Sashe 41
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana shirin nufan
akinta don ita har ta fara gajiya da jiran isowan nasa.Sai kuma taji bu
e gate hakan yasa ta isa wajen window,ta zuge labulen dake jiki don ta samu daman kallo harabar compound
in gidan daga waje.Take idanunta suka sauka akan
atuwar motarsa da ke shigowa cikin compound
in,kafin a tsaida motan Yusuf na saurin fitowa ya bu
e masa back seat ya fito.Yana sanye cikin manyan kaya da suka fito da cikar kamalansa,da kyawun da Allah ya basa.Suhailah ta saki labulan window
in tana sauke ajiyan zuciya a bayyane,wata iriyar zazzafan
aunar sa na sake narke zuciyanta,duk ta
osa ya
ariso ciki tai hugging
insa ko zaciyanta zata samu relief,daga azaban kewansa da ta yi.
Lokacin da Maleek ya iso cikin falon gidan,hannunsa ri
e da brief case da kuma wata
aramar jakan hannu.A bakin matakalan benen da zai kai shi sama su kai kacibus da Suhailah data sakko don tarbansa.Ya sauke manyan idanunsa akan lips
inta da ya sha pink
in janbaki ra
au!
A hankali duk wani gajiyan da yake ji ya fara warwarewa,kewanta da ya yi na sake mamayesa.
Suhailah bata jira komi ba ta rungume shi ,tana masa sannu da xuwa cikin salon da ta san yana motsa zuciyansa.Aiko take ya saki duka abinda ke hannunsa,yai mata wani irin kyakykyawan runguma,yana sanya kansa tsakanin
irjinta da ke fitar da wani irin qamshi me motsa zuciya.Murya can
asa-
asa yake fa
in,"I really miss u wife." Yayi maganan yana
ago kansa daga wajen ya kai fuskar nasa wani muhalli na daban.
Suhailah cikin low voice ita ma take fa
in, "Miss u too my Maleek,duk na
agara ku iso tun
azu." Suhailah ta kai
arshen maganan da kai bakinta saman nasa ta ha
e,cikin salon da ke birkita lissafin Maleek
in take labuban harshensa,suka fara ba juna wani irin deep kisses.Wanda ya sake motsa duk wani kafa da Maleek
in yabi ya adana kewanta da yake ji,hannunsa ya kai yana
arin sauke botiran riganta ta gaba,amma sai tayi saurin dakatar da shi ta hanyan raba jikinta da nasa.Ta
auki jakunan daya watsar tana masa sighn da ido, alamun su
arisa daga sama,sannan komi da zai faru sai ya faru...
Maleek da gaba
aya jikinsa ya saki da wani irin zazzafan sha'awanta dake sake taso masa.Sai ya rufa mata baya zuwa saman,inda Suhailah bata tsaya a ko'ina ba sai
akinsa.
Lokacin da Maleek ya sanyo kansa cikin
akin,wani dadda
an qamshine ya ziyarci hancinsa.
Ko'ina a gyare yake tsaf!
Kaman yadda yake muradin gani,sai ya fara da cire rigan shaddan dake jikinsa yai jifa da ita saman gado.Suhailah data
ariso wajen ita ce ta
auke rigan tana ninkewa,kafin ta kai dubanta kan Maleek
in da ke binta da kallon da ita ka
ai tasan ma'anansa.Saita shagwa
e fuska tana fa
in "Wanka first Darling sannan abinci please!"
Tuni Maleek
in ya gane inda magananta ya dosa,amma baiyi magana ba sai mi
a mata hannunsa da yayi.Babu musu ta
arisa kusa da shi yai mata masauki a jikinsa,yana kai bakinsa kunnuwanta ya ra
a mata wasu kalaman da suka sanyata sakin
aramin dariya,tana saurin
oye fuskarta a
irjinsa.
yar ta lalla
ashi ya yo wankan ya fito,ta taya shi ya shirya cikin farar jallabiya suka fito zuwa falo.Suhailah ce ta isa wajen dining ta fara sakko da kulolin data shirya masa abinci,tana jera su a
asan carfet don ba koda yaushe yake cin abinci a sama ba.Fovourite Food
insa tai masa na tuwan semo miyan
anyar ku
ewa,wanda ta wadata shi da naman shanu da ganda aciki.Sai ha
in chicken salad da yaji salad cream da kayan ha
i,sai qamshi ke tashi lokacin data ke zuzzuba abincin cikin plate.
Idanun Maleek ne ke yawo a jikinta ko'ina,tunda ta fara kai-kawo na kwaso kayan abincin,har zuwa yanzu data gama zuba masa abincin cikin plate.Da kanta ta ciyar da shi itama tana
an cin ha
in salad
in ka
an-ka
Bai wani ci tuwan da yawa ba sabida dare ne baya son cika cikinsa da abu me nauyi sosai,shiyasa yafi cin salad
in da
an yawa sosai,kafin ya kauda kai alamun ya
oshi,hakan yasa Suhailah aje plate
in ta tsiyaya masa ruwa da lemun Pineapple da tayi masa,sai ya amshi cup
in lemun ya fara sha da kansa.Ganin hakan yasa Suhailah tashi ta nufi
akinta don sauya kayan jikinta,ta maida wata fingilwan Vest wacce tsayinta da ka
an ya wuce guiwa.Babu komi a jikinta illa Vest
in ka
ai,wacce ba ta da maraba da ba-bu sabida yadda tabi fatan jikinta ta lafe,tare da bayyana duk wani suran jikin Suhailan.
Lokacin data sake fitowa falon samun Maleek
in tayi yana kallo.Ya
ago manyan idanunsa ya sauke akanta,yana jin wani irin feeling na taso masa,na zallan sha'awan ta da ya tara.Domin sati biyu har da kwanaki biyu ba wasa bane a wajen lafiyayyan namiji kamansa,don haka ba
aramin tara sha'awanta yayi ya adana a
asan zuciyansa ba.
Don haka a yanzu da take gabansa sai komi ya kwance masa,Suhailah ko tun daga nesa ta hango yadda ya kasa
auke idanunsa akanta.Shiyasa tana
arisowa sai tayi masauki a laps
insa,tana kwantar da kanta a
irjinsa murya can
asa take fa
in, "Sweet wannan kallon fa?"
Maleek da ya sauke ajiyan zuciya me
arfi sai ya aje remote
in dake hannunsa,yana sake shigar da ita cikin jikinsa sosai.Gaba
aya qamshin da ke tashi a jikinta sake kwance notikan sha'awanta sukeyi akansa,ya cusa kansa tsakanin wuyanta yana fa
in, "Wife ina tsananin bu
atarki oya muje Bed ki bani magani." Daga haka ya mi
e da ita ajikinsa,yana takawa kaman ya
auki Baby suka wajen kayan kallon da ke aiki,ya yi anfani da hannu
aya wajen kashe kayan kallon.Ita dai Suhailah sake ma
alesa tayi tana faman bashi kiss a saman face,har suka isa
akinsa yai mata masauki akan tsakiyan gadonsa,yana sakkowa ya nufi toilet don wanko bakinsa.
Lokacin daya fito kai tsaye light off yai musu yana nufan kan gadon,tare da janyo Suhailah zuwa jikinsa. wacce ta cire masa rigan jikinta gaba
aya sabida sau
a masa wahalan cirewa......
To sai in ce asuba ta gari Maleek Ado tunda na ga,wannan karan da soyayya ka dawo lol.
____________
Tun misalin takwas da rabi na safe,TAIMIYYAH ta gama shirinta tsaf na zuwa haddah.Sanye take cikin riga da plain zani na wata atamfar Chiganvy,kalan Green da akaiwa adon manyan zane da Milk and Red ka
inkin yayi mata kyau sosai tare da zama ajikinta
as!
Fuskanta kaman ko yaushe babu komi akai sai man le
e,yau ko kwallin ma bata sanya ba.Cikin sauri-sauri take komi don bata ma so Yasmeen ta motsa ta ganta,wacce take kwance tana baccinta sadidan.Ta
auki dogon Hijab
inta na skull
in ta sanya,tare da nufan wajen takalmanta ta zura flat shoe me hanci, don sune irin takalman da take iya tafiya dasu.Qur'aninta ta
auka tana fitowa zuwa falo,ganin babu kowa yasa TAIMIYYAH nufan
akin Iyah,sai dai nan
inma Guggo Bilki ce kawai akan gadon Iyan tana bacci.Jin motsin ruwa daga bayi yasa TAIMIYYAH gane cewa Iyah wanka ta shiga,sai kawai ta juyo tayi fitowanta don tafiya makarantan.
Daga waje suka ha
u da Ladi ta fito daga
akinta.TAIMIYYAH ta gaisheta tana fa
in, "Saina dawo Babah Ladi,idan Iyah ta fito kice mata sauri na ke yi na wuce,kuma a aje min abin kari na saina dawo zan karya." Babah Ladi ta amsa da fa
in, "To
ar gidana adawo lafiya,zan sanar da Iyan Allah bada sa'a da ilimi me anfani."
TAIMIYYAH da tai gaba ta amsa da "Ameen." Tana fitowa daga Sasan Iyah ta nufi Compound na gidan,tana fata kar ta ha
u da kowa har ta bar gidan.Cikin sa'a kuwa bata ha
u da kowan ba sai Tukur da suka gaisa ta fice abinta.Tana tafe ne zuciyanta na tariyo mata abinda ya faru tsakaninta da Yah Deeku a daren jiya.Ta wani
an lumshe ido ta bu
e hankalinta na kan hanyan da take bi,sanyin safiyan na ka
a Hijab
inta yana ratsa jikinta.Har ta isa makarantan bata bar tunanin da wani ido zata kalli Zuhurah ba,ba kuma ta san ta yadda za ta yi ta iya dakatar da Nass ba, kaman yadda Yah Sadeeq
in ya bu
ata.
A round 10:30am aka tashe su daga skull
in,TAIMIYYAH suka jero da wata
ar ajinsu me suna Bilkisu.Suna tafe suna magana akan yadda waliman yayensu zai kasance,wanda bazai wuce nan da wata biyu ba zasu kammala ha
e haddansu baki
aya.Sun zo dai-dai kwanan da TAIMIYYAH za ta nufi hanyan gida sannan sukai sallama da Bilkisun.Sai ya zamana TAIMIYYAH ita ka
ai ke takawa zuwa cikin layin nasu,kanta a
asa take tafiya kaman yadda ta saba.Wani irin ciwan kai take ji na
an taso mata ka
an-ka
an,ta kuma san hakan baya rasa nasaba da fitowan da tayi bata karya ba,har ta
ariso gida bata ha
u da kowa data sani a layin ba.
Lokacin da ta sanyo kanta cikin compound
in gidan,tun daga nesa idanunta suka hango mata Baba Sani da Yah Sadeeq a tsaye suna magana.Hakan yasa tafiyanta ya sake komawa very slow,don sam bata so ha
uwa da Yah Deeku ba sam,so tayi har ya gama weekend
insa ya koma ba za ta bari su sake ha
uwa da juna ba.Babu yadda ta iya haka ta karya kwana zuwa wajen da suke tsayen,don ta san dole za su ga wucewanta,kuma gashi dama bata je sun gaisa da Baban ba ta tafi haddah.
"Salamu alaikum!
Ina kwana Baba."
Cewan TAIMIYYAH lokacin data
arisa gabansu Baba Sanin,tana me tsugunawa har
asa ta gaida shi.Ya amsa da matu
ar kulawa yana fa
in "Zainab har kin dawo daga haddan,ya dai tabbata ke ka
aice ke maida hankali,wa
ancan shashashan basama zuwa kenan?
Aiko zanci
aniyansu sosai." Baba Sani yayi maganan cike da nuna
acin rai,ita dai TAIMIYYAH na tsugunne.Sai daya kai aya sannan ta mi
e tana satan kallon Yah Sadeeq,da take jin tasirin idanunsa ajikinta.Don tunda ta
ariso wajen jikinta ya bata kallonta yake yi,ta gaishe shi cikin sanyin murya tana juyawa ta fara takawa don barin wajen,ba tare data jira ya amsa ba.
Tana dafda shiga Sasan Iyah ta jiyo muryansa yana fa
in "Wait!
Zaynab." Sai TAIMIYYAH ta tsaya cak!