← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 149 OF 184

Sashe 149

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Maleek ya wani lumshe ido tare da sake bu
e su akanta, ya kamo hannunta ya sumbata ya ce, "Luv u my pure zuma, gud night!"
Daga haka ya saki hannunta yana
arin sauka daga bed
in, dukkanin jikinsa ya gama saki da soyayyarta, muryarta ya jiyo lokacin da ta ke fa
in,
"Luv u too my Sweet Amore!"
Maleek sai ya cak! sunan da salon yadda ta furta shi na ratsa ilahirin zuciya da jinin jikinsa, ya waiwayo yana aika mata da wani sassaryar kallo me narkar da zuciya, sannan ya juya ya fice daga
akin zuciyarsa na cigaba da narkewa da
aunarta.

Ya dinga addu'a cikin zuciyarsa akan cewa Allah ya bashi ikon iya kwantata adalci a tsakaninsu, ya kuma bashi ikon iya ri
e kansa akan irin zazzafar soyayyar TAIMIYYAH da ke son fin
arfinsa.
angaren TAIMIYYAH kuwa sai ta saki murmushi tana jin wani zazzafar
aunarsa na sake mamaye zuciyarta, ta sakko daga kan gadon ta nufi
ofar shigowa
akin ta murza key tare da kashe wutan
akin baki
aya ta kwanta.
*Washegary...*
A round 10:05am TAIMIYYAH ta kammala shiryawa, sanye take cin riga da zani na atamfar holland dull colour da ya haske farar fatarta.

Fuskarta simple make-up ne daga powder sai lipstick da ta gogawa le
enta kalar red me duhu, manyan idanunta ta yi lining
insu suna haskawa ba
yalin bakin eye liner
in.

Jikinta na fitar da wani irin ni'imataccen
amshin Humrah na RUSS COLLECTION, wanda Ummy ta siya mata cikin kayan da ta nuna mata randa ta je su kai sallama,wani irin
amshi take yi me asalin motsa zuciya da sanya shau
i a zuciyar duk wanda ya sha
i wannan ni'imatccem
amshin Humrar.

Ga kuma
amshin turarenta na yanzu me suna VERSACE da ya ha
e dana Humrah
in ya sake bada wani
ayataccen
amshi me kwantar da zuciya,
0703 318 6060 shine number da zaku tuntu
eta ga duk me bu
atar sayan kayanta.

Wayarta ta
auka ta kira layin Iyah suka gaisa, sannan ta kira Hajjah ita ma ta gaidata hakan kuma ba
aramin faranta zuciyar Hajjah ya yi ba.

Tana aje wayar Maleek Ado na sanyo kansa cikin
akin, ya bi ko'ina da kallo hancinsa na sha
o masa dadda
amshin da ke tashi a
akin, na turaren wutar Russ da ta sanya cikin burner. ya cigaba da takowa cikin
akin idanunsa akan TAIMIYYAH, wacce ta yi masa kallo
aya ta
auke kanta daga dubansa har ya
ariso bakin bed
in in da take zaune.
afansa
aya ya
aura akan bed
in yayinda
ayar ke daga
asa, hakan yasa jikinsa rankwafawa daidai kan fuskar TAIMIYYAH tamkar me shirin fa
a mata.

Ta shagwa
e fuska tana
ago manyan idanunta da ke da wani irin tasirin a zuciyar Maleek, ta sauke dubanta akansa tana fa
in, "Gud morning Sweet Amore!"
Maleek Ado ya kai hannu yana
ago fuskarta da kyau, idanunsu na sake gauraya da juna yayinda dadda
amshin da bai ta
a ji ajikinta ba sai yau
in ke narkar da zuciyarsa, ya bu
e baki a hankali ya amsa gaisuwarta ya ce, "Morning my pure zuma i miss u so very much!"
Ya yi maganar yana kai bakinsa ya sumbaci idanunta, hakan yasa ta lumshe su tana jin zuciyarta na sake narkewa a so da
aunarsa me zafi.

Ta bu
e baki cike da zallar shagwa
a ta ce, "Miss u too Habibee!"
Maleek sai ya saki fuskarta yana mi
ar da ita tsaye ya ce, "Oya let's go Baby Suhailah na jiran mu a dining, muna gamawa fita za mu yi ki fara ganin gari ko?"
TAIMIYYAH ta jinjina kai kawai ba tare da ta yi magana ba, suka jera da juna don fita daga
akin zuwa dining area don yin kalaci,zuciyoyinsu baki
aya na sake cika da shau
in juna me tsanani.

"Salamu alaimum!"
TAIMIYYAH ta furta hakan lokacin da suka dining area
in, tana satan kallon Suhailah wacce ta
auki wanka cikin wasu riga da skat
an kanty, da suka kama jikinta
warai tare da fito da surarta.
aga kai ta dubi TAIMIYYAH tana amsa sallamar da ta yi, kafin ta
auke ido daga kan TAIMIYYAH wacce ta ja kujeran da ke kusa da Maleek ta zauna.

Suhailah gaba ki
aya sai ta ji ta raina shigarta da take ganin ta yi don ta birge Maleek
in, sabida kallo
ayan da ta yiwa TAIMIYYAH ita kanta sai da ta yaba irin kyawun da atamfar jikinta da
inkin ya yi mata.

Wani kishin yadda TAIMIYYAH ta fita kyawun halitta na cin zuciyarta, Maleek ya dubi TAIMIYYAH ya ce, "Zaynabb ke za ki yi serving
in mu yau."
TAIMIYYAH ta dubesa tare da narke murya ta ce, "Tuh Hubby!"
Daga haka ta mi
e ta yi serving
insu abincin ta koma ta zauna, suka fara cin abincin Suhailah nata faman zubawa Maleek iyayi tana wani narkewa ita dole ita ke da miji.

TAIMIYYAH ta dinga danne zuciyarta har ta kammala cin nata abincin, ko ruwan milon da ta ha
a bata
arisa shayewa ba, ta mi
e ta baro musu dining area
Daga Maleek har Suhailah suka bi bayanta da kallo, Suhailah tafiyarta take kallo yayinda Maleek shi kuma zuciyarsa ne ke motsawa da tarin lamura masu yawa a kanta.

Tana shi ga
akinta ta nufi kan Sofa ta kwanta tana
aukar wayarta ta kunna Data ta hau online, zuciyarta har lokacin suya ya ke da zallar kishin da bata ta
a tunanin tana da shi har haka ba.

Account
in book
in NOOR ALBI na Mamue gee da take bi ta shiga, ta fara karanta pages
in da aka turo labarin,labarin na matu
aukar hankalinta kamar yadda soyayyar sugar daddy
in da
ar abokinsa ke matu
ar tafiya da zuciyarta.

Ta yi nisa cikin karatun Maleek Ado ya shigo, amma sam bata kula ba ta cigaba da karanta page
in da take bi, a bazata ta ji anyi sama da wayarta sai ta
ago idanunta ta sauke akan Maleek tare da shagwa
e murya ta ce, "Please!

Habibee ka bani wayata."
Maleek da ke karanta daidai inda take karantawa ya saki murmushi me fa
i, yana mi
a mata wayarta ya zauna akan sofa
in jikinsu na gugar juna ya ce, "Zaynabb a she karatun soyayyah ki ke yi, shiyasa kullum ake sake narkar da zuciyar Maleek ko?"
Kunya ya kama TAIMIYYAH ta sake narke masa tana cewa, "A'a ni kawai yanzu ne na ke koyan karatun sabida ya dinga
ebemin kewa."
Maleek ya sake sakin murmushi yana kai bakinsa ya ra
a mata wasu kalamai masu nauyi, wan
anda tsananin kunyar jin kalaman daga bakinsa, ya sanya TAIMIYYAH saurin kwantar da kanta a jikinsa tana me lumshe idanunta.

A.Maleek da dama hakan yake so sai ya zura hannunsa cikin rigarta zuwa muhallin da yafi ko'ina
aukar hankalinsa, TAIMIYYAH ta kai hannu ta yi saurin ri
e nasa hannun da ya fara dagula lissafinta, ta shiga yi masa magiya akan cewa ya barta don Allah tunda ba kwananta bane, kada matarsa ta biyo sahunsa ta ga abinda ya ke aikatawa.

Da
yar Maleek ya iya
yaleta yana tashi daga kan sofa
in ya ce ta shirya fita za su yi yanzu har da Suhailah, daga haka ya fice daga
akin ya bata waje.

Ta tashi ta nufi wajen kayanta tana
akko wata brown
in Abayar da za ta saka, ta nufi bakin gadon ta aje tana cire riga da zanin da ke jikinta, ta sanya wasu
ananun kaya daga ciki sannan ta
aura Abayar a sama.

Sosai ta yi mugun kyau cikin shigar Abayar wanda ita kanta ta gama saki cewa shigar yana mata kyau matu
a, tayi rolling gyalen Abayar sai ta fito tamkar wata budurwa sweet 16, sai tashin sassayar
amshi kawai ke fita daga jikinta.

Lokacin da ta fito falon Suhailah ta tadda ta sakko kenan daga upstairs, sanye cikin shigar Abayar ita ma tamkar ha
in baki, sai dai na Suhailah blue black ne da yaji ado sosai fiye dana jikin TAIMIYYAH, wanda shi adonsa iya wuya ne da saman hannunwan rigar, ita Suhailah har
asar rigar anyi wani irin ado me
yalli sosai.

Kusan a tare jere da juna suka fito daga falon amma babu wacce ta tanka
ar uwarta, ita TAIMIYYAH wula
anci da
anci ne bata bu
ata, sabida tun daga yanayin kallon tsanar da Suhailah ke mata, ta gane cewa ba irin wacce za ta shigewa bace, shiyasa daga gaisuwa bata ji akwai abinda za ta iya
aurawa akai, don gujewa cin fuska da gorin halitta, don ta fahimci akwai take-taken hakan daga Suhailar.

Suhailah ita ta yi saurin shiga front seat ta kame sai TAIMIYYAH ta shiga back seat, tana sakin
aramin murmushi don ita wani abin idan Suhailar ta yi mamaki ta ke bata.

A.

Maleek Ado da zai yi driving
insu da kansa ya ja motar bayan ya saita mirrow
in motar yadda zai dinga ganin TAIMIYYAH da kyau, wacce ta lafe a back seat
in tana cigaba da karatun novel
inta hankali kwance......
ansabo ce#
[12/15, 11:46 AM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*82*
*Gyallesu, Zaria.*
Umma ce kalmashe a gaban Baba Sani bayan kammala yin breakfast
insu, waya ya ke yi ita kuma ta maida hankali akan TV da ke kunne badon hankalinta na kan abinda ke wanxuwa cikin TV
in ba, sabida burinta kawai ya gama wayar ta fara gwada sa ar ta don jiya bata samu zantawa da shi da dare ba.
Chapter 149 · 0% Book details