya ranar auren TAIMIYYAH da su ke tsibe.
Ya samu waje ya zauna yana gaida Umma, wacce gaba
aya take jin tamkar ta ari hauka, sabida ba
in cikin da ke damun zuciyarta.
Ta amsa gaisuwar Sadeeq a lalace kafin ta dubi cikin idanunsa tana jefa masa tambayar da ke cin ranta, "Kai Sadeeq wai wa ye mutumin da waccar gurguwar za ta aura?
Da har ake
oye mana maganar tun farko,sai kawai muka ji labarin an sanya ranar aurensu, kuma don wula
anci wai duk gaba
aya za a yi bikin da na su Basmah,sabida a tozartamu a nuna ta samo me arzi
in da ya kere mazajen da
ana za su aura,don daga ganin wannan uban kayan an san cewa ba daga
aramin gida suka fito ba,sanar dani
an gidan uban waye za ta aura a garinnan?"
Sadeeq ya yi saurin duban Umma yana mamakin yadda ta fusata, tana
aga murya cike da zallar tashin hankalin da ke haskawa akan fuskarta,ya
an cije bakinsa yana jin tsanar halayyar mahaifiyar tasa na
ona ransa, ya bu
e baki a hankali ya ce, "Umma ni ma ban san shi ba,amma Baba ya ce
an gidan tsohon Asistant Controller ne da ya rasu, Marigayi Alhaji Ibrahim Ado,sunan guy
in Alhaji Abdulmaleek Ado, ana kiran da Maleek Ado ka
ai,gaskiya a yadda Baba ke bani labari ba
ananun mutane ba ne, don sun tara arzi
i me
inbin yawa,gashi guy
in a yanzu haka shike ri
e da mu
amin Chairman na Shiffing Board na baki
aya.
Kin ga ko ba
aramin mutum ba ne ,duk da cewa yaro ne ba wai Babba ba don duka bai ma kai 40yrs ba thirty something ya ke."
Sadeeq ya gama ratafawa Umma jawabin cike da basarwa, idanunsa akan uban kayan da ke tsibe cikin falon Baban nasu.
Umma da tuni zufa ya gama ji
e wani
angare na jikinta, sai ta dubi Sadeeq cike da
acin rai ta ce, "Eh lallai dole a
oye mana ayi komi a munafurce,sabida ni ce da
ana ba a so da alkhairy sai musaka gurguwa.
Duk kuma ba kowa ke da alhakin hakan ba sai waccar tsohuwar makiran kakar ta ku Iyah.
Sabida na ji ana
ishin-
ishin cewa wai ai uwar Mutumin ce, suka ka
e TAIMIYYAH
in watannin baya,ka ga kenan Iyah ita ce ta kitsawa uwar tasa wannan munufurcin, akan su ha
a aure tsakanin gurguwarta da
an matar,to Allah yasa ba
ungiya bane ya je ya sai da ita bayan auren."
Sadeeq ya yi hanzarin duban Umma yana fa
in, "Subhanallah!
Umma wani irin kalami ki ke yi haka marar da
in ji?
Don Allah ki sanyawa zuciyarki salama, ki yi wa Zaynab fatan alkhairy ne ba sharri ba,ni dai ina ji a jikina cewa alkhairy ke bibiye da rayuwarta In sha Allah.
Kuma ina farin ciki da wannan auren da za ta yi , Allah ya bashi ikon ri
e ta da amana ita da abokiyar zamanta."
"Au yana ma da aure shi ne za a
auki gurguwa a cinna masa?
Eh! lallai wannan ya nuna cewa tsabagen kwa
ayi da son a nuna mana iyakarmu ace ta auri me arzi
i ne,shiyasa makirar ta
ulla abin."
Umma ta sake kwa
owa Sadeeq wa
annan banzayan kalaman,hakan yasa Sadeeq tashi ya baro falon Baba Sanin, ba tare da ya tsaya tambayar Umman akan cewa ko Baba Sanin na nan ba?
____________
Daga can Part
in Ummie kuwa TAIMIYYAH ce zaune ita da Ummie, suna magana akan Doughnut da TAIMIYYAH za ta yi a raba sadaka, ranar da Ummien za ta fita takaba nan da sati me zuwa.
TAIMIYYAH ta dubi Ummie tana cewa, "Amma dai Ummie za ki zauna anan tare da mu, ba gida Kd za ki koma ba ko?"
Ummie da gaba
aya a
an kwanakinnan ta ke sake jin kewar mijinta da yaranta me tsanani na damun zuciyarta,ta yi murmushin
arfin hali tare da cewa, "To ganinan dai Zaynab,zan cigaba da zama dai har zuwa ayi bikinku sannan sai na tattara na koma gida,sai dai na dinga kowawa Iyah ziyara time to time,ni duk na
osa ma time ya zo mu sha biki in ga cewa na aurar da
iyata, ko kya haifomin jikokin da zan yi alfahari dasu."
TAIMIYYAH ta yi saurin kai bakin gyalenta ta rufe fuskarta, cike da tsananin jin kunyar kalaman Ummien.