Sashe 18
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
TAIMIYYAN har ya cire mata duk wani tsoro da shakku da take ji akan aure,gurgun ne an uwanta zata samu kaman yadda su Umma ke fa i,ko kuma wani ne na daban ubangiji zai jefo shi cikin rayuwanta?