← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 134 OF 184

Sashe 134

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Lokacin da suka dawo zuwa ciki, a inda suka bar
an aikin a nan suka tadda su, sun maida hankalinsu kacokan kan TV suna kwasan kallo.

TAIMIYYAH ta zauna daga cikin seater tana jin gajiya a jikinta sosai, ta
aga manyan idanunta ta sauke akan
an aikin nata, wa
anda ba za su gaza shekaru sha biyar ba dukansu.

"Ya sunan ku ?" TAIMIYYAH ta tambaya idanunta akan su, suka
ago idanunsu daga kan kallon da suke yi
aya na riga
ayar cewa, "Sunana Harirah."
ayar ma ta ce, "Ni sunana Zinatu."
TAIMIYYAH ta jinjina kai ta ce , "Okey
auki jakar mu je in nuna muku
akin da za ku zauna."
Maleek ya yi saurin duban TAIMIYYAH ya ce, "No Zaynabb ba za ki sake fita ba, kin gaji da yawa bari ni in nuna musu." Daga ya yi gaba suna biye da shi a baya zuwa side
in da za su zauna.

Lokacin da ya dawo cikin falo ya samu har TAIMIYYAH ta shirya coolers
in abincin bisa dining, ya
arisa wajen dining
in tare da jan kujerar da ke kusa da TAIMIYYAH ya zauna, idanunsa akanta ya na bin ta da sassayar kallo ya ce, "Luv wa
annan
an aikin iyakan su dai aikin shara da su mopping ne banda girki ko?

Ni bana son girkin
an aiki in dai har ina gari."
TAIMIYYAH ta jinjina kai ta ce, "Eh iyakan aikin nasu kenan, ni ma bana son a yi min girki zan iya yi da kaina, sai dai su taimakeni da abinda ba a rasa ba."
"Gud gal!

I luv u dear." Cewar Maleek Ado idanunsa fes akan TAIMIYYAH, wacce ta fara bu
e coolers
in abincin don yin serving
insu.

Suna cikin cin abincin ne aka yi knocking
ofar shigowa falon, Maleek Ado shi ne ya tashi ya isa wajen
ofar ya bu
e.

Ganin su Yasmeen da Anty Laurat ne yasa shi ba su hanya suka shigo suna gaida shi cike da ladabi, ya amsa da sakin fuska yana me juyawa ya koma wajen dining
in..........
ansabo ce#
[12/15, 11:46 AM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*75*
TAIMIYYAH ta yi saurin tashi daga kujeran da ta ke kai tana sakin spoon
in hannunta, gaba
aya wani farin cikin zuwan su Yasmeen
in na cika zuciyarta.

Maleek ya zuba mata manyan idanunsa lokacin da ta ke jan kujerar baya, don fara takawa ta baro wajen dining
in zuwa cikin falo, ya kama hannunta ya ri
e yana me yin
asa da muryarsa ya ce, "Zaynab koma ki zauna, babu in da zaki sai mun
are cin abincin nan."
TAIMIYYAH ta shagwa
e fuska cike da magiya ta ce, "Please!

Yah Maleek zan dawo fa, kawai zan yi welcoming
insu ne ka ji?"
Yadda ta yi maganar da shagwa
a sosai ya sa Maleek sake dam
e hannunta cikin nasa ya ce, "Alright!

Minti
aya kawai na baki, idan baki dawo kin ci abinci ba agabansu zan zo in
akko ki, idan kuma kina ganin wasa ne try me."
Ya yi maganar yana me miskile fuskarsa babu alamun wasa, hakan yasa TAIMIYYAH jinjina kai tare da sake narke murya ta ce, "In Sha Allah yanzu zan dawo ma bama sai ka yi hakan ba please!"
Daga haka ya sakar mata hannun ta dafe guiwar
afarta tana me baro wajen, ta iso cikin falon tana kallon yadda su Yasmeen duk suka zubo mata ido suna bin ta da kallon
urilla.

Ta
arisa takowa zuwa kujeran da sukai masauki akai bisa 3 seater tana cewa, "Welcome Anty Laurat!

Ashe dai da gaske
in za ku zo."
Yasmeen ta yi
asa da murya ta ce, "Wow!

Baby kin ga yadda ki ke wani
yalli ne, gaskiya aure da ban ne da alamu amarcin ba
aramin amsarki zai yi ba."
TAIMIYYAH ta wurga mata harara ta ce, "Bismillah!

Za ki fara ko Yasmeen, ga dai yi can yana jinki ni babu ruwana wallahi."
Suka saki dariya a lokaci guda har da Anty Laurat da ke faman bin ko'ina da kallo, cike da yaba tsaruwan gidan da ha
uwarsa.

Ta gama saki cewa TAIMIYYAH ta shigo aljannar duniya, ta kuma yi wa su Zuhurah rata me tarin yawa a rayuwa, tun da suka iso gidan ta gane cewa TAIMIYYAH na cikin mata masu sa a a rayuwa.

TAIMIYYAH ta tsaida dariyarta tana duban Anty Laurat ta ce, "Anty Laurat ki ce duk jiya ku ka gudo ku ka baro Zuhurah a can, Allah sarki auren nesa akwai damuwa fa, amma tun da tana so ita ba za ta damu ba kila."
Anty Laurat ta bu
e baki za ta yi magana kenan muryar Maleek Ado ya shiga kunnuwansu yana kiran TAIMIYYAH da cewa, "Zaynabb!" TAIMIYYAH sai ta yi saurin tashi tana duban su Yasmeen ta ce , "Sorry Yasmeen ina zuwa please!"
Yasmeen ta saki smile tana cewa, "Kar ki damu TAIMIYYAH je ki don Allah."
TAIMIYYAH ta gya
a kai tana dafa
afarta ta fara takawa don komawa zuwa wajen Maleek Ado, fuskarta a ha
e ta ke lokacin da ta isa wajen tana jan kujera ta zauna.

Ya zuba mata manyan idanunsa yana nuna mata plate
in abincin da hannu ya ce, "Oya maza ki cinye shi bana son zama da yunwa, ko so ki ke ki kasa
aukata anjima?"
TAIMIYYAH ta sake
ata face tana fara cin abincin a hankali, ba tare da ta tanka shi ba ita gaba ki
aya mamakinsa ta ke yi, yadda ya ke zaro zancen fuskarnan a miskile tamkar ba daga bakinsa kalaman ke fitowa ba.

Maleek sai da ya tabbatar ta
oshi sannan ya barta ta koma wajen su Yasmeen,shi kuma ya kwashi wayoyinsa ya koma upstairs don hutawa, sabida baya ji zai fita zuwa ko'ina sai zuwa can yamma.

TAIMIYYAH shafin hira suka bu
e bayan ta cikawa Anty Laurat gabanta da kayan gara, ga abincin gidan Hajjah da ta yi musu ta yi suka ce sun
oshi.

Ba su bar gidan ba sai can bayan la'asar lokacin Yasmeen ta gama zagawa da Anty laurat ko'ina na gidan ta sha kallo.

TAIMIYYAH dai bata bisu ba don da gaske idan ta yi tafiya me nisa ciwo take ji, sai da suka dawo daga zaga wajen gidan ne ta haura da su zuwa upstairs, nan ma Anty Laurat ta sha kallo
akin Maleek ne kawai ba su gani ba don ba hurumin su gani bane
TAIMIYYAH kaya sosai ta ha
awa Anty Laurat da Yasmeen cikin kayan lefenta, sabida dukansu gobe za su wuce kowacce za ta koma in da ta fi wayo.

Har wajen mota in da Sani driver ya ke jiransu ta yi musu rakiya, sukai sallama da juna har suna hawaye kafin ta juyo a hankali ta dawo zuwa cikin gidan.

Ta nufi
angaren masu aikinta ta
ofar kitchen ta kira Harirah, don ta zo ta kwashe kayan da aka yi using a falo su gyara wajen, daga haka ta wuce zuwa uptairs tana ji duk jikinta a gajiye.
akinta ta wuce direct tana zare doguwar rigar jikinta ta nufi bathroom don sake shiga ruwan zafi ko za ta ji da
in jikinta, sam bata saka key a
ofar ba don bata ta
a kawo cewa Maleek zai shigo
akin ba.

Tana tsaka da wanke jikinta sai ganinsa ta yi tsidim ya shigo cikin bathroom
in, ta saki
aramin ihu tana me dun
ule jikinta waje guda, ta yi magana cike da shagwa
a ta ce, "Kai Yah Maleek!

Haka ake yi shigowa waje ba notice?"
Maleek Ado ya
arisa takawa zuwa bakin tube
in yana sakin smile ya ce, "No!

Babu maganar wani sai an bani notice baby, ni fa wannan
oyon da kunyan duk ba zai hana ni yin abinda na ga dama ba, bana son wannan kunyar da alamu har yanzu ban ko fara rage ta ba, amma kar ki damu kila a daren yau ta fita baki
aya ma."
TAIMIYYAH ta
ago manyan idanunta ta dallah masa harara tana sake kwa
e fuska kamar za ta saki kuka ta ce, "Please!

Ka fita wanka fa na ke yi, yanzu zan gama in fito ."
"Babu in da zani Zaynabb!

Idan za ki gama wankanki ki gama mu je ki sha magani, gayi can Yusuf ya amso daga wajen Dr.

Akwai ma na shafawa da za ki yi using duk pain
in da ki ke ji zai tafi, don Angoci na ke son yi sosai bana bu
atar duk wani raki kin ji pure zuma?"
TAIMIYYAH ta yi banza da shi har kuma lokacin jikinta a dun
ule ya ke, ta hana shi ganin abinda ke
aukar hankalinsa.Ya mi
a hannu yana cirota daga cikin ruwan baki
aya, ya nufi in da towels suke ya xari
aya ya rufa mata a jiki, duk yadda ta ke wutsilniya da
afafu bai dame shi ba,haka ya dinga ratsowa da ita
auke a jikinsa har suka dangana da
akin baccinsa.

A nan sabon dramar ta tashi don TAIMIYYAH kuka ta sanya masa lokacin da ya shinfi
eta akan bed
in, yana
arin ware
afafunta wai zai ga wajen yadda ya yi ko dai ta ji ciwo ne take
oye masa?
Chapter 134 · 0% Book details