← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 184

Sashe 69

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta tashi zaune lokacin da Suhailan ta
ariso zuwa cikin
akin tana cewa, "Kin kintsa kin sakko
in,toh ya jikin Maleek
in ina fata da sau
i sosai?"
Suhailah ta zauna akan sofa dake
akin, tana murmushi ta dubi Hajjah tana cewa,
"Ya ji sau
i Hajjah wanka yayi ma yanzu bayan ya ci abinci,sai ya sha magunguna,yanzu zaki ga ya sakko zuwa gaida ki ma."
Kafin ko Hajjah tace komi dadda
amshin turarensa na AMOUAGE ya gama cika hancinsu,ya doka sallama cikin muryansa me cike da
asaita.

Hajjah ta kai dubanta wajensa tana amsa sallamar tasa, shi kuma ya cigaba takowa zuwa cikin
akin,bai yi masauki a ko'ina ba sai kusa da Hajjah, yana zama daga gefenta kamar zai shige jikinta.

Murya cike da zallar shagwa
ar da ya saba yi mata yake gaida ita,Hajjah ta saki murmushi tana
aura hannunta saman kansa take amsa gaisuwarsa tare da cewa, "Maleek ya jikin naka ina fata kana samun sau
i sosai?"
Maleek ya jinjina kai yana cewa, "Da sau
i sosai Hajjah kin san zazza
in yanzu matsalarsa naci ne da shi,
umin jikin ya hau ya sauka ne haka yake min,amma nan da gobe idan na shanye dose
in bai tafi gaba
aya ba, ina ga allura kawai zan amsa zai fi."
Hajjah ta jinjina kai tana fa
in, "Allah ya
ara lafiya,zai tafi ma insha Allah,ya maganan komawa ta Zarian a gobe?"
Suhailah dake saurarensu tayi tsagal tana duban Hajjah tace, "Kai Hajjah don Allah ki share maganan komawarnan sai zuwa wata satin don Allah." Hajjah ta harareta tana cewa, "Aiko sam baku isa ba gobe zan koma gida, na ga alamun so kuke ku maida ni wata abokiyar wasanku,na bar bayin Allah a can daga cewa kwana biyu zan yi in juya, sai gashi har na share sati guda sannan yanzu kice kin sake wasu kwanakin, cikin wannan shegen garin da babu da
in zama,kana
unshe cikin gida to badani za a yi wannan rayuwar ba,sai ku yara kune kuka dace da irin wannan zaman amma ba Hajjah ba,ku barni na koma cin
an aikina da jama'ar arzi
i dana saba dasu a can,gobe-gobe babu fashi zan tafi don haka kai Maleek kama sanar da duk wanda zai kaini tun yau,ga direbobi nan sai wanda aka dar je ya kaini,ai gobe sai kwanan gida
ar nan da yardar Allah, sai kuma wani lokacin idan rabo ya kawo mu haka nake fata Insha Allah."
Hajjah ta
are maganan tana
aga kan Maleek daga kafa
arta,wanda ya wani narke tamkar jinjirin goye.

Ganin Hajjah ta ture kansa daga jikinta, yasa shi dubanta fuska a cuskune yake fa
in, "To ni Hajjah me kuma nayi ake ture kaina ina cikin jin
umin jikin uwata,ita zaki ki dungure kanta tunda ita ce ta takaloki bani ba fa."
Maleek yayi maganar yana faman aikawa Suhailah da ke musu dariya harara.Ita kuma ganin yana hararanta yasa ta saki dariya me sosai tana cewa, "Hajjah yanzu daga ro
onki ki zauna shine abin wannan sababin,to ni dai gaskiya sai dai mu koma tare na fasa zaman nan
in nima."
Hajjah ta danna mata harara tana mi
ewa tsaye take cewa, "To madallah!

Ni bari ku ga na baku waje don na ga so kuke yi ku manna min hauka da girmana,ni dai na gama magana gobe sai gida, in baki iya zama sai ki bini mu koma,shi kuma sai ya yo sabuwar Amarya ya saka ta cikin gidan,kin ga an huta da
orafi."
Daga haka Hajjah ta fice tana sakin murmushi,tana jiyo Suhailah na cewa, "Wallahi ban yarda ba Hajjah in haka ne kiyi tafiyar ki kawai bakomi."
Maleek da ya taso daga kan gadon Hajjah, ya dubi Suhailah yana cewa,
"Ashe dai mutum
aryan gulma yake yi,ki bita
in mana ki gani in ban auro
awarki me
aton mazaunai na kawota Abuja ba,tunda ke baki son zama sai da Hajjah,sabida tun farko da ita kika saba zama gidan miji ko?"
Suhailah da ta cika tai fam da takaicinsa sai kawai ta mi
e zata bar masa
akin,yayi saurin ri
ota ya matse a jikinsa, hakan ya sanya ta saka masa kukan shagwa
a tana cewa, "Ni ka sakeni Yah Maleek tunda har yanxu ba za ka manta da
ar iskannan ba."
Maleek ya danne dariyan dake taho masa, yana juyo da face
in Suhailah ya ha
e fuskokinsu waje guda yana cewa,
"Sorry wife tsokanace kawai,haushi ki ke bani ne idan kina cewa za ki bi Hajjah."
Suhailah da har lokacin fuskarta a ha
e yake, da jin zafin ambaton sunan Zuby da yayi,sai ta bu
e baki xata yi magana Maleek ya xura harshensa cikin bakin, yana fara bata wani irin deep kiss da ya sanya ta sake shigewa jikinsa sosai.

Ya jima yana bata hot kisses tana taya shi itama,sai da ya gaji don kansa ya raba bakinsa da nata,yana jifanta da wani sassanyar kallo yake cewa, "Baby let go please!

Ina so mu
an kwanta tare zuwa la'asar,cox i need u so much dear."
Suhailah ta sake narke masa cikin son tsokanarsa take cewa, "No Luv zan taya Hajjah hira, ka fara tafiya zan biyo ka daga baya."
Maleek ya jefa mata wani kallo yana ha
e fuska yake fa
in, "Okey idan ma kun gama hiran zaki iya xama abinki kar ki nemeni."
Daga haka ya ra
a Suhailan zai wuce tayi saurin shan gabansa, tana jifansa da murmushi,murya can
asa take fa
in, "Sorry my Maleek mu je ka sammin
umin jikin nima Baby."
Yadda take maganan tana
age masa gira, yasa shi kai hannu ya dungure goshinta yana fa
in, "Let's go Babe!"
Daga haka suka fito daga
akin suna ratsowa cikin falon Hajjah da ke zaune,wacce ta maida hankali wajen kallon tashar Aljazeera.
aga ido ta dube su Maleek sau
aya tana
auke kanta daga garesu.Maleek ya iso inda take zaune yana cewa, "Hajjah bari in je na
an kwanta xuwa la'asar, idan anyi sallah za ku fita da Suhailah da driver,sabida ki yi siyayyar tsarabar da zaki tafi da shi."
Hajjah ta ta
e baki tana cewa, "Madallah!

Da dai yafi kam,Allah
ara afuwa je kai kwanciyarka."
Suhailah ta dubi Hajjah cike da shagwa
a tana fa
in, "Hajjah yanzu don Allah fushi kike dani, ko kallona baki son yi."
Hajjah ta harareta tana cewa, "Kai ni ku tafi ku bani waje inyi kallona, bansan damu tunda duk kun ha
u kun maida ni kakar ku."
Suhailah da Maleek duka suka saki murmushi,suna ha
a baki wajen fa
in, "Afuwan Hajjah Allah baki ha
ury mun yi nan."
Daga haka suka nufi hanyar da zai kai su Upstairs, Hajjah na bin bayansu da kallo tana me musu addu'ar Allah ya dauwamar da zaman lafiya a tsakaninsu, ya baiwa Suhailah mafita da rabo me anfani kusa ko nesa.

Bayan la'asar kamar yadda Maleek ya fa
i,ya baiwa Subailah da Hajjah ku
i me yawa suka fita yin siyayya,tare da
aya daga cikin direbobin da aka je musu a gidan.

Washegary Hajjah ta wuce ta bar Suhailah da kewanta me yawa,shi kuma Maleek Monday zai bi flight
in safe zuwa Lagos.
__________
*Zaria,*
*4:15pm.*
Zuhurah da Basmah ne tsaye daga cikin kitchen, suna
arisa kammala ha
a abubuwan da za a tarbi Nass da shi,wanda yace wa Basmah ya kusa
arisowa gidan nan ba da jimawa ba.

Basmah ta gama juye lemun Zo
o da suka cikawa sugar cikin jug, tana duban Zuhurah take fa
in, "Yah Zuhurah amma fa baki ji yadda gabana ke fa
i ba,sai tunanin yadda zan dubesa ido cikin ido nake yi a zahiri,bare har in iya sanar da shi irin soyayyar da nake masa."
Zuhurah ta aje plate
in da tayi raping Doughnut
in da suka siyo,tana duban Basmah da murmushi saman fuskarta take cewa, "Aiko bai kamata ace kina jin hakan ba, idan akai la'akari da irin son sa da ya rufe idanunki,sannan Umma ta sanar da ke cewa da zaran kun yi ido biyu da shi shikenan fa magana ta
are,don ji zaiyi ko me kika sanar dashi ba zai iya musawa ba,don an riga anmantar da shi wata TAIMIYYAH.Bokan fa yace ko sunanta kika kira sai yaji wani
acin rai ya lullu
e zuciyarsa,ba dai kinyi wankan maganinnan na kwana uku ba,kuma yau ma kinyin turaren da yace ki yi ha
e kayan da zaki saka idan zaki wajen Nass
in,to sai mu zuba ido mu ga me zai biyo baya...

Zuhurah ta cigaba da cewa, "Ni dai na ga cika aiki wallahi,don yanzu Ameeru sai abinda nace ina so yake yi, wani irin zazzafan so yake min wanda ya ninka na baya, tunda nai anfani da turarennan ran da yazo."
Basmah da tai kasa
e tana sauraran Zuhurah, sai ta saki
ayataccen murmushi,tana jin wani
warin guiwa na mamaye zuciyarta.

Shigowan Umma cikin kitchen
in yasa duk suka zuba mata ido, Basmah na cewa, "Umma mun kammala bari na je na shirya yana hanya yace ya kusa
arisowa,a falon Baba zamu sauke sa."
Umma ta jinjina kai tana cewa, "Eh hakan yayi,sai kiyi maza ki shirya
in ita Zuhurah sai ta je ta kammala komi a can
in,ki tabbatar kin wanke fuskarki da ragowar wannan ruwan rubutun,da aka ce sai randa za ku yi ido biyu da yaron za ki yi amfani da shi,yana nan na aje miki a
akin naku."
Basmah ta gya
a kai tana cewa, "To Umma bari in je Allah dai yasa kwalliya ta biya ku
in sabulu."
Umma tayi murmushi tana bin bayan Basmah da kallo,kafin ta maida dubanta kan Zuhurah tana cewa, "Hmm!
Chapter 69 · 0% Book details