Sashe 73
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Iyah da Ladi ne zaune a falon suna hiran su cike da raha,TAIMIYYAH ta
ariso cikin falon tana me zama kusa da Iyah take cewa, "Iyah na shirya Sani kawai nake jira ya iso mu wuce,me xaki bayar a kaiwa Zee
in?"
Iyah da dubi TAIMIYYAH tana jinjina kyawun da ta yi duk cewa Hijab ta saka,ta bu
e baki tana fa
"Masha Allah Zainabu kin ko fito fes kamar a sace ki a gudu,wannan kalar na kula yana miki kyau
warai,ki tashi ki shiga
akina zaki ga ku
i a saman madubi, ki
auki dubu biyu ki kai mata kice ta sayi lemu,idan kuma za ku tsaya da Sanin ne ku siya mata duk ba laifi."
TAIMIYYAH ta tashi tana aje bag
inta akan kujera tace, "Toh Iyah aiko ta gode,ina ga kawai a bata ku
in kin san mara lafiya da ai masa kyautan kayan dubiya gwara an kai masa ku
in,komin ciwan da yake sai kin ga yayi murna."
TAIMIYYAH tayi maganan cike da raha tana dafe
afarta ta fara takawa don zuwa
akko ku
in,tana jiyo Iyah da Babah Ladi na dariyan zancen nata.
Tana fitowa Sani na shigowa cikin falon suka gaisa da Iyah, yana sanar da TAIMIYYAH cewa gashi ya iso.
TAIMIYYAH ta dubesa tana cewa, "Okey mu je kawai Sani ka ga rana tana yi."
Daga haka yai gaba bayan yai sallama da Iyah,itama TAIMIYYAH tayi wa Iyah sai ta dawo ta fito ri
e da bag
inta,
aya hannunta kuma na dafe da
afarta.
Wayar Zee ta kira lokacin da suka shiga dai-dai kwanar da Zee
in tai mata kwatance.Bugu biyu Zee
in ta
aga tana sake kwatantawa TAIMIYYAH layin da zasu shiga,basu wani sha wahala ba suka isa
ofar bate
in gidan nasu Zee.
TAIMIYYAH ta sauka ta sallami Sani ya juya ita kuma ta nufi bakin gate
in tana bugawa,ba a
auki lokaci ba mai gadi ya bu
e mata
ofa ta shige bayan ta sanar masa wajen Zainab ta zo.
Da fara'a Mamar su Zee ta taryi TAIMIYYAH lokacin da tai sallama a bakin
ofar shiga falon nasu.
TAIMIYYAH ta dur
usa har
asa ta kwashi gaisuwa, kafin tayi masauki akan seater
in da Mamar Zee
in ke nuna mata.
Zee ce ta fito daga wani corridor tana faman murmushi cike da murnan ganin TAIMIYYAH take fa
in, "Oyoyo besty ashe kun gane kwatancen haka da sauri ba ku wahala ba,welcome dear tashi mu shiga daga ciki."
are maganan tana kama hannun TAIMIIYAH ta mi
ar da ita tsaye,ita dai TAIMIYYAH sai blushing take kafin ta furta, "Zee kenan ya jikin naki?"
"Naji sau
i sosai namcy sai jiri da nake fama da shi ance jinina yayi
asa."
Zee tayi maganar tana yin gaba zuwa
akinta TAIMIYYAH na biye da bayanta har suka isa
akin Zee
TAIMIYYAH ta samu gefen gado ta zauna tana fa
in, "Kai namcy ki ce kina fama da abu me wahala jiri bai da da
i sam wallahi,nayi fama da matsalar wani ciwo da nayi ban ji da da
i ba ,sai kin ta shan ORS shi ma yana maganinsa sosai."
Zee ta marairaice fuska tana fa
in, "Ke dai bari kawai TAIMIYYAH wallahi ina jin jiki yanzu haka
an tafiyan nan dana yi baki ji yadda kan ke juya min ba,shiyasa bani son jirgawa ko'ina ina kwance a
aki."
Cike da zallar tausayin Zee
in TAIMIYYAH ke fa
in, "Ayyah!
Sorry ai dama ba ki fita ba kin bari an nuna min
akin ni sai na shigo da kaina,sannu Allah ya baki lafiya namcy."
Zee ta amsa da "Ameen." Dai-dai lokacin da wata
aramar budurwa ta shigo hannunta
auke da tray ta aje gaban TAIMIYYAH.
Ta dur
usa ta gaida TAIMIYYAN cike da ladabi, daga gani ka ga
ar aiki me hankali da tarin nutsuwa.
TAIMIYYAH ta amsa gaisuwan da sakin fuska sannan yarinyar ta mi
e ta bar
akin.
Hira suka fara da Zee wacce ta jingina da jikin gadon sosai sabida jirin da ke damunta,cikin hiran take tambayar TAIMIYYAH Nass, sabida ita sam bata san da maganar rabuwar TAIMIYYAH da Nass
in ba.
TAIMIYYAH ta
ata fuska tana fara baiwa Zee labarin zuwansu dubiyan Mum
insa da abinda ya biyo baya,har kawo kan yadda Nass suka yi da Iyah akan cewa rabuwarsu da juna shi yafi alkhairy, tunda uwarsa ta riga ta furta ba zai auri gurguwa ba.
Zee da abin yai matu
ar bata mamaki da takaici ta bu
e baki tana cewa, "Kai amma ko wannan Mum nasa jahila ce sai kace ba mace ba,har ta iya kallon tsaban idanunku taci fuskar ku haka,gaskiya da dani aka je asibitinnan da taji maganganu,amma gaskiya TAIMIYYAH ban ji da
i ba wallahi,sabida kun dace da Nass ga shi yana son ki sosai,yanzu shikenan kun rabun da gaske kenan ko waya ba kwa yi?"
TAIMIYYAH da taji zuciyarta ta
an motsa tayi saurin girgiza kai tana cewa, "Wallahi Zee ba ma yi ni hakan ma yafi min akan mu cigaba da mu'amalar da bai da wani anfani, tunda ba bari za ai manufa me kyau ya tabbata ba,ina ga ma yanxu ai ya samu matar aure."
"Ki bar wannan maganar namcy wa ya gaya miki har ya manta ki da har zai yi sabuwar budurwa nan kusa?
Koda yake ba abin mamaki bane idan akai la'akari da mazan wannan zamanin,amma ko idan hakan ya tabbata xan yi mamaki sabida yadda ya mato a kanki."
Zee tayi maganan idanunta akan TAIMIYYAH wacce ke faman sakin murmushin ya
e,kafin ta dubi Zee
in cikin sanyin murya tana fa
in, "Allah da gaske nake yi Zee ya samu wata wacce ba gurguwa ba,ai kin san dama shi aure yake son yi da gaske babu
ata lokaci,kin ga don ya samu wata cikin gaugawa ba abin mamaki bane."
Yadda TAIMIYYAH tayi maganan muryarta na
an rawa na bayyana raunin da ke cikin zuciyarta yai bala'in ta
a zuciyar Zeee, wani irin tausayin TAIMIYYAH ya lullu
e zuciyarta,don ita shaida ce akan cewa TAIMIYYAH ta kamu da soyayyar Nass
in sosai,kuma ko a yanzu ta sani
arfin hali kawai TAIMIYYAR take yi.
Ta mi
a hannu ta kamo na TAIMIYYAH tana magana cikin lallashi take cewa, "Sorry
awata ki yi ha
ury haka rayuwa take cike da tarin jarabawa da kuma
alubale,ki
auka cewa kawai Nass ba alkhairy bane a gareki tunda har hakan ya faru,Allah xai kawo miki mafi alkhairy soon, ni ina ji ajikina Allah ba zai barki haka ba zai yi miki blessing da abu mafi daraja wanda duk masu rainaki sai sun sha mamaki.Don haka ki yi ha
ury Zaynab Allah sa haka shi yafi alkhairy."
TAIMIYYAH ta sake sakin murmushi cikin
arfin halin
oye damuwa da raunin da take ciki,tayi magana cikin dakiya tana cewa, "Hakane Zee rayuwa na cike da abubuwan mamaki da jarabawa kala-kala,Allah ya bamu ikon cinye ko wace irin jarabawa me da
i ko marar da
Zee ta amsa da "Ameen namcy Allah ya
ara miki
arfin imani da
arfin zuciya."
Daga haka suka cigaba da hiran rayuwa, koda wasa TAIMIYYAH bata sanar da Zee
in cewa Nass wajen Basmah
anwarta ya koma ba.Ta rufe wannan sirrin don tana ganin kaman tonawa kai asiri ne da tozarta
ar uwarta idan ta kwashe abinda Basmah tayi mata ta sanarwa Zee
Hakan yasa har suka gama hiran samari da irin
alubalen da mata ke fuskanta a soyayya, sam TAIMIYYAH ta kasa sanar da Zee
in abinda Basmah ta aikata mata,duk da irin yadda abin ke cin zuciyarta amma ta danne bata gaya mata Zee ba. ( _
alubale gare ku marasa sirri da
iris kuke jira abu ya faru daku ku je kuna yayatawa
awaye,ba ko wani irin sirr
i bane zaka dinga sanarwa
awa,musamman abinda ya shafi family issue,kun dai ga yadda TAIMIYYAH tayi
arin rufe aibun
ar uwarta alhali ita
ar uwartata cin amanarta tayi, amma bata bu
e sirrinta a waje ba,sabida komin lalacewan jininka jininka ne dai da baka da tamkarsa sai mu kula please!_ )
Sai da TAIMIYYAH ta idar da sallar la'asar sannan tayi shirin tafiya gida.
Zee sabida jirin da take fama dashi ba za ta iya yowa TAIMIYYAH rakiya ba,sai ta ha
ata da Rahane me aiki don tayi mata rakiya zuwa bakin hanya, inda za ta samu Napep cikin sauri,sai godia take wa TAIMIYYAH akan ku
in da Iyah ta bayar abata,wanda TAIMIYYAH ta ha
a da ku
inta dubu uku ya zama dubu biyar ta baiwa Zee
in tace ta sayi lemu.
Mamar su Zee ta bai wa TAIMIYYAH wasu fashion masu kyau,TAIMIYYAH ta amsa tayi godia sannan suka fito da Rahane da za tai mata rakiya.
Sai da suka fito waje sannan TAIMIYYAH ta kula da hadarin da ke ha
uwa a garin,nan da nan sai hankalinta ya tashi don bata son dukan ruwa sam!
A hankali suke takowa daga cikin layin gidan su Zee
in har suka iso ainihin kan titi inda zata iya samun abin hawa.
Zuwa lokacin hadari ne sosai ke sake ha
uwa a garin,TAIMIYYAH sai ta sallami Rahane tace ta koma gida kawai bayan ta bu
e jaka ta bata
ari biyu, Rahane ta amsa tayi godia tana juyawa don komawa gida.
Ita kuma TAIMIYYAH sai ta
an gangara zuwa wajen wani dutse,ta jingina da shi tana sauke numfashin gajiyar da tayi sabida da
an nisa daga gidan su Zee
in zuwa bakin titin.
Ta jima a tsaye
afarta
ofane a jikin dutsen don jin da
in tsayuwa amma bata samu abun hawa ba.
Duk Napep
in da zai zo a cike zata gansa da mutane a ciki, ga kuma hadari da ke sake ha
uwa sosai har garin ya fara cida, alamun ruwa na gab da sauka,hakan yasa hankalin TAIMIYYAH ya kai
ololuwa wajen tashi.
Wani Napep ne ta tsaida daga can tsallaken titi ta yadda dole sai ta tsallaka titin za ta shiga,gashi motoci da mashina sun
i tsagaitawa bare ta tsallaka ta da
i,zuwa lokacin har yayyafi ya fara sauka hakan yasa me Napep
in fitowa don ya tsallako ya tsallaka da ita, dai-dai lokacin ne kuka ruwan ya sauka me
arfin gaske.