← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 184

Sashe 61

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Please ka fita ka bani waje zan shirya tunda kai ba muharramina bane."
Yadda TAIMIYYAH take magana cike da zallar
acin rai,jikinta har wani rawa yake na tsananin tsoro yasa Emran sakin wani makirin murmushi.

Idanunsa na cigaba da bin jikinta da wani mayen kallo.A hankali ya fara takowa zuwa inda take zaune ba tare da ya bi umurninta na fita daga
akin ya bata waje ba.Ganin yana tahowa wajenta ne ya sake jefa zuciyar TAIMIYYAH cikin matsanancin fargaba da tsoro.Ta kai hannuwanta duka biyu tana sar
esu a
irjinta tare da maida idanunta ta rintse,tana nanata kalmar Innalillahi daga farkonsa har
arshe.........
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: *Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.*
*Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_*Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704.*_
*41*
Emran ya cigaba da takawa zuwa wajen da TAIMIYYAH ke zaune idanunsa akanta,ya tsaya daga bayanta yana kai hannuwansa duka ya dafa kafa
unta.

Jikin TAIMIYYAH ba inda baya rawa lokacin da ta ji saukan hannuwansa a kafa
unta.

Tayi saurin bu
e ido tana kallonsa ta jikin mirrow
in, jikinta na rawa hawaye na fara wanke fuskarta.

Emran shi kuma ya juyo da ita gaba
aya suna fuskantar juna.TAIMIYYAH ta ware idanunta tana magana cikin rawar murya tace, "Yah Emran please miye hakan kake yi,don girman Allah ka fita ka bani waje,baka ga babu kaya a jikina bane daga ni sai towel,ko kai bakasan haramcin yin hakan bane?"
Yadda take magana cikin nuna zallan fusata yasa Emran kai hannu ya bige bakinta da
arfi.TAIMIYYAH ta saki kuka tana ture hannunsa daga jikinta,ta yin
ura don
akko Hijab ko wani abu ta suturta jikinta da shi,sai dai tana
arin tashi daga kan stool
in Emran ya kai hannu ya
agota gaba
ayanta zuwa jikinsa.

Kafin tayi wani yin
uri ya kai bakinsa bisa kunninta yana fa
in, "Ashe baki da kunya ni kike wa tsawa haka?

To bari in tabbatar miki da cewa bani da ilimin sanin haramcin."
Yadda yayi maganan yana
arin kai
aya hannunsa kan towel
in dake
aure a
irjinta yasa TAIMIYYAH bu
e baki zata saki ihu...Kamar yasan shirinta kawai sai ya kai bakinsa ya rufe bakinta ruf!

Take bugun numfashin TAIMIYYAH ya tsaya cak!

Jikinta ya
auki wani irin rawa.Hakan yasa Emram
agata gaba
ayanta ya kai kan gado,har lokacin bakinsa na manne da nata,
amshinsa na turaren SAUVAGE DIOR gaba
aya ya gama bu
e hancin TAIMIYYAH.

Ta kai hannu ta fara dukan
irjinsa da yai mata rumfa da iyakan
arfinta,amma Emran bai yi ko gezau ba har sai da yayi nasaran tura harshensa cikin bakinta,cikin sa a TAIMIYYAH ta samu ta gantsara masa cizon daya sa shi sakinta babu shiri.

Tayi wani irin hantsalawa gefe guda tana dam
o zanin gadon dake shinfi
e ta rufe jikinta,wani matsanancin kuka na
wace mata har lokacin jikinta rawa yake kaman mazari.

Emran da yai tsaye yana bin ta da kallo, zafin cizon da taiwa harshensa na ratsa shi,sai ya saki
wafa yana binta kan gadon baki
aya ,ya dam
ota ita da zanen gadon data cimimiye jikinta da shi.

Ya fara
arin zaro ta daga cikin zanin gadon yana cewa, "Allah yau tunda kika cijeni sai na nuna miki cewa ni
in ba kanwar lasa bane."
Cikin kuka TAIMIYYAH ke masa magiyan yayi ha
uri ya barta amma ina...!

Sam bai saurareta ba sai da yayi nasaran rabata da zanin gadon da ya zama sutura a gareta.

Ganin towel
in dake
aure a jikinta na son kwancewa, yasa TAIMIYYAH kai hannu ta dam
esa tana sakin kuka me sauti,dukkanin jikinta na sake
aukan rawa, zuciyarta tamkar ta fashe sabida ba
in cikin wannan tozarci da Yah Emran ke shirin aikata mata.

Hannunsa ya kai yana kamo siririn
afarta mara lafiyan ya ri
e a hannunsa, yana kallon yadda zanen jan Lallin da akai mata ya zauna a farar
afartata.Ya cigaba da bin ko'ina na jikinta da kallo sha'awanta na sake fisgar zuciyarsa,musamman da yaji yadda jikinta ke da wani irin laushi.

Cikin disasshiyar murya yake fa
in, "Zaynab kina da kyau da diri daya kamata ace na mallakeki,sabida kin mallaki duk abinda nake so a jikin mace,cikas
aya ne zai hanani amincewa da
udirin Mamie wannan laluran
afar daya mayar dake gurguwa.Ba don hakan ba da gudu zan amince na aureki ko don in more albarkatun jikinnan naki da kyau,amma ko a yanzu bazan iya barinki ban
ana koda ka
an bane naji yadda da
inki yake ko Babe?"
Yana maganan ne duka hannunsa na yawo a jikin TAIMIYYAH,wacce ke faman rasgar kuka jikinta na cigaba da
aukan rawa ,kaman wacce zazza
i ke shirin kamawa.

Kalaman Emran suka ha
u da tsananin
unan da zuciyarta ke yi suna neman tsaida gudun numfashinta.

Ta saki wani gigitaccen ihu a lokacin da taji ya fisge towel
in jikinta yayi jifa da shi.

Emran ya kai hannu ya danne bakinta yana
arin ha
ata da jikinsa ,amma hannun da TAIMIYYAH tasa ta kai mishi wani nushi a ciki yasa shi sakinta babu shiri,yana me
auketa da wani gigitaccen mari da hannu
aya.Wanda ko ka
an TAIMIYYAH bata ji zafin marin ba, ta yin
ura tai wani irin tsalle sai gata a bakin toilet.

Jikinta na wani irin kakkarwa ta bu
ofan ta shige tana murza key.Dai-dai lokacin da Emran da ke dafe da cikinsa ya
ariso wajen yana cizon yatsa.

Har lokacin hannunsa
aya dafe yake da cikinsa,don bada wasa naushin ya shigesa ba,wanda ya haifar masa da
aurewar mararsa a lokaci
aya.

Yana jiyo kukan da TAIMIYYAH ta saki daga cikin toilet
in,ya juya yana takawa a hankali ya isa bakin
ofa.

Da hannu
aya ya yi anfani wajen ciro key
in dake aljihunsa ya bu
akin ya fice.Zuciyarsa na cike da
acin rai da jin zafin yadda bai samu nasara akan TAIMIYYAN ba.

Yaso koda ka
an ne ya murji jikinta koya rage zafi koda ace bai shigeta ba,sai gashi ta shammacesa da wannan nushin ta kufce masa.

Ya cije lips
insa yana girgiza kai cike da takaici,har ya fice daga falon hannunsa
aya na ri
e da cikinsa, ya nufi
ofan fita daga sashin baki
aya zuwa nasu part
TAIMIYYAH dake cikin bayi tana rasgar kuka tana jin lokacin daya fice daga
akin.Hakan yasa ta fitowa da hanzari ta nufi
ofar
akin ta kulle tana me barin key
in a jikin
ofar.

Kuka take yi sosai jikinta kuma bai daina
ari ba,ta fa
a kan gadon Yasmeen tana sake rushewa da wani sabon kukan.Bata ta
a tunanin Yah Emran
in tantitin
an iska bane sai yau da yake
arin tazartata,duk don kasancewarta gurguwa da yake ganin zai iya cin banza akanta.

Hankalinta taji ya yi mummunan tashi, gaba
aya sai taji hankalinta ya koma gida,zaman Kanon ya isheta hakanan,ba kuma taji zata iya wuce gobe bata ganta a gaban Iyah ba.

Ta share fiye da mintuna talatin tana rasgar kuka kaman ranta zai fita.
yar ta iya tashi tana layi dafe da
afarta me laluran ta nufi toilet tana me sakarwa kanta shower,ruwa me sanyi na ratsa tsakiyan kanta yana gangara a jikinta.

Ta jima a durkushe ruwan na ji
e dukkanin jikinta,kafin ta
auro wani towel
in ta fito daga bayin,jikinta na
aukan wani sabon rawar kamun zazza
Ta isa wajen kayanta ta zaro wata riga mara nauyi ta saka, ko bra da pant bata tsaya sakawa ba ta na
e akan gado tana sake
allewa da kuka.

Nan da nan jikinta ya
auki matsananci zafi kanta na wani irin ciwo.Ta janyo wayarta da
yar tana kiran layin Yameen,bugu biyu Yasmeen ta
auka.
yar TAIMIYYAH ta iya ce mata, "Yasmeen don Allah ki dawo gida banda lafiya." Daga haka tayi jifa da wayar ba tare da ta tsaya kashewa ba,sai Yasmeen ce tayi hanging up daga
angarenta.

Ta dubi
awayensu da suka cika
akin da suke zaune ta mi
e tana cewa, "Friends ku bani awa
aya zan je gida na dawo TAIMIYYAH ce bata jin da
i Firdausy."
Yasmeen ta kai
arshen maganan tana duban Feedoh,kafin ta
auki mayafinta don fita lokacin da Feedoh ke cewa, "Ayyah..!

Ki gaisheta please, zuwa anjima zan zo nima idan muka gama da jama'a,Allah ya bata lafiya."
Yasmeen ta amsa da "Ameen." Tana saurin ficewa daga
akin ta nufi waje,lokacin data fito daga gidan Baba Lawal sai taci mugun sa a wani mai adaidaita ya sauke wata,kawai sai ta shige tana sanar masa cewa can layin zai zagaya da ita.

Lokacin da suka
ariso gidan ta bashi ku
insa a guje ta shige,bata ja birki a ko'ina ba sai bakin
ofan shiga
akinsu.Ganin
ofar a kulle yasa ta fara bugawa tana fa
in, "TAIMIYYAH gani na dawo taso ki bu
ofar,in banda abinki ma ya za a yi ki rufe kanki a
aki bayan kuma baki da lafiya." Ita dai TAIMIYYAH dake daga cikin
akin jin muryan Yasmeen ne yasa ta tashi da
yar ta dafo
afarta tazo wajen
ofan ta bu
Yasmeen da idanunta suka sauka kan fuskar TAIMIYYAH tayi saurin sakin salati tana fa
in, "Na shiga uku ni Yasmeen kinga idanunki kuwa TAIMIYYAH,duk ciwan ne yasa ki kuka har idanunki suka kumbura haka,amma kika kasa kirana sai yanzu?"
TAIMIYYAH gaba kawai tayi ta nufi gado ta kwanta,cikin sanyin murya take cewa, "Yasmeen please bani abinci da magani kawai, ki aje duk wa
annan question
in,jiri nake gani wallahi."
Tayi maganan wasu hawaye masu zafi na sake
alle mata.Yasmeen ta juya da sauri don zuwa ta kawo mata abinci da maganin kamar yadda TAIMIYYAN ta bu
ata.
Chapter 61 · 0% Book details