Sashe 66
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ban shigo ba yanzu me kike yi ina so ki hau online na tura miki wani pic ne ki gani,but idan kin gani ki gaya min gaskiya tayi ko bata yi ba,tunda ke an hana min ke bayan zuciyata har yanzu ke ka
ai take muradi."
TAIMIYYAH dake saurarensa ta sake yin
asa da muryarta tana cewa, "Okey Yah Deeku bari in hau online
in."
Sadeeq zai yi magana kenan ya ji tayi cuting call
in,sai kawai shima ya hau online
Lokacin da TAIMIYYAH ta bu
e pic
in, idanunta ne suka sauka akan kyakykyawar fuskar budurwar dake jikin hoton,ta tsura hoton ido kaman me son gano ha
anin kyawun budurwar.Sai kawai ta fara typing tana tambayar ya Deeku budurwansa ce?
Dai-dai lokacin shi ma ya hawo online
in, ganin tambayar da TAIMIYYAH turo masa yasa shi murmusawa ya fara typing shi ma,yana bata amsa da cewa,
"Yes Baby tayi ko bata yi ba?"
TAIMIYYAH ta saki murmushi kaman yana gabanta,kafin ta tura masa cewa, "She's very cute Yah Deeku,gaskiya tayi Allah tabbatar da alkhairy."
Sadeeq ya karanta abinda tace, sai ya aiko mata da emoji na kuka yana rubuta cewa, "Baby da
i ma kike ji zan rasaki ko kishi ma ba zaki nuna ba ko?"
TAIMIYYAH ta aika masa da emoji na dariya kawai, ba tare da tace komi ba.
Sai kawai Sadeeq ya sauka daga online yana kiranta vid-call,suka jima suna magana yana sanar da ita cewa sunan yarinyar Safiyyah.
anwar wani abokin aikinsu ne suna zaune a Badarawa Kaduna.
Ita dai TAIMIYYAH sai suka gama wayar fuskarta na blushing, don har cikin zuciyarta tayi farin ciki da Yah Sadeeq zai fitar da matar aure.
Tana kammala cin tuwan da ta zuba ka
an,ta nufi kitchen ta
auki bowl
in da ta zubawa Ummie yam balls, ta fito zuwa falon Iyah.
Bowl
in ta aje tana
aukan wayarta, sannan ta dubi Iyah tana cewa, "Iyah za ni Sasan Ummie in kai mata yam balls
innan."
Iyah ta dube ta tana cewa, "Madallah ki gaishe da Inna Larai."
TAIMIYYAH amsa tana yin gaba, hannunta
aya dafe da
afarta me laluran,
aya hannun ri
e da bowl
in da wayarta.
Babu kowa cikin falon Ummien lokacin da TAIMIYYAH ta shiga,sai ta aje bowl
in tana zama cikin seater, dai-dai lokacin da kira ya shigo wayarta.
Ta tsurawa lambobin idanu har kiran ya yanke bata
aga ba,wani kiran ya sake shigowa sai ta
aga tana kai wayan kunni.
Jin muryan Yah Emran yasa ta saurin yin hanging up,tana yin blocking lambar baki
aya.
Ta aje wayan mood
inta na canzawa,
acin rai ya mamaye zuciyarta.
Ummie ce ta fito daga
aki ganin TAIMIYYAH yasa ta
ariso cikin falon, fuskarta
auke da murmushi take cewa, "Zaynab ke ce dama kika shigo shine kika zauna a falo, maimakon ki shiga har cikin
aki." TAIMIYYAH ta maida mata martanin murmushin tana cewa, "Laah!
Ummie yanzu na shigo ba wai na jima bane,na tsaya amsa call ne,ga yam balls na kawo miki
azu nayi sa."
are maganan tana
aukan bowl
in yam balls
in ta kai gaban Ummien,lokacin da Ummien ke cewa, "Kai!
Aiko kin kyauta Zaynab nagode sosai,ke kam kinji da
i kina da son girke-girke, kala-kala baki ko jin wuyan aiki duk da laluran
arfar taki."
TAIMIYYAH ta saki smile tana cewa, "Haka kowa ke cewa bana jin wahalar aiki,wallahi kam bana ji indai har zan ha
a komi waje
aya shikenan,yawan kai kawo ne kawai ke sani inji na jigata a aiki,amma indai za a aje min komi waje
aya inyi aikina daga zaune shikenan."
Ummie ta saki murmushi tana kai yam balls
a baki, ta gutsira tana cewa, "Allah sarki duk da haka dai ke
in ba mai kyuiyan aikin bace kawai,gashi ko yayi da
i sosai egg
in ya kama jikinsa.Za ki yi mana a nan sasan wataran in ga yadda kike yi yake yin da
i haka."
TAIMIYYAH tayi
aramin dariya tana cewa, "To shikenan Ummie duk sanda kika so a yin sai kiyi magana."
Daga haka suka
an ta
a hira kafin TAIMIYYAH ta baro sasan Ummie.
Ta shiga sasan Iyah kenan ta zauna, sa
on text message ya shigo wayarta,da wani ba
uwar lambar na daban.
Sai ta bu
e text
in ta fara karantawa,tana gama karanta sa
on, ta fahimci daga Yah Emran ne,yana mata magiya ne akan tayi picking call
insa,sai ta share text
in baki
aya,ta sake tayi blocking wannan line
i daya turo sa
on da shi.
Memakon ta cigaba da zaman falon sai ta nufi
aki kawai ta kwanta,tana jin wani
acin rai na taso mata,don ta kasa gane me Yah Emran ke son
aukarta da har yake tunanin zata iya saurararsa,bayan duk irin tozarcin da yayi mata.
Ta lumshe idanunta tunanin Nass na kutsowa cikin kwanyarta,haka kawai taji wasu hawaye masu
umi na sauka suna biyo
uncinta.
Soyayyarsa da ke can
asan zuciyarta ke son tasowa baki
aya,sai ta rintse idanunta sosai tana tunanin, 'Ko a wani hali yake yanzu,shikenan Mum
insa tayi nasaran tarwatsa duk wata soyayya da ta gudana tsakaninsu kenan?"
Ta kai hannu tana share hawayen dake zubowa daga idanunta,tana jin zuciyarta na wani irin
una da shiga
unci me tsanani.
Ta gama sallamawa cewa ta rasa Nass har abada, tunda mahaifiyarsa bata sonta sabida kawai ta kasancewa gurguwa.
TAIMIYYAH ta jima tana kuka da hawaye kafin ta rarrashi kanta tayi shiru,tana faman sauke ajiyar zuciya, kewan Abie na taso mata.Tana hasaso cewa da yana raye da ta kira shi taji koda muryansa ne,amma ya riga ya tafi inda bazai dawo ba.
Wani kuka me
arfi ya sake kwace mata lokacin da take tuno sautin amon muryar su Nahar,da yadda suke yawan yin vedio call suna
ebe mata kewa,yau gashi duka babu ko
aya a cikinsu.
Sai kawai ta kifa kanta a jikin pillow tana rushewa da kuka,tamkar za ta ha
iyi zuciyarta ko za ta huta da jin irin
uncin da take ji a yanzu.
Bayan ta rarrashi kanta tayi shiru daga kukan,sai ta zame tana gyara kwanciyarta bisa bed,bata jima ba sai bacci ya yi nasaran
aukar ta,bata kuma farka ba sai la'asar........
ansabo ce #
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: *Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.*
*Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_*Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?
Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704.*_
*44*
_____________
Kwanakin TAIMIYYAH shida da kenan da dawo daga Kano,ya kama ranan Saturday.
Ta dawo daga makarantar haddah kenan a gajiye,tana shigowa falon Iyah hancinta ya shaqo mata
amshin turaren SAUVAGE DIOR.
Sai tayi tsaye daga bakin
ofar bayan Iyah ta amsa sallamar da ta yi cikin sassanyar muryar ta.Manyan idanunta ta
aga a hankali, tana me sauke su akan bayan Emran da ke zaune yana facing Iyah,don haka ita da take tsaye daga bakin
ofa ya bata baya.
Cikin slowly ta dafe
afarta ta cigaba da takowa zuwa cikin falon,jikinta ya gama bata koma waye a zaune tun kafin ta ga face
insa ma.
Emran da tun fara takowan TAIMIYYAH cikin falon ya zubo mata ido,sai ya cigaba da kallonta har ta ratso tsakiyan falon ta isa wajen Iyah tana cewa, "Iyah na dawo,Yah Emran barka da zuwa." Daga haka sai ta mi
e ta cigaba da takawa har zuwa
akinta.
Tana jikinta na jin tasirin kallon da Emran ya biyo bayanta da shi,zuciyarta ta ji ya
aci tunda ta ci karo da face
insa,ga kuma wani fargaba da zullumi da ke dukan
irjinta.
Tambayoyi masu yawa suka dinga kutsowa cikin zuciyarta,tana tambayan kanta, 'Me Yah Emran Zaria?
Don tafi kowa sanin haka kawai, ba kasafai suka cika yo tafiyayya zuwa Zaria su gaida Iyah ba,sai in da wani dalili suka fi zuwa daga shi har su Yah Anas
in,da wacce ya zo,kar dai a ce tafiyayya ya yo sabida ita?" Wa
annan su ne tarin tambayoyin da suke addabar zuciyarta TAIMIYYAH har ta gama cire Hijab
in da ke jikinta,ta aje Qur'aninta saman drawer.
Shigowar Iyah
akin nata ya saka TAIMIYYAH
aga manyan idanunta ta sauke akan Iyah,tana me amsa sallamar da tayi.Iyah ta tako zuwa cikin
akin tana kallon TAIMIYYAH cikin ido,tare da cigaba da nazartan yadda duk tayi wani sanyi daga ganin Emran da tayi.
an tsuke fuska ka
an tana cewa, "Zainabu sai ga Emran kaman daga sama ya biyo sahunki,yace yana ta kiran wayarki kin rufe shi baya iya samunki,meyasa zaki haka TAIMIYYAH?
Ke da
an uwanki don ya nuna yana da ra'ayi a kanki sai ya zama abin wula
antawa?
Ya gaya min komi, yace sabida ya bayayyana miki cewa yana son ki, shine dalilin da kika matsa sai kin dawo,to maza ki canzo kaya ki fito ki samesa ni yanzu zamu fita da Sani,zani Rimi amma zan dawo kafin ya wuce,na saka Ladi a shirya abinci sai ki shiga ku yi aikin tare, ki
an masa wani abin na birgewa cikin girkunan zamani da kika Iyah."
TAIMIYYAH da tunda Iyah ta fara magana ta shiga shock...Sai ta
aga manyan idanunta ta dubi Iyah,tana ma rasa abinda zata ce,don tsananin mamaki da tsoran maganan da Yah Emran
in ya shiryawa Iyah,ya gama daskarar da ita a zaune.Amma sai tayi
arfin halin cewa Iyah, "Toh shikenan Iyah za a yi duk yadda kika ce,sai kin dawo ma yi magana,amma ni ba sabida shi na dawo ba wallahi."
TAIMIYYAH ta
are maganan cike da shagwa
a da raunin murya,wanda ya saka Iyah hararanta tana cewa, "Koma dai miye ki tashi maza ki same shi bari in je nasan kila Sani na waje ya
ariso."
TAIMIYYAH ta bi bayan Iyah da kallo lokacin da take ficewa daga
akin,ba tare da ta jira cewan TAIMIYYAH ba.