Sashe 8
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Kina iya bani waje tunda baki san me nake so da ke ba,amma ina so kisa a ranki duk randa kika ji nazo da maganan sake aure kiyi kuka da kanki ne,domin na fara ji ajikina dole zan sami wata abokiyan rayuwan da zata iya sadaukar da lokacinta domin yimin hidima,tare da bin dukkanin umurnina."
Suhailah da maganansa ya mugun girgizata,game da zancen sake auren daya shigo dashi tayi saurin kallonsa a razane,za tai magana ya daka mata tsawa yana nuna mata hanyan fita,hakan yasa Suhailah fashewa da kuka tana ficewa daga
akin nasa,ya bita da tsaki yana cigaba da shirinsa,cikin mintuna biyar ya gama kintsa kansa cikin wani lallausan farin yadi,da yai masa mugun kyau links
in hannun rigan ya gama sawa,ya isa gaban madubi ya
auki turarensa na RALPH LAUREN yana fesawa gaba
akin ya sake rinewa da dadda
an qamshinsa,wayoyinsa ya kwasa ya fito zuwa down stairs.
angaren Suhailah kuwa tana fitowa daga
akinsa,ta wuce
akinta tana
aukan waya ta kira Hajiyansa,kuka ta sanya mata tana sanar da ita cewa Maleek aure zai
ara ya daina son ta da
aunarta,bata aje wayan ba sai da Hajiyan ta gama rarrashinta da bata tabbacin wasa A.Maleek yake kawai,sai dai sam ta kasa samun sukuni hakan yasa ta fito ta koma
akinsa, ganin baya nan yasa ta san ya sauka
asa kenan,sai kawai ta biyo bayansa zuwa falon
asa,direct
angaren dining ta nufa don tana da tabbacin wannan time
in yake zaman karya kumallo indai yana
asan ko yana gari,ilai kuwa can ta hangesa ri
e da cup
in Tea yana kur
a,gabansa plate ne daya zuba chips,Suhailah ta ja kujeran dake kusa dashi ta zauna,tana sake duban yadda ya ha
e fuska kaman hadarin watan Augusta,cikin narke murya ta fara fa
in "My Maleek don girman Allah kayi ha
ury,insha Allah zan gyara duka kuskurena,amma don Allah karka sake min irin wasan
azu wai zaka iya samo wata bayan ni,wallahi zuciyata zata iya tarwatsewa,kai min rai don Allah ka bar shigo da irin wannan wasan,in dai abinda kake son in dinga yima da kaina ne zan dingayi Allah kuwa zan daure kaji Baby."
are maganan tana kwantar da kanta a kafa
ansa tare da kama hannunsa ta shiga murzawa,hakan yasa ya dubi cikin idanunta tare da watsa mata harara,kafin ya sake kur
an Tea
insa ya aje cup
in yana fa
in "Ni
in ne nake wasa Suhailah?Wato a wasa kika
auki maganan ko Hmm!
To maganan Planing
in da baki fasa ba kuma fa?
Ko kina
aukata a sakarai ne bansan duk wani motsinki ba,to ki sani ni bazan iya cigaba da zama da macen da bata shirya ha
a zuri'a dani ba,in karatune ina sha kin
are har bautan
asan duk kin gama,to ina so kisa a ranki nan da wani lokaci ka
an komai zai iya faruwa,abinda kike
auka wasa zai matu
ar baki mamaki."
Kafin Suhailah ta sami
warin guiwan yin magana,wayan A.Maleek
in ya fara ki
a alamun shigowan kira,daga yana yin ringing
in yasan Hajiyansa ce,don haka yayi hanzarin
auka yana fara gaida ta,memakon ta amsa sai kawai ta shiga tuhumansa akan cewa me zaisa ya fara
agawa Suhailan hankali da zancen cewa zai sake aure,ta rufesa da fa
a ba tare da ta bashi daman kare kansa ba,daga
arshe ta kashe wayanta ta bar Maleek da bin wayan da kallo,kafin ya maida dubansa kan Suhailah ta dai tsumu alamun rashin gaskiya,ya aika mata da mugun kallo yana fa
in "Bar kallona kinyi da ido kaman Munafuka,zan baki mamaki wallahi domin sai na sanarwa Hajiyan abinda kike aikatawa wanda sai tayi fishi da ke,xanga
arshen ji dake da take yi alhali ke ko ha
a jini da ita baki shirya yi ba,sai gayu da
aryan kina son
anta da kishinsa,haka ake son Suhailah?"
Suhailah dai tai
us zuciyanta na faman bugawa,idan akwai abinda baza ta so ba shine MALEEK ya tona mata asiri a wajen Hajiyansa ta gane cewa,itace ke anfani da maganin hana
aukan ciki,tasani Hajiya tafi kowa tsanan tsarin Iyali,kuma a
agauce take da ta samu jika daga gare su,ganin yana shirin mi
ewa ya bar wajen don tuni ya kammala cin abincinsa,hakan yasa ta tashi ta ru
umeshi tana magiyan kada ya fa
iwa Hajiya,ita wallahi ta da
e da daina anfani da komi na hana
aukan ciki,lokaci ne kawai baiyi ba,sam Maleek fuskansa babu sassauci ya zare ta daga jikinsa yana takawa ya bar mata wajen,wayoyinsa kawai ya kwasa a falo da mukullin mota yai waje don barin mata gidan ma baki
aya,zuciyansa na tunzurasa akan yaje ya fayyace wa Hajiyan irin rayuwan da yake yi da Suhailah,ko Hajiyan zata daina goyan bayanta da
aure mata gindi,hakan yasa ko da ya tada mota ya baro gidan kai tsaye hanyan da zai Kaishi Gonan Ganye ya nufa,inda a nan ne ya tanfatsawa Hajiyan nata ginin.........
ansabo ce#
*TAIMIYYAH*
Ayshat
ansabo lemu
*Page 6*
Lokacin da ya isa gidan Hajiyan bayan ya gama yin parking a wajen da aka tanaza don adana motoci,sai ya dakata bai fito ba yana ansa call,lokacin ne kuma Bilya me gadi ya iso tare da zubewa yana kwasan gaisuwa,hannu kawai A.Maleek da har lokacin ke amsa waya ya
aga masa,hakan ya ankarar da Bilya cewa uban gidan nasa amsa waya yake,sai ya tashi ya bar wajen,da ido A.Maleek ya bishi tausayin dattijon na sake ratsa shi,lokacin daya kammala ansa call
in sai ya fito yana kulle motan ya fara takawa zuwa cikin gidan,tafiya yake cikin takunsa me cike da nutsuwa da zafin jini,kallo
aya za kaiwa fuskansa da ba ma'abocin fara'a sosai ba kasan cewa miskili ne na gaske,lokacin da yaiwa falon gidan tsinke bakinsa
auke da sallama,dai-dai lokacin ne Hajiya Aysha ta fito daga wani corridor,hannunta ri
e da waya da wani Cup,amsa sallaman nasa tayi hancinta na cigaba da sha
o qamshin turaren RALPH LAUREN,ta
ariso cikin falon a lokacin da A.Maleek
in yaiwa kansa mausaki a cikin kujeran 2 Seater,kusa da kujeran da ya zauna nan Hajiya ta zauna itama,domin indai har zatai zaman falo to wannan kujeran dake daura da inda A.Maleek yake nan ne wajen zamanta,shiyasa ma yaima kansa mazauni anan
in,idanunta fes akansa yake lokacin da take aje wayanta da Cup
in da ke hannunta,A.Maleek yayi saurin zamowa daga kan kujeran ya zube a
asan Carpet yana kwasan gaisuwa,Hajiya Aysha da idanunta ke kansa ta saki lallausan murmushi tana amsa gaisuwan tilon
an nata namiji,kafin ta
aura da fa
in "Ina ka baro Suhailan da ka sanyata kuka tunda farin safiya,har da ru
ata da cewa zakai mata kishiya duk awani dalilin?"
A.Maleek da ya cigaba da zama daga
asa ba tare da ya koma bisa kujeran ba,ya
aga manyan idanunsa da ya gada wajen Hajiyan yana fa
in "Hajiya har yanzu dai na lura baki daina ma Suhailah kallon
aramar ya
rinya ba,kullum cikin goya mata baya kike bakya son laifinta sam,wallahi Hajiya Suhailah bata jin maganata,sam ba ta ma
auki aure da wani muhimmanci ba,amma a yau ina son warware miki irin zaman da muke ko zaki daina goya mata baya."
Ya dakata da maganan yana kallon Hajiya,wacce ta nutsu tana sauraransa kafin ta gya
a kai tana fa
in "Ina jinka sanar dani menene ke faruwa da rayuwan auren naku?"
A.Maleek yai
asa da kansa kafin ya fara da fa
in "Hajiya Suhailah bata kula dani,duk wani aiki da kika san macen
warai xata tsaya taiwa mijinta Suhailah bata min,ban isa ince ina son abu ka za ta tashi ta girka min da kanta ba sai dai mai aiki,gyaran
akina sai ta bushi iska take yi,shima ina ga a wata baifi tayi sau biyu ba,ni ne da kaina idan na shigo gari zan zage ingyara komi idan ina son ganin
akin yadda nake bu
atansa,sannan babban matsalata da ita rashin son haihuwa,Hajiya Suhailah ita da kanta ta kai kanta asibiti ta fara amsan Pills na tsarin iyali ba tare da sani na ba,a cewanta tana tsaka da karatu akai bikinmu baxata ta
a yadda ta
auki ciki ba,yanzu bikin mu shekaru biyar kenan ta gama karatun tayi Service amma bata daina amsan alluran hana
aukan ciki ba,na
oye miki gaskiyan magana cewa babu abinda muke yi ne,sabida na ga idanunki ya rufe a nuna mata soyayya,sam baki son laifinta san......"
"Dakata Abdul-Maleek kana so kace min ita Suhailan da kanta ne ta yanke ma kanta yin tsarin iyali ba tare da izininka ba ma, yaushe Suhailah tayi bu
ewan ido har haka,ina tarbiyan dana bata ?"
Hajiya Aysha ta katse A.Maleek a fusace,tare da jero masa wa
annan tambayoyin,fuskanta gaba
aya na rinewa da zallan
acin rai,hakan yasa A.Maleek dubanta yana cigaba da fa
in "Nima abinda na jima ina tambayan kaina kenan Hajiya,ina ga qawaye
an duniya tayi da suke son sauketa akan turban da kika
aurata akai tun farko,to ni a gaskiya na gaji da halayyan Suhailah kuma bazan iya zama da macen da bazata haihu dani ba sai dai
aryan nuna min soyayyah,shiyasa nace a yau zan fayyace miki watakila ke idan kika zaunar da ita kikai mata fa
a zata ji naki,ta canza banzayen halayyan data fara koya,shiyasa na shigo da maganan sake aure kuma am very serious idan har bata sauya ba zan tabbatar mata da cewa ni ba zata maida ni sakarai ba,koma ta canza
in ina ji ajikina akwai abinda zai faru nan ba da jimawa ba."
A hankali A.Maleek ya zayyanewa Hajiyan nasa irin mafarkan da yake a
an kwanakinnan,da wata wacce sam ba'a nuna masa zahirinta illah idanunta masu haske da ake nuna masa a mafarkin,sai hannayenta da take mi
o masa tana kuka alamun neman taimako,amma da zaran yakai hannunsa don kamo nata yake farkawa daga mafarkin ,Hajiya Aysha bayan gama saurarensa tai shiru tare da shiga tarin nazari,matsalan Suhailah da mafarkin da A.Maleek
in ke yi suka taru suka kulle kanta,har ta rasa wani tunani ma zatayi sai zuwa wani lokaci ta numfasa,batai masa magana ba sai wayanta da ta
auka ta shiga neman layin Suhailah,bugu biyu ta
aga Hajiya bata jira komi ba ta furta "Ma za yanzu kizo nan gida ki sameni."
Daga haka ta kashe wayanta zuciyanta na cigaba da
aukan zafi akan lamarin Suhailah,tabbas tana ganin a wannan karon dole ta
ata ran Suhailan don ko ka
an bazata lamunci irin wannan sakarcin ba,sannan bata tunanin idan har Suhailah ta cigaba da nuna rashin son haihuwa da gudan jininta to tabbas ita da kanta ma zata nemo masa wata macen ya aura ko bai so ba,zaman awa
aya sukai suna cigaba da tattauna matsalolin Suhailah,kafin motar Suhailah ta iso gidan Hajiyan,ta shigo wurjanjan don tunda taji kiran da Hajiyan ke mata tasan ba lafiya ba,A.Maleek ya gama kwancewa Hajiyan komi,hakan yasa ta shigo jikinta a sanyaye tana faman raba ido,kallo
aya A.Maleek yai mata ya
auke kai yana sake ha
e fuskansa tsaf babu alamun wargi,kusa da Hajiya ta je ta zauna tamkar zata shige jikinta,amma sai Hajiyan ta shiga ture ta tana jifanta da wani mugun kallo take fa
in "Dallah!