Sashe 10
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Salon ya kunya tani ya zubda min aji acikin
awaye,to ahir
inki ba ki ba shi kije can ki jajibo gurgu irin ki da zaku fi dacewa da juna amma ba jinin shuwa ba,tashi ki bani waje saura kije ki sanar da Iyan ina dai-dai da kowa ne indai akanki ne shashasha kawai,sai shegen kyau da idanu kaman na jinnu."
Umma ta
are maganan cikin
aga murya,TAIMIYYAH da tai
asa da kanta tana zubda hawaye,tayi saurin
agowa tai musu kallo
aya tana mi
ewa,tare da dafa
afanta ta fara takawa don fita daga falon,hatta jikinta rawa yake sabida
acin rai da wani irin
unci dake cin ranta,a haka ta fito daga sashin tana danne kukan da ke taho mata,aiko tana tabbatar da cewa ta fito daga Sashin ta samu bakin inda aka zagaye Flowers tayi zaune tana ha
e kanta da guiwa,ta saki kukan da take dannewa ko zata samu sau
in ciwan da zuciyanta keyi,kuka take sosai irin wanda ke tasowa tun daga
asan zuciyan wanda ya jima yana ha
iyan ba
in cikin wani abu dake cin zuciyansa,sosai zuciyanta ke zafi kalaman Umma na sake
ona zuciyan tamkar ana zuba tafasasshen ruwan zafi,ta rasa miye aibunta don ta kasance gurguwa,bata san miye laifinta don ta zamo a yadda Ubangiji yaso ta kasance ba,bata san meyasa Umma ta kasa gane cewa Sadeeq baya gabanta ba,ko batai mata garga
i akansa ba ita
in da kanta bazata ta
a bari zuciyanta tai gangancin fa
awa tarkonsa ba,meyasa Umma tai mata irin wannan tsanan ne?
Sabida kawai ta kasance gurguwa me lalura ne ,ko kuwa akwai wani dalilinta ne na
inta da take
oyewa a ranta?
Wa
annan tarin tambayoyin sune suka cigaba da cika kwanyan TAIMIYYAH tana bu
atan amsan su,kuka tayi sosai tana sauke ajiyan zuciya akai-akai,har lokacin kanta na kife cikin guiwoyinta,sam bata ji tahowan mutum inda take ba sai da hancinta ya fara shaqo mata qamshin turaren BENTLEY,sannan tayi saurin
ago manyan idanunta wa
anda zuwa lokacin suka rine daga farinsu su ka koma jajur sabida kukan da ta sha,bata sauke idanun a ko'ina ba sai akan kyakykyawan fuskansa,hakan yasa tayi saurin sauke kanta ta maida shi inda yake tun farko,wasu hawayen na sake
alle mata kaman ana sake ingizo su,qamshin turaren BENTLEY da ya sake
arfi a cikin hancinta ya tabbatar mata Yah Sadeeq ya
ariso daf da ita kenan,kafin tayi wani motsi sai jin saukan hannayen shi tayi a jikinta yana me
ago fuskanta,cikin wani irin murya yake fa
in "Subhanallah!
Kuka Zaynab me akai miki daga ina kike?" Duk ya furta mata tambayoyin har lokacin yana ri
e da fuskanta a tafukan hannayensa,zuwa lokacin tuni dama ya rage tsawonsa yana tsugunne gabanta ne,memakon TAIMIYYAH ta bashi amsa sai kawai takai hannunta tana cire nasa daya ri
e face
inta,cikin muryan kuka take fa
in "Babu komi Yah Sadeeq sannu da zuwa."
"Babu komi ne zan sameki anan kina kuka haka Zaynab,common sanar dani me akai miki kuma ke da waye?"
Cewan Sadeeq yana sake sanya idanunsa cikin nata,hakan yasa ta lumshe nata idanun tana jin wani irin
unci na sake mamaye zuciyanta,sam ba tayi farin ciki da wannan arangaman da sukai da shi ba,ta sani matu
ar bata ba shi amsan da zai gamsar da shi ba,zasu yi ta zama ne anan har sai wani yazo ya gansu yaje ya fa
iwa Umman,hakan yasa ta furta "Ni babu abinda ya ha
ani da kowa na zo fitowa ne kawai daga part
inku tsautsayi ya
ebeni na fa
i,shine naji zafi sosai dama kuma kaina na ciwo,amma yanzu bari in
arisa insha magani."
Yadda ta
are maganan cikin rauni da sanyin muryan daya motsa zuciyansa,ya bashi tabbacin daga wajen Umman sa matsalan yake,baya shakkan cewa tayi mata halin nata da ta saba,TAIMIYYAH bazata fa
i masa gaskiya bane kawai,hakan yasa shi zuba mata ido kafin ya furta "Kiyi ha
ury Zaynab komi me wucewa ne,watarana Umma da kanta zatai nadaman irin halayyan da take nuna miki,bana so ko ka
an ki dinga sanya damuwa a zuciyanki,yanzu tashi ki koma wajen Iya zan shigo zuwa anjima,ina fata kinyi min girkin da nace?"
Kai kawai TAIMIYYAH ta gya
a masa,tana mi
ewa tsaye,yayi saurin ri
o hannunta
aya har ta tsayu da kyau,kafin ta dafa
afanta don fara tafiya ya ri
e mata
aya hannun,ta
ago manyan idanunta ta sauke akansa tana son zame hannunta daga nasa amma kallon da ya jefeta dashi yasa ta barinsa,a haka suke takawa har zuwa
ofan shiga Sasan Iya,sannan ya sake hannunta ta shige ciki shi kuma ya juya zuwa part
insu,zuciyansa na matu
ar masa
aci da irin halayyan mahaifiyansa,yana jiye mata ranan da ubangiji zai nuna mata ikonsa akan nata jinin watakila daga lokacin ne zata gane ubangiji ke yin yadda yaso da bawa,ya kuma halicceshi ta duk irin yadda yaso bawan ya kasance,ko ka
an bai ta
a ganin aibun nakasan TAIMIYYAH ba,sai ma dai a kullum sake ganin irin baiwan da Allah yai mata yake, wanda ke fitowa a hankali don kaf tsakanin age mate
inta su Zuhura tafi so komi,tafi u Brain na karatu boko da islamiya,ta fi su iya kula da kanta da tsaftan jiki da iya girki,akwai ta da nutsuwa da kamun kai da kuma iya ri
e mutuncinta na
a mace,wanda duk su ba'a ba su wannan baiwan ba,shiyasa a kullum shi baya hango wata nakasa daga TAIMIYYAH sai tarin abubuwan da ta mallaka wanda ba kowace cikakkiyar me lafiyan
afafun aka baiwa wannan baiwan ba,amma ya rasa dalilin da Umma ta
auki karan tsana ta
aurawa TAIMIYYAH,tare da shan alwashin tsine masa idan har ya dage sai TAIMIYYAH yake so,har ya isa
angarensa zuciyansa bata bar masa bitan irin cin mutuncin da Umman tai masa ba alokacin da ya tare ta da maganan TAIMIYYAH sati
aya da suka wuce,yasa mukulli yana bu
ofan shigewa
akinsa kenan wayansa ya fara ringing,ya dakata daga bu
akin yana zaro wayan daga aljihun gaban rigansa,ganin sunan My Mum da yayi yasa shi
aga kiran kai tsaye,daga
angaren Umman bayan ta amsa gaisuwansa tambayansa take ya iso ne?
Ya bata tabbacin gashi ma acikin gidan yana
angarensa ne zai watsa ruwa ya kintsa ne ya shigo
angaren nasu,hakan yasa ta katse kiran shi ma sai ya maida wayan aljihu yana bu
akin nasa ya shige ciki.
TAIMIYYAH ko tana shiga ciki ta fara addu'an Allah sa Iya bata falo,sai dai addu'an nata bai ci ba don tana sanya kanta cikin falon bakinta
auke da sallama,idanunta suka sauka a fuskan Iya tayi saurin sauke kanta
asa tana cangala
afan da sauri don shigewa
akinta Iya ta kirayi sunanta da cewa "Zainabu zo nan." Cewan Iyan idanunta akan TAIMIYYAH wacce ta juyo ta fara takowa zuwa wajen da Iya ke zaune cikin kujera,ta kai
asa tana zama kusa da
afafun Iyan take fa
in "Iya gani."
Iya takai hannu ta
ago fuskan TAIMIYYAH da take faman yin
asa da kai don kada Iyan ta gane tayi kuka,cikin wani irin murya a dake Iya ke fa
in "Me ya samu fuskanki,me sukai miki daga shiga kai sa
o maza sanar dani,kuma idan kikai min
arya saina sa
a miki don ban miki wannan koyin ba."
Iya ta
are maganan tana sake tsare TAIMIYYAH da kaifafan idanunta,hakan yasa TAIMIYYAH sake yin rau-rau da idanu tana me zayyane ma Iya yadda sukai da Umman,ta
are maganan da fa
in "Don Allah Iya kar kice zaki tanka mata,indai akan Yah Sadeeq ne ta kwantar da hankalinta ni ban ta
a son sa ba bakuma zan fara ba,amma ni bana so kice zaki je kice mata komi,lokaci yayi da zaki daina tankawa akan komi idan anmin Iya,tunda na kula hakan da kike kaman shi ke sake janyo min tsana a wajensu."
TAIMIYYAH ta
are maganan cike da magiya,abinda ya karya zuciyan Iya kenan,ta dafa kanta tana fa
in "Naji bazan je ince mata komi ba,amma ke kuma ki daina
yalesu akan irin cin fuskan da suke miki,bance ki tanka Zuwaira ba amma su Zuhura duk wanda ya sake miki gorin halitta,kice musu idan suke halittan
an Adam don Allah su sauyaki daga yadda kike su mayar dake mara na
asu,sannan ki daina bari suna ganin hawayenki,domin baka bari ma
iyinka ya gane lagon ta inda zai dinga saranka koda da kalamai marasa da
i ne,ko ka
an ki tsaida zuciyanki tayi dakewan da ko sauyin fuska zasu daina gani idan sun miki gorin nakasa,hakan zaisa su daina ci miki fuska,sannan ina so ki kwantar da hankalinki indai mijin aure ne wallahi sai sun sha mamakin irin mijin da Allah zai kawo miki,ai ba ita ke bayarwa ba don tace bazaki auri
an ta ba sai me?