← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 136 OF 184

Sashe 136

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tunda suka hau bisa titi Suhailah ke sauraren ta ji Maleek ya tanka mata amma sai ta ji shiru, hakan yasa ta narke murya cikin
ar shagwa
ar da ba wai ta
ware a iyata bane ta ce, "My Maleek wai kai ne ka ce zan koma jibi, to kai kuma sai yaushe za ka bar nan
in?" Maleek da hankalinsa ke kan tu
i zuciyarsa kuma na ga TAIMIYYAH , ya
ago manyan idanunsa ya dubi Suhailah har lokacin fuskarsa a miskile ta ke ya ce, "Eh!

Jibi xa ki wuce Yusuf zai kai ki Kano ki bi flight, zan zo Abuja bayan na gama da kwanakin da shari'a ta ce in yi mata.

Ina fata kina shan maganinki akan time cox ina sane saura sati biyu mu koma zuwa ganin likita, so u have to be careful Suhailah don idan kika sa
a'ida aka ce kuma wani abun ya faru kar ki yi kuka da kowa sai kanki okey!"
Suhailah ta jinjina kai wani abu me
aci na sake danne zuciyarta, kalaman Maleek na cewa sai ya gama kwanakin Angoncinsa na sake soya ranta.

Ta dubesa fuskarta a narke ta ce, "Ina bin
a'ida ban ta
a kaucewa ba, but meyasa ba za ka bari mu wuce tare ba kawai."
Maleek ya aika mata wani kallo yana sake ha
e fuska ya ce, "Sabida haka na tsara, don haka jibi za ki wuce za mu biyo bayanki zuwa Saturday, don ina so Zaynab ta yi International Passport tare da ita na ke so mu wuce Cairo."
Daga haka ya tsuke bakinsa bai sake cewa komi ba, kamar yadda ita ma Suhailah da tsananin ka
uwa da kalamansa bai barta ta iya cewa komi ba, sai jinyar zuciyarta da ke mata wani irin suya kawai ta cigaba da yi har suka isa GRA.

Maleek ya tsaya a Apple white ya yi ordering abubuwan da ya ke da bu
ata, sannan ya fito suka sake yin gaba ka
an daga can
asan GTbank ya sake tsayawa ya sayi rousted fish guda uku, sannan suka
arisa gidan Suhailah ya aje ta tare da bata ledan fish
in guda
aya.

Ta bu
e murfin motar ta fice ba tare da ta ko waiwayosa ba, ya bi bayanta da kallo yana
an ta
e baki kafin ya juya kan motarsa ya fito daga cikin compound
in gidan, bayan mai gadi ya sake wangale masa gate
in yana masa a sauka a lafiya.

Tafiyan mintuna biyar kacal ya yi ya iso gidan TAIMIYYAH, mai gadi ya bu
e masa gate ya shigo cikin compound
in, yana nufan parking space ya adana motar.

Ya fito yana bu
e back seat ya kwashi ledojin da ke ciki ya kulle motar yana nufan entrance
in shiga gidan.

Daga ciki kuwa TAIMIYYAH ce ke na
e bisa bed
inta suna chart da Zee, tana sanye cikin wata rigar bacci blue black me santsin jiki.

Ta jima tana juyyuya kayan baccin wanda duk babu wasu na kirki sai fingilallu, da
yar ta iya tsamo wannan da ta ke ganin
an mutuncinsa ta saka.

Fuskarta ya sha powder da lipstick pink wanda ya zauna a cute lips
inta ra
au!

Idanunta tayi lining
insu sai haskawa suke yi da
yallin ba
in eye liner.

Sosai ta yi kyau cikin rigar baccin wanda ke
auke da gidan Bra jiki, hakan yasa
irjinta ya ciko sosai ta saman faffa
an wuyar rigar.

Hasken
akin gaba
aya ta maida shi dump ne sai hasken scented candle da ta kunna ne ya sake baiwa
akin wani haske na daban, ga dadda
amshin da
akin ya bu
e da shi me ratsa zuciya.

Ko'ina tsaf-tsaf ya ke don bayan fitar Maleek ta gyare duka
akunan nasu na ta da na shi baki
aya, bayan ta kammala da gyaran
akunnan ne kuma ta wuce zuwa downstairs,su Harirah me aiki suka taya ta kintsa kitchen ta bubbu
e kayan da ta ke son fara anfani da su ta fito da su sarari.

Sai da suka kammala ne ta nufo upstairs
in ta yi wanka ta shirya cikin kayan baccin, ganin time na tafiya Maleek
in bai shigo ba yasa ta na
ewa a bed suna faman chart da Zee wacce ke sanar mata cewa za ta rako Mom
insu ganin
aki.

Maleek Ado tun daga falon
asa ni'imtaccen
amshin turaran wutan RUSS COLLECTION ke dukan hancinsa, su Harirah sun sake gyare falon da goge ko'ina sai
yalli kawai falon ke yi cikin hasken fararen fitullun da suka
awata
akin.

Ya haura zuwa sama hannuwansa ri
e da ledojin da ya ke
auke da su, nan ma
in hancinsa ne ya cigaba da sha
an ni'imtaccen
amshin da ke fita daga kowani angles na falon.

Ya isa wajen tables ya aje ledodin yana nufan
akin TAIMIYYAH don jikinsa ya gama basa tana ciki.

Ya tura
ofar a hankali yana sanya kansa cikin
akin, wani dadda
amshin ya sake dukan hancinsa.

Sai ya
an dakata daga tsaye yana
aga manyan idanunsa ya sauke akan TAIMIYYAH, wacce jin shigowarsa ya sata saurin zamewa ta shige cikin duvet tare da lumshe idanunta tamkar wacce ta yi bacci....
*Ga masu bu
atar ha
un turarukan wuta masu
amshi da inganci, tare da kama waje to ku yi maza ku garzaya wajen RUSS COLLECTION.

Ba ga turarukan wuta kawai ta tsaya ba duk wani nau'in kayan qamshi na ciki da waje za ku samesa akan farashi me sau
i, ku tuntu
e ta wannan layin don samun ingatattun turaruka zuwa ha
un Humrahs da kayan gyara na mata*
0703 318 6060
ansabo ce#
[12/15, 11:46 AM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*76*
Maleek ya dinga takawa a hankali har ya isa bakin bed
in ya zauna, ya kai hannu ya yaye duvet
in baki
aya ya wurga can
asa, idanunsa ya sauka akan fuskar TAIMIYYAH da ta lumshe manyan idanunta ita a dole ta fara bacci.

Ya saki smile yana jin wani wutar soyayyarta na sake narke zuciyarsa, bai jira komi ba ya janyota daga kwancen zuwa jikinsa yana cewa, "Hey!

My pure zuma am back now."
TAIMIYYAH jinta a jikinsa ya sanya ta bu
e manyan idanunta, ta sauke a kansa tana
an zum
uro bakin da ya sha lipstick, hakan da ta yi kuma ba
aramin kunna zuciyar Maleek Ado yayi ba, sai ya yi gaggawar kai fuskarsa saman nata face
in yana bata wani light kiss a forehead
inta,
amshi da laushin jikinta na sake kunna zuciyarsa da haifar da yanayi me zafi a cikin jikinsa.

Murya can
asa ya ce, "Zaynabb ko welcoming
ina ba ki iya ba idan na shigo, Sai dai ki na
e kina baccin
arya ko?

Oya kiss me please!"
Ya yi maganar yana sake shigar da ita cikin jikinsa tare da mi
a mata bakinsa, TAIMIYYAHB sai ta rintse ido wani kunya na sake lullu
eta, ta yi magana cike da shagwa
a ta ce, "Please!

Yah Ma....."
Bata kai ga furta kalamanta ba ta ji ya ha
e bakinsu waje guda, ya zura mata harshensa cikin bakinta wai ko za ta kama, amma sai ta
i yin hakan ta barshi ya yi ki
ansa da rawarsa, wajen susuta ta da zafafan kisses masu motsa zuciya da gangar jiki.

Sai da ya gama yamutsata son ransa kafin ya sake ta ,yana faman jera numfashi a gwame, idanunsa a lumshe suke gam yana jin wani irin zazzafan yanayi na bin jinin jikinsa.

Sam ba zai iya tafiya yabar TAIMIYYAH a nan ba, haka ya ke ji a cikin zuciyarsa, shiyasa ya ke son Suhailah ta riga su yin gaba kafin ya yi magana da Hajjah.

TAIMIYYAH wacce ta yi gefe guda tana me dun
ule jikinta, sai ta
aga kai ta saci dubansa, daidai lokacin da ya ke bu
e idanunsa da suka sauya kala ya sauke a kanta, sai ta yi gaggawar
auke idanunta daga kansa tana sake narke fuska.

"My pure zuma ta so mu je ki ci abinci, na san baki yi dinner ba.

Hajjah ta aiko Shehu da abinci ko?"
TAIMIYYAH ta gya
a masa kai kafin ta yi magana a shagwa
e ta ce, "Eh ni har ma na ci abinci, ga naka can bisa dining da ke nan upstairs."
"Zaynabb shi ne babu jira sai ki ci abinci ba ki jira Babynki ya dawo kin yi feeding
insa ba ko?"
Yadda Maleek ya yi maganar cikin narke murya shi a dole shagwa
arta ya ke kwaikwayo, ya sanya TAIMIYYAH sakin dariyar da babu shiri.

Maleek ya sake baki yana kallon yadda ta ke dariya cike da birgewa, sai ya mi
a hannu ya sake janyota zuwa jikinsa yana cewa, "Dariya ma ki ke min ko Horney?

Oya let's go ina bu
atar cin abu mara nauyi kafin mu kwanta."
Daga haka ya ri
o hannun TAIMIYYAH suka fito zuwa falon, ya sakin hannunta ya nufi wajen TV ya kunna, ita kuma sai ta nufi wajen dining ta zubo masa Chicken Salad with potato,wanda ya ji ha
in Bama da Salad cream with spices, ta zuba farfesun kayan ciki a
aramin bowl ta
auro bisa tray da ke kan dining
in, ta nufo shi da shi zuwa nan
asan carfet.

Maleek da idanunsa ke kanta yana kallon yadda take takowa hannunta ri
e da tray
aya hannun kuma dafe da guiwar
afarta, sai ya ji wani abu na motsa zuciyarsa, tausayinta me tsanani na sake huda jinin jikinsa.
Chapter 136 · 0% Book details