← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 184

Sashe 30

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FAuxFVUMsQhHYfF5qiGklY
Littafin TAIMIYYAH paid book ne da zai zo akan 500 naira only,ga masu bu
atan yin payment zakui min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
_Masu account da Arewa books,zaku dinga siyan sabbin shafuka dalla-dalla akan farashi me sau
i,ga yadda zaku siya pages a arew
a books kamar haka_
https://arewabooks.com/chapter?id=62d29e11aa5f8f19bc9621cb
*DANNA LINK DIN NAN KASHA KARATU
*_YADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*
*Recharge* - inda ake shiga domin saka kudi cikin account.
*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin kasuwar ArewaBooks.
*Credit/Debit Card* - Hanyar farko kuma mai dadi wajan Recharge din account dinku.

A inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson Recharge din sai a taba "Proceed".

Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa kudinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).
--------
Akwai wasu hanyoyin saka kudi a ArewaBooks account kamar:
*Bank Transfer*
*Airtime Transfer*
Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din, amman bayakai 1hour za'a gansa a Balance.
ansabo ce#
[12/14, 3:42 PM] +234 703 040 9541: *TAIMIYYAH*
Ayshat
ansabo Lemu
*Page 22 to23*
________ Satin TAIMIYYAH biyu kenan da fara zuwa Computer training
in.Ta saba sosai,tana kuma sahun farko na
aliban da ke matu
ari,domin duk abinda akayi da ta dawo take zama ta kunna System
inta tana gwadawa.

A hankali kuma suka fara sabo da Zee wacce da gaske ita son su
ullah
awance da TAIMIYYAN ta ke yi,don tsakaninta da Allah TAIMIYYAN na matu
ar birge ta.Tun TAIMIYYAH ba ta sake mata har ta fara sabawa da yawan surutun Zee
in,don wani lokacin bayan an tashi sukan jima suna hira daga bakin gate
in fita wajen kafin ta samu abin hawa kowacce ta kama gabanta.

Sani shi ke kai TAIMIYYAN ita kuma ta maido kanta gida idan an tashi.To yauma kamar kullum bayan sun gama zantawa da Zee Haroun
in sai ta tare wa TAIMIYYAH Napep.TAIMIYYAN ta hau sukai sallama suna
agawa juna hannu.

Lokacin da TAIMIYYAH suka iso layinsu sam bata kula da motar da ke biye da Napep
in data hawo ba.Bayan ta sauka tana ba me Napep
in ku
insa ne kaman ance ta
aga idanunta zuwa farkon shigowa layin,sai ta hangi wata farar mota na yin reverse tana komawa da baya.Bata kawo komi cikin ranta ba ta amshi canjinta da me adaidaitan ke mi
o mata,tayi shigewanta gida.

Sallah kawai tayi ta fito cin abinci,tana jin
akin tsit don Iyah bata nan ta fita can
asan layin nasu anyi wani rasuwa.Taje gaisuwa Ladi ce kawai a Sasan,kuma tana
akinta da ke daga waje.Don haka TAIMIYYAH na gama cin abincin ta shige
aki don kwanciya,ta riga tayi sabo da yin baccin rana duk idan ta dawo.

Bata wani jima da kwanciyan ba bacci yai gaba da ita,don haka ta tashi ne ta ga har hu
u na yamma ta gota.Tayi saurin fa
awa toilet ta
auro alwala,ta fito ta gabatar da sallah.Ko data idar wayanta kawai ta
auka ta fito falo,Iyah ta samu da itama fitowanta falon kenan daga
aki bayan tayi sallah.TAIMIYYAH ta dubi Iyah tana fa
in "Iyah ashe har kin dawo, ina ta faman bacci sannu da dawowa."
"Yauwa sannu Zainabu,aina le
a ki na ga kina bacci,ya karatun Allah yayi albarka." Cewan Iyah TAIMIYYAH na amsawa da "Da Ameen." Kafin ta aje wayanta saman kujera tana fa
in "Iyah bari in zubo furannan na jiya da ban samu sha ba ai nasan bai komai ba tunda yana cikin Fridge.Wani yinwa nake ji amma na kwa
ayi bana abinci ba." Tayi maganan tana
an dariya Iyah ta aika mata harara tana fa
in "Aifa nan kika fi auki,a wajen kwa
ayi saura ki kwashe min madara duk ki lafta a cikin furan.Duk da dai ubanki da Sani ke sayan madaran."
TAIMIYYAH dai dariya kawai ta ke yi har ta shige Kitchen
in tana ma Ladi sannu da aiki.Ladi wacce take aikin wanke ku
ewan da xata yanka, ta amsa TAIMIYYAH da fara'a kafin TAIMIYYAN ta
aura da fa
in "Babah Ladi yau kice miyan ku
ewa za mu sha,da tuwan Semo ne ko tuwan shinkafa?" TAIMIYYAH tayi maganan lokacin da take ciro Jug
in data aje furan a ciki.Ta tsiyayi iya wanda zai mata tana maida sauran cikin Fridge
in,Ladi ta saki murmushi tana fa
in "Ai mutumiyata da tuwan Semo
in ne, don itama Iyah ta san kinfi son shi ai."
"Wow!

Aiko bari ki gani in gama shan furan nan inzo in amshi yin miyan,ke sai kiji da yin tuwon Babah Ladi." Cewan TAIMIYYAH tana dafe da
afanta me laluran tana tafiya don fita daga Kitchen
Ladi na fa
in "Yauwa
ar gida na jeki ki dawo
in indai miya ne sai ki zo ki mana irin naki me da
innan." Ta
are maganan cike da raha
aunar TAIMIYYAN na sake kama zuciyanta.Don ba
aramin birgeta yarinyan ke yiba,gefe guda tana tausayinta har cikin ranta tare da yi mata addu'an samun mijin da zai
aunace ta tsakaninsa da Allah.

Kaman yadda TAIMIYYAH tace tana gama shan furan da ta narkawa uban madara,ta nufo kitchen
in.Ta isa wajen Sink tana wanke cup
in da ta
ata ta kife,direct wajen da Ladi ta aje kayayyakin yin miyan ta nufa.Tana duba duk abubuwan da Ladin ta aje, tashin farko sai data
aro yawan naman da za'a zuba a cikin miyan.Cikin
warewa ta tada ha
in miyan
anyar ku
ewan,wanda ke ta faman zuba qamshi yaji naman shanu ha
i da
ashin naman rago.Sosai miyan yai yau
i yai kyau a ido sosai.

Bayan ta kammala barin kitchen
in tayi Ladi na faman jera mata sannu.basu jima da Iyah ba suna kallo aka fara kiran Magrib, hakan yasa duk suka nufi
aki don yin sallah.Ko da TAIMIYYAH ta idar karatun Qur'ani ta cigaba da rerowa cikin
ira'anta me taushi da da
in amo.Sai da akai kiran Isha'i tana zaune tana rero karatun ta,kafin ta tashi ta gabatar da sallan ishan.Sannan ta fito falo,zuwa lokacin itama Iyah ta fito sai suka nufi wajen zaman cin abincinsu.TAIMIYYAH na zama ta fara bu
e kulolin da aka kawo abincin dare daga Sanan Baba Sani.Ganin Cous Cous da miya suka yi yasa ta rufe kulolin tana ta
e baki,don ita sam bata fiya son Cous Cous ba.Garama idan jallop
insa akayi yaji liver da kayan lambu a wadatashi da Irish kuma,to zata ci sosai amma indai da miya ne bata so.
ullin tuwo
aya ta juye a plate ta zuba miya,tana janyo roban yajinta daga saman wani
an cabinet da akai a wajen suna
aura tarkacen su cups da su plates.Sunyi nisa a cin abincin su babu me magana,Tukur mai-gadi yayi sallama daga bakin
ofan shigowa falon Iyah.Iyah ta tsame hannunta daga plate
in tuwan ta tana amsa sallaman Tukur,tare da fa
in "Malam Tukur lafiya dai ko?"
Daga waje Tukur ya amsawa Iyah da fa
in "Lafiya lau Hajiya,wani ne dama yazo a wata farar mota yace inyi masa sallama da TAIMIYYAH.To yadda ya kwatanta min tafiyanta da siffanta ne na gane TAIMIYYAN yake nufi,shine nazo isar da sa
"To madallah je kace masa tana zuwa.Amma ka shaida masa ya
an shigo daga cikin gidan sai ka sanya fararen kujerun nan daga wajen shigowa nan ya zauna ya jirayi fitowanta.Don tsayuwannan daga waje akan layi mutane na gilmayya ba mutunci bane,gara ya shigo nan
in kana aikinka idanunka na kansu hakan zaifi."
Cewan Iyah tana kallon yadda TAIMIYYAH ta dakata daga cin abincinta.Fuskannan ta cuskune shi kaman zata fashe da ihu,shi ko daga waje Tukur ke fa
in "An gama Ranki ya da
e sai ta fito
in,bari inje inyi yadda kika ce." Daga haka yabar wajen ya fice daga Sasan baki
aya don zuwa isar da sa
on Iyah wajen Matashin saurayin.

"Yanzu Iyah daga cewa ana sallama sai ki wani ce a shigo da mutum ciki,baki san ko waye ba haka akeyi?

Ni gaskiya da kin rabu da shi an sallamesa ni bansan waye ba kawai sai inkama fita wajen......"
"Dallah!

Rufe min baki,ki kuma tashi kije ki samu koma waye
in.Ina sha idan kin fitan idanunki zasu gane miki?

Da kike cewa waye waye ba sai an ba mutum dama ake sanin ko shi waye
in ba.Bana son sakarci maza kije ki sanyo Hijab ki fita,kin dinga zama kenan ana zuba miki ido ba za ki fitar da miji kiyi aure ba,sabida kawai kina da lalura to tun ba'a ji kanmu ba ki tashi ki fita."
Iya tayi maganan cike da fa
a sosai.Idanunta akan TAIMIYYAH da har idanunta sun fara tara
wallah,amma musu da Iyah ta san ba abune da zai yiwu mata ba.Musamman yadda ta
auki zafin nan,sai kawai ta mi
e tana barin plate
in tuwan da take ci ba don ta
oshi ba.ko da ta shiga
akinta sai data
aurayo bakinta da Mouth Wash a toilet,sannan tazo ta zura Hijab
in sallan ta.Ta fito ta wuce Iyah fuskanta ko ka
an babu annuri,ga
irjinta da ke faman dakan lugude har ta fito daga Sasan Iyah.

Daga gaba ka
an ta hango inda Tukur ya jera musu fararan Kujeru biyu.Mutumin da sam bata hango fuskansa ba yana kame saman kujeran.Ta
auke kai tana takawa zuwa wajensa bisa tsarin halittan da Allah ya nufeta da takawa ahakan.

Tun da TAIMIYYAH ta doso shi idanunsa ke kafe akanta
ur...!

Har ta
ariso ta ja kujeran ta zauna,kanta a
asa take fa
in "Assalamu alaikum." Ya amsa da "Wa'alaikissam warahmatullah wabarakatuh!

Ranki ya da
e barka da fitowa."
TAIMIYYAH ko ka
an bata yi gigin
ago fuskanta daga sunkuyar dashi da ta yi
asa ba.Ta amsa masa da "Barka dai ina yini ina gajiya."
Matashin da idanunsa ke kanta, ya saki murmushi har ha
oransa na bayyana.Kafin ya furta "Lafiya lau Sarauniyata!
Chapter 30 · 0% Book details