Sashe 58
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita dai TAIMIYYAH ko sau
aya bata ta
a bin Yasmeen
in ba don ita sam bata son shiga cikin mutanen da bata saba dasu ba.Guggo Bilki tayi mita akan su dinga zuwa ana shirin bikin da su tare, amma TAIMIYYAH tayi biris ta
i zuwa.
Yauma tun safe Yasmeen ta gama shiri bayan sun karya kumallo.Ta sanar da TAIMIYYAH cewa zata fita zuwa gidan Babansu Lawal
in,don yau Thursday za a yi lalli.
TAIMIYYAH da ke daga kwance sai kawai ta sake gyara kwanciya tana fa
in, "Yasmeen ni wallahi bana son shiga mutanen da ban sani ba.Dama mun saba da Amaryar ce sai na je to amma ban santa ba itama ba sanina tayi ba,kawai sai aganni ana nuna ni ana cewa waccar gurguwan kuma daga ina?Gaskiya ba za ni ba ni ko ranan yinin ma ni ka
ai zaku bari a gidan don ba zuwa zanyi ba."
Yasmeen data gama jin haushi ta ballawa TAIMIYYAH harara tana cewa,"Ai ke kina da damuwa wallahi TAIMIYYAH.Inba haka ba miye na kawo wannan maganan,don Allah ki taso muje kema ai miki lallin mana,ko ja ne zai miki kyau sosai wallahi."
yar ta ciyo kan TAIMIYTAH ta yadda zata bita itama ai mata lallin amma a hannu kawai.Ta tashi ta shirya cikin wata doguwar rigan atamfa da
inkin yabi jikinta sosai.Kamar yadda kalar atamfar me duhu ya haske farar fatarta,ta sanya Hijab irin me kamar riga
innan,wanda zaka zura hannuwa kai ta sabgarka babu takura.
Suka fito sai faman zuba qamshi suke yi.Sallama sukaiwa Guggo Bilki wacce taji da
in yadda yau TAIMIYYAH ta yadda zasu fita zuwa gidan Bikin da Yasmeen.
Tayi musu a dawo lafiya suna jerawa da juna suka fice daga gidan.
"TAIMIYYAH bari kawai mu
arisa bakin layin shigowa nan zamu sama
an-sahu,sai mu hau ya zagaya damu layin gidan Baba Lawal don gaskiya zan wahal dake idan nace mu taka a
afa."
Yasmeen tayi maganan idanunta akan TAIMIYYAH da ke dafe da guiwar
afarta suna takawa a hankali.Lokacin da suka
arisa bakin titin basu wani da
e ba suka tare Napep suka shige,ya zagaya dasu xuwa gidan Baba Lawal
in,suka sauka Yasmeen ta biya shi ku
insa suka shige zuwa cikin gidan.
A falon gidan suka tadda Anty Kareema matar Baba Lawal tare da wasu ba
i.Suka gaisheta ta amsa da fara'a idanunta akan TAIMIYYAH take cewa, "Yasmeen ina kika samo kyakykyawar budurwa haka,ko itace naji kina cewa kun zo daga Zaria tare?"
Yasmeen ta saki murmushi tana fa
in "Itace Ummah sunanta TAIMIYYAH,bata son shiga mutanene yanzu ma da
yar ta amince ta biyoni,Kausar
in na
aki ne?"
Anty Kareema dasu Yasmeen ke kira da Ummah,ta dubi Yasmeen
in tana bata amsa da cewa, "Allah sarki wallahi kyakykyawa da ita,Kausar na daga ciki ku
arisa mana na san ai sun gama shiri gara kuje wajen lallinnan da wuri." Daga haka su Yasmeen suka wuce zuwa don
arisawa
akin
an matan gidan.Anty Kareema da ba
uwarta suka bi bayan su TAIMIYYAH da kallo ba
uwar na cewa, "Oh!
Yarinya kyakykyawa da ita amma ta nakasa wannan da ba gurguwa bace da anga zallar diri da kyawun halitta,wallahi sai naji duk tausayinta ya kamani."
Anty Kareema ta jinjina kai tana cewa, "Ke dai bari Raliya kin riga ni da baki ne,wallahi yarinyar ta birgeni a ganin farko,haka Allah ke ikonsa."
Duk wannan maganganun dasu Anty Kareema ke yi akan kunnin TAIMIYYAH ne.Wacce ke bin bayan Yasmeen a hankali zuwa
oafr shiga
akin
an matan,don haka akan kunninta sukai maganan.
Ta shige cikin
akin daga
arshe tana jin wani iri cikin zuciyarta.Ire-iren wa
annan maganganun da bata rabo da jin su suna
aya daga cikin abinda yasa bata faye son shiga mutane ba.Sabida yawan tanka kyawunta da tausayawa Nakasanta da mutane ke yawan yi,wanda hakan na ta
a zuciyarta da jefa mata rauni da tausayin kanta da kanta.
Lokacin da suka shige cikin
akin
an matan wanda su biyu ne ma suka rage ba su yi aure ba.Yasmeen ce ta nunawa TAIMIYYAH gefen gado tana cewa, "Ga waje TAIMIYYAH zauna,Kausar ga TAIMIYYAH na janyo muku ita yau zamu tafi Lallin tare."
Daga Amarya Kausar har
anwarta me suna Firdausy suka zubowa TAIMIYYAH idanu.Firdausy na riga Kausar da fa
in, "Sannu da zuwa TAIMIYYAH,Yasmeen gaskiya
ar uwar taki kyakykyawace ga sunanta unique, sam ni ban ta
a jin mace da suna TAIMIYYAH ba."
TAIMIYYAH ta sakar musu murmushi suka gaisa cikin fara'a, Yasmeen na cewa Feedoh, "Haka kowa ke cewa bai ta
a jin sunan ba a wajen mata.Kuma asalin suna TAIMIYYAH mata aka fi samawa don ko Abul Barakat da Abul Abbas da ake ce musu Ibnu TAIMIYYAH.Toh su TAIMIYYAN sunan wata kakarsuce na can sama amma macece,sai dai a wajen su labarabawa ba kowanne irin mutum suke kira da suna TAIMIYYAH ba.Sai wanda ya shahara da ko dai kyau ya zama mutum kyakykyawaneshi na buga misali,ko kuma irin budurwarnan wacce take da kyawawan
abi'u da iya zama da mutane me ha
ury sosai to sai su kirata da suna TAIMIYYAH.Amma galibi bakasafai suke kiran mutum TAIMIYYAH ba se wanda yake da siffofi da
abi'u masu kyau abun yabo."
Yasmeen ta kai
arshen bayaninta,tana sakin murmush ganin irin hararan da TAIMIYYAH ke aika mata.
Kausar ta furta, "Wow! kice idan na haifi
ata mace kyakykyawa zan sanya mata suna TAIMIYYAH kuwa,sai in mata fata ta taso da dukkanin siffofi ababen yabo.Yadda za ta cika sharu
an cinye suna TAIMIYYAH,don wannan Sis
in taki Yasmeen da alamu ita ta cinye sunan,don ga kyau nan ga kuma alamun nutsuwa a tare da ita."
Yasmeen ta saki dariya ita da Feedoh suna ha
a baki wajen fa
in, "Amma wannan Amarya baki da kunya tun kafin ma a
aura har kin fara zancen haihuwa,eh lallai gara ayi-ayi mu mi
aki tun kafin kifi
arfin mu."
Wannan karon har da TAIMIYYAH aka saki dariya,kafin su Feedoh su kammala shirinsu Kausar ta kira wanda zai kaisu wajen yin Lallin.
Lokacin da suka fito jere da junane su Kausar suka kula da yanayin tafiyar TAIMIYYAH.Suka gane ashe gurguwace me laluran
afa,take suka ji wani tausayinta ya kama zuciyarsu,Feedoh tai
asa da murya tana cewa Kausar, "Wayyo Yah Kausar dubi yadda sai ta dafe guiwa take iya tafiya,ina ma Allah bai jarabceta da laluran
afa ba,wannan ai da ba
aramar ha
iyar mace za a yi a wajennan ba.Sabida Allah ya bata kyau da dirin jiki,dama shiyasa ake cewa
an Adam tara yake bai cika goma ba.Duk abinda kake ta
ama da shi sai an rageka ta wani fannin toh ita dai da gurgunta aka jarabceta,amma fa wannan matar manyace gaskiya akwai body da kyau masha Allah."
Kausar ta jinjina kai tana fa
in, "Wallahi kuwa Feedoh,Allah dai yasa mu dace amma naji tausayinta ya kama zuciyata."
TAIMIYYAH dai tayi gaba abinta bata san wainar dasu Kausar ke toyawa akanta ba.Don lokacin da suka fito wajen motar wanda zai kai su kiran Zee ya shigo wayar TAIMIYYAH.Don haka tai receving call
in tana kaiwa kunni lokacin da Yasmeen ta bu
e mata murfin back seat ta shige ta zauna.Itama Yasmeen da Kausar back seat
in suka shiga sai Feedoh ne ta kame agaba.
Yellow yaja motar suna barin layin,har lokacin TAIMIYYAH na amsa wayar Zee dake bata labarin tayi sabon Saurayi.
Lokacin da suka isa gidan Lallin Amarya Kausar ita aka fara yiwa ja a
afa.Sannan akaiwa TAIMIYYAH a hannu don tace bata son ba
i iya ja kawai za a mata.
yar su kausar suka ja ra'ayinta ta yarda ai mata har da
afafu.
Basu san ita TAIMIYYAH kunyan yadda zata bu
afarta aga
aya yafi
aya girma shi ke hanata yin Lalli a
afa ba.Ko zata yi tafi yarda ta siya salataf na yanka ta manna abinta tayi da kanta.
Amma hakanan ta mi
aramar
afar aka zana mata.Su Kausar na ta satan kallon
afafun nata suna jin wani tausayinta da ka
aita
uduran Allah cikin zukatansu.Don banda Allah wa zai yi hakan gaka mace har mace kaman TAIMIYYAN amma gashi Allah ya jarabceta da Nasaka na
afa
aya.
Lokacin da aka gama zanawa duka
afafun ba
aramin kyau Lallin yayi ba,tun kafin ma ya kama a cire.Ita dai TAIMIYYAH na zaune bata wani sanya musu baki a hiran da suke,zuciyarta na can wajen tunanin Nass wanda har yanzu ta kasa yakice tunaninsa daga zuciyarta sai dai bata zauna waje
aya ba.
Basu baro gidan Lallin ba sai hu
u na yamma.Zuwa lokacin TAIMIYYAH ta gama galabaita da yinwa,don sam ta
i cin duk abinda aka siyo musu a gidan Lallin.
Sai data ga yinwa zai halakata sannan taiwa Yasmeen ra
a suka tsaya a wani shago aka amso mata Hollandia Milk da Buns ta ci a motar.
Lokacin da suka iso gidan su Kausar juyin duniya anyi TAIMIYYAH ta shiga ciki suyi sallolin da ke kansu amma ta
Ta kafe ita kawai su barta Yellow driver ya sauke ta a gida,ita Yasmeen
in ta dawo daga baya.
Hakanan su Yasmeen suka bar TAIMIYYAH ta tafi Yellow zai sauke ta a gida.
Suna isa TAIMIYYAH ta sauka ta shige ciki.Tun a waje ta hango motar Yah Emran dama shi hu
u yake baro office ya dawo gida daga wajen da yake aiki.
Ta isa cikin gidan tana ji kanta har wani ciwo yake mata sabida rashin cin abinci akan lokaci.
Tunda tai sallama taji babu motsin kowa a falon kawai sai ta nufi
akin Yasmeen kai tsaye.
Tana shiga tai wurgi da Hijab
in data cire akan Bed ta nufi toilet ta yo wanka tare da
auro alwala ta fito.
Idanunta ta zuba akan yatsun hannunta da jan lallin ya kama juwur abin sha'awa,tana kallon irin kyawun da lallin yayi a yatsun hannunta.
Da sallolin da ke kanta ta fara bayan ta idar ne ta canza rigar jikinta zuwa wata doguwar rigan ta shan iska mara nauyi.Kalar rigan pich ne sai ya
ara fito da hasken fatar ta,bata sanya hula a kanta ba sai ta bar gashinta dake
aure da Ribbom a tsakiyar ka.
Ta fito don zuwa
akin Guggo Bilki ta sanar da ita ta dawo ta kuma nema abinci.