← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 184

Sashe 89

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta bu
e baki cikin sanyin muryarta me da
in amo tace, "Sunana Zainab kamar yadda naji ka fa
i,wanda hakan ke nuna kasan sunan tun kafin ka iso zuwa gareni, zan so sanin manufarka na takowa har zuwa gidanmu."
Maleek da ya tsura mata ido yana kallon kyakykyawar fuskarta da ke cikin hijab,sai ya sake ha
e miskilalliyar face
insa ,yana cigaba da
arewa kwayar idanunta masu haske kallo,wanda yake ji tamkar ya shekara dubu yana ganinsu ,sabida shi karan kansa ba zai iya irga adadin yawan mafarkan da ya dinga yi da wa
annan idanun ba,ba zai iya irga sau nawa ya ji irin wannan sassanyar sautin na rera masa kuka a cikin baccinsa ba.

A hankali kuma ya bu
e baki yana cewa, "Ba wannan ne abinda ya kamata ki bu
aci ji daga gare ni ba Zaynabb,koma miye ina wa Allah godia daya nuna min wani abu game da ke a zahiri.Yanzu sauri nake yi amma zan dawo idan na sake samun time, za mu yi waya sai kiji duk abinda kike son ji daga gareni
in."
Daga haka Maleek yayi shiru, idanunsa akan TAIMIYYAH wacce ta kwa
e face tamkar zata saki kuka.Ta
ago manyan idanunta ta sauke akansa tana cewa, "Ni dai don Allah kafin kabar nan,ka taimaka ka sanar dani wanda ya turo ka zuwa gare ni please!!"
Yadda tayi maganar cike da magiya, ya sanya maleek saurin mi
ewa tsaye,don muryarta da idanunta ba
aramin ki
ima zuciyarsa suke yi ba.Yana ji tamkar yayi tsuntsune a yanzu ya gansa a gaban Hajjah,don ya sanar mata cewa Yarinyar da ake nuna masa idanunta cikin mafarkinsa,ita ce ta turosa zuwa gareta,ita ce Yarinyar da ya jima yana jin sautin kukanta,da irin dai wannan muryar da yake ji a yanzu,hakan na nufin ita ce wannan gurguwar dake gabansa.

Ya bu
e baki zai yi magana kenan, Babah Ladi ta shigo hannunta ri
e da tray, da aka
auro ruwa da lemun kwali na 5alive akai.Ta aje tray
in akan table dake tsakiyar falon, tana gaida Maleek da ke daga tsaye.

Ya amsa a gajarce yana zaro wayarsa da kira ya shigo, ya
auka ya yi receiving ya kai wayar kunni.

Babah Ladi ta fice daga falon, tana jinjina
asaitan wannan kyakykyawan ingarman najimin da ta baro a falon Abie.

Tana me tambayar kanta inda TAIMIYYAH ta samo wannan ha
an mutumin, ma'abocin kyawu da
asaita tamkar jinin sarakai.

Har ta isa sasan Iyah mamaki bai bar kwanyarta ya huta ba.

Daga can falon Abie kuwa, Maleek ne yake amsa wayar da aka kirasa,yana magana cikin harshen nasara wanda ba za ka ta
a cewa ya ji hausa ba, idan ka ji yadda yake zubo tatacciyar turanci.

TAIMIYYAH sai ta samu daman
are masa kallo cikin tsanaki.Tana mamakin ta yadda ha
an mutum kamarsa zai kawo kansa wajenta,tarin tambayoyi na cika kwanyarta.

'Waya turosa?

Kuma wani manufa suke da shi akanta?

Wa
annan sune tambayoyin da suka
arsa tsoro da rashin yadda a zuciyar TAIMIYYAH, game da wannan miskilin ha
en mutumin dake gabanta.

Tayi gaggawar
auke idanunta daga kallonsa ,lokacin da ya sauke wayarsa daga kunni,yana
arin maido hankalinsa gareta.

Ya yi mata kallo biyu yana fara takowa zuwa gareta,ya tsaya daf da ita sosai tamkar me shirin fa
awa kanta.Hakan yasa TAIMIYYAH sake shigewa cikin kujeran sosai,
irjinta na faman bugawa da
arfi ,cike da tsoro da mamakin
arfin halin wanna mutumi.

Maleek ya cigaba da kallonta kafin ya furta, "Zaynabb zan wuce, sai mun yi waya ki gaida mutan gidan,zan aje sa
o ki baiwa wannan Babar da ta fita yanzu kinji?"
TAIMIYYAH ta dubesa sau
aya, tana saurin
auke idanunta daga dubansa,ganin irin mayen kallon da yake bin face
inta da shi.

Ta zumbure baki ka
an,tana gya
a masa kai ba tare da tayi magana ba.

Hakan yasa Maleek ja baya ka
an,yana nuna mata hanya yace, "Oya mu je ina so ki fara yin gaba ,don na ga tsorona kike ji kada in gudu da ke ko?"
Yadda yayi maganar cikin ginshira, face
insa a ha
e yasa TAIMIYYAH sake kwa
e fuska.Ta bu
e baki murya can
asa take cewa, "Ok sai anjima,amma kabar abinka bama sai ka bata komi ba."
TAIMIYYAH tayi maganar tana
in kallon face
insa,don jikinta ya gama bata idanunsa akanta suke,sai kawai ta dafe guiwar
afarta,ta fara tafiya don ficewa daga falon.

A.Maleek ya sar
afe hannuwansa a
irji, yana zubawa tafiyarta idanu,wani irin yanayi na gewaye ilahirin zuciya da gangar jikinsa.

Har ta fice daga falon bai iya
auke idanunsa daga gare ta ba,kamar yadda bai fasa jin tasirin abinda yake ji na zagaye zuciyarsa ba.Sai ya saki hannuwansa, yana zura
aya hannun cikin aljihu,ya irgo ku
in da baisan adadinsu ba, ya taka zuwa wajen da Babah Ladi ta aje tray
in,ya
aura ku
in akai yana juyawa ya fara takawa don fitowa daga falon.

Can nesa ya hangi TAIMIYYAH tana takawa, cikin tsarin tafiyarta da ya ta
a zuciyarsa.Ya cigaba da takowa shi ma idanunsa nayi mata rakiya, har ta karya kwanar shiga sasan Iyah,kaman kuma ta ji ajikinta yana biye da ita da idanunsa,sai ta
an dakata daga tafiyar,tayi tsaye dafe da guiwar
afarta ta waiwaya ta dubi bayanta,karaf sai idanunta ya sauka akan Maleek
in, wanda yake ta kallo direction
in da take.

TAIMIYYAH sai tayi saurin
auke kanta, tana hanzarin cigaba da takawa ta shige cikin sasan su.Maleek Ado bai san lokacin da murmushi ya
wace a saman face
insa ba,ya cigaba da takawa ya nufi hanyar gate
in gidan,yana ji tamkar ya bar wani
angare da ke tuno masa da mafarkansa na baya ne,wanda ada ya dinga
auka cewa aljanace yake ta mafarki da idanunta, ashe ba aljana bace mutum ce kamar kowa.

Bai gane hakan ba sai yau da ya yi arba, da irin idanun da yake gani cikin mafarkinsa, akan fuskar wannan kyakykyawar gurguwar.

Ya fice daga gate
in gidan bayan ya baiwa Tukur kyautan ku
i me yawa,sai faman zuba godia Tukur yake yi har Maleek ya yi nisa da barin bakin gate
Tukur ya turmutsa ku
insa a aljuhu, yana me addu'an Allah
ullah alkhairy tsakanin wannan
asaitaccen mutumin da TAIMIYYAH........
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*56*
"Zainab me yafaru kika shigo kika zabga uban tagumi haka,har ba
on na ki ya wuce ne?"
Iyah ce ke tambayar TAIMIYYAH, lokacin da ta fito daga
aki, ta tadda TAIMIYYAH zaune a falo,ta rafka uban tagumi.

TAIMIYYAH ta
ago manyan idanunta, ta sauke akan Iyah tana cewa, "Iyah ya tafi bada jimawa ba."
Iyah ta zauna daga cikin seater,har lokacin idanunta na kan TAIMIYYAH,wacce gabaki
aya kanta yake a kulle da al'amarin Maleek, wanda ba ta san daga ina yake ba.

Iyah tayi gyarar murya ta ce, "Zainab daga ina ba
on naki yake,kuma me ya kawosa zuwa gareki ina fata alkhairy ne?"
TAIMIYYAH tayi
wal-
wal da ido tana duban Iyah ta ce, "Iyah bansan me zan fa
i miki akansa ba,don ni ma sunansa kawai ya sanar da ni,sai kuma ya ce wai yazo ne kawai ya ganni,amma zai dawo idan ya sake samun time.Iyah baki gansa bane da alamu babban mutum ne daya mallaki iyali,kallo
aya na yi masa na gane hakan,daga yanayin kwarjini da kamewarsa.Sai dai kaina a kulle yake, sabida yadda ya dinga nuna kamar dama can, ya da
e da sanina a wani wajen,amma kuma ya
i sanar dani dalilin kawo kansa zuwa gare ni,Iyah ina jin tsoro me tsanani yana lullu
e zuciyata,ina ji a jikina kamar wannan mutumin, yafi
arfin ya kawo kansa zuwa gareni,akwai wani abu da yake
oyewa."
TAIMIYYAH tana maganar ne cikin tsananin sanyin murya,wanda hakan ya sanya Iyah zuba mata ido har ta kai aya,kafin ta bu
e baki tana duban TAIMIYYAH cikin ido ta ce, "Zainabu ki nutsu don Allah,babu komi In sha Allah,koma miye za mu ji daga garesa, tunda yace zai dawo,to sai mu jira dawowar na sa aji meke tafe dashi?Amma yanzu ki nutsu ki cire duk wani tsoro daga cikin zuciyarki,in ma bada alkhairy yake tafe ba,sai muyi addu'a kada Allah ya bashi ikon dawowar ma."
TAIMIYYAH sai ta
ata fuska ta dubi Iyah ta ce, "Shikenan Iyah,bari in shiga daga cikin
aki,idan Ayuba ya shigo ya je ya
akko abinda Babah Ladi ta kai, bai ma sha komi ba."
Daga haka ta mi
e tana dafe da
afarta ta nufi
aki,Iyah tabi bayanta da kallo tana jin wani abu na motsawa a zuciyarta game da TAIMIYYAH.

Babah Ladi Iyah ta sanya ta koma can falon Abie, ta
akko tray
in da ta kai ruwa da lemun.Sai da Babah Ladi ta kawo ne aka ga ku
in da Maleek ya aje masu yawa,sai tashin
amshinsa ku
in suke yi.
Chapter 89 · 0% Book details