← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 184

Sashe 31

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Nasan za kiyi mamakin yadda na samu address
in gidan ku,har na kawo kaina zuwa gareki.To hakan ba wani abun mamaki bane,idan akai la'akari da yadda shi masoyi a kullum burinsa shine dama ya iso wajen abin son sa.Zan kai kaman sati guda ina bibiyan duk wani motsinki,a wajen da kike zuwa yin Computer training.To a jiyane na samu nasaran biyo bayanki a motata,ke kuma kina cikin a daidaita.

Malama TAIMIYYAH kaman yadda naji Baba Mai-gadi yace,ga Naseer zaune a gabanki ya kuma zo da
on baransa ne,akan ki daure ki bashi dama ya shiga cikin sahun manema.Banzo da wasa ba ni da gaske nake aure nake son yi nan ba da jimawa ba.Idan har nayi nasaran samun zuciyanki,sabida shekaru kullum
ara turawa suke TAIMIYTAHH." Yadda yaja sunanta cikin wani irin salo ya tilasta mata
ago manyan idanunta ta dubesa.Haske ne
aman rana domin wajen akwai wadatan manyan fitillu masu haske,wanda Abie ne duk ya saka aka sanyasu,har da manyan fitillun sola da ke aiki ko da babu wuta wajen baya rabo da haske.Hakan yasa TAIMIYYAH samun daman kallonsa.
i ne amma yana da kyau dai-dai misali,musamman manyan idanunsa da giransa masu kauri,sai
aramin bakinsa masu
auke da cute lips masu kauri.Sune abinda suka sake qawata kyawun fuskarsa.

A kallo
aya za ka san dogo ne ko bai mi
e ba.Yana sanye da fararan kaya tas da sukai masa kyau,daga yanayin shigan nasa zaka iya fahimtan
an gaye ne sosai,ma'abocin sanin kan iya sanya kaya.Dadda
an qamshin turaren AZZARO WANTED ya gama mamaye wajen,duk TAIMIYYAH ta
are masa kallo ne cikin da
a ka
an.Ba kuma kai tsaye tayi hakan ba,don sam bata ji ma zai gane tayi masa kallon da tai masan.

Ta sake yin
asa kanta sosai kafin ta fara magana cikin sanyin muryarta tana fa
in "Bawan Allah naji duk kalamanka,amma sai dai kayi ha
ury ni babu maganan yin soyayya da kowa ma a lissafina.Karatu nake so,shine kuma ka
ai a cikin lissafina.Kuma in banda abinka taya soyayyah zai
ullu tsakanin gurguwa da me
afafunsa biyu lafiya?Kaga kaman bazai yiwu ba,don haka kayi ha
ury tunda aure kake so zan tayaka da addu'an Allah ya za
a maka ta gari lafiyayya wacce ba gurguwa ba."
Tunda TAIMIYYAH ta fara magana Naseer ya tsura mata ido,wani abu na sake yawo a ilahirin jinin jikinsa.A yanzu kawai da take gabansa sai ya ga kaman an sake ninka kyawunta ne,gaba
aya sai yaji duk yadda yake hasaso jin muryarta,sai yaji za
i da taushin muryan har ya zarce tunaninsa.

Ya saki wani
ayataccen murmushin da suka bayyana jerarrun ha
oransa,yana fa
in "Malama TAIMIYYAH kenan,kece kike ganin hakan,amma ni ke na hango a hakan kika kuma tafi da dukkanin zuciyata da nutsuwata.Idanuna sun fi naki yawatawa akan tarin
an mata kala kala,amma ni gurguwan dai itace za
i na.Idan har zaki amince ki bani dama zan tabbatar miki da gaske
aunarki nake da dukkanin zuciyata.Don haka ki aje wannan maganan a gefe,yanzu dai ki sanar dani wani abu akanki ko da ka
an ne please TAIMIYYAHH."
Ya kai
arshen maganan a wannan
aron ma cikin jan
arshen harafin sunanta,da wani irin salo da ya sake fisgan hankalin TAIMIYYAH.Har ta sake
ago idanunta akaro na biyu ta aza akansa,amma ganin yadda ya tsura mata nasa idanun ya sata saurin sake yin
asa da kanta.Wani matsanancin kunya na lullu
eta,ta wani tunzuro baki gaba alamun kallon na bata haushi.Sai dai duk abinda take yi yana gani kuma tana sake motsa zuciyansa ne ba tare da tasani ba.

Ganin bata da alamun sake tanka masa yasa shi bu
e baki don yin magana,amma sai isowan Anty Laurat da sallamanta ya katse hanzarinsa.Kusan a tare suka waiwayo suna duban Anty Laurat data
ariso wajen sosai,fitowa tayi za ta maida roban da ta tafi da Doughnut aciki.Shine tana dosowa don shi ga Sasan Iyah ta hango TAIMIYYAN da ba
o shine ta zarto don tayi tsokana.Sallamanta Naseer ya amsa har da zamowa ka
an daga kujera yana gaida Anty Laurat
in.Ta ko amsa da fara'a tana fa
in "Sannunka da zuwa sirikina,ina fata dai kaine za ka ci nasaran sace min zuciyan wannan Daughter
in nawa me gudun maza."
Tayi maganan cike da barkwanci,TAIMIYYAH ta kwa
e fuska cike da shagwa
a take fa
in "Kai Anty Laurat."
Yadda tai maganan da salon shagwa
ar ta ba
aramin ta
a zuciyan Naseer da idanunsa ke kan TAIMIYYAN ya yi ba.Yayi saurin fa
in "Yauwa Anty nako gode da Allah ya jefo ki,dama na ga alaman sai ta wahalar da zuciyata sosai kafin abani dama.Ko tausayina ma ba'a ji sabida bata san yadda nake jinta a cikin zuciya da gangar jikina ba."
Naseer yayi maganan shi ma yana wani narke murya irin aji tausayinsa
innan.Abinda ya baiwa Laurat dariya kuma nan take ta gane
anyi ne shi,irin sune ke saurin sace zuciyan mace.Don haka ta biye masa yana sake fallasa mata irin soyayyar TAIMIYYAN da yake ji.Ita ko TAIMIYYAH sai ta koma
ar kallo tana jinjina rashin kunya irin ta maza da ake fa
i,da har ya iya za
ewa yana sakin zance.Anty Laurat itace ta bashi Number
in TAIMIYYAH,wacce ta ji kaman ta sanya ihu don takaici.Sai kawai ta mi
e tana barin musu wajen bayan tai masa kallo
aya tana fa
in "Sai da safe ni zan shi ga daga ciki."
aga murya yana fa
in "To ranki ya da
e amma zuwa anjima don Allah a daure a
aga wayata idan nakira.Don bana ji zan iya bacci ban sake jin golden voice
innan ba,please Luv."
Gaba kawai TAIMIYYAH tayi tana faman ta
e baki,zuciyanta na wani irin bugu da bata san dalili ba.Sam ko da wasa ita bata son wani ya shigo rayuwanta,wanin ma wai da sunan soyayyah.Kuma bama gurgu irin ta ba,sam bata ji hakan abu ne me yiwuwa ma.Anty Laurat ne ta cinmata tana gab da shiga Sasan Iyah,suka
arisa jerawa tare tana faman zuzutawa TAIMIYYAH ha
uwan Naseer
in,tare da bata shawaran don Allah ta bashi dama aga iya gudun ruwansa.Idan har da soyayyan gaskiya yazo ita kam bata ga aibunsa ba, sai ma ha
uwansa.Har da cewa TAIMIYYAN bata ga yadda za su yi matching da juna bane ita da Naseer
in.Ita dai TAIMIYYAN jin Anty Laurat
in kawai take yi,ko da suka shiga ciki TAIMIYYAH wucewanta tai
aki tabar Laurat da Iyah a falo,ita a dole haushin Iyan take ji da ta sanya ta fita wajen Naseer
Tana daga
aki amma tana jiyo Anty Laurat
in nawa Iyah zancen Naseer
in.TAIMIYYAH ta cika tai fam!

Wani haushi na kamata,ta rasa meyasa ake son jajibu mata zancen aure tana zamanta lafiya.Wayanta ta janyo tayi saurin
auka ta kashe ta gaba
aya,don gudun karma ta manta ta bar ta a kunne ya samu halin kira don bazata
auka ba.Sai kawai ta nufi wajen da take aje littafan islamiyanta ta
auki wani littafi tana dubawa,sai da taji fitan Anty Laurat sannan ta fito ta nufi kitchen tana sake
ebo furan
azu ta zuba madara tayo
akinta.Bata sake bi takan Iyah da ke zaman jiran ta fito tace mata wani abu game da ba
on ta ba,tana gama shan furan ta nufi toilet ta wanko baki,tare da
auro alwala ta fito tai shirin bacci tabi lafiyan gado........

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FAuxFVUMsQhHYfF5qiGklY
Littafin TAIMIYYAH paid book ne da zai zo akan 500 naira only,ga masu bu
atan yin payment zakui min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
_Masu account da Arewa books,zaku dinga siyan sabbin shafuka dalla-dalla akan farashi me sau
i,ga yadda zaku siya pages a arewa books kamar haka_
https://arewabooks.com/chapter?id=62d29e11aa5f8f19bc9621cb
*DANNA LINK DIN NAN KASHA KARATU
*_YADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*
*Recharge* - inda ake shiga domin saka kudi cikin account.
*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin kasuwar ArewaBooks.
*Credit/Debit Card* - Hanyar farko kuma mai dadi wajan Recharge din account dinku.

A inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson Recharge din sai a taba "Proceed".

Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa kudinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).
--------
Akwai wasu hanyoyin saka kudi a ArewaBooks account kamar:
*Bank Transfer*
*Airtime Transfer*
Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din, amman bayakai 1hour za'a gansa a Balance.
ansabo ce#
[12/14, 3:42 PM] +234 703 040 9541: *TAIMIYYAH*
Ayshat
ansabo lemu
*Page 24*
_______Washegary TAIMIYYAH koda ta tashi sam ta manta ma da wani zancen Naseer.Kunna wayanta tayi bayan ta idar da sallan asuba,ko mintuna biyu da kunna wayan bata yi ba ta fara jin shigowan sa
onni.
Chapter 31 · 0% Book details