← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 117 OF 184

Sashe 117

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin murya me cike da zallar shagwa
a ta ce, "Ta iso Yah Maleek."
Maleek ya cigaba da zura mata ido ba tare da ya yi ko motsi ba,bare ta sanya rai cewa zai yi unlocking motar.

Hakan yasa TAIMIYYAH kwa
e fuska tamkar za ta sanya masa kuka ta ce, "Please Yah Maleek ka bu
e min in fita,ga Yasmeen nan tsaye tana jira kar ta
auka wani abin mu ke yi."
Maleek bai shirya yin murmushi ba amma sai da TAIMIYYAH ta sanya shi yin blushing,sabida yadda ta yi maganar kamar za ta saki kuka ba
aramin bashi dariya ta yi ba.

Ya mi
a hannunsa ya kamo nata hannun tare da yin
asa da muryarsa ya ce, "Baby i luv u,please ki kula min da kanki daga nan zuwa anjima, kiss me please!

Wife kin ji?"
Yadda ya yi maganar cikin wani irin salonda yadda ya wani mi
o mata fuskarsa, ya sanya TAIMIYYAH saurin rintse idanunta.

Zuciyarta na cigaba da bugawa da matsanancin gudu,ga wani uban kunya da ke sake yi mata dabaibayi.

Cikin shagwa
iyar muryarta ta dinga masa magiya akan ita dai ya bu
e mata motar ta fice.

Maleek sai ya janyota jikinsa baki
ayanta yana me kai bakinsa ya manna mata wani hot kiss a saman goshi, ya kamo
an yatsunta da zanen lallin da akai mata ya birgesa, su ma ya sumbacesu kafin ya sake ta yana me sake
ureta da idanunsa da suka sauya kala,sabida zallar rigimar da ya ke ji akanta.

TAIMIYYAH ban da rawa babu abinda jikinta ke yi, gani ta ke yi Yasmeen na kallonsu don sam ta manta ma da cewa tint ne glass
in motar.

Maleek ya yi unlocking motar yana me yin
urin sake kai hannunsa jikin TAIMIYYAH,amma sai ta yi saurin
alle murfin motar tana jefo
afarta zuwa waje.

Yadda ta so fitowa da hanzari ya sanya
afar mara lafiyar gocewa, ta yi kamar za ta kifa sabida bisan da motar ke da shi.

Maleek ya yi saurin dawo da ita baya yana cewa, "Haba wife saurin me ki ke yi haka za ki je ki jiwa kanki ciwo,don Allah ki rage wannan tsoron nawa da ki ke ji please!"
TAIMIYYAH ta jinjina kai tana me saukowa a hankali daga motar,bayan Maleek ya sake furta mata kalamai na soyayya masu zafi,wanda yasa TAIMIYYAH sake narke fuska zuciyarta cike da mamakin lamuran da suka wanzu tsakaninta da Maleek
Kallo
aya Yasmeen ta yi wa TAIMIYYAH ta ga yadda idanunta suka sha kuka.

Fuskarta ta sake yin ja idanunnan sunyi wu
i-wu
i, Yasmeen sai ta ji wani irin dariya na son
wace mata,da
yar ta yi controlling kanta har su kai sallama da Maleek ya wuce,sannan ta dubi TAIMIYYAH da ke tsaye dafe da guiwar
afarta ta kwashe da wani irin dariya.

TAIMIYYAH ta sake kwa
e fuska cike da masifa ta ce, "Yasmeen wai mahaukaciya na zama ne da za ki tasa ni gaba kina faman tintsira dariya?

Allah idan muka shiga gida sai na ha
aki da Ummie ta yi min iyaka daga iskancin ki."
Yasmeen ta sake kwashewa da dariya ta ce, "Really Matar Maleek Ado?

Ke banda abinki daga ina dariyata sai ki ce da ke nake yi,haka ake yi a Zarian na ku dama?"
TAIMIYYAH ta ballawa Yasmeen harara tana me dafe
afarta, ta fara takawa don yowa gaba abin ta,ta bar Yasmeen a baya tana faman cigaba da kwasar dariyarta.

Sai da suka iso bakin gate
in shiga gidan ne Yasmeen ta ce, "Sorry tawan wai fishi ki kai?

Ki yi ha
ury babyn Maleek idanunki ne suka bani dariya wallahi,sabida daga gani an san sun sha kukan luv ko
an matan Maleek?"
TAIMIYYAH ta dubi Yasmeen cikin ido tana ji tamkar ta saki kuka sabida takaicin kwasarta da Yasmeen
in ke yi.Ta yi magana cike da masifa ta ce, "Yasmeen don Allah ki bar ni inji da abinda na ke ji,bana son wannan iskancin wallahi.

Banda ma sa ido ina ruwanki in ma kukan luv
in na yi?"
Yasmeen ta gimtse dariyar da ke cinta a rai ta ce, "Afuwan Alarammiyar Maleek,haka ne babu ruwana wallahi kawai wannan bakin nawa ne da ba a gasa min shi ba,baya iya shiru bai tanka ba."
TAIMIYYAH ta saki dariyar da babu shiri tana faman zabgawa Yasmeen harara ta ce, "Allah ya shiryeki Yasmeen."
Daga haka suka cigaba takawa jere da juna har zuwa cikin part
in Ummie.TAIMIYYAH memakon ta nufi
akin da friends
inta su Zee su ke,sai ta nufi
aya bedroom
in Ummien da ta yi waya da Maleek
azu.

So ta ke yi ta ka
aice ko za ta dawo cikin nutsuwarta,sabida gaba
aya lamuran da Maleek ya gudanar akanta sun birkita nutsuwarta baki
aya.

Bisa kan gado ta zube tana me yaye lullu
inta ta yi wurgi da gyalen akan gadon,ta sake gyara kwanciyarta tare da lumshe idanunta gam!

Ta kai hannu ta shafa bakinta zuwa
irjinta,har lokacin jin hannuwan Maleek ta ke ji na yawo a jikinta.

Ta sake rintse idanun wani magana
isu na sake zagaye jinin jikinta,ta bu
e idanun tana kai hannunta ta janyo gyalenta,wanda gaba ki
aya ya rine da
amshin jikin Maleek Ado.

Ta kai hancinta kan gyalen tana sha
amshin turaren AMOUAGE da ya gama kama jikin gyalen,tamkar Maleek
in ne a jikin gyalen sabida yadda mayafin ya kama
amshinsa.

Wayarta ta fara tsuwwar neman
auki sai ta janyo wayar tana zubawa lambobinsa idanu,daf da kiran zai yanke ta iya
aga wayar ta kai kunni.

Ba ta yi magana ba sai shine ya fara sanar da ita yadda ya ke jin kewarta me tsanani daga rabuwarsu.

Ita dai TAIMIYYAH shiru ta yi tana sauraran manyan kalaman da ke fitowa daga bakin Maleek Ado,wa
anda gaba
aya suka girmi kwanyarta da tunaninta.

Shi ko Maleek ko ajikinsa don wani irin fitinanniyar soyayyarta ce ke azalzalar zuciyarsa, ji ya ke yi tamkar ya rufe ido ya bu
e ya ga an gama duk wani bikin al'ada an barshi da matarsa don ya huta.

Sun jima suna wayan kafin ya yi hanging up ya bar TAIMIYYAH da fa
awa duniyar tunanin yadda rayuwar aurenta da shi zai kasance,da irin tarin lamura masu girma da nauyin da za su biyo baya,don bata ga alamun cewa Maleek Ado ya san wani abu wai shi kunya ba.

Ta maida idanunta ta lumshe tana sake gyara kwanciyarta,zuciyarta na cigaba da dawo mata da moment
insu na
azu tare da Maleek
in cikin lafiyayyar motarsa, da irin bidirin da ya yi da jikinta da mouth
inta da ya sha tsotso.

Daga wannan kwanciyar ne kuma bacci ya sace TAIMIYYAH sabida a gajiye ta ke, sam tunda aka fara hidiman bikin ba ta samun yin wani isasshen bacci.
__________
*GRA,Zaria.*
Suhailah ce kwance a kan gadon
akinta tana faman juyi tana kuka,idanunta sun yi asalin kumbura don tun daren jiya ta ke aikin kuka.

Duk iya rarrashi da ban baki ha
i da tarairayarta da Maleek ya dinga yi tun a daren jiyan,bai sanya Suhailah ta saki ranta ta daina kuka ba.

Daga
arshema sai ta yi
aura daga
akin Maleek
in ta koma
akinta ta kulle kanta,dama kuma ta jima da daina bashi jikinta tun lokacin da aka fara maganar auren gadan-gadan, sai ta
auracewa shinfi
arsa bisa ga hu
ubar Jawahir da Suhailah ta hau kai ta zauna daram!

Don gani ta ke yi duk duniya Jawahir
in ce kawai me
aunarta da tausayinta akan lamarin auren Maleek
To yau tun safe ta sake kafa wani sabon babin kukan, akan kunnuwanta Maleek ya dinga knocking yana rarrashinta akan ta bu
e masa
ofar
akin amma ta yi biris da shi.

Haka ya gaji ya fita a sabgarta ya je ya yi shirin zuwa
aura aurensa ya bar mata gidan,abinda ya sake
aga hankalinta kenan tare da jefa zuciyarta cikin matsanancin ba
in ciki,sabida akan idanunta motar Maleek ya fice daga gidan.

Tana daga tsaye tana le
ensa ta window
in bedroom
inta,da ke kallon harabar parking space
insu ta waje.
aga idanunta ta kalli a gogon
akin lokacin da ya buga
arfe goma sha biyu na rana.

Ta sake rushewa da wani irin kuka me cin rai,sabida kwakwalwarta ta gama sanar da ita cewa, zuwa yanzu Maleek
inta ya sake zama mallakin wata mace ba ita ba.

Ta sakko daga kan gadonta tana jin yadda wani irin jiri ke neman kayar da ita,sabida yunwar da ke
awainiya da ita don bata sanya komi a bakinta ba tun safe, har kawo yanzu
in da agogo ke nuna sha biyu na rana.

Haka ta dinga takawa tana rangaji har ta isa inda jakarta ta ke,wacce ta zo da ita daga Abuja randa suka iso tare da Maleek
auki jakar tana me komawa kan gado ta zauna,tare da bu
e jakar tana ciro wani
ullin leda ta warware shi.

Ta ke wasu layu guda biyu suka bayyana,Suhailah hannunta na rawa ta
auke su tana juya su a tafin hannunta.

Zuciyarta na sake shiga cikin matsanancin ru
ani,tana jin wani matsanancin tsoro na lullu
e zuciyarta.

Maganar da Jawahir ta gaya mata sanda ta kawo mata layun na dawo mata cikin kwanyarta,tamkar a lokacin jawahir
in ke furta kalaman in da ta ke cewa,
" _Suhailah da zaran an
aura auren ki yi gaggawar birne wa
annan layun, kafin cikar awa ashirin da hu
u da
aura auren,idan har ya wuce wa
annan awannin baki rufe su ba,to shikenan ku
inki ya tafi a banza,don ko kin birne bayan cikar awa ashirin da hu
u babu tasirin da hakan zai yi, don haka da zaran an
aura kawai ki san yadda ki ka yi suka shiga
ashin
asa._ "
Suhailah ta sake dam
e layun a cikin hannunta,hawaye masu tsananin zafi da
una na sake biyo fuskarta.
Chapter 117 · 0% Book details