Sashe 55
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suhailah ta saki murmushi tana fa
in,"Wani amarci Meenah ana neman gud 6yrs da aure ke dai kawai Allah ya kyauta akwai labari sosai gara da kika shigo,dama na rasa da wa zan tattauna damuwan da ke cikin zuciyata,yanzu dai bari ina zuwa insa akawobmiki wani abu."
Daga haka Suhailah ta mi
e ta nufi hanyar corridor da zai kaita kitchen.Meenah tabi bayanta da kallo kafin ta fara
arewa falon kallo tana jinjina irin daular da qawartata ta samu.Tun tarewan su Suhailan a gidan sau
aya tazo sabida aure da ya kai ita Meenan nesa,tana tare da mijinta ne a Bauchi sai sun zo gari take samu ta zo ayi zumunci.Tunda itama close friend
in Suhailah ce sosai tun suna Secondary skull har zuwa jami'a suna tare.Daga baya ne su Zuby da suka shegewa Suhailah har hakan yasa ita Meenah
an ja baya, sabida tafi kowa sanin she
ancin Zubaida Halliru tunda kusan anguwa
aya suke basu da nisa sosai.
Suhailah ta fito daga kitchen
in Ameena mai aiki na biye da bayanta
auke da
aton tray, da aka sha
o shi da abubuwan motsa baki.
Ameena ta aje tray
in a gaban Meenah tana dur
usawa ta kwashi gaisuwa,kafin ta mi
e ta bar falon bayan Meenah ta amsa gaisuwan da yi mata sannu.
Suhailah ta zubawa Meenah ido tana ganin yadda ta aje uban
iba abinta.Ta saki murmushi tana fa
in, "Meenah haka kika zama wata big madam shi Asheerun ya barki da wannan jikin?:Ai da Maleek ne kin bani da mita sai ya ga kin sauka zai sama miki lafiya baya son
iba shi sam a wajen mace.Yafi so ya ganka dai-dai misali kai ba rama kuma babu
iba me yawa,so miye labari ina kika baro yaran?"
Meenah ta saki dariya tana fa
in, "Yara suna Bauchi wajen kakarsu ban taho da kowa ba sabida jibi zamu juya.
Biki muka zo yi fa wallahi Suhailah nima bani son
ibar amma ya zan yi ina shan maganin sliming ya
i amsa ta,na gaji na watsar shima yayi mitansa ya gama wallahi,ai fa ke gaki nan gunin sha'awa kin zama wata chubby abinki ke ba
iba kikai sosai ba kuma baki da rama so cute."
Meenah tayi magana tana
aukan plate
in da aka zubo dambun nama ta fara ci a hankali, lokacin da Suhailah ke cewa, "Amma gaskiya baki kyauta ba da kin zo koda Khalil ne shi da yake
arami."
"Ke rabani da wahala tunda na samu inda za a kula da su na aje su haka yafi min." Cewan Meenah tana gyara zama ta fuskanci Suhailah sosai.Suhailah ta aika mata harara tana fa
in, "Ai kin kyauta yanzu miye labari?"
Meenah ta cigaba da tauna dambun data cika baki da shi tana fa
in, "Labari na wajen ku manyan mata masu duniya,ai sai kawai mu ka ji anbaiwa Maleek Babban mu
ami haka gaskiya na yi murna Allah sanya alkhairy Suhailah,yanzu Lagos za ku wuce kenan ko kina nan dai sai dai ya dinga zuwa?" Suhailah ta girgiza kai tana fa
in, "Abuja zan koma ina ga zuwa next week ma idan ya juyo daga Lagos zamu wuce.
Ai Hajjah ba za ta so mu koma Lagos ba kinsan ta tsani garin tunda aka kashe mata Miji a can shikenan ta tsani jin ko sunan garin,yanzu haka ita bata yi wani murna da wannan mu
amin ba,tunda aka ce zaman Maleek zai fi yawa a Lagos
in.Shiyasa kawai sai ya sayi gida a Abuja sai ya dinga zuwa duk weekend Abuja
in,amma fa ni nama fi so ya bar ni anan ni kaina bana son yin nesa da Hajjata."
Suhailah ta kai
arshen maganan tana wani narke fuska,har ga Allah ita da gaske take yi bata son komawa wani Abuja.Meenah tayi dariya tana fa
in, "Ai qawata gara dai ki koma
in yanzu fa an daina sakacin barin miji sakaka babu kulawa,gara ko'ina kana nane da abinka ko can Lagos
in ya gayyaceki kar ki sake ki nuna baki son zuwa, bi abinki ki ga halin da yake ciki a can
in.Idan ki kai sanya wasu na nan daga gefe suna jiran su shigo ne,don haka ki aje wannan sakarcin dana sanki da shi a baya ki kama mijinki gam ki ri
a kula da shi.Ki fita harkan qawaye Suhailah don na ga suke
auke miki hankali kina shirme,wai shin ma ya labarin ta hannun damar naki Zuby,har yanzu bata yi wani auren ba?"
Meenah ta
are maganan da jefawa Suhailah tambaya,idanunta akan Suhailan wacce tayi saurin ta
e baki kafin ta fara cewa, "Hmm!
Meenah kenan wallahi ni har kinsa gabana ya fa
i da kiran sunanta ma,don sam ko sunan Zuby yanzu bana son inji an kira min."
Da tsananin mamaki Meenah ke kallon Suhailah jin furucin da ke fitowa daga bakinta,kafin ta bu
e baki tan
a cewa, "Suhailah duk irin amintar da ke tsakaninku shine zaki ce baki son jin ko sunanta,meyafaru ne tsakaninku haka?"
Suhailah ta ja numfashi ta sauke tana duban Meenah ta fara bata labarin yadda Zuby ta fara cusa mata ra'ayin fara shan Pills.Har kawo shawaran data bata bayan an sanar da su mahaifarta ta samu matsala,da yadda Zubaidan ta amshi number
in Maleek har zuwa kan makircin da Zubyn ta so shirya mata a wajen Maleek
in.Da irin textses
in da take aiko masa na son ya aureta ta
are maganan da cewa,
"Meenab ai Zuby ta gama sire min ta fita araina kwata-kwata,na da
e da yin blocking
inta ma bani bata har abada.Dama ansha gaya min shu'uma ce amma lokacin idoma ya rufe tsakanina da Allah son ta nake da zuciya
aya,ashe ita bada zuciya
aya take tare da ni ba."
Meenah da sam bata ji wani shock akan duk labarin da Suhailah ta bata ba,don ta riga ta san wacece Zuby za ta aikata fin hakan ma.Bare tana ganin irin daulan da Suhailah ta samu da irin mijin da Allah yai mata baiwa da shi.Ita dama tunda ta ga yadda Zuby ke kwantar ma Suhailah da kai ta san ba a banza ba, akwai wata manufan da take da shi ashe ko hasashenta ya zama gaskiya.Meenah ta saki murmushin takaici kafin ta dubi Suhailah tana cewa, "Suhailah kenan dama kece baki san ha
anin wacece Zubaida Halliru ba,ai zata yi fiye da haka don ita bata
auki cin amana a bakin komi ba.Na zura miki ido ne kawai ke da ita don na san sai irin wannan ranan ta zo Allah ma ya taimakeki da kika samu mijin da ya fargar da ke wautan da kika tafka cikin sauri.Amma Suhailah kinyi sakarci da wauta da kika biye mata har kika aikatawa kanki irin wannan Babban kuskuren.Ta ya baki ta
a haihuwa ba zaki fara shan maganin hana
aukan ciki inba wauta da sakarci ba....."
Meenah ta rufe ido taiwa Suhailah tatas akan irin sakarci da wautan data aikata da tare yi mata garga
i akan hattara da biyewa
awaye.
Musamman a wannan zamanin da mutane suka maida cin amana ba komi ba,ta cigaba da cewa, "Suhailah ke ce baki san yadda zamani ya sauya ba sabida bakya shiga cikin mutane.Allah kuma ya yoki da kyakykyawan zuciyar da kike iya sakin jiki da kowa,to ki sani zamani yayi sauyawan da babu wata wacce zaki iya sakin jiki da ita 100% kice ba za ta iya cin amanarki ba,ko da ace ko ciki
aya kuka fito sabida muna cikin wani irin zamani da hassada da son kai yayi yawa a cikinsa.
an uwa sai ya ci amanan
an uwansa sabida abin duniya,
awa ta ci amanar
awarta sabida ku
i da son duniya.Don haka baka saurin sakin jiki da kowa yanzu bare har ka dinga bu
e cikinka a wajen wata
awa ta san sirrinka da na gidan aurenka,wallahi Zuby idan ta samu Maleek irin
an duniyan mazan nan ne ina tabbatar miki da cewa cikin
anin lokaci za ta janye miki hankalin miji.Ko bai aureta ba suyi ta watsewarsu a waje tunda ba kamun kai gareta ba,ki godewa Allah Maleek na son ki kuma shi
an halas ne da ya samu kyakykyawar tarbiyyah.Wanda ru
in zamani da giyan arzi
i bai sanya ya shiga hanyan banza ba,don haka idan zaki tashi ki kama mijinki da kyau ki tashi,magana zai
ara aure ko wani abu duk ki barwa Allah komi,kuskure kin riga kin yi Suhailah kuma baki da hujja a yanzu ko dalilin da zaki iya hana shi
aro aure kamar yadda ya fa
i.Bama na miki fata ina miki fata ki samu lafiya ki haihu tamkar kowace mace,sai dai idan
addaranku ce sai ya
aro auren kiyi addu'a ki barwa Allah komi,Insha Allah ko ya
aro auren sai ki ga hakan ya zame miki wani alkhairyn na daban.Amma ki aje duk wani son jiki da sakarci a gafe guda ki kama mijinki kiyi masa biyayya,yana son ki kuma shi jininki ne bazai ta
a juya miki baya akan duk wata
addaran da zata sameki ba,amma batun Zuby ki bi duk hanyar da zaki bi ki ga cewa ta daina zuwa inda kike ma bare har ta sake samun fuska a wajenki,ke garama ki tattara ki bar garin kawai a huta."
Meenah ta
are maganan cike da
acin rai domin tun farko tayi takaicin yadda Suhailah ta sakarwa Zuby fuska,har take zuwa gidanta taci karen ta babu babbaka.