Sashe 144
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ki yi ha
ury soon za mu isa gida breakfast na juran mu a can."
TAIMIYYAH ta dubesa tana
an sake shagwa
e fuska ta ce, "Lafiya lau Hubby kawai kaina ke ciwo, ga
an tsoran da na ji na hawan jirgi cox wannan shi ne karo na farko da na fara shiga flight."
Maleek sai ya murmusa ka
an yana shafa bayanta ya ce, "Ga shi kuma kin fara hawa kenan baki san ranar dainawa ba, tunda za ki dinga raka mijinki duk inda ya yi muradi idan bu
atar hakan ya taso."
TAIMIYYAH ta kwantar da kanta a
irjinsa tana sake shagwa
e murya ta ce, "Gaskiya ni dai na ji bana son hawa jirgin ma, dama haka ake ji shi ne wasu ke maida hawansa kamar wani abin birgewa?
Ni kam gwara in yi ta hawa mota babu ruwana da wani jirgi."
Maleek ya saki murmushi yana jin wani
aunarta me yawa a ransa, ya sanya hannunsa ya lakace face
inta ya ce, "Ni dai na fa
i miki ki ajiye tsoran a gefe, flight yanzu ki ka fara hawansa."
TAIMIYYAH sai ta yi shiru bata sake cewa komi ,ba har lokacin kuma rabin jikinta na manne dana Maleek ne, wanda ke faman kai hannunsa muhallin da ya ga dama a jikinta, don ma doguwar riga ce a jikinta na wani lace mara nauyi,
inkin kuma highneck ne babu yadda zai yi,ya iya sanya hannunsa cikin rigarta shiyasa ya ke ta faman shafa saman
irjinta, wanda ya sake cika sosai a kwanaki bakwai
innan na amarcinsu.
Sun iso gidansa da ake Asokoro TAIMIYYAH na faman yaba kyawun garin, musamman wannan anguwar da ko ba a fa
i mata ta san mallakar gidaje a wajen sai manyan attajiran da suka tara.
Bata sake sakankacewa ba sai da driver ya tsaida motar a bakin gate
in wani ha
an gida, wanda duk rukunin estate
in ginaginen gidajen suka tafi iri
aya sak, sai dai daga ciki girma ko tsaruwarsu su bambanta da juna.
Mai gadi ne ya bu
e gate
in driver ya danna hancin motar zuwa ciki, TAIMIYYAH ta dinga bin tsaruwar
aton compound
in da kallo har suka isa parking space, driver
in ya tsaida motar yana saurin fitowa don bu
ewa ubangidansu murfin motar ta side
insa.
Maleek Ado ya zuro
afafunsa waje ya fito daga cikin motar, yana zagawa ya bu
ewa TAIMIYYAH
angarenta ta fito, ya mi
a hannu ya ri
o hannunta suka fara takawa zuwa wajen entrance na shiga gidan.
Daga cikin gidan kuwa Suhailah da ke tsaye jikin window
akin baccinta, ta yi saurin sakin labulen da ta ri
e tana jin wani abu me nauyi na danne zuciyarta.
Akan idanunta Maleek da TAIMIYYAH suka fara takowa jere da juna, sabida tunda ta ji tsayuwar mota a cikin compound
in ta gane su ne suka iso, shiyasa ta mi
e ta isa ga tagan da mutum ke iya kallon komi da ke wanzuwa a wajen compound
in gidan ta sama ta yi tsaye a wajen tana hangensu.
Ta taka a hankali ta dawo wajen mirrow ta yi tsaye tana sake
arewa kanta kallo, tana sanye ne cikin wasu riga da skat na Atamfar Embilished,
inkin ya zauna a jikinta tare da fito da shape
inta, kamar yadda fuskarta da ta sha light make-up ke bayyana kyawun da ta yi.
Ta sake
aukar kwalbar turaren MISS DIOR ta fesa a jikinta, tana me aje kwalbar ta fito cikin sassarfa, da bibbiyu ta dinga ha
e stairs
in benen tana sakkowa har ta
ariso zuwa
asa.
Ta nufi wajen
ofar shigowa falon da ke downstairs
in, jin ana knociking wanda ta tabbatar da cewa A.Maleek ne, sai da ta karanto addu'ar Allahummah laah sahlan!
Sannan ta yi
arfin halin bu
ofar, tana sake aro dakiya da jarumta ta azawa kanta.
Idanunta akan fuskar A.Maleek ya fara sauka kafin kyakykyawar fuskar TAIMIYYAH ya bayyana a idanunta, wacce ke daga gefensa jikinsu na gugar jun, Suhailah sai ta yi gaggawar
auke idanunta daga kan TAIMIYYAH, tana mayarwa kan A.Maleek da idanunsa ke kanta.
Sai ta sakar masa murmushi tana
arisawa ta rungumeshi ta ce, "Welcome my Maleek, sannunku da zuwa."
Maleek Ado ya sakar mata smile yana sake rungumarta ya ce, "Thank u wife!" Daga haka ya sake ta yana sanya kansa cikin falon, bayan ya maida dubansa kan TAIMIYYAH da ta daskare a tsaye, zuciyarta na faman bugawa da wani irin yanayin da ba za ta iya misaltawa ba.
Suhailah tuni ta yi gaba zuwa ciki hakan yasa Maleek dakatawa har TAIMIYYAH ta
arisa shigowa, suka jera da juna zuwa cikin tan
asheshen falon, wanda tsaruwarsa ya gama tafiya da zuciyarta sosai, sabida babu
arya gidan ya ha
u matu
"Wife sannu ko!
Bari ki isa ciki ki watsa ruwa sai ki fito mu yi breakfast ko?"
A.Maleek Ado ya yi maganar idanunsa akan TAIMIYYAH da ta yi masauki cikin seater,tana sauke ajiyar zuciya.
Ta
aga manyan idanunta ta sauke akansa tare da shagwa
e murya ta ce, "Okey Hubby ina ne
akin tuh?"
Maleek ya waiwaya ya dubi Suhailah da ke tsaye daga can bakin stairs, da alamu
arisowarsa wajen ta ke jira su haura zuwa sama ya ce, "Suhailah come please!"
Suhailah ta tako xuwa cikin falon tana
in duban side
in da TAIMIYYAH ke zaune, don wani mahaukacin kishinta take ji na sake sukar zuciyarta.
"My Maleek ga ni."
Suhailah ta furta hakan idanunta akan Maleek, wanda ke lura da yadda bata son duban side
in da TAIMIYYAH ta ke, hakan yasa shi miskile fuska ya ce, "Ina fata an gama gyara ko'ina a bedrooms
in da ke downstairs
innan?
Baby ta gaji tana bu
atan hutawa kafin mu yi breakfast."
Suhailah ta tsuke fuska jin sunan da ya kira TAIMIYYAH da shi, sai ta gya
a masa kai tana cewa, "Eh an gyara ko'ina can ma upstairs na sanya an sake gyara single room
innan."
Maleek ya jinjina kai yana cewa, "Alright!"
Daga haka ya maida dubansa kan TAIMIYYAH ya ce, "Sweet oya let's go."
TAIMIYYAH ta mi
e tare da dafe guiwar
afarta ta fara takawa zuwa wajen da Maleek ke tsaye, har sun fara tafiya don zuwa
aya daga cikin bedrooms
in da ke downstairs
in, TAIMIYYAH ta tuna cewa bata gaida Suhailah ba, sai ta zame hannunta daga na Maleek,tana me waiwayawa ta sauke idanunta akan Suhailah, wacce idanunta ke kan su fes sai bu
e baki ta ce,
"Morning Anty, da fatan mun sameku lafiya?"
TAIMIYYAH ta furta hakan tana me
auke idanunta daga kallon Suhailah, wacce ke bin ta da wani mugun kallo.
Suhailah ta wani ta
e baki kafin ta amsa gaisuwar a ta
aice ta ce, "Lafiya lau."
Daga haka TAIMIYYAH ta juya zuwa wajen A.
Maleek suka nufi
akin da zuciyarsa ya bashi ya za
ar mata, cikin jerin 3 bedroom
in da ke downstairs
Komi na cikin
akin pink and white ne hatta cottens
in da aka sanya a
akin kalar su kenan,
akin ya yi wa TAIMIYYAH kyau sosai sai tashin
amshin turaren wuta ka ke ji.
Maleek ya juya ya fice daga
akin bayan ya nuna mata hanyar corridor
in da zai sada ta da bathroom, TAIMIYYAH ta bi bayansa da ido tana jin wani abu me girma game da shi na sake danne zuciyarta.
A hankali ta ke takawa zuwa cikin bathroom
in, ta shiga
are ma ko'ina kallo da yaba tsaruwarsa, kafin ta fara cire kayan jikinta don yin wankan.
Ta fito ta tadda Luggage
inta jera daga gefe guda na
akin, hakan ya bata tabbacin Maleek ne ya shigo mata da su.
Cikin lokaci ka
an ta gama shirya kanta cikin wata simple boubou na material mara nauyi, ta shafa powder a fuskarta tare da gogo lipstick ka
an kalar red da ya haske farar fuskarta,yanayin yadda bakin ya sake zama cute dole ya baka sha'awa.
Tana cikin fesa turarenta bayan ta murza ha
iyar humrarta daga ciki, wayarta ya
auki tsuwwa!
Tone
in kawai ya sanar da cewa Maleek ne.
"Sweet idan kin gama ki fito ina dining mu yi breakfast."
Maleek Ado ya furta hakan lokacin da TAIMIYYAH ta kai wayar kunni, sai ta lumshe ido tana jin
aunarsa me zafi na bin jinin jikinta.
Ta shagwa
e murya tana hasko irin kallon tsanar da Suhailah ta yi mata
azu, hakan yasa ta cewa, "Hubby zan ci anan bama sai mun ci tare......."
Bata
arisa abinda take son fa
i ba ta ji Maleek ya yi cuting call, sai ta ta
e baki tana sake shagwa
e fuskarta tamkar tana gabansa.
Ko minti biyu ba a rufa sai ganin Maleek ta yi ya shigo cikin
akin, fuskarnan a miskile babu alamun fara'a ko ka
an.
Ta sauke idanunta
asa bayan ta yi mai kallo
aya sabida yadda ta ga babu alamun wasa a fuskarsa, Maleek ya aika mata wani kallo kafin ya yi magana a miskile ya ce, "Sweet wuce mu je."
Babu musu TAIMIYYAH ta mi
e tana me zum
uro baki ka
an,wanda hakan da ta yi ba
aramin kunna zuciyar Maleek ya yi ba.
Ya yi saurin ri
ota tare da rungumota zuwa jikinsa,
amshinta na sake dukan hancinsa da narkar da zuciyarsa, TAIMIYYAH ta narke a jikinsa tare da shagwa
e murya ta ce "Habibi ni nafi so na ci abincin a nan."
"Ni kuma ban amince ba."
Cewar A.Maleek yana
ago fuskarta ya zurawa cute lips
inta
ido, kafin ya kai bakinsa ya ha
e da nata yana laluban harshenta.
Sai da ya shanye jan bakin tas sannan ya sake ta, yana ri
e da hannunta suka fito falon, TAIMIYYAH na jin zuciyarta na raurawa lokacin da ta hango Suhailah da ke kame a
aya daga cikin kujerun dining
Sai da Maleek ya zaunar da TAIMIYYAH a seat
in da ke gefensa, kafin ya ja kujera ya zauna, sai ya zamana sun sanya shi a tsakiya kenan.
Suhailah ita ce ta yi serving Maleek ta turo plate
in zuwa gabansa, tana me
ago ido ta sauke akan TAIMIYYAH wacce kyawunta ke
ona zuciyar Suhailah, da sanya ta jin kishinta me tsanani na danne zuciyarta.