Sashe 57
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokacin data fito wankan har Yasmeen ta kawo musu abincin nan
aki.TAIMIYYAH ko mai bata tsaya shafawa ba ta nufi wajen akwatinta ta ciro wata gown mara nauyi na Material ta saka.
Yasmeen ma wankan ta shiga itama.Lokacin data fito ta samu TAIMIYYAH ta zuba abinci tana ci,wayanta na hannunta ri
e tana chart da Zee dake tambayarta cewa ko sun isa Kanon?
TAIMIYYAH ta bata amsa da cewa gatanan ma har tayi wanka tana cin abinci ne.Yasmeen ce ta dubi TAIMIYYAH tana fa
in, "Sis manya ina fata dai har kin kira Iyah don hankalinta ya kwanta mun iso lafiya."
"Oh God!
Gara da kika tuna min wallahi ita nake da niyyan kira,sai kuma hannuna ya kunna data na hau online,Zee ta tasani da surutunta bari ki gani in kira ta yanzu kuwa."
Daga haka TAIMIYYAH tayi dialing number
in Iyah,aiko bugu biyu ta
aga suka gaisa.
TAIMIYYAH ta sanar mata cewa sun iso lafiya basu jima sosai suna magana ba TAIMIYYAH tayi hanging up.Tana shirin aje wayar sa
o ya shigo har zata yi banza ta
i duba sa
on.Sai kuma ta ga lambar Nass ne data kasa sharewa a wayarta,hakan yasa ta bu
e sa
on,zuciyarta na ingizata ta bu
e message
in message
in ta ga ko me ke ciki.
Aiko lokacin data bu
e sa
on ta fara karantawa,bata san lokacin da hawaye suka fara zarya a face
inta ba.Wani irin tausayin kansu da soyayyar Nass
in da take
arin dannewa na tasowa baki
aya.
Kalamai ne yayi anfani da su masu nuna zallan kewanta da shiga cikin mummunan yanayi da yayi a sanadiyyar ta daina kula shi,ta daina
aukar wayarsa bare ya samu darajan da zata maida masa reply, na sa
onnin daya dinga turo mata.
Daga
arshen sa
on ne ya furta kalaman da suka sanya ta zubda hawaye.Sakamakon sanar da ita cewa Mummynsa tayi masa Allah ya isa,ta kuma ce idan bar rabu da ita ba sai ta tsine masa.
Sannan bata amince ya cigaba da bibiyan TAIMIYYAN koda ta waya bane.Ya kai
arshen kalamansa da cewa,
" _Zaynab zan barki ne ba don zuciyata ta daina son ki da
aunar ba.Sai don gudun kada fushi da tsinuwar mahaifiya ya tabbata akaina.Ina so kisa a zuciyarki ni Naseer Aliyu
warbai da soyayyarki zan mutu,sabida ina miki son da koni bansan adadinsa ba.Don Allah Zaynab ki taya ni da addu'an Allah ya bani juriya da danganan rabuwarmu da juna,domin ina cikin wani hali da baki bazai iya furtawa ba,ina miki fatan alkhairy tare da samun masoyin da zai fini sonki da
aunarki,ina fata zan ji koda kalma
aya ne tak!
Daga gareki bayan kin gama karanta sa
ona,_
_Ur Nass Aliyu
warbai."_
TAIMIYYAH na kaiwa
arshen sa
on ta saki wani irin kuka me cin rai.Tana kai hannu ta dafe bakinta don gudun sautin kukan kada ya janyo hankalin Yasmeen.Wacce ke can gaban Drawer
in kayanta,tana cire kayanta daga akwati tana jere su a ciki.
Tayi kuka me yawa kafin ta samu
warin guiwan tura masa da reply masu
auke da ta
aitattun kalmomi na fatan alkhairy.Daga
arshe bayan ta tura sa
on,sai ta samu kanta da goge dukkanin lambobinsa biyu dake cikin wayarta baki
aya,ta tashi a hankali ta isa kan gadon
akin Yasmeen ta kwanta tana ji wani sabon kukan na zuwar mata.
Ta saki kukan da
arfi wannan karon,don ji take yi tamkar ta sanya hannu ta ciro zuciyarta daga
irjinta ta cire duk wata soyayyar Nass dake dan
are a ciki.Amma bata da wannan damar shiyasa ta saki kukanta me sauti,wanda hakan ya janyo hankalin Yasmeen tayi saurin aje kayan dake hannunta.Ta iso wajen TAIMIYYAH tana tambayanta abinda ke faruwa,memakon TAIMIYYAH ta bata amsa sai ta sake rushewa da kuka.
Cikin kukan take sanar da Yasmeen sa
on Nass
in,ta
are maganan da cewa, "Yasmeen ba ina kuka bane don mahaifiyarsa tace ya barni ba,ina kuka ne sabida zafi da takaicin dalilin
ina da take yi da Nass
in,sabida kawai Allah ya mayar dani gurguwa.Yasmeen zuciyata zafi take yi idan ina tuna irin cin fuskan da tai min.Meyasa mutane suka daina duba kyawun halayya da nasaba me kyau,suka koma duba zubin halitta da
yalin duniya?
Miye aibuna a hakan Yasmeen don na zamo gurguwa...?"
TAIMIYYAH ta sake sakin kuka me cin rai ji take yi ina ma da itace tabi Abie suka bar gidan duniya ko zata huta da cin fuska da isgilancin da take fuskanta daga wajen wasu mutane,da suke
aukarta a ma
anciya sabida kawai Allah ya jarabceta da zama Gurguwa.
Yasmeen da tausayin TAIMIYYAH ya gama cika zuciyarta har
walla na taruwa a idanunta,tayi saurin zama kusa da TAIMIYYAH tana fara rarrashinta da kalamai na kwantar da hankali.
Bayan Yasmeen ta ci nasaran tsaida kukan da TAIMIYAH keyi ne sai ta lalla
ata akan ta wanko face
inta.Lolacin da TAIMIYYAH ta fito daga toilet bayan ta wanko fuskarta,sai suka sanya Hijab suka fito don zuwa Sashin Abban su Yasmeen
in su gaishe shi.
Da sallama suka shiga cikin falon nasa yana zaune kusa da Guggo Bilki dake gefensa.Sun maida hankali wajen kallon TV Guggo Bilkin ce ta amsa sallaman nasu, Yasmeen ta nufi wajen Abbanta da sauri tana fa
in, "Abbah i miss u." Abban ya shafa kanta yana fa
in "Miss u too my Auta kun iso lafiya ko?
TAIMIYYAN Iyah barka da zuwa Kanon Dabo."
TAIMIYYAH ta isa ta dur
usa a gabansa ta gaishe shi,tana me fa
in, "Lafiya lau Abbah mun sameku lafiya?"
Abbah ya saki murmushi yana bata amsa da cewa, "Lafiya lau Zaynab barkan ku da zuwa." Daga haka TAIMIYYAH ta tashi ta fito daga falon ta bar Yasmeen a can tana zubawa Abban shagwa
a,don tasan ita
in ta gaban goshinsa ce sosai.
Fitowan TAIMIYYAH zuwa main-parlor
in yayi dai-dai da shigowan big bros
in su Yasmeen
in me suna Emran.TAIMIYYAH ta
aga manyan idanunta ta sauke akansa lokacin da shima idanunsa ke sauka akanta.Sai ta
an saki fuska sosai tana cewa, "Sannu da zuwa Yah Emran ina yini."
Emran ya amsa a ta
aice da fa
in, "Lafiya lau Sis barka da xuwa." Daga haka bai sake cewa komi ba ya nufi hanyar da zai kaishi kitchen.
TAIMIYYAH tabi bayansa da kallo tana ta
e baki,don batun yau ba ta san shi
in miskili ne na gaske.
Sam baida hayaniya da kula mutane fuskarnan kullum a cuskule yake.
Memakon ta zauna a falon ma sai kawai ta yanke shawaran komawa
akin Yasmeen tai kwanciyarta tana
aukar wayarta ta hau online.
Yasmeen data shigo ta ganta a kwance sai ta nufeta tana cewa "Ke yada kwanciya a
aka kamam wata ba
uwa,ki tashi mu fita falo mana ga su Yah Anas can sun shigo ku gaisa."
TAIMIYYAH sai ta tashi zaune tana ta
e baki take cewa, "Ni rabani da wani fita falo wannan Yah Emran
in yaita ma mutane kallon banza.Baki ga fa dana gaida shi yadda amsa gaisuwan a wani wula
ance,shi dai akwai ba
in hali wallahi."
Yadda TAIMIYYAH tayi maganan tana faman kwa
e fuska yasa Yasmeen sakin dariya tana fa
in, "Ke sai kace baki san hali ba TAIMIYYAH da har zaki wani damu don ya yi miki hakan,shi fa kowa ya san halin miskilncinsa.Shiyasa gashi nan ko budurwa ya kasa yi har ansawa Yah Anas rana ashe ina can Zaria,amma shi kin ga ko budurwa bana ji yana da ita,don Allah ki tashi mu je falo nasan ma bazai zauna ba ya fita abinsa zuwa part
insu."
Ba don TAIMIYYAH taso ba haka tabi Yasmeen suka fita xuwa falon.TAIMIYYAH da fuskan mutumin nata Yah Emran ta fara cin karo,yana nan zaune babu wani inda ya je.
Sai ta ha
e fuska tana
auke kai daga duban sashin da yake zaune.Ta
arisa kusa da kujeran da Yah Anas ke zaune wanda tun fitowan su TAIMIYYAH yake sakar mata murmushi,kafin ya riga ta da fa
in "Wow!
Sis barka da xuwa yau wace rana Iyah ta barki kin shigo Kano,welcome dear Sisi."
TAIMIYYAH itama sai ta sakar masa murmushinta me kyau tana fa
in," Thank u Yah Anas na sameku lafiya,ashe kuma an sanya lokaci to Allah ya sanya alkhairy yasa za a yi muna raye,kace kafin inbar gari za a kaini inga irin za
en da kai mana ta Sis in-law."
Anas ya saki dariya yana fa
in, "Karki damu Sis kisa a ranki kin ganta kin gama."
TAIMIYYAH ta maida masa martanin dariyan da yayi
asa-
asa.Tana maida dubanta kan
aya Yayan su Yasmeen
in me suna Ahmad tana fa
in, "Yah Ahmad ya kake?"
Ahmad da idanunsa ke kan TAIMIYYAH ya amsa da fa
in, "Lafiya lau aina
auka ba za ki gaishe ni bane sai Anas kawai kika sani." Yadda yayi maganan yana hararanta yasa duka suka saki dariya a tare.TAIMIYYAH na fa
in, "Sorry ai abin step by step ake bi,yanzu ba gashi mun gaisa ba ashe kananan dai kuna buga kishi da juna da Yah Anas
in."
Ahmad ya sake aika mata harara yana fa
in, "To ya za a yi kinsan sa
o da sa
o ai." Suka sake sakin dariya TAIMIYYAH sam bata sake duban inda Yah Emran ke zaune ba.Wanda ya har
afa gaba
aya hankalinsa na kan TV amma kunnuwansa na jiyo masa duk abinda akeyi cikin falon.
Hiransu suka yi sosai da su Yah Anas
in,Yusuf ne kawai baya nan wai yayi tafiya tare da wani Cousine
insu xuwa Niger.Sai da aka kira Sallar Magriba sannan suka watse,mazan suka nufi masallaci su kuma su TAIMIYYAH suka shige ciki don yin nasu sallar.
Kwananta biyu da zuwa Kanon ta ware sosai a gidan Guggo Bilkin.Tana jin da
in yadda
an uwanta su Anas ke ji da ita,don duk idan zasu dawo daga wajen aiki shi da Ahmad sai sun shigo mata da Ice Cream da su Shawarma.
Yah Emran ne kawai babu ruwanta da shi daga gaisuwa sai gaisuwa ke ha
a su.
Yasmeen ta kan fita zuwa can gidan da za su yi bikin cousine Sis
in tasu.Kasancewar gidan babu nisa da gidan su Yasmeen
in layi
aya ne ya raba su,shiyasa da
afa ma Yasmeen ke zagayawa ta je.