← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 184

Sashe 77

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta maida dubanta kan Iyah lokacin da TAIMIYYAH ta
acewa ganinta tana cewa, "Hajiya wannan Auta taki ba dai kyau ba,gata komi nata cikin sanyi da nutsuwa take yinsa,amma wannan laluran
afar a haka kika haifeta da shi ne?"
Iyah ta saki murmushi me fa
i tana duban Hajiya Aysha take fa
in, "Ko
aya Hajiya wallahi bada shi aka haifeta ba daga baya ne Ubangiji ya aiko da lalurar,ta fara tafiyarta tana yawo ko'ina sai zazza
i dare
aya, washegari daga yin allura
afa ya saki shikenan mafarin sanadin
addaran shanyewan
afar da akai ma allurar,mun sha fama sosai kafin ma asamu ta fara takawa da taimakon dafa guiwar
afar...."
Iyah ta cigaba da bayyanawa Hajiya Aysha yadda suka ci wuya akan laluran
afar TAIMIYYAH,kafin a samu ta fara takawa da
afar a haka yadda take tafiya.Ta cigaba da fa
"Amma kin ga cikin ikon Allah da taimakon dafa guiwar nan da take tana takawa babu abinda bata iya yiwa kanta,tana harkokinta komi babu abinda ke gagararta sai ka
an daga manyan abubuwan da dole sai an taimaka mata,amma tana da
arin ayyuka da son yin komi da kanta bata ma so ace za a yi mata abu inba gagararta yayi ba."
Hajiya Aysha ta jinjina kai tana cewa, "Allah sarki haka Ubangiji ke ikonsa nata ma da sau
i ai tunda tana yawonta ko'ina da
afar a haka,wasu a keken guragu ake turasu,wasu basa ma jirgawa ko'ina sai da taimakon jan gindi,sai a godewa Allah bakomi nakasa so da yawa wani baiwar ne,mutane ne kawai ke nasu shirmen ki ga ana nuna musu bambamci da kyaran su a wasu lokutan,ita dai Zainab gashi an mata baiwar kyau da nutsuwa ,lokaci
aya na ji ta shiga zuciyata Hajiya,ina fata dai tayi karatu ba a tauyeta ba an
i sakata a makaranta?"
Hajiya Aysha tayi magana idanunta akan Iyah da ke faman murmushi,kafin ta fara fa
in, "Aiko dai Hajiya tayi karatunta sosai don ma wannan yajin aikin da malaman makarantun jami'a suka tafi ne yasa bata cigaba daga NCE da ta kammala ba,amma yanzu haka ma wani makarantar Computer take zuwa,a islamiya ma tayi sauka ta sauke har da manyan littafai,sai makarantar haddah da ake daf da yayesu sun kusa kammala haddar Qur'ani baki
aya,ina ga bazai ma wuce nan da sati uku ba za a yaye su."
Iyah ta kai
arshen maganar dai-dai lokacin da TAIMIYYAH ta fito daga ban
akin,tana
aure da zani a jikinta ta yafo rigar data cire akan kafa
unta.

Hajiya Aysha ta bita da ido tana cewa, "Kai Masha Allah,Allah yayi wa rayuwarta albarka ya bata mijin aure na gari wanda zai ri
e ta da amana."
Iyah ta amsa da cewa, "Ameen." Ita dai TAIMIYYAH tuni ta isa bakin gado ta zauna duk kunya ya isheta tunda ta fahimci hiranta suke yi,cikin sanyin murya ta dubi Iyah tana cewa, "Iyah kayan fa baki ciro min ba."
Iyah sai ta tashi ta isa wajen jakan da ta sanyo musu kaya ta cirowa TAIMIYYAH doguwar rigar atamfa,ta ha
a da man shafawarta da ta zo mata dashi ta kai mata bakin gadon ta aje.

TAIMIYYAH sai ta
auka kayan da man ta koma ban
akin don shiryawa,sabida ba za ta iya shiryawa akan idanun su Hajiya Aysha wacce bata iya
auke ido daga duban TAIMIYYAN.

Komawar TAIMIYYAH xuwa ban
akin ya saka Hajiya Aysha cigaba da hiran su da Iyah akan masu lalura iri-iri,cikin hiran ne Hajiya Aysha ke tambayar Iyah bayan TAIMIYYAH tana da wasu yaran ne?

Iyah tayi murmushi tana cewa, "Hajiya kenan wannan
in ma ba ni ce na haifa ba jikata ce
ar wajen
ana,mahaifiyarta ta rasu tun tana cimman goyo ni na raineta har kawo yanzu,kuma cikin hukuncin Ubangiji wata
aya da wasu kwanaki kenan da rasuwan mahaifinta da
anninta su biyu duka rana
aya ajalinsu ya sauka...

Iyah ta baiwa Hajiya Aysha labarin yadda mutuwarsu Abie
in ya kasance,ta
are maganan da cewa, "Yanzu bata da uwa bata da uba sai ni da
anin mahaifinta kawai mu ne gatanta, ko fuskar uwarta bata sani ba sai a hoto, yadda kika ganta haka uwar take har kyawun duk na uwarce ta
akko,da sanyin halin da komi babu inda tabar marigayiya Zainab TAIMIYYAH.Dama kuma sunan uwar aka saka mata shiyasa muka cigaba da kiranta da TAIMIYYAH yadda ake kiran marigayiyan."
Hajiya Aysha ta jinjina kai wasu hawaye na taruwa a idanunta,na tsananin tausayin TAIMIYYAH da taji ya cika zuciyarta.Shiyasa lokacin da TAIMIYYAH ta fito daga ban
akin Hajiya Aysha ta zuba mata ido,tana sake gano kyawun TAIMIYYAN tare da jin wani
aunarta me tsanani na ratsa zuciyarta,tana cigaba da jinjina
udiran Ubangiji me yin yadda ya so a kuma lokacin daya ga dama.

TAIMIYYAH ta wuce su a kunyace zuwa kan gado ta zauna,bayan ta aje kayan data fito da su a ninke daga bakin gadon.Ta warware
ankwalin kayan tana rufe kanta zuwa
irjinta da shi,tana me zamewa ta kwanta ta juya musu baya sabida yadda take jinta a takure musamman kallon da Hajiya Aysha ke bin ta da shi.

Shigowar Likitan
akin yasa TAIMIYYAH sauke ajiyar zuciya tana fata ya kasance sallamace,aiko cikin sa'a yana sake duba jikinta yayi mata
an tambayoyi ta bashi tabbacin babu wani damuwa,sai ya juya yana wa Hajiya Aysha da Iyah magana akan cewa shikenan yanzu zasu iya tafiya gida.

Dama already an riga anyi clearing bill tun jiya,sai kawai Iyah ta
aga waya ta kira Sani akan ya zo su wuce zuwa gida an sallame su.

Bayan ta kira Sani driver sai ta kira Baba Sani shi ma ta sanar da shi,ita dai TAIMIYYAH na daga kwance har lokacin tana sauraran Iyah.

Hajiya Aysha ta dubi Iyah tana cewa, "To Hajiya bari mu amsa lambar wayan juna ko a dinga zumunci,kuma Insha Allah zan zo har gida idan an kwana biyu in sake duba jikinta,don gaskiya wannan
iya ta shiga raina matu
a da gaske."
Iyah ta saki murmushi cike da jin da
in kalaman Hajiyan tace, "Aiko ya kamata kam mu amsa lambar juna Insha Allah za a ri
a gaisawa akai-akai,idan bikin walimar gama haddarsu ya tashi ma, kin ga saina sanar miki ki zo mana bikin walimar,ga wayata sai ki sanya taki lambar idan kika kira sai duk mu yi saving."
Hajiya Aysha ta amsa wayar Iyah ta sanya lambar ta kira, kiran na shigowa ta kashe tayi saving number
in tayi ma Iyah itama saving nata numbar.

Ta mi
awa Iyah
wayarta tana takawa zuwa bakin gadon da TAIMIYYAH ke kwance,ta tsaya kusa da ita sosai tana cewa, "
iyata tashi zaune muyi magana kinji, ki bar jin kunya ta ni yanzu zumunci nake so mu
ulla nima ki
aukeni kamar Iyar taki kinji ko?"
TAIMIYYAH ta tashi a kunyace tana murmushi kafin ta bu
e baki cikin sanyin murya take cewa, "To Hajiya nagode da kulawa Allah saka da alkhairy."
Hajiya Aysha ta amsa da, "Ameen Zainab Allah
ara miki lafiya,yanzu ga wayata nan saka min number
inki zan dinga kiran ki,ke ma kuma sai ki dinga nemana a waya muna gaisawa."
Tayi maganar tana mi
awa TAIMIYYAH wayarta me nauyin ku
i tamkar ba Dattijiya ba,inji TAIMIYYAH cikin zuciyarta lokacin da wayar ya je hannunta.

Ta loda lambobinta tana mi
awa Hajiyar wayar don tayi saving da sunan da take so.

Hajiya Aysha ta amsa wayar ta yi saving sukai sallama da TAIMIYYAH akan cewa sai ta ji kira,daga haka ta juya zuwa wajen Iyah suna magana.

Babah Rabi kuma ta mi
e don
aukar kwandon abincin da suka zo da shi wanda ba a ta
a komi ciki ba,sai Hajiya Aysha ta hanata tana cewa, "Babah Rabi aje kawai su tafi da shi gida,tunda har mun zo da shi ba za mu koma da abinci gida alhali wacce aka shirya domin ta bata ci ba,gwara su je dashi duk randa Allah ya nufa na samu lokaci na je gida sake duba ta sai na amsa kulolina."
Iyah dake saurarensu tana jinjina karamci da mutuncin wannan Hajiya sai ta ri
e ha
a tana cewa, "Ayi haka Hajiya ai
awainiyar tayi yawa,da kun koma da shi bakomi wallahi mun gode matu
Hajiya Aysha ta girgiza kai tana cewa, "Gaskiya Hajiya ba za a koma da abinci TAIMIYYAH da aka yi dominta bata ci ba."
Hakanan Iyah ta ha
ura suka bar kwandon abincin,ta tafi yi musu rakiya zuwa bakin mota.

Ita dai TAIMIYYAH iyakarta bakin
ofa Hajiya Aysha tace ta koma ta gode da rakiyan ta yafe,Iyah dai sai da ta ga tafiyarsu sannan ta juya zuciyarta na jinjina kirki da karamcin wannan Hajiyar, wacce basu san haki
anin wacece ita ba.

Amma dai daga yanayin shigar da ke jikinta zuwa
atuwar motar da ake janta aciki ya tabbatarwa Iyah cewa akwai masu gidan rana a tattare da Hajiyar wato (Ku
Tafiyar su Hajiyar bada jimawa ba Sani ya iso shi ma,suka tattara yanasu-yanasu Sani ya kwashi kaya da basket
in abinci zuwa mota.

TAIMIYYAH ta sakko tana zura hijab
in da Iyah ta aje mata suka fito tana takawa a hankali har zuwa wajen mota.

Iyah sai da ta tabbatar basu manta komi ba sannan ta fito daga
akin ta nufo wajen motar,tana shiga Sani ya tada motar suka baro asibitin zuwa gida..........
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?
Chapter 77 · 0% Book details