Sashe 161
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk iya yadda ta so Baba Sani ya kulata a yi tashin hankali bai yi hakan ba, hasalima shigewa
akin baccinsa ya yi ya kulle ya bar Umma a falo tana zuba ruwan tijara, tare da zubar da muggan kalamai da
aukar alwashi masu yawa akan Ummie.
Ya toshe kunnuwarsa bai kulata ba duk da yadda wasu kalaman su ka dinga
ona zuciyarsa,amma haka ya shanye ya danne zuciyarsa tare da ba banza a jiyarta, dama ya riga da ya ci abinci a waje so bai nemi komi ba bare ta samu kafan da za ta sake kunna shi.
Umma hakan da Baba Sani ya yi mata sai ya sake sanyata jin kamar za ta ari hauka, sabida ta so ace ya kulata ne ta sake samun damar amayar masa da tijaran da bai ta
a tunani ba,ta yi zaman
an bori a tsakar falon tana rushewa da kuka tare da cigaba da maganganu tamkar zata zare, idanun nan sun sake
acewa sunyi mitsi-mitsi da ruwan bala'i.
yar ta iya baro side
in Baba Sani ta kai kanta
aki, tana jin zuciyarta da
irjinta na sake
aukar zafi.
Kanta ya yi wani irin gingirin tamkar an
aura mata dutsen dala akai, koda ta kwanta don ta samu bacci ya
auketa hakan ya gagara.
Kusan yadda ta ga rana haka ta ga dare ko ka
an bata samu wani bacci ba, sai goshin asuba baccin ya sace ta shiyasa ko sallah bata samu yi ba sai goman safe.
Zuwa lokacin tuni Baba Sani da tawagan
an Rimi sun kama hanyar Kaduna, sabida
aura auren sha
aya na sefe za a yi, shiyasa suka fita tun tara na safe.
A bakin Zuhurah Umma ta ji cewa su Baba Sani sun wuce, shi dama Sadeeq Baba Sani ya hana shi zuwa weekend a jiya, ya ce ya jira yau a
aura aure sai a
akko Amarya Ummie a taho Zaria.
Umma kuka ya
wace mata tana sake jin matsanancin ciwo a zuciyarta da kanta da ke faman sara mata, idanunta sun sake zurmawa tare da
acewa, Zuhurah ta dube ta ta ce, "Umma don girman Allah ki sawa zuciyarki salama, don Baba ya auro Ummie ba fa
arshen rayuwarki ce ta zo ba,ki yiwa Allah ki kwantar da hankalinki kafin ta zo ta fahimci cewa kin
aga hankalinki akanta ta ji da
in raina ki."
Umma ta dannawa Zuhurah wata uwar a shar tana cewa, "Ta da
e bata ce na
aga hankalina ba Zuhurah, ke baki san bala'in da nake ciki bane abubuwa sun yi min yawa, da wani takaicin ake so in ji?
Ga matsalar fitowarki
akin miji, gata Basmah da ke can ta kasa mallakar zuciyar mijin sai fuskantar wula
anci da raini, sannan ga wannan masifar na auro min Samha da wanne ki ke so in ji?"
Umma ta kai
arshen maganar tana dafe saitin zuciyarta da ke barazanar yowa waje, Zuhurah da tausayin Umma ya kamata sai ta kai hannu ta share hawayen da suka zubo mata ta ce, "Allah shi kyauta kawai shi ne abin cewa Umma, amma da alamu duniya so take yi ta juya mana baya a lokacin da muke tsaka da bu
atar muyi gaba da gaba da ita."
Umma ta sake danne saitin zuciyarta da
arfin gaske kafin ta yi
arfin halin cewa, "Allah ya isa tsakanina da Iyah, domin duk ita ce silar jefamu cikin wannan masifar, babu wacce ta
ulla wannan auren sai ita, waya sani ma ko matsiyaciyar gurgurwar can ta bata shawaran a ha
a auren, tunda na ga sun
ulle da samhar yanzu, ji da gurguwar ta ke yi tamkar
ar cikinta, sabida tsabar iya bariki da neman gindin zama a wajen Iyar, gashi kuma ta samu gindin zamar tunda anyi nasarar cusawa Sani aurenta."
Zuhurah sai da Umma ta ambaci kalmar gurguwa sannan ta tuno da TAIMIYYAH, wani abu ya matse zuciyarta me
aci tana jin son sanin a wani hali TAIMIYYAH ke ciki yanzu?
Ta tuno da chart
insu da Anty Laurat wacce ke zuzuta mata ha
uwar da TAIMIYYAH ta sake yi, don ta ga wani pic
inta data
auka a Lagos tare da Maleek Ado.
Zuwan Hajiya Barirah gidan ne ya fanshi Zuhrah daga aikin rarrashin Umma, sai ta koma
aki suka dinga vid call da Basmah suna tattauna halin da Umma ke ciki, Basmah na ji tamkar ta yi tsuntsuwa ta zo gidan amma babu hali, don tayi iya yin ta akan Nass ya kawota amma ya ce ba za ta fara fita ba sai ta yi watanni shida a gidansa.
Shiyasa ta ci kukanta ta share hawaye babu halin fitowa ta zo
in, sabida ya kasa ya tsare ko nisa bai yi don ma kar ta fito bada izininsa ba, ga kuma Hajiya Hajara da ita ma ke sanye da idanunta akan Basman.
_____________
arfe hu
u da rabi aka zo da Amarya Ummie Zaria, in da akai mata masauki a part
in Iyah, wacce bata tara kowa ba sai
an Rimi ne ka
ai suka taru da la'asar
in don tarban Amarya.
Bayan
an rakiyar Amarya sun tafi ne su Inna Lami suka rakata zuwa sashinta wanda yake mallakin Baba Sani ne a yanzu don shi ya ci gadon wajen,an sake sabon fenti tare da gyara ko'ina sai
amshi kawai ke tashi.
Babu mutum
aya da zai kwana cikin dangin Ummie duk juyawa suka yi a ranar aka barta ita ka
ai, sai faman zare ido ta ke yi tana tunanin yadda za ta dubi Baba Sani a matsayin Angonta, bayan ala
a ta jini me
arfi da ke tsakaninsa da marigayi Sameer, wannan tunanin ya dawo mata da mutuwar Sameer sabo a zuciyarta, sai ta kifa ciki tana kuka me motsa zuciya............
ansabo ce#
[12/15, 11:47 AM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.
Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?
Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*86*
Daga can
angaren Umma kuwa su Hajiya Barirah ne da wata
awarsu Hajiya Lubah, ke ta faman dannar
irjin Umma wacce tunda suka ji an kawo Amarya, hankalin Umma ya sake tashi ta fashe musu da kuka tana faman surutai tamkar zautacciya.
yar Hajiya Barirah da Lubah suka shawo kan Umma ta yo wanka ta shirya cikin wani ha
en lace, kalar mint green ne da ya haska fatarta, sai dai fuskarta gaba
aya ya kumbura, idanunnan sun yi mitsi mitsi da su.
Hajiya Barirah ta dubi Umma lokacin da suke shirin tafiya ta ce, "Hajiya Zuwairah matsonan ki ji wata shawara."
Umma ta matsa kusa da Hajiya Barirah har jikinsu na gugar juna, Hajiya Barirah ta shiga ra
a mata wasu kalamai wanda duk bin
wafina na kasa jiyo me take ra
awa Umma.
Umma tayi kasa
e tana sauraren Hajiya Barirah kafin Hajiya Barirah ta kai
arshen ra
ar nata da cewa, "To kin dai ji na gaya miki, idan kuma har kika bari wannan damar ta wuce ki to ke ce a ruwa don na kula ke
in bakisan abinda ya dace ba, haukan kishinki da sakarcinki ke sa sam bakya nasara Hajiya Zuwairah, ina ce akan idanunki na ke yadda na so a gidan Alahji Lado, ina juya dukkanin Yaransa a tafin hannuna, kuma wallahi da kwanyanta kawai na ke aiki babu Boka babu Malam, tsabar kissa da iya kwantar da kai amma ke kin gaza yin hakan, tun akan waccar gurguwar na raina kwanyarki Hajiya Zuwairah, da yanzu Yarinyar ke ki ka maye mata gurbin uwa, kin ga da har mu sai mun ci arzi
in mijin mun famtama yadda mu ke so, amma
aramar da
iyar kwanyarki bata bar ki kin yi abinda ya kamata ba tun farko.
Don haka idan har ki ka bari Samha ta bar garinnan ba ki bi shawaran dana baki mun samu abinda mu ke nema ba, to kar ma ki nemi idan lamura suka sake kwa
e miki."
Umma ta jinjina kai ta ce, "Hakan ma ba zai faru ba Hajiya Barirah, zan bi duk yadda ki ka ce amma da yiwuwar yau ba zan iya rintsawa ba sai jinina ya hau, domin zuciyata ba za ta ta
a hutawaba,bayan Sani zai kwanta da wata mace bayan ni, kai!
Wallahi mutuwa zan yi ......"
Hajiya Lubah ce ta bige bakin Umma ta hanata
arisa kalamanta, cike da takaicin Umma ta ce, "Amma Hajiya Zuwairah baki da man kai ko?
Wai akan ki aka fara kishiya ne?
To wallahi idan baki iya takunki ba cikin ruwar sanyi wannan Amaryar za ta
wace Sani a hannunki."
Umma ta rintse ido tana ji zuciyarta tamkar za ta buga ta ce, "Ba za ku gane me nake ji bane shiyasa, amma na gode da kulawarku a kaina ku tafi kawai in ji da kaina Hajiya Lubah, amma ku tabbatar kun bar wayoyinku a kunne don za a iya kiranku a ce gani can a gadon asibiti."
Umma ta kai
arshen maganar tana rushewa da kuka,
irjinta na sake mata nauyi da
una hakanan su Hajiya Lubah su kai sallama da ita suka bar gidan.
Bayan tafiyansu ne Zuhurah ta shigo
akin baccin Umma, hannunta ri
e da plate
in indomie da kofin shayi, wanda ta ha
owa Umma don ta samu ta ci ta sha shayin don tun safe rabonta da abinci.
Da
yar ta shawo kan Umman ta ci noodles
in ka
an ta shanye shayin, ta cigaba da rarrashinta don ta kwantar da hankali amma Umma ta gaza yin hakan, kukanta ta ke yi tamkar
aramar Yarinya.