Sashe 95
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba mu jima da ha
uwa ba soyayyah me
arfi ya
ullo tsakaninmu, har ta kai ga manya sun shiga ciki an sanya mana ranar aure."
Hajjah ta cigaba da cewa,
" A lokacin Ibrahim Ado yana aiki ne da hukumar Custum, inda har ya fara taka matsayi me girma a lokacin,don irin mazannan ne da ke tsayawa su samu ilimi me zurfi kafin su yi aure.Mun ha
u da watanni uku aka yi bikin mu ni da shi,aka
akkoni daga Katsina aka kawo ni Zaria,cikin sabon gidan da ya gina a cikin Unguwar Tukur-Tukur.
Cikin shekaru goma da aurenmu na haifi adadin
a biyar,amma duk suna mutuwa sai daga
arshe Ubangiji ya raya min Abdul-maleek, wanda na haife shi muna da shekaru sha biyu da aure.
Hakan yasa ni da mahaifinsa muka
auki son duniya muka
aura akansa,sai dai hakan bai hana mu ba shi ingantacciyar tarbiya ba.
Gata da kulawar da yake samu hatta daga wajen kakarsa wacce ta haifi Ubansa, bai sa ya taso a sangarce ba,sabida jajircewata wajen ganin ya samu tarbiya me kyau.
Sam bana nuna masa so a zahiri yadda zai sangarce,yana da shekaru goma muka tattara muka koma Lagos da zama,sabida lokacin mahaifinsa ya kusa zama Asistant Controler na
asa.
A can Lagos Maleek kamar yadda muke kiransa,ya kammala karatunsa na primary,daga nan ya wuce secondary skull, lokacin ne kuma Autar mu Hauwa ita ma aure ya kawo ta garin Lagos,na yi farin ciki da hakan a lokacin, domin dama ban san kowa a Lagos ba lokacin da muka koma.
Cikin
anin lokaci Maleek ya yi wani irin sabo da Antynsa Hausa,sha
uwa ya shiga tsakaninsu sosai,duk idan ya dawo skull zai matsa sai driver ya kaisa gidanta.yana SS 2 ma ya iya driving sosai abinsa, uban kuma ya
aure masa gindi ya siya masa sabuwar mota,sai ya zamana da ya dawo skull zai
auki mota ya wuce gidan Anty Hauwa.
Kominsa ita ce hatta abu idan yana so, sai ya fara sanar mata kafin ni in sani.Bayan ya kammala karatun Secondary ne mahaifinsa ya fita da shi England, a can ya ha
o deegree
insa na farko da na biyu, duk a fannin da ya shafi siyasa wato 'Political Science'
Hajjah ta sake
an numfasawa sannan ta cigaba da cewa,
"Ya dawo
asar Nigeria ya cidda an baiwa mahaifinsa, mu
amin Assistant Controler na
asa baki
aya,wanda wannan babban mu
ami ya janyowa mahaifinsa tsana a wajen
an adawa sosai.
Maleek ya dawo
asar bai fi da shekara
aya ba,ya fara aiki da Port
angaren Shiffing Board aka aje sa, sabida
afa da ubansa ke da shi a gwamnati, tunda aiki a manyan gurare irin wannan sai
an masu fa
a aji a
asar,da wa
anda suke da babban matsayi a siyasar
asar, ko suke kusa gwamnati sosai.
Ya fara aiki cikin sa a kuma yana ta
a Businees tun yana England,ya kan turo kayayyakin gina-gine ana sayar masa,lokacin da ya fara aiki bai daina ba, sai ma abin ya
ara ha
aka ya fara ordern manyan kaya ana shigo masa dasu ta jiragen ruwa, shi kuma yana sararwa
an kasuwa masu harkan sayar da kayan gina-gine na zamani.
Maleek miskiline sosai da sam ba yi da son hayaniya,ba yi da yawan magana sosai, sannan yana da isa da
asaita tamkar shine jinin sarautar, ba ni mahaifiyarsa da nake matsayin
ar Magajin garin Katsina ba.
Duk da miskilancinsa mutum ne me tsananin tausayin na
asa da shi,me yawan kyauta da alkhairy ga mabu
ata, kamar yadda ya ta so ya ga mahaifinsa na yi.Yana da son aba shi girma kuma baya
aukar raini tun yana da
arancin shekarunsa, tun da ya dawo ya fara aiki burina ya tafi akan son ya yi aure,amma shi sam ba ya ma so na
akko zancen,sai ya ce shi aure lokaci ne idan lokacinsa yayi zai yi.
Shekaru biyu da bai wa mahaifinsa mu
amin Assistant Controler,Anty Hauwa ta haifi
arta ta farko wacce aka sanyawa suna Suhailah,daga kanta kuma ba ta kuma haihuwa ba sai dai
ari da tai ta yi akai-akai.
Suhailah na da shekaru biyu,ranar wata juma'ar da ba za mu ta
a mantawa ba, aka kashe mahaifin Maleek,wato Alhaji Ibrahim Ado a garin Lagos da daddare, akan hanyarsa ta dawowa gida,lokacin ya dawo daga duba wani abokin aikinsu da bashi da lafiya,a she makasan na biye da motarsa ba tare da shi ya sani ba,har ya kusa isowa gida suka bu
e masa wuta tare da harbesa har lahira."
Hajjah ta kai hannu ta share hawayen da ya zubo mata,na tuna da mummunan ranar da ba za ta ta
a mantawa da shi, a tarihin rayuwarta ba,ta cigaba da cewa,
in irin tashin hankali da giginta da muka shiga ma
ata baki ne.Mun
auki tsayin lokaci kafin mu dangana,har mu cigaba da rayuw ba don zuciyoyinmu, sun daina jin zafi da ra
in rashin mutum irin Alhaji Ibrahim Ado ba.
Kuma wannan shine silar tsanata da garin Lagos,ta yadda ko sunan garin aka kira sai na ji zuciyata ta motsa da
acin rai me tsanani.Maleek shi ne ya gina min Sabon gida bayan fitana takaba,na tare a cikinsa a Gonar Ganye,a lokacin ne kuma aka kammala tattara dukiyar da Ibrahim ya bari aka raba mana gado,in da ni da tilon
ana muka lashe kaf dukiya da kadarorin da marigayin ya tara,sabida lokacin iyayensa sun
an jima da rasuwa, a dalilin mummunar gobara da ya tashi a sabon gidan da Ibrahim
in ya gina musu, suka bar cikin Family House
insu.Wannan rabon gado shi ya janyo mana wata irin tsana daga danginsa,da
anninsa maza biyu da suka ci burin ina ma mace Ibrahim ya haifa,sabida su ma su samu shiga cikin magada,amma sai Allah ya
addara cewa namiji ya bari.
Har a yau da na ke muku wannan maganar, dangin uban Maleek basa
aunarsa,suna matu
ar nuna adawa da irin arzi
in da ya gada,ga kuma na shi
aukakan da kullum cigaba ya ke.
Arzi
i sai dai muce Alhamdulillah!
Don ba mu san rashi ba indai na ku
i ne.Shekaran Ibrahim uku da rasuwa aka sake rafka min wani rashin me asalin
aga hankali, Anty Hauwa
anwata da muka baro a Lagos itace ta rasu,sanadiyar ha
arin mota za su zo wani biki da za mu yi a Katsina a wancan lokacin, tana cikin mutum na farko da ta fara amsa kiran Ubangiji a cikin motar,
ar ta Suhailah ka
ai ta rayu a cikin motar, lokacin ta fara tasawa tana da shekaru biyar a duniya.
Mutuwar Hauwa ya gigitamu ni da Maleek fiye da yadda zan misalta.Don shi Maleek sun yi waya da ita a lokacin da motarsu ta taso,take sanar da shi gasu cikin mota sun ma taso,don shi mijinta yace ta bari sai ana gobe bikin su biyo jirgi, amma sai ta nuna tafi son zuwa tun wednesday.
Ta matsa masa sai ta taho,sai yayi mata irin gatsennan yace sai dai ta biyo mota,to da yake ajali na kira sai ta amince, shi kuma ganin ta nace ya biya mata ku
in motar suka kamo hanya.
Mu dai sai gawarta aka isa da shi can Katsina,
an uwa da dangi suka shiga cikin mummunan yanayi.Maleek lokacin da muka bar Zaria muka isa Katsina ko magana ba ya yi sai kuka.Don mutuwar ya gigita shi matu
a barin ma da muka isa, ya tadda yadda Suhailah ke faman kuka kamar tasan uwar ta tafi kenan har abada.
Bayan anyi kwana bakwai da rasuwar Hauwa, aka yi bikin da aka
aga sabida rasuwartata.
An yi bikin da kwana biyu na ha
o kan mu har Suhailah muka ta ho Zaria, bayan na ro
i mahaifinta akan ya bani ri
onta,yace in
auka amma idan ya yi magana uwarsa bata amince ba, to zai biyoni har Zaria ya amshi abarsa.
Cikin ikon Allah ma sai uwar tasa bata hana ba,hakan shine silar da ri
on Suhailah ya dawo hannuna tana da shekaru biyar a duniya.
Hajjah ta cigaba da cewa,
"Maleek shi ba mazauni bane, don yana can Lagos
insa sai duk
arshen wata ko bayan sati uku yake zuwa Zaria, ya yi kwanaki biyar ko sati
aya ya juya inda ya fito, har kuma lokacin bai ta
a cemin yana da budurwa ba bare ayi maganar aure.
Shekarunsa kuma kullum
aruwa suke yi don har ya shiga shakaru 26 a lokacin,ni kuma bani da burin da ya wuce ya yi auren ,amma shi ko a jikinsa,tun ina magana har na gaji na koma yi masa addu'a.
Suhailah ta taho cikin gata da kulawa a hannuna, babu me cewa bani na kawo ta duniya ba,gaba
aya ta manta da uwarta sai dai idan ta ganta a hoto.Na sanya ta makaranta mafi tsada na boko da islamiya, babu abinda ta nema ta rasa,maraicin uwa ma bata san shi ba don yadda na ke ji da ita ko Hauwa na raye iyakar gatan da za ta bata kenan.
Lokacin da ta girma ta zama budurwa ne na fara lura da zuciyarta ya fara karkata akan Maleek,sabida yadda take gaza nutsuwa idan ya zo gari.Na cigaba da sanya mata ido har na tabbatar da hasashena gaskiya ne, soyayyar
an uwanta me zafi ne ya kama zuciyarta,shi kuma wanda ake yi dominsa bai ma san tana yi ba,sabida sam ba yi shiga harkarta sabida ita akwai surutu da rawar kai, shi kuma miskili ne mara son hayaniya,tana shekaran farko a jami'a na tirketa akan ta gayamin gaskiya, idan son Maleek
in take yi da gaske kuma za ta iya aurensa,aiko Suhailah babu kunya ta sanar min shi take so,amma sai ta ro
eni akan kada in fa
i masa, sabida tsoransa take ji sosai,don ba ya sakar mata fuska ko ka
Ni na san yadda nayi da rarrashi da ban baki har na ciyo kan Maleek ya amince zai aure
ar uwarsa, kuma
anwarsa Suhailah,ba don yana jin sonta a zuciyarsa ba ,sai don kawai yayi min biyayya a matsayina na mahaifiyarsa, da ba ya iya sa
a abinda na ke so.