← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 184

Sashe 26

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa kudinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).
--------
Akwai wasu hanyoyin saka kudi a ArewaBooks account kamar:
*Bank Transfer*
*Airtime Transfer*
Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din, amman bayakai 1hour za'a gansa a Balance.
ansabo ce#
[12/14, 3:42 PM] +234 703 040 9541: *TAIMIYYAH*
Ayshat
ansabo Lemu
*Page 18 to19*
_______Da sallama Anty Laurat ta shiga Sasan Iya,wacce suke zaune daga waje saman lallausan Carpet da takan shinfi
a ta zauna tana bitan karatun Qur'ani duk kusan yamma,daga gefen Iyan Ladi ce zaune itama tana gyaran farce daga gefe guda,Iya da Ladin kusan a tare suka amsa sallaman Laurat
in,wacce ta
ariso ta zube gaban Iya tana kwasan gaisuwa,Iya ta amsa da fara'a tana fa
in "Maraba da Lauratu saukan yaushe,ya mutanan can Yoben ina fata duk iyayen na ku nanan lafiya ko?"
Laurat tayi murmushi tana fa
in "Lafiya Iya duk sunce a gaida ku,wallahi jiya na zo naso shigowa sai dare yayi ga gajiyan zaman mota,shine sai yanzu nace bari in shigo in mi
o gaisuwa,ya TAIMIYYAH hala bata nan ne ?" Laurat ta
are maganan da tambayan Iya,Iya ta murmusa tana gyara zaman glass
in da take anfani dashi idan zatai karatu sabida
ara
arfin gani,ta amsa da fa
in "Tana nan ta
ule a
aki tana karatu hala ko ana faman danne-dannen waya da bakwa gajiya ku yara." Laurat ta saki murmushi tana fa
in "Allah sarki to bari in shiga daga ciki mu gaisa ankwana biyu ba'a ha
u ba."
"Hakane kam
arnan shiga ku gaisa ai kin kyauta da kika taho zumunci."
Cewan Iya tana bin bayan Laurat
in da kallo,wacce ta nufi
ofan shiga falo,Iya na yaba nutsuwan Laurat
in da hankalinta,wacce har Iyan ke ji Laurat
in tafi kwanta mata arai ma akan Surukan nata Umma,da sallama Laurat ta shigo falon Iya tana sake
aga murya da kiran sunan TAIMIYYAH,ita ko TAIMIYYAH na can daga cikin
akinta tayi
ai suna kwasan Vid call da qanninta su Nahar,tana ta biye musu suna bata labarin Lagos da irin wajajen da ake kaisu na sha
atawa duk Weekend,can sama-sama take ji kaman ana kiran sunanta hakan yasa tai sallama da su Nahar tana cewa zata kira su later,ta aje wayan tana mi
ewa ta sauko daga Bed
in,tana sanye ne da wani gown me kyau na Material da akaima
inkin da ya amshi jikinta sosai,ta dafa
afanta tana takowa zuwa falo,idanunta ya sauka akan Laurat da ke zaune daga hannun kujera,ai da hanzari TAIMIYYAH ta
ariso cikin falon,tana fa
in "Laaah!

Anty Laurat ce yau a gari,sannu da zuwa saukan yaushe Anty?"
Laurat ta saki murmushi ta kasa
auke idanunta daga kan TAIMIYYAH,tana ganin yadda TAIMIYYAN tai wani girma kyawunta ya ninka na da,domin a
allah zai kai shekaru uku rabonta da ganinta,har TAIMIYYAH ta
ariso kusa da ita idanunta na kanta,tana jinjina baiwa da
udiran ubangiji wanda ya
agi wannan kyakykyawan halitta,hannu ta mi
awa TAIMIYYAN suka cafke Laurat
in na fa
in "Wow!

TAIMIYYAH haka kika koma wata Big Gal,kinga yadda kika sake zama wata ha
iya ta musamman gaskiya ke
in matan manyace,Allah ka
ai yasan meyasa ya
an tauyeki ka
an."
TAIMIYYAH ta saki murmushi tana fa
in "Anty kenan ina yini kin zo lafiya?"
Laurat ta amsa da "Lafiya lau Zaynab ya bayan rabuwa."
"Alhamdulillah!
Chapter 26 · 0% Book details