← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 184

Sashe 23

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Kin ganni nan matata na aureta ko 100 level bata shiga ba,a gidana ta shiga jami'a kuma a shekaran da ta shiga ta samu cikin fari,a haka ta haife ta raini yaron tana kuma cigaba da shiga skull,kuma ko bayan ta haihu ban ta
a tunanin muyi tsarin iyali ba sabida na fi kowa sanin illan da ke tattare da shi,a haka tana karatu tana haihuwa,ni ke
aukan nauyin biyan masu raino don su rage mata wahalan hidima,amma har ta gama karatu bamu ta
a yin komi da sunan planing ba,bare ke da kike da Oga ku
i ba matsalan ku bane,ko masu raino goma kike so za'a ije miki,gaskiya kinyi wauta me girman gaske,yanzu zan
aura ki akan wasu magunguna,da zaki anfani da su har tsayin wata biyu ko uku,daga nan kuma sai a jira a ga abinda Allah zaiyi."
are maganan yana kallon yadda idanun Suhailah tuni suka fara zubar da hawaye,a matsayinsa na babban likita a kuma fannin da ya shafi mata,ya sani dole sai yayi aikin lallashi da kwantar da hankalin Suhailan,yayi mata fa
a da farko ne sabida ta gane kuskuren da tayi abaya me girma ne,a hankali ya fara kwantar mata da hankali da kalamai masu kyau,yana nuna mata su likitoci ba Allah bane,da idan suka yanke kaza dole hakan zai faru,a'a Ubangiji na iya nuna ikonsa a duk sanda yaga dama,duk wani bayaninsa da kalaman da yaita anfani dasu wajen kwantar da hankalin Suhailah,kusan zan iya cewa baiyi wani tasiri ba domin zuciyanta gaba
aya a razane take,tana hango yadda zasu kwashe da Maleek da kuma Hajja idan har hasashen likitan ya tabbata cewa zata iya rasa haihuwan baki
aya,wani irin kuka ke son
wace mata tana dannewa,cikin hanzari ta mi
e bayan Doctor Saiff ya dam
a mata takaddan da ya rubuta mata magungunan da zatai anfani da su
in,ta fice da sassarfa bata ko ganin gabanta sosai,har ta isa wajen da Yusuf ya faka mota yana jiranta,tun daga nesa ya hango yanayinta ya tabbatar akwai damuwa,hakan yasa shi saurin fitowa ya bu
e mata gidan baya ta shige ya maida murfin motan ya rufe,tare da zagayawa mazaunin Driver ya tashi motan,tunda suka
auki hanya Suhailah kuka kawai take,sam bata da mu da cewa tana tare da Drivern mijinta bane,a can asibitin kuwa bayan fitanta Doctor Saif A.Maleek Ado ya kira kai tsaye tare da zayyane masa komi,ya kuma sanar dashi magungunan da ya rubuta da yadda zatai anfani da su,Maleek
in yai masa godia sukai sallama,take ya shiga neman line
in Suhailah amma yana ta Ringing taki
auka,sai ya maida akalan kiran zuwa ga Yusuf da ke Driving
insa gently,jin shigowan kira yasa shi ciro wayansa ya duba,ganin sunan Oga ne yasa shi
aga wayan da hanzari,daga
angaren Maleek kai tsaye ya furta "Ka wuce da ita gidan Hajiya,ka sanar mata ta baka takaddan maganin da aka rubuta,yanzu zan saka maka ku
i a account da zaka cire kaje ka siyo maganin."
"Okey an gama ranka ya da
e." Cewan Yusuf bayan ya gama sauraren Maleek
in,wanda shi kuma bai
ara cewa uffan ba ya kashe wayansa yana furzar da wani irin huci me zafi,tsananin takaicin abinda Suhailah ta aikata na tafasa zuciyansa matu
a,domin a cikin
an watannin nan wani irin sha'awa da son haihuwa aka jarabci zuciyansa da ita,ta yadda duk inda ya hangi
ananan yara suke bashi sha'awa ya dinga ji kaman ya bu
e ido ya gansa da nasa
an ko
ar,sai dai ga matsalan da Suhailan ta janyo musu wanda a yanzu basu da tabbacin zata haihun ko bazata haihun ba kaman yadda bincike ya nuna zata iya rasa haihuwan baki
ayama.
angaren Suhailah da ke kuka kashar
an kuwa,har suka iso gidan Hajiya bata iya cewa Yusuf uffan ba,domin tun daga yadda yake amsa wayan ta san cewa da Maleek
in ne,shine kuma ya bashi umurnin ya kawo ta gidan Hajiyan,sai dai bata san manufansa na yin hakan ba,murfin motan ta
alle tare da zuro
afafunta waje,dai-dai lokacin da Yusuf ke sanar da ita sa
on Maleek
in,ba tayi magana ba sai hannu da ta saka ta ciro takardan maganin daga jaka ta aje masa akan seat
in,ta fice baki
aya daga motan ta nufi cikin gidan kuka me
arfi na
wace mata........
*Littafin TAIMIYYAH paid book ne akan 500 naira only,ga masu bu
atan yin payment zakui min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
_Masu account da Arewa books,zaku dinga siyan sabbin shafuka dalla-dalla akan farashi me sau
i,ga yadda zaku siya pages a arewa books kamar haka_
https://arewabooks.com/chapter?id=62d29e11aa5f8f19bc9621cb
*DANNA LINK DIN NAN KASHA KARATU
*_YADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*
*Recharge* - inda ake shiga domin saka kudi cikin account.
*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin kasuwar ArewaBooks.
*Credit/Debit Card* - Hanyar farko kuma mai dadi wajan Recharge din account dinku.

A inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson Recharge din sai a taba "Proceed".

Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa kudinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).
--------
Akwai wasu hanyoyin saka kudi a ArewaBooks account kamar:
*Bank Transfer*
*Airtime Transfer*
Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din, amman bayakai 1hour za'a gansa a Balance.
ansabo ce#
[12/14, 3:42 PM] +234 703 040 9541: *TAIMIYYAH*
Ayshat
ansabo Lemu
*Page 16 to17*
_______Ita dai Hajjah tana zaune da wata ba
uwa ma
wafciyanta da suka tare,ta shigo a gaisa kawai sai fa
owan Suhailah suka gani cikin falon tana rasgan kuka,Hajiya Aysha ta ru
e tana fa
in "Suhailah lafiya?" Amma maimakon Suhailah ta tsaya sai wucewa tayi direct zuwa
akinta da tai
an matanci,ta fa
a gado tana cigaba da kuka sosai,bayan tayi wurgi da Hijab da jakanta bisa Bed
in,Hajiya Aysha da suke kira da Hajjah ta biyo bayanta tana cigaba da tambayan "Keh!

Lafiya zaki shigo min gida kina kuka,meyafaru ina shi Maleek
in me yai miki?" Duka Hajjah ta jera mata tambayan tana kaiwa zaune bakin gadon da Suhailan ke kwance,kaman jira Suhailan take Hajjah takai aya ta sake
arkewa da kuka,cikin kukan take fa
in "Hajjah na shiga uku na,na cuci kaina da kaina idan har bazan haihu ba na bani Hajjah,wallahi ina son Yah Maleek irin son da bazan iya zuba ido in gansa da wata ba,bare har ta bashi abinda ni nakasa bashi,wayyo Hajjah na bani na shiga uk..."
"Kul!

Suhailah bana son alkaba'ai na banza,ki fa
i min kawai meke faruwa?"
Hajjah ta katse Suhailan tana kamo hannunta ta ri
e cikin nata,burinta kawai taji meke faruwa don sosai taji
irjinta na bugawa sam bata son tashin hankali da duk abinda zai sata cikin damuwa,lokacin da Suhailah ta gama zayyane mata yadda sukai da Doctor Saiff,sai sakin hannun Suhailah Hajjah tayi tana jifanta da mugun kallo take fa
in "Shine zaki shigo min gida ki ru
ani kina ta faman kuka kaman anyi mutuwa, ina ce tun farko kece kika kai kanki da kanki kika fara amsan magungunan kina
irkawa cikin ki,ba tare da kinyi zurfin nazari da tunanin irin wannan ranan zai iya zuwa miki ba,babu abinda zan ce miki Suhailah sai dai ince kinyiwa kanki ne aduk me zai biyo bayan abinda kika aikata ba tare da amincewan mijinki da shawara da kowa ba,sannan kisa a ranki ko yau Abdul-Maleek ya kawo mata yace zai aura bazan ta
a hana shi ba."
Daga haka Hajjah ta mi
e fuu...!

Ta fice daga
akin,ba tare da ta sake sauraran Suhailah wacce kalaman Hajjan suka sanya ta sake rushewa da kuka,danasanin da bazai mata anfani ba na lullu
e zuciyanta,daman Hajjan take da hope akanta itace ke iya sanya Maleek yayi abu ko baya so,to gashi tana tabbatar mata da cewa ko Maleek zai mata kishiya akan matsalan rashin haihuwa bazata hana ba,ta sake
arkewa da kuka kanta na wani irin juwayawa,gaba
aya jin duniyan take tana mata
aurin goro.
Chapter 23 · 0% Book details