← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 184 OF 184

Sashe 184

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"Ke kin sanar da Naseer zancen me maganin nan da naga ana talla a TV?"
Hajiya Hajarah ta jefawa Basmah tambayar a dake, Basmah ta jinjina kai ta ce, "Eh na fa
a mishi, ya ce shi ya gaji a ha
ura a barta kawai."
Ta yi maganar murya na rawa, idanunta akan Ummie da ke kwance ba ta ma san me take ciki ba, sai dai ta yi ta zare idanu kawai.

Hajiya ta jinjina kai ta ce, "Okey to xai dawo ya sameni ai jeki abin ki."
Basmah ta baro
akin tana ji hawaye na biyo fuskarta, kullum cikin danasani da nadama su ke ita da Zuhuarah, akan irin cin fuskar da suka dingawa TAIMIYYAH a baya, suna aibanta halittarta gashi Allah ya jarabce su da masu lalurar da suka nata a gindinsu.
*Gyallesu.*
"Zuhurah
akko masa keken mana yana son fita waje ya yi hidimansa da yara."
Umma ta yi maganar tana daga zaune kusa da Muhammad da ya yi girma kyawunsa da kammaninsa da Ameeru ya fito sosai, Zuhurah ta amsa da cewa "Tuh Umma bari in turo masa keken, ni fitarsa cikin yaran ne banso ai ,ayi ta kyararsa ana kiransa gurgu,hakan ba
aramin tada hankalina ya ke ba, kinsan rannanfa jikan Hajiya Jamila har tura shi ya dinga yi suka je can
asan layi, wai ana ta bashi sadaka kamar wani almajiri."
Umma da takaici ya lullu
e zuciyarta sai cewa ta yi, "Sun ma kansu, da gangar ne ai tsabagen su ci zarafinsa ne kawai."
Zuhurah ta turo ha
an keken tura gurugu wanda TAIMIYYAH ita ce fa siya masa ta turo masa, tare da tarin tsadaddun suturu na
an gata zuwa kayan ciye-ciye.

Duk idan sun fita yi wa su Nahar siyayyah sai ta yo masa nasa daban, sabida yadda take son Yaron da tausayinsa, tun su Umma na jin haushi har suka saki tare da sallama cewa da zuciya
aya take yi.

Nadama sun yi yafi kwando dubu har sai da Umma ta ro
i TAIMIYYAH gafara akan ta yafe mata, ranar TAIMIYYAH sai da ta zubda hawayen ganin yadda rayuwa ta sauya wa Umma, duk ta yi sanyi wannan jin kan duk ta aje sa gefe, ga Baba Sani Ummie ta gama da zuciyarsa ita kawai ya ke gani agabansa, tsakaninsa da Umma sai dai kawai ya zo musu weekend ya sauke hakkinta ya juya, yana dai kula dasu da sauke duk wani hakkinsu amma zallar soyayyah na ga Ummie da yaranta twins da ta haifa, wanda suka ci suna SAMEER da AHMAD sunan Baban TAIMIYYAH da na Mahaifin su Baba Sanin.

Matar Yah Sadeeq ma ta haifi
arta mace, me sunan Umma suna kiranta (Ammie) ita ma Yasmeen ta haihuwa shekara
aya da ya wuce ta haifi namiji me suna Mahmud.

Su Zee da Maryam Sunusi ne har yanzu aure shiru Allah bai kawo lokaci ba,dukkaninsu karatu suka sanya a gaba kafin Allah ya kawo mazajen aure na gari.

Hajjah kusan rabin zamanta ya koma Abuja, ta kan je ta jima sannan ta dawo Zaria su ma su TAIMIYYAH duk hutu sukan zo kowacce ta bu
e gidanta, su yi hutu su koma abin su.

Zuhurah zawarah na ta zuwa amma har yau bata samu wanda ya kwanta mata ba, shi ko Ameeru har ya sake wani auren ya zo da matar don su
auki Muhammad, amma matar na ganin Yaron ta daka tsalle ta ce ba za ta ta
a ri
on musaki ba, wanda ko mi sai an taimaka masa, ranan Zuhurah da Umma sai da suka zubda hawayen ba
in ciki da takaici.

Zuwa yanzu Zuhurah da Umma sun yi nadama tare da fara
aukar darasi a rayuwa, don Umma yanzu bata da matsalar da ya sha kanta irin Zuhurah da Basmah, wa
anda laluran
ansu kawai ya gama daibaibaye zukatansu, tare da haifar da nadama me tsanani a zuciyoyinsu, sun gamsu sun kuma gane cewa Ubangiji na halittar bawa ne a yadda ya so, ya kuma
aukaka shi ba tare da duba fifikon halitta ba.

Basmah ba ta da wani power sai abinda Sharifah ta shinfi
a Nass ke aiki da shi, wacce zuwa yanzu yaranta biyu da Nass duk maza, Aliyu da Hamdan.

Tsakanin Basmah da shi sai dai ya zo weekend ya juya kamar yadda Baba Sani ke zuwa wa uwarsu.

Ta yi sanyi da laushi duk wannan iskancin Hajiyar Nass ta gama ko ya mata hankali tare da natsata, don ma ita kanta Hajiyar rashin lafiyarta dana Ummi ya sanya ta yin sanyi ba kamar da ba.

Iyah ko ta gama zama
ar gatan A.Maleek da TAIMIYYAH, don ba
aramin yi mata hidima suke ba, zuwanta Umrah tare da Hajjah sau uku kuma duk A.Maleek ke kaisu, zuwan
arshe ma da suka yi tare da su TAIMIYYAH suka yi sai da suka wuce Dubai sukai sati biyu kafin su dawo.

A kwana a tashi watan haihuwar Suhailah ya yi ta haifo
anta namiji me kama da A.Maleek Ado, ranar suna Yaro ya ci suna Ibrahim za a dinga ce masa (Khaleel).

Anyi shagali sosai kamar yadda aka yi a duka haihuwar da TAIMIYYAH ta yi guda biyu, TAIMIYYAH ta yi bajinta wajen nuna wa me jego da
anta kulawa tare da kashe musu ku
i wajen siyayyar kayan barka.

Kowa sha'awan yadda suka ha
e kai ya ke yi, suna harkan arzi
i irin na wayayyun mata, wa
anda suka san kan duniya.

Hajjah ita ce ta tattaro don yin zaman jego, Iyah ma ta yi kara ta zo ta yi sati biyu ta koma, ana daf da fara azumin watan Radaman Suhailar ta haihu shiyasa ma Iyah ta yi sati biyu ta juya, don ta ce ta fi son yin azumi a
akinta.

A.Maleek da TAIMIYYAH sai suka bu
e sabon shafin rayuwa da faranta ran juna, tunda Suhailah ana jego ita ke da mijin yanxu har zuwa masu jegon su yi arba'in.

"My pure zuma come now!"
A.Maleek ya yi maganar idanunsa akan TAIMIYYAH wacce ke ta faman
alailaita a gaban mirrow, tana sanye cikin wasu fitsararrun nighties da suka bayyana surarta a waje, musamman
irjinta da suka fi samun kulawa ko ka
an basu fara rankwafawaba, ya sakko daga kan bed
in ya nufeta yana cewa, "Wife na gaji da wannan
walelen zo mu je kiji wata magana."
auke ta cak! zuwa bed tana faman zuba masa shagwa
ar cewa bata gama yi masa kwalliyar ba fa, ya shinfi
eta bisa bed
in yana cewa, "Na yafe my pure zuma, ni ba kwalliya na ke so ga abinda na ke so nan ana min
walelensu."
Ya yi maganar yana cusa kansa a tsakiyar
irjinta, wani
amshi ya doki hancinsa ya
ago kansa tare da mannata kiss a goshi ya ce, "Sweet yau fa wasu twins
in na ke so mu farauto, tunda na ga ke
ar baiwace da bibbiyu ki ke bani sanyin idanun nawa ko ba haka ba?"
Ya kai
arshen maganar yana kai hannu zai zare rigar jikinta, ta yi saurin ri
ewa tare da shagwa
e murya ta ce, "No my sweet Amore na yafe wallahi su Hudah sun ishe mu haka ai."
A.Maleek ya balla mata harara ya ce, "Ai ba ki isa ba Yarinya yau
innan zan samar da wasu twins
in, gara ki shirya yau till down ne kawai my pure zuma."
Ya yi maganar yana
age mata gira guda, TAIMIYYAH ta sakar masa kukan shagwa
a yana mata dariya, kafin ya yi musu light off ya hayo kan gadon baki
aya yana kai hannu ya janyo ta zuwa jikinsa don rarrashi.......

ALHAMDULILLAH!

Duka anan na kawo
arshen wannan littafin me suna TAIMIYYAH, ina fata za a amfana da darussan da ke cikin littafin, kuskuren da na yi ina ro
o Ubangiji ya yafe mini.
anda
arshen littafin bai yi musu ba ina fata za ku yi min uzuri, don dama ba lallai
arshen ya zo wa me karatu a yadda ya ke so ba, abinda za ku fahimta kawai na gina labarin ne tun asalin don na fa
akar akan illar wula
anta nakassu da illar aibanta halittar Allah.

Nakasassu suma mutane ne kamar kowa, kuma suna da
ima da darajar a wajen Mahaliccinsu.Sannan Ubangiji yana
aukakasu kamar yadda ya ke
aukaka masu lafiya koma fiye.

Ina fata duk wata me nakasa da za ta ci karo da wannan labarin na TAIMIYYAH, za ta yi alfahary da kanta tare da jin cewa ita ma halittace me daraja da zata iya taka kowani irin mataki na rayuwa, ta kuma samu miji na kerewa sa a kamar yadda TAIMIYYAH ta samu, domin hakan huwacewa ne na Ubangiji don yana
aukaka wanda ya so,ba tare da la'akari da nasakasar mutum ko lafiyarsa ba.

Wassalamu alaikum warahmatullah!

Allah ya ha
u mu a littafina na gaba me zuwa In Sha Allah!

Na gode da tarin
aunar da aka nunawa wannan littafin, na yaba ina kuma godia matu
a da gaske masoya.
ansabo na
aunarku Fisabillah!
^ ` b
"X#Z#
'8(:(<(
` b
':(<(
Times New Roman
Times New Roman
SimSun
Symbol
Symbol
Arial
Arial
SimSun
SimHei
Courier New
Courier New
Wingdings
Wingdings
Z&!),.:;?]}
Normal.wpt
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
WPS Office
TECNO LD7
WPS Office
c7117a55f9ce44608fdb64c76157bbec
Chapter 184 · 0% Book details