← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 184

Sashe 45

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Zan
aro aure ba don na daina son ki ko zan daina ba,sai don kawai ina da bu
atan ganin jinina na yawo a doran
asa,ina bu
atan haihuwa sosai da sosai Suhailah, shiyasa abinda kika yi ya ta
a zuciyata matu
a.Ba don dangantaka ta jini me
arfi da ke tsakanin mu ba,wallahi da gida zaki koma har sai kin nemi lafiyan da mahaifanki zata iya
aukan ciki.Sannan zaki dawo gida na tunda lokacin da ki kai ma mahaifar illa ba da izini na kika aikata dukkanin abinda kika yi ba."
A.Maleek ya kai
arshen maganan kunnuwansa na jiye masa azababban kukan da Subailah ke yi.Me asalin motsa zuciyan me saurare wanda hakan ya raunata zuciyansa,har ya sake matseta a jikinsa sosai,yana jin
umin hawayenta da ke ji
e gaban rigansa.

Bai sake magana ba kamar yadda Suhailah itama bata fasa kuka ba,domin kalamansa ba
aramin rugurguza zuciyarta yayi ba.Wani irin soyayya take wa Maleek
in da ya haifar da azababban kishinsa a zuciyarta,shiyasa kalmar
arin auren da yake ambata ta ke jin tamkar yana soka mata mashi ne a
ahon zuci.

Shafa lallausan gashin kanta ya cigaba da yi,har zuwa lokacin da Subailah ta yi shiru don kanta.Tana faman sauke ajiyan zuciya akai-akai,ya
ago fuskarta daga jikinsa yana tsura mata ido,kafin ya fara share mata hawayen da ya
i tsayawa,murya can
asa yake fa
in "Ya isa haka kukan Suhailah,na sanar da ke gaskiyan abinda ke zuciyata ne don bazan iya miki
arya ba.Ina son ki wife ke ma kinsan hakan,sai dai soyayyar da nake miki ba zai sa in iya zuba miki ido mu rayu babu haihuwa ba.

Musamman yadda na nake jin zafin cewa kece ki kai wa kanki illa,ko da zan
ara aure ina so ki sawa ranki zanyi hakan ne ba don son da nake miki ya ragu a zuciyata ba.Kuma nayi miki alqawarin kare duk wani martabanki,i luv u wife,i luv u so very much!

Kuma ina fata in cigaba da sonki har
arshen numfashi na Suhailah."
A.Maleek ya kai
arshen maganan yana ha
e fuskokinsu waje guda,kafin a hankali ya ha
e bakinsa da nata ya fara bata wani irin kisses da suka tsaida gudun hawayen Suhailah cak!

Ta wani sake shigewa jikinsa tare da
amesa tamkar zata shige cikin
irjinsa.Gaba
aya Maleek yayi nisa wajen nuna wa Suhailah tarin
aunanta dake cikin zuciyansa,lamarin da bai tu
e a ko'ina ba sai a gadon baccin su.

Don Maleek
aukanta yayi cak!

Suka haura zuwa sama,ba tare da sun bi takan wayoyinsu dake zube a falon ba,ban sake jin
uriyan su ba sai da komi ya dai-dai ta,sannan Maleek ya zare jikinsa yana nufan toilet ya tsarkake kansa.

Lokacin da ya fito Suhailah na kwance shame-shame bisa bed
in,dukkanin jikinta da zuciyanta sun gama galabaita da tarin
aunar da Maleek ya nuna mata.Kallon ta yayi cikin ido yana nuna mata hanyan Bathroom da hannu,alamun ta tashi ta je ta tsarkake jikinta ita ma.

Bai kuma jira cewan ta ba ya nufi hanyan fita
akin,don sauka down stairs ya kwaso musu wayoyinsu.

Suhailah ta fito daga wanka agogo na buga
arfe 1 dot na dare,sanye ta fito da rigan wanka kanta na
igan ruwa.Direct
akinta ta wuce don busar da gashinta sabida gudun kwana da lema akai,don hakan na sanyata Mura.

Bayan ta busar da gashin,sai ta sanya
aramar Vest a jikinta bayan ta fesa Body mist me sanyin qamshi.Ta fito ta nufi
akin Maleek
in,ta same shi kwance bisa Bed idanunsa a rufe,hakan yasa ko da ta hau kan godan sai ta nufesa tana shigewa cikin Duvet
in,yai mata masauki a
irjinsa yana ya rungumeta.Hancinsa na shaqo masa sassanyan qamshin Body mist da Suhailan tai anfani da shi,ita ko Suhailah luff tayi a faffa
irjinsa,tana kai fuskanta zuwa nasa ta bashi light kiss,murya can
asa ta furta "Luv u my Maleek."
A.Maleek ya lumshe ido yana mayar mata da martanin kalamanta,ta sigan da zata fi fahimta ba da baki ba........

Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
ansabo ce#
[12/14, 3:42 PM] +234 703 040 9541: *TAIMIYYAH*
Ayshat
ansabo Lemu
*Page 31*
___________
Umma ce zaune a cikin Bedroom
inta,ta tasa Sadeeq a gaba tana zazzaga masa ruwan masifa,akan cewa lallai ya fita a harkan Gurguwan yarinyar nan TAIMIYYAH.

Ta inda take shiga bata nan take fita ba,shi dai Yah Sadeeq yai
asa da kansa yana sauraranta,ba tare da ya tari nunfashinta ko sau
aya ba.Umman ta
are maganan da cewa "Aure zan maka tunda abin naka ya fara zama iskanci,ka fara saka Gurguwa a
aki kana kwanciya da ita sabida asara,in banda abinka in ma iskancin zaka yi ka rasa wanda zaka kula sai Gurguwa,Musaka!

To tunda ka kasa fito da za
inka ni zan za
o maka yarinya dai-dai da ajinka,
ar gidan qawata Hajiya Hadeeza za ka je ka nema.Tana nan da budurwar
a kyakykyawa me dirin jiki,ita ma fara ce
ar kaman waccar Musakar,don haka sai ka shirya wata satin idan ka dawo Weekend za ka ku ga juna,sunan yariyar Nadeeya."
Umma ta kai
arshen maganan tana
aura idanunta akan fuskan Sadeeq
in,wanda ya ha
e fuska babu annuri ko ka
an.Zuciyansa tafasa kawai yake yi yana ji da ba Umma bace ke masa wannan maganan,tana aibanta TAIMIYYAH a gaban idanunsa,tabbas da wata can dabam ne ba abinda zai hana shi nuna mata fushinsa.

Amma da yake Uwa ce hakanan ya danne
acin ransa,yana fa
in "Umma ni bana son wani ha
e-ha
e zan za
o matar aure da kaina,don Allah kada ma ki yi wa Anty Dijen maganan." Ya kai
arshen maganan cike da ro
o,Umma da ke kallonsa baki bu
e ta dalla masa harara tana fa
in "Ai ko baka isa ba Sadeeq,wannan umurni ne nake baka ba wai shawaran ka nake nema ba,don haka na gama magana,kana dawowa wata satin za ka ku ga juna final!"
Daga haka Umma ta mi
e ta bashi waje tana jan tsaki tsuuuw....!

Hakan yasa Sadeeq bin bayanta da kallo,zuciyarsa na matu
ar sake
aukan zafi.Tuni idanunsa sun yi mugun ka
awa ya mi
e yana ji tamkar
afafunsa ba zasu iya
aukansa ba,ya rasa da wani
acin ran zai ji,na Iyah da itama tai masa tatas a daren jiya akan lallai ya fita daga harkan TAIMIYYAH,ko kuwa da rigiman da Umma ta
auko yanzu na cewa zata ha
a shi da
ar aminiyanta Anty Dije?

Har ya fito falo bai san ta
amaimai inda yake jefa
afafunsa ba.

Lokacin da ya iso tsakiyan falon ne idanunsa ya sauka akan su Zuhurah.Take Brain
insa ya tuno masa cewa Zuhuran ita ce silan duk wannan masifan da ake son jefa Zuciyarsa a ciki,sai ya nufi inda take yana dam
ota tare da kifa mata lafiyayyen marin da ya
auke jin ta da ganin ta na wasu
an da
Zuhurah da komi yazo mata a bazata ta
wallah wani uban ihu,wanda ya janyo hankalin su Umma da Anty Laurat da ke
aki,suka fito a guje don ganin meke faruwa.

Umma sai tai turus a tsaye tana kallon yadda Sadeeq ya dage yana jibgan Zuhurah,yana zuba mata masifa akan duk munafunci da cin mutuncin da tai wa TAIMIYYAH a jiya.Umma ganin zai raunata mata
a yasa ta isa wajen da sauri.Ta
aga hannu zata
auke shi da mari Anty Laurat da ta
ariso wajen, tayi saurin shiga tsakiyansu tana fa
in, "Umma kiyi ha
ury,Yah Sadeeq oya bar nan wajen please!"
Babu musu Sadeeq ya juya ya bar Sasan a fusace tamkar zai tashi sama.Zuhurah da Umma take ri
e da ita sai ta sake sakin wani uban ihu tana fa
in "Wayyo kafa
ata Umma ya karya ni!"
A rikice Umma ta zaunar da ita tana fa
in "Ke don ubanki bansan jafa'i,kar ki tara min mutane cikin Sasa,ya karya miki kafa
a ne zaki xauna a haka?

Ki yi shiru ki bar ni da shi saina sa
a masa,ba dai duk akan waccar Gurguwan yake yi ba,to zanci ubansa very soon!"
Umma ta
are maganan a fusace,tana juyawa ta bar Zuhurah da su Anty Laurat,wacce ita abinda Yah Sadeeq
in yaiwa Zuhurah ba
aramin birgeta ya yi ba.

A can
angaran Sasan Iyah kuwa,TAIMIYYAH ce zaune ita da Zee wacce ta kawo mata ziyara a yau.An cika gaban Zee
in da kayan motsa baki,sai hira suke yi har da Yasmeen da ke zaune daga gefe tana sanya baki cikin hiran.
Chapter 45 · 0% Book details