Sashe 2
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
TAIMIYYAH ta tsaya still bata
ago face
inta ba don qamshinsa ya gama bata tabbacin ko waye domin kaf gidan shi ka
ai ne mamallakin irin wannan turaren me qamshin da ke kashe jikinta, amon muryansa me cike da ginshira taji cikin kunnuwanta yana fa
in "Kiyi ha
ury Sis da halin Umma please! watarana sai labari ko ka
an bana so kisa wani damuwa a zuciyanki haka Allah ya halicceki kuma yaso ya ganki, mu da ita babu me halitta haka kuma babu wanda isa ya sauya halittan wani face wanda yayisa,ya jikin naki?"
are maganan da jefa mata tambaya,hakan yasa TAIMIYYAH yin jarumtan maida
wallan da suka cika idanunta,sai dai duk yadda ta so
oye halin da zuciyanta ke ciki
aramar zazza
an muryanta dake rawa ya fallasata,cikin sanyin muryan da ke kashe zuciyansa take fa
in "Naji sau
i Yah Sadeeq zazza
in ne ya
i tafiya shine yanzu zamu koma wajen ganin likita,ina kwana dafatan mun tashi lafiya."
are maganan da gaida shi tana me
ago manyan idanunta ta sauke akan face
insa,sai dai ganin ita
in yake kallo yasa ta sake
asa da kanta,tana jin yadda idanunsa ke cigaba da yawo akanta,kafin ya furta "Okey!
Allah
ara lafiya yi maza kije tunda yana jiranki zuwa anjima zan shigo sasan Iya sai muyi magana,take care Angle."
are maganan da wani karyayyen sauti daya motsa zuciyan TAIMIYYAH,hakan yasa ta gya
a kanta tana lumshe idanunta da bu
esu lokaci guda ta cigaba da takawa zuwa parking space inda take hango motan Sani,ya bi bayanta da kallo tausayinta da matsananciyan
aunarta na sake kassara zuciyansa.
Ko da TAIMIYYAH ta isa wajen motan Sani baya ta bu
e ta shiga don tana bu
atan kwanciyane sabida yadda kanta ke sarawa,sam baiyi
orafi ba domin matsayin driver yake bashi da damuwan duk inda zata zauna
in,sannu yai mata yana tada motan bayan TAIMIYYAH tayi
arfin halin amsa masa,zuciyanta na mata bitan ba
en maganganun Umma wanda inda sabo yaci ace ta saba da yadda Umma ke kyaran halittan ta da kushe nakasanta tamkar itace tayo kanta a hakan,ba haka Allah yaso ganinta ba, hawaye masu
umi suka silalo mata ta kai hannu ta share tana son
arfafa zuciyanta kaman ko yaushe,don ganin maganganun basuyi tasiri a zuciyanta sosai ba,sai dai har suka isa asibitin ABU da ke zaria zuciyanta babu da
i,zuciyanta ya sake nauyi tana tambayan kanta wai har sai yaushe ne zata daina fuskanta gorin halitta da cin fuska daga wasu cikin ahalinta akan yadda Allah ya yota? da
yar ta lallashi kanta ta samu
warin guiwan shiga cikin asibitin don ganawa da likita.
alla ta shafe kusan awa guda kafin ta fito tana faman liliya inda akai mata alluran,domin bayan dukkanin bayanai da taiwa likitan sai ya sanar da ita dole ta amshi allura guda uku wanda zaa jera yi kullum guda
aya,ba don rai yaso ba ta amince domin allura na daga cikin abinda family
inta suka tsana akira za'aiwa
ansu tun bayan laluran data samu TAIMIYYAN wanda ta sanadin allurance ta samu wannan nakasan na shanyewan
afa
aya,wanda hausawa ke kira da shan inna wanda kuma take fuskantan
alubale me tarin yawa daga
an uwanta da wasu baren daban ma,kai kace itace ta janyowa kanta laluran da kanta ba Allah ne ya
auro mata ba.......
Hello! my people gani da sabon salo sabon tafiya irin wanda
ansabo bata ta
a zuwa dashi ba,labarin TAIMIYYAH labari ne mai cike da ban tausayi, ha
i da darasi me tarin yawa ga zallan
auna da soyayya me motsa zukata,kada ki bari abaki labari a wannan karon kowa ta
arta ta mallaki nata akan fara shi me sau
i da zan fa
i nan gaba ka
an,ku dai ku cigaba da bibiyata a shafukan da zasu biyo baya don jin ya rayuwan TAIMIYYAH zai kasance.
ansabo ce#
[12/14, 3:41 PM] +234 703 040 9541: *TAIMIYYAH*
Ayshat
ansabo Lemu
*Page 2*
Lokacin da TAIMIYYAH suka dawo gida daga asibitin ana ta kiraye-kirayen sallan zuhur ne,hakan yasa Sani wuce wa masallacin kusa da gidan,ita kuma TAIMIYYAH ta nufo sasan Iya jikinta gaba
aya ya saki ga wani zufa da ke keto mata alamun alluran da akai mata ya fara aiki sosai wajen saukar da Zazza
in gaba
aya,kaman ance ta kai dubanta ga sashen adana motoci na gidan,idanunta suka sauka akan motar Abie
insu,
atuwar ba
ar LEXUS tuni taji zuciyanta ya fara gudu wani da
i ya lullu
e zuciyanta,domin tayi kewansa matu
a don sun rabu da shigowa garin shi da matansa da qanninta ,ta cigaba da takawa cikin takun tafiyanta wanda take dafe da
afanta na hagu,lokacin da ta sanya kanta a sashin Iya shi kuma Abie na shirin fitowa don zuwa masallaci,ka
an ya rage suyi karo TAIMIYYAH tai baya don bashi hanya,cikin rashin sa'a hannunta dake dafe da
afanta me lalura ya zame,tai kaman zata kifa Abie
in yayi saurin taro ta yana fa
in "Subhanallah! ki dinga kula Zainab."
TAIMIYYAH da duk murnan ganinsa ya gama cika ta tai murmushin da suka bayyana kyawawan ha
oranta,cikin zallan murnan daya kasa
oyuwa take fa
in "Sannu da zuwa Abie,i miss u so much tare da su Ummie kazo?"
Alhaji Sameer ya gya
a mata kai yana sakin murmushi yake fa
in "We ol miss u too dear,tare muke ya jikin naki hope kina samun sau
i sosai?"
Ta gya
a kai da shagwa
a take fa
in "Naji sau
i sosai Abie bari in shiga daga ciki na ga masallaci zaka sai ka dawo."
Daga haka ta ra
a shi ta wuce ya bi bayanta da kallo,yana kallon yadda take tafiya wanda shi yake ganin kaman a wahalce take takawa,tausayin
ar sa da
auna irin ta uba da
a ke ratsa sa,sai da ta
acewa idanunsa sannan ya juya ya fice daga sasan baki
aya.
A cikin sasan Iya kuwa TAIMIYYAH na shiga falon Iya bakinta
auke da sallama,idanunta suka fara sauka akan qanwarta Nahar,yarinya
ar shekaru bakwai zuwa takwas,Iya da Ummie da ke zaune cikin falon ne suka amsa sallaman TAIMIYYAH,yayinda Nahar ta rugo da gudu wajen TAIMIYYAH tana fa
in "Oyoyo!
Anty TAIMIYYAH."
TAIMIYYAH da tayi saurin jingina da jikin kujera don kar Nahar
in ta kadata,tayi saurin sakin murmushi tana ware mata hannuwanta Nahar ta shige,ta rungume yarinyan tana fa
in "Welcome My Baby i miss u."
Raudha yayar Nahar ce ta iso itama tana ma TAIMIYYAH oyoyo,TAIMIYYAH ta rungume su duka sunata murnan ganin juna,Raudha zatai shekaru goma sha
aya,kallo
aya zakai mata kasan sun ha
a jini da TAIMIYYAH,domin kamansu
aya da Iya har farin fatan,yayinda suka
akko manyan idanun Abie farare tas,sakin su TAIMIYYAH tayi tana nufan wajen su Iya,Nahar ta biyo bayanta tana fa
in "Anty har yanzu Abie ya kasa sawa a gyara miki
afanki ki dinga tafiya irin yanda mukeyi,kuma a daina ce miki gurguwa yadda su Anty Zuhrah ke kiranki."
Ummie ne tayi saurin buge bakin Nahar
in a lokacin da ta iso wajen,yayinda TAIMIYYAH tai murmushi tana duban Nahar
in da muryanta me raunin daya fallasa cewa maganan Nahar ya ta
a zuciyanta,ta furta "Nahar ba laifin Abie bane domin bashi ne zai iya sawa
afan ya gyaru ba,ni haka Allah yaso ganina karki damu kinji,ni Allah bai nufa in dinga tafiya irin yadda kuke yi bane kuma ki daina
aukan maganan da su Anty Zuhura ke fa
i kina sawa a ranki kinji ko?"
Yarinyan ta gya
a kai alamun gamsuwa yayinda TAIMIYYAH tai
asa tana gaida Ummie,Ummien ta amsa da kulawa duk da cewa fuskanta babu wani alamun
oki ko murnan ganin TAIMIYYAN,domin irin matannan ne marasa sakin fuska,sam bawai ta damu da TAIMIYYAN bane kanta da
anta kawai tasani,shiyasa tun lokacin da Abie
in ya auro ta ya nuna son ta ri
e TAIMIYYAN ta bijera masa,domin a ganinta zama da irin su lalurace kawai da
awainiya duk da cewa babu abinda yake gagaran TAIMIYYAN a hakan babu abinda bata iyawa,hatta da
aukar ruwa a bucket da duk wani aikin
arfi gwargwado tana iyawa,babu abinda ake taimakonta dashi sai
alilan,sannu da dawowa Iya taiwa TAIMIYYAH tana tambayanta yadda sukai da likita,TAIMIYYAH ta sanar da ita cewa allurai aka bata uku anyi
aya saura gobe da jibi,Iya tai mata fatan samun sau
i daga haka ta zame jikinta ta nufi
akinta don yin wanka da sallah sabida yadda take jin zufa ya ji
e jikinta bazata iya komiba ba tare da ta sake wanka ba.
Lokacin da ta fito wankan samun su Nahar tayi sunyi
ai a bed
inta,suna faman kallon
aton photo album dake aje saman Bed side na gado,kallo
aya tai musu ta saki murmushi tana wucewa wajen kayanta,doguwar riga mara nauyi ta saka me taushi bata shafa komi ba a jikinta,ta zura Hijab ta tada sallah,bayan ta idar ne ta tasa kan su Raudha zuwa falo lokacin Abie ya jima da dawowa daga masjid,zama sukai gaba
aya aka shinfi
a babban ledan cin abinci wanda aka jera manyan kulolin abinci duk da cewan zuwan bazata sukai bai hana Iya saka Ladi me aiki shirya abincika masu sau
i ba,tare sukai lunch
in gunin sha'awa TAIMIYYYAH na jin farin ciki sosai na ganin ahalinta,duk da cewa sam babu cikakken wani sha
uwa tsakaninta da Abie
in,amma hakan baya hana ta shiga farin ciki a duk sanda zai zo garin walau shi ka
ai ko da su Ummie
in,Ummie itace ta fara tashi daga wajen cin abinci tana sanar da Iya cewa zata wuce part
insu,Iya tai mata Allah huta gajiya tai gaba su Nahar ko kallonta basuyi ba bare suyi yin
urin bin ta suna nane da TAIMIYYAH domin Allah ya
aurawa yaran son Yayar tasu,ko don irin kulawa da
aunar da TAIMIYYAN ke gwada musu ne Allah masani,lokacin da Abie ya kammala cin abincin yayi hamdala tare da goge bakinsa da tissue,sai ya
aura manyan idanunsa akan TAIMIYYAH wacce itama ta gama cin abincin tana gogewa Nahar baki ne,cikin murya me nuna kulawa yake fa
in "Zainab yanzu kin gama NCE
inki sai kuma miye plan
inki na gaba,aure ko karatun zaki
aura?"
Kalman aure daya shigo cikin kalamansa yasa TAIMIYYAH saurin waro idanunta,cikin muryan da ke nuna ki
ima take fa
in "Abie aure kuma?