← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 184

Sashe 90

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Iyah ta ciri murya ta kira TAIMIYYAH, wacce ta
ule a cikin
aki,tana kwance tunani ya dabaibaye kwanyarta.Jin kiran Iyah ya sanya ta fitowa daga
akin zuwa falo,ta yi tsaye daga kusa da Iyah tana cewa, "Iyah gani."
Iyah ta tsura mata ido, tana nuna ku
in dake cikin tray
in da Babah Ladi ta kawo ta ke cewa, "Wa
annan ku
in fa,waya aje su cikin nan?"
TAIMIYYAH ta kwa
e fuska tare da watsa hannu baya ta ce, "Ina ganin shi ne ya aje su kafin ya tafi,don dama yace zai aje sa
o a baiwa Babah Ladi da ta kai masa lemu da ruwan."
Iyah sai ta jinjina kai tana kai hannu ta
akko ku
in, ta mi
awa TAIMIYYAH tana cewa, "Irga mu ga yawansu ,sai ki kai ma Ladin Allah anfana, na
auka ke ya ajewa in ce meyasa zaki amsa ku
insa,amma tunda kyauta ce ya yi da sunan Ladi, sai a bata abarta Allah anfana ya yi albarka."
TAIMIYYAH dai bata ce komi ba,sai ku
in ta amsa ta fara irgawa,
amshin AMOUAGE na dukan hancinta,tare da tsirga wani ba
on yanayi cikin zuciya,har ya zuwa gangar jikinta,tayi saurin kammala irga ku
in, wanda suka kai naira dubu sha biyar.Ta mi
awa Iyah tana cewa, "Iyah 15k ne bari a ba ta
in."
Daga haka ta fita zuwa
akin Babah Ladi ta kai mata ku
in,Babah Ladi tayi godia suna fitowa a tare da TAIMIYYAH, zuwa
akin Iyah don tayi godian ku
in.Ita dai TAIMIYYAH
aki ta koma ta kwanta, zuciyarta na cigaba da tunanin Maleek, da yadda lallausar hannunsa ya tallabo fuskarta.
aga hannu ta shafi face
inta, tana ji har lokacin kamar hannunsa ne akan fuskar nata bai cire ba,tayi saurin lumshe idanunta wani ba
on yanayi na lullu
e zuciyarta,kamar yadda sunansa ke amsa kuwwa cikin kunnuwanta.Ta bu
e baki a hankali cikin siririyar muryarta ta furta sunan a zahiri ' _Maleek Ibrahim Adoo...',_ ta ja
arshen sunan akan harshenta, tana jin wani abu na tsirgawa cikin kanta.
___________
angaren Maleek Ado kuwa,lokacin da suka isa gidan Hajjah, tun Shehu bai ida gama parking ba,Maleek ya
alle murfin motar ya fice.

Yana taku ne cikin sassarfa da zafin jini, har ya dangana kansa da falon Hajjan,ya yi sallama cikin muryarsa me cike da ginshiri,lokacin da yake sanya kansa cikin falon.

Hajjah da ke zaune tana duba littafin Hisnul Muslim,idanunta sanye cikin farin gilashi, ta
ago ta dubi Maleek
in tare da amsa sallamar tasa.

Ya fara takowa zuwa cikin falon a gaggauce, har ya iso kusa da ita ya yi masauki a
asan carfet.Kansa ya
aura bisa guiwar
afarta ya sauke wani zazzafar ajiyar zuciya,yana ji sai yanzu ne zuciyarsa ta numfasa,tun bayan ido hu
u da suka yi da TAIMIYYAH.

Hajjah ta aje littafin da ke hannunta tare da zare gilashin idanunta,tana duban Maleek ta ce,
"Maleek lafiya ka ke ta faman sauke numfashi kamar wanda ya yi tsere,kun je
in ko wani wajen ka je daban ne?"
Hajjah ta jefa masa tambayar, tana me
ago kansa daga guiwarta
afarta,inda Maleek ya kwantar da kansa a kai.

Hakan ya sanya shi zubawa Hajjah manyan idanunsa, kafin ya bu
e baki ya ce, "Can muka je Hajjah,na ganta,na ga gurguwarki Hajjah,sai dai tunda na yi ido hu
u da ita zuciyata bata huta ba,na shiga ru
ani da tsoro ba ka
an ba Hajjah."
Yadda Maleek yake magana cike da sanyi, yasa Hajjah dafa kansa tana cewa, "Me ka gani a tattare da ita, da har ya jefaka a ru
ani irin haka Maleek,sanar dani meke faruwa ne wai?"
Maleek ya sake sauke numfashi, tare da furzar da zazzafan huci,kafin ya dubi Hajjah yana fa
in, "Hajjah ko kin san wannan Zaynabb
in itace na ke mafarki da me irin idanunta, wacce na ta
a baki labari watannin baya,har na ke sanar da ke ina yawan mafarki Yarinyar ne tana kuka,sai dai idanunta kawai ake nuna min, ban ta
a ganin zahirin fuskarta da kammaninta ba,sai dai manyan idanunta masu haske, da nake gani suna zubar da hawaye,a lokacin ina
auka cewa ko dai aljana ce ke bibiyata a cikin bacci,sai yau nayi ido biyu da irin wa
annan idanun da nake gani cikin baccina akan fuskar Zaynabb, hakan yasa na gane cewa itace na ke mafarki da ita Hajjah."
Maleek ya
arisa maganar yana duban yadda Hajjah ta tsura masa ido with shock,sai ya maida kansa ya kwantar a jikinta tamkar
aramin yaro.

Hajjah ta jinjina kai tana cewa, "Maleek da gaske ka ke yi ko dai kana tsokanata ne kawai?" Maleek da ke sauraran Hajjah bai
ago kansa daga jikinta ba ya ce, "Hajjah ke ma kinsan ban iya
arya ba,duk abinda zan fa
i to hakan yake,sabida haka kika horeni,wallahi irin idanun da nake gani cikin mafarki,shi na gani akan fuskar wannan gurguwar Hajjah,kuma tunda na
aura idanuna akanta nake ji kamar ana uzura zuciyata da wani irin ba
on yanayi a kanta.Na jima ina ji ajikina cewa,akwai wata
addara dake cikin yawan mafarkan dana dingayi watannin baya,sai dai ban tabbatar da hakan ba sai a yau, da na yi tozali da wa
annan idanun da siffar Yarinyar,ban san me
addara za ta zana tsakanina da ita ba Hajjah."
Yayi maganar yana jin yadda zuciyarsa ke cigaba da dokawa akan TAIMIYYAH,shi karan kansa ba zai iya fassara yanayin da yake ciki,akan ganin TAIMIYYAH da yayi yau
aya ba.Yana jin lokacin da Hajjah ta kai hannunta tana shafa sumar kansa,amma ya kasa ko da motsi kamar yadda itama Hajjah ba ta ce komi ba,suka
auki tsawon lokaci a haka,kafin Hajjah ta fara da cewa, "Abdulmaleek idan har TAIMIYYAH ta kasance,ita ce ake nuna maka wani
angaren na siffarta a cikin baccinka,to tabbas akwai wani
oyayyen al'amari da Ubangiji ya barwa kansa sani,jikina yayi matu
ar yin sanyi da jin hakan, kamar yadda wani sashi na zuciyata ke farin ciki da jin hakan,ka du
ufa da addu'a sannan kuma mu yi istikhara, mu nemi za
in Allah akan wannan lamari,duk abinda Ubangiji ya hukunta sai mu amsa a matsayin za
insa ba na mu ba."
Maleek ya
ago kansa daga jikin Hajjah,yana me zuba mata manyan idanunsa,kafin ya jinjina kai yana cewa, "Hakane Hajjah,amma baki ji yadda nake ji a cikin zuciyata ba,ba kiji yadda
irjina ke bugawa da wani yanayi da baki ba zai iya miki bayani ba Hajjah,koma miye zai faru na rigama na sallama, ina kuma ji ajikina da wuya
addaran aure bai ha
ani da Zaynab ba,don yadda zuciyata ke doka mata ban ta
a jin irin hakan akan kowace mace ba,zan aure ta, zan kuma zauna da ita har
arshen numfashi na Hajjah."
Maleek ya yi maganar yana duban yadda wani irin abu ya haska a idanun Hajjah,kafin fuskarta ya washe da wani irin faffa
an murmushi,wanda ya jima bai ga irinsa akan fuskar Hajjar ba.Ta cigaba da kallonsa da tsananin mamaki da murnan jin kalaman da suka fito daga bakinsa,ta kamo hannunsa ta ri
e tana cewa, "Maleek daga gani
aya da ka yi wa TAIMIYYAH har ka yanke cewa zaka iya aurenta,da gaske ka ke yi za ka iya aurenta ka zauna da ita a yadda take babu cutarwa?

Bana so ka yi gaggawa har sai ka tabbatar da irin
aunar da kake mata a zuciyarka,bana so ka ji tausayin nakasanta ka ce za ka aureta don hakan,ina so ka aureta da zuciya
aya ne,kuma kana me jin so da
aunarta, ba wai don tana gurguwaba sai don
abi'u da kyawun tarbiyyyah da nagartarta.Don haka kamar yadda na fa
i ne ka je kayi istikhara ka nemi za
in Allah, duk abinda ka cigaba da ji akanta ka sanar dani,ni kuma na yi alqawarin nema maka aurenta da gaugawa,Allah shi ka
ai yasan abinda yake nufi da ha
uwata da wannan Yarinyar,don ina jinta a zuciyata fiye da yadda zan iya misalta maka Maleek."
Hajjah tayi maganar cike da nuna irin
arfin
aunar da take ji akan TAIMIYYAH,ta cigaba da cewa, "Ina fata baka sanar da ita wanda ya tura ka xuwa gareta ba,don bana so su san cewa kai
ana ne,har sai ka ji da gaske kana
aunarta, za ka kuma iya zama da ita tsakaninka da Mahaliccin sammai da
assai,sannan idan har Zaynab ba ta aminta da kai ba, to zamu ha
ura da
udirinmu don ba zan so ai mata dole ba."
Kalaman Hajjah na
arshe ne suka girgiza zuciyar Maleek Ado,har yayi saurin
agowa ya dubi Hajjah, da wani yanayi akan fuskarsa ya ce, "A'a Hajjah ki daina fa
in hakan don Allah,ban fara jin irin wannan yanayin da nake ji akanta don in daina ba,tun kafin na yi tozali da ita a zahiri in ga irin idanun da nake gani a cikin baccina,na ke shiga wani yanayi kafin in koma da walwalata,a yau dana gansu a zahiri saman kyakykyawar wannan halittar, ba na ji zan sake samun sukunin zuciya da cikakkiyar nutsuwa,ba tare da na mallaketa gaba
ayanta ta dawo a
ashin ikona ba,don haka don Allah ki daina fatan ba za ta so tilon
anki ba please!"
Yadda Maleek ya
are maganar cike da magiya,abin har al'ajabi ya bai wa Hajjah.Ta jinjina kai tana sake sallamawa
udiran Ubangiji,don bata ta
a tunanin ganin irin abinda take gani a yanzu akan fuskar Maleek ba.

Hajjah ta dafa kansa tana fa
in, "Shikenan Maleek ka kwantar da hankalinka, In sha Allah alkhairi zai biyo bayan wannan lamarin."
Maleek sai ya tashi daga
asan carfet,ya nufi kan doguwar kujeran Hajjah ya zauna,yana me zamewa ka
an bayansa ya ginjina da jikin kujeran sosai,sannan ya lumshe idanunsa.
Chapter 90 · 0% Book details