← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 184

Sashe 20

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ai duk me son ka ya biyoka gidan ubanka ne ya gabatar da kansa,ke ni fa babu wani maganan aure a lassafina,inba gurgu iri na zan samu ba babu wani Namijin da zai ce yana so na in yarda da shi,ku dai lafiyayyu wanda ba ku da Nakasan da za'a goranta muku don Allah kuyi ku fito da Mazajen mu sha biki."
TAIMIYYAH ta
are maganan tana dariyan hararan da Maryam ke faman zabga mata,kafin Maryam
in ta furta "Okey!

Za ki ja da ikon Allah kenan?Don ya jarabceki a hakan shine zaki ce ke ce za ki za
i abinda zai dace da ke ba shi zai miki za
in abinda yafi dacewa bako?Kina bani mamaki TAIMIYYAH don wa
ancan shashashan suna miki gori shine ki ke ganin kowa ma goranta miki zaiyi?To bari ki ji tun wuri ki cire wannan shirmen a ranki,Allah na tuba ke har wani Nakasa ma ki kai,ga guragu nan da ko tafiya ba sa yi sun kuma yi aure sun haihu.Kuma duk acikin wanda na sani kar ki
auka guragu suka aura,wallahi lafiyayyun maza suka aura don haka kar ki ja da Allah,ke dai ki bar masa za
i shi ka
ai yasan wanda zai za
a miki in lokaci yayi,mu dai kawai muyi addu'a Allah yai mana za
i mafi alkhairy,Ke
in ma da akaiwa baiwan da mu masu
afafun qalau ma bamu sama ba,ko a kyawunki da cikar halitta aka tsaya TAIMIYYAH ke
in matar manya ce sosai a hakan wallahi,bare azo
angaren karatu wannan Brain
in naki ba dama ne,wallahi ki godewa Allah."
Maryam ta
are maganan idanunta akan TAIMIYYAH da ke sakin murmushi,kafin TAIMIYYAN ta amsa da"Nagode masa Maryama ina kuma
ara gode masa,Allah yai mana za
i ni bawai ina ja da Allah bane,bazaki gane me nake ji bane araina a duk sanda aka min gori ko aka kirani da kalmar gurguwa,amma bakomi a rufe wannan babin a
akko wani kawai."
Yadda tayi maganan cikin wani narke murya,yasa Maryama dubanta wani abu na motsa zuciyanta,tana mamakin yadda TAIMIYYAH ta iya shagwa
a me motsa zuciyan har mata
an uwanta,bare kuma namiji idan tana masa wannan narkewan ai tuni zata gama da shi,ta murmusa tana duban TAIMIYYAN cikin ido take fa
in "Na ji an bari gimbiyar Yah Deeku wai ina kuka kwana ne ko auren Zumuncin za'ai ne?"
Maryama ta tsokani TAIMIYYAH tana sakin dariyan ta
ara,sabida sun san da labarin Son da Yah Sadeeq
in ke wa TAIMIYYAN,da irin tsanan da su Zuhurah sukai mata,don zuwan Maryam na farko gidan a gaban idonta Zuhura taci fuskan TAIMIYYAH,wani harara TAIMIYYAH ta watsa mata kafin ta sanar da ita duk yadda suka kwashe da shi,da umurnin da Baba Sani yai musu akan fito da miji,ta
are maganan tana cewa "Ni kin ga Maryam tunda ba wani nake kulawa ba wallahi nafi so abar ni nayi karatu na."
Maryam ta ta
e baki tana fa
in "Ke dai kika sani idan Allah ya kawo mijin nan kusa sai mu gani ko zaki hana mu sha bikin."
TAIMIYYAH ta saki dariya tana ta
e baki itama take fa
in "Oho dai ni dai barni da karanta littafan Soyayyan muna course,wallahi kuma idan mutum yana karanta littafan sai yayi ta imagining ina ma kaine star
in,ko baki jin hakan Tawan?"
TAIMIYYAH ta
are maganan tana sakin dariyan sha
iyanci,hakan yasa Maryam itama sakin dariyan tana fa
in "Munafuka mu je dai zuwa,dama irin ku masu gudun fa
awa tarkon luv ai baku iya kamuwa ba,idan lokaci yazo ni ina matu
ar son in ga wani me sa'an ne zai
auke ki."
Itama tayi maganan cike da sha
iyanci daga haka suka cigaba da hiransu suna baiwa juna nisha
i,har zuwa lokacin da sukai Lunch,TAIMIYYAH na jin kaman kada Maryam ta tafi,sai da Maryama tayi sallan la'asar sannan tayi shirin tafiya,TAIMIYYAH ta yo mata rakiya bayan Maryam
in tayi ma Iya sallama,Iyan har da bada wani ha
en turare cikin wanda su Abie ke yawan kawo mata tsaraban su idan yayi tafiya ko yai mata siyayya a manyan wajeje,sosai Maryama tayi godia TAIMIYYAH ta rako ta har bakin gate,suna cigaba da hiran da bai
arewa indai an ha
u har a rabu baki bai iya shiru,sallama sukai da Maryam
in TAIMIYYAH na bata tabbacin zata je gidan nasu insha Allah,sai dai kawai taji ta kirata tace gata nan,lokacin da Maryam
in ta fara takawa don barin layin,sai TAIMIYYAH ta juyo tana takawa don komawa cikin gida,zuciyanta fes da jin da
in ziyaran da qawar nata ta kawo mata.
________
Tunda suka fito daga gida gabanta ke cigaba da fa
uwa,ta kai dubanta kan A.Maleek
in wanda yake gefenta,ya bala'in ha
e face yana faman danna wayansa,sai ta sake manne masa tana me
aura kanta bisa kafa
ansa,abinda ya janyo hankalinsa har ya
ago daga latsa wayan nasa yana sauke manyan idanunsa akanta,yana son jin tausayinta amma yana hana kansa hakan,don yana lura tun safe da ya tabbatar mata zasu je wajen wani Babban likitan mata,take faman kuka amma sai bai nuna damuwansa akan kukan nata ba,ya
auke kai a yanzu
in ma yana sake mayar da hankalinsa akan Chart da yake da wani manager
insa me kula masa da harkan gidajen gonansa dake Kaduna,Yusuf Driver
insa ne ke tu
a su shi da Suhailah suna baya,har suka iso gidan Doctor Saiff Suhailah bata da wani nutsuwa,kallo
aya zakaiwa face
inta kasan a ru
e take,waya Maleek Ado ya
aga ya shiga kiran layin Dr.Saiff
in,bugu biyu ya
aga Maleek
in ya furta "Ga mu daga bakin gate
in mun iso."
Ko mintu biyu baiyi da sauke wayan daga kunni ba,megadin gidan ya bu
e musu gate suka danna hancin motan ciki,daga can tsaye suka hangi Doctor Saiff
in yana jiran shigowansu,ya nufo motan cikin sauri yana kai hannu ya
arisa bu
ewa Maleek murfin motan,yana fa
in "Ran Chairman ya da
e,barka da
arisowa Bismillah mu shiga daga ciki."
A.Maleek ya mi
ama Dr.Sa
iff hannu sukai musabaha,dai-dai lokacin da Suhailah ta fito,Dr.Saiff ya dubeta yana fa
in "Ran Madam ya da
e Bismillah mu je daga ciki." Daga haka yai musu jagora zuwa babban falon gidan nasa,ya
aga waya yai kiran matansa me suna Sumayyah ta fito,cikin sakin fuska takewa Suhailah barka da zuwa don ya sanar mata da zuwan su,ta risina ka
an tana gaida A.Maleek ya amsa a ta
aice lokacin da yake zama cikin kujera,daga haka ta janye Suhailah zuwa
aya falon,tana komawa ta ha
o lemu da ruwa ta kawo mata,suka sake gaisawa cikin rashin sabo da sanin juna,shiyasa daga gaisuwan sai shiru ya ratsa,bada jimawa ba sai wayan Sumayyan ya sake
aukan ki
a,ta
aga wayan tare da yin shiru kafin ta furta "Okey tuh." Ta sauke wayan tana duban Suhailah da sam bata da walwala ta sanar mata Daktan na jiran ta a falon da suka baro,cikin mutuwan jiki Suhailah ta nufi falon,tana samun kusa da Maleek
in ta zauna,tambayoyi Doctor Saiff yai mata ta sanar dashi komi tun daga lokacin da ta fara shan Pills na planing
in har zuwa lokacin da ta daina,shekara
aya kenan ya tsura mata ido kawai yana jinjina hauka da shirme irin na wasu matan,don shi baisan wani irin wauta ne zai kai mace fara yin planing alhali bata ta
a ko haihuwan fari ba,sai dai laifinta ka
an ya gani akan na da
in likitan da ya bata go ahead
in fara tafka kuskuren da tayin,ya kai dubansa kan Maleek Ibrahim Ado wanda ya
auke kai tamkar baisan me suke tattaunawa ba,sai dai yana sauraran komi da suke yi,takaici da haushin Suhailah kuma na sake kama shi.

"Ranka ya da
e naji duk bayananta sai dai kafin komi dole sai nayi mata wasu gwaje-gwaje,don haka zuwa gobe zata sameni a asibitin ABU Shika,sakamakon result
in gwaje-gwajen shi zai bamu daman sanin meke faruwa,amma dai Madam kinyi kuskure sosan gaske."
Doctor Saiff
in ya
are maganan da maida dubansa kan Suhailah,wacce ita kuma idanunta nakan rabin ranta Maleek,daga haka A.Maleek ya mi
e yana sake mi
awa Daktan hannu,cikin muryansa me cike da
asaita yake fa
in "Thank u Dakta,ina ga zamu wuce goben zata sameka a can
in,yadda kuka yi kai tsaye ka nemeni kai min bayanin komi."
"An gama ranka ya da
e,godia nake zaka jini insha Allah " Cewan Doctor Saiff yana rufawa A.Maleek
in baya wanda tuni ya nufi
ofan fita falon,Suhailah ta rufa musu baya itama ba tare da ta tsaya sunyi sallama da matar gidan ba.

Har wajen mota Dr.Saiff yai musu rakiya,shi ne da kansa ya bu
ewa A.Maleek murfin motan ya shiga ya mayar ya kulle yana
aga musu hannu,lokacin da Yusuf Driver ya ja motar,Suhailah ta
aga idonta ta dubi A.Maleek,ya balla mata harara lokacin da take matsowa jikinsa,ta ha
e gaf
in da ke tsakaninsu cikin shagwa
e murya take fa
in "Sweet please mu wuce gidan Hajiya kaina ciwo yake."
Tayi maganan cike da narke masa face,yai mata kallo
aya yana
auke kai daga gareta ya mayar ya saci duban Yusuf Driver,da ya maida hankalinsa kan tu
in da yake,sannan ya maido da dubansa kan Suhailah yayi magana cikin wannan dai
asaitan nasa "No gida zamu koma i think ina da Visitors za ku shirya abinci na kaman mutum goma."
"What!
Chapter 20 · 0% Book details