Sashe 71
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Basmah ta murmusa tana kai hannu zata dafa kafa
an TAIMIYYAH, amma sai TAIMIYYAH tayi saurin yin baya tana jingina da jikin gate
Tana ji
afafunta na neman gaza
aukar nauyin gangar jikinta.Basmah ta sake sakin murmushi tana cewa, "Yah TAIMIYYAH kiyi ha
ury, na san ba za ki ta
a jin da
in tarayyata da Nass ba,amma am sorry to say zuciyata ta jima da kamuwa da son abinda zuciyarki ke so,sai kuma akai sa a baku dace da juna ba tunda ke Allah ya yoki gurguwa,shi kuma Nass lafiyayyan namijin da ya mallaki duk abubuwan da mace za ta bu
ata a wajen
a miji."
Basmah ta
an dakata da maganar, tana sake shigar da idanunta cikin na TAIMIYYAH,wacce zuwa lokacin wani irin zufa ya fara wanke fuskarta.Basmah ta cigaba da cewa, "Tun randa na fara ganinsa a wajenki na fa
a kogin soyayyarsa,amma sai nai ta dannewa sai a yanzu dana bibiyesa na gane cewa,uwarsa ta raba ku don kasancewarki gurguwa,ba zai yiwu
anta ya aure kina a gurguwa ba,shiyasa ni kuma naga bazan iya bari mu rasa shi duka mu biyu ba......."
Yadda TAIMIYYAH ta jefo mata wani mugun kallo ne ya saka Basmah kasa cigaba da maganarta,kamar yadda TAIMIYYAH itama ta kasa cewa komi, sai hannu da ta kai ta dafe saitin zuciyarta tana jin wani irin zafi da
una.
Kanta ne yai wani irin sarawa tana jin duniyar gaba
aya na juya mata,cikin sauri ta fara takawa tana nufan hanyar komawa sasan Iyah.
Basmah tabi bayan TAIMIYYAN da kallo wani abu na motsawa cikin zuciyarta,amma wani sashin na danne tasirin abinda ke tasowan,sai ma tayi saurin juyawa ta fice daga gate
in gidan, ta nufi wajen motar Nass da ke fake daga waje.
Tana isa ta samesa cikin motar ya ha
e kansa da styering motar idanunsa a rufe ruf!
Ta saka hannu ta bu
e front seat ta shiga ta zauna, tana kiran sunansa cikin narke murya.
Nass ya
ago idanunsa da suka rine zuwa ja,ya sauke akan fuskar Basmah yana ji tamkar ya fasa ihu ko zai dawo cikin hayyacinsa,ya gano meke shirin faruwa da shi amma ya kasa.
Ya zubawa Basmah ido zuciyarsa na cigaba da dokawa, tamkar za ta yi tsalle daga
irjinsa ta fito waje,Basmah dake ta faman kallon yanayin da ya shiga, sai tayi
asa da murya tana fa
in, "Sorry My Nass kanne dai har yanzu,kayi ha
ury ka
arisa zuwa gida ka samu magani ka sha, zuwa anjima sai muyi waya ko?"
Nass daya zama tamkar wani gunki sai ya samu kansa da gya
a mata kai,yana maida idanunsa ya sake lumshesu,kafin ya sake bu
e su akanta yana cewa, "Okey Basmah, but don Allah meke shirin faruwa da ni ne?"
Basmah ta aika masa harara
asa-
asa tana cewa, "Kamar yaya Yah Nass?"
Nass ya cije lips
insa yana kai hannu ya dafe kansa yake cewa, "Basmah zuciyata ciwo take yi,ga kaina da nake ji tamkar zai rabe gida biyu tunda na iso
ofar gidannan,gaba
aya na rasa dukkan nutsuwata,a yanzu kuma da nayi ido biyu da Zaynab,ina ji tamkar zuciyata zata yo tsalle daga
irjinane ta fito waje,raina zafi yake yi Basmah meyasa zan ji hakan alhali ina son ta so me tsanani?"
Yadda ya tsare Basmah da idanunsa da suka sauya kala,yasa Basmah ta
e baki ta sake kwantar da murya tana cewa, "Naseer bazan iya gane komi ba, tunda nima a haka na ganka sanda ka iso,amma karka damu yanzu kana bu
atan ka je ka huta, ka sha magani sai muyi magana zuwa anjima, Allah ya baka lafiya my bro."
Nass ya jinjina kai kawai a lokacin da Basmah ke ficewa daga motar,ta juya don komawa cikin gida,tana Allah-Allah ta isa zuwa sasansu don baiwa su Umma labari.
Nass ya bi bayanta da kallo zuciyarsa na
arsuwa da wani irin feeling da bai ta
a jin irinsa ba,ya rintse ido tare da cije lips
insa tamkar zai fasa shi,yana me dafe kansa yana furta kalmar, "La'ilaha'illallah!"
Ya cigaba da zama cikin motar har lokacin hannunsa na dafe da kansa,sai da ya
auki lokaci me tsawo kafin ya iya tada motar ya bar
ofar gidan.
angaren TAIMIYYAH kuwa,ikon Allah ne kawai ya
arisar da ita zuwa sasan Iyah,sabida ta turgu
e a tafiyarta babu adadi kafin ta isa cikin sasan.
Gaba
aya jikinta da ko'ina ma rawa suke yi, tsabagen shiga shock da tashin hankalin ganin Nass
inta tare da Basmah.
Lokacin da ta iso cikin falon Iyah sai kawai ta zube akan kujeran farko, tana sakin wani irin kuka me tsuma zuciya.
Iyah da ke zaune ta taso da sauri ta nufo wajan TAIMIYYAH tana fa
in, "Lafiya Zainab, meke faruwa haka zaki shigo ki xube min kina kuka, daga rakiyar
awa maza sanar dani me yafaru?"
TAIMIYYAH sai ta sake rushewa da kuka,tana kama hannun Iyah ta kai saitin
irjinta tana cewa, "Iyah danne min
irjina ina kamar zai fashe,zuciyata zafi take yi Iyah kamar numfashina zai
auke."
Yadda take maganar tana rishin kuka ya
aga hankalin Iyah,tayi saurin zama cikin kujeran tana
ago TAIMIYYAH zuwa jikinta tace, "Subhanallahi!
Ni Fatima meke shirin faruwa da marainiyar Allah,Zainab sanar dani meke damunki? yanzu-yanzu sai Ubangiji ,lafiya kuka fita da Bushira kuna hiran ku abin sha'awa fa."
Iyah tayi maganar hannunta akan
irjin TAIMIYYAH, tana jin yadda zuciyarta ke bugawa tamkar zai fito daga
irjinta.
TAIMIYYAH ko cigaba tayi rasgar kukanta, hannunta na dam
e da
aya hannun Iyah,tana ji tamkar zuciyarta ta fito waje ko zata samu sau
in abinda take ji.
Iyah data rasa abin cewa sai kawai ta fara janyo duk addu'ar da ya zo bakinta tana tofawa TAIMIYYAH,suka
auki lokaci me tsawo a haka kafin TAIMIYYAH ta tsaida kukan,amma har lokacin ta
i bari Iyah ta cire hannunta daga kan
irjinta da yai masifar yi mata nauyi.
yar da kuma rarrashi Iyah ta ciyo kan TAIMIYYAH ta sanar mata da abinda ya faruwa a waje.
Tun daga kan ganin Nass da Basmah da tayi har zuwa kan maganganun da Basmah ta gaya mata,bata rage komi ba ta zayyanewa Iyah ta kai
arshen maganar tana kuka me tsuma zuciya.
Iyah da itama tai mugun shiga tashin hankali da ru
u,sai tayi saurin furta kalmar, "Hasbunallahu wani'imal wakil!" Sannan ta cigaba da cewa, "Yanzu har lalacewar Zuwaira ya kai haka,wace iriyar
iyayyya suke miki da suke so lallai sai sun tozartaki sun ci amanarki har haka?
Kiyi ha
uri Zainab!kiyi ha
ury!
Shine abu na farko da zan fara gaya miki,sannan ki kwantar da hankalinki ki baiwa zuciyarki
warin guiwar
aukar dukkanin
addaranki na rayuwa.Na sani da ciwo amma ki daure ki barwa Allah komi,ki kuma zuba musu ido bana so ki nuna komi, koda ace za a kai matakin da Basmah za ta auri Naseeru,dai-dai da rana
aya karki bari su gane cewa sun
untata zuciyarki,karki bari su ga damuwa akan fuskarki Zainab..."
Iyah ta dakata ka
an tana ji tamkar itama ta taya TAIMIYYAH kukan,ko zata ji sau
in ba
in cikin da ya lullu
e zuciyarta itama.Amma memakon hakan sai ta
arfafi zuciyarta ta cigaba da cewa, "Tunda dama uwarsa bata son ki,ina so ki danne zuciyarki Zainab,ki zuba musu ido in dai cin amanace su yi da kyau, Allah zai nuna musu iyakarsu ya kuma yi miki sakayya sabida sun yi hakan ne don su tozartaki...."
Iyah ta sake dakatawa daga maganar,zuciyarta na tsananin
una,kafin ta cigaba da fa
in, "TAIMIYYAH ita duniya idan kina cikinta,to har ki barta ba za ki daina fuskantar
alubale, da ganin tarin abubuwan mamaki da ru
u ba,musamman da muke cikin wani irin zamani,da tsoran Allah ya yi
aranci a zukatan al'umma,don haka ki
auki wannan bakomi ba,in dai cin amanace ban ta
a ganin wanda ya aikatashi yaci riba sai dai fa
uwa.Ki taimakeni ki sanya ha
ury a cikin zuciyarki, ki ro
i Ubangiji ya cire Naseeru daga zuciyarki,ya musanya miki da mafi alkhairy,ina me baki ya
inin cewa idan har kinyi hakan, Allah ba zai wofintar da ke ba Zainab, zai amsa miki bu
atar ki cikin rahamarsa da tausayinsa,su kuma ina musu addu'ar Allah basu sa'a,ya kuma yi miki kyakykyawan sakayya,yadda suka
akko hanyar cin amanarki da cin zarafinki, suma Allah ya kawo wanda zai ci nasu amanan."
Iyah ta kai
arshe tana
arin maida hawayen tausayin TAIMIYYAH da suka cika idanunta,ganin TAIMIYYAH sai cigaban da kukanta take yi,yasa Iyah cigaba da cewa, "Don Allah kiyi ha
ury Zainab, ki zuba ido ni da ke in dai da rayuwa to zamu ga yadda
arshen abun zai kasance,kisa a ranki idan Basmah ta auresa dama can mijinta ne haka Allah ya rubuta,amma kada ki sawa kanki damuwar da zai illata zuciyarki Zainabu,ki taimakeni ki taimaki maraicinki, ki sanya dangana cikin zuciyarki don girman Allah."
TAIMIYYAH dai har Iyah ta kai aya kuka take yi ahankali,tana jin dukkanin kalaman Iyan da suka shiga kunnuwarta suna sake karya zuciyarta.
'Tabbas tana cikin ru
u da tashin hankali me tsanani,kamar yadda tsantsar mamakin Basmah ke sake lullu
e zuciyarta,ta lumshe idanunta tana cigaba da sauraren nasihun Iyah da suka fara rage mata zafin da zuciyarta ke yi.
Tun hawayen na cigaba da xuba daga cikin idanunta,har suka tsaida kansu sai ajiyar zuciya kawai da take saukewa akai-akai,har kuma lokacin tana lafe a jikin Iyah ne, ta kaso koda motsawa.