Sashe 181
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwanakin da suka biyo baya su TAIMIYYAH da yaranta na samun tsananin gata da kulawa daga wajen Hajjah da Iya, ana jibi suna garin Abuja ya fara
aukar ba
an Zaria da za su halarci taron gagarumin shagalin sunan da za a gudanar.
Su Guggo Bilki da Amarya Yasmeen da akai bikinta lokacin TAIMIYYAH na da tsohon ciki, sun iso ana gobe suna ne don ta Kano Yasmeen ta fara tsaya suka biyo flight zuwa Abuja.
Sauran dangin TAIMIYYAH da abokanan arzikin Iyah da su Anty Mardy dangin Mamar TAIMIYYAH, duk ana gobe suna suka bayyana har da Ummie da ita ma ta fara yin nauyi........
ansabo ce#
[12/15, 11:47 AM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.
Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?
Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*91*
Umma dai babu halin zuwa a ga
waf sabida Zururah da ita ma ake jiran na su haihuwar ita da Basmah, wa
anda duk wata ya shiga lokaci ake jira kawai.
Yah Deeku ne ya kai matarsa da ke da
aramin ciki ita ma, daga Kd in da suke zama direct ya wuce da ita Abujan,gida fa ya cika don ma akwai
aton BQ ta baya shiyasa aka samu wadatan wajen kwana.
Wani irin shagali ne aka gudanar a wani babban wajen yin tarukan suna da biki da aka kama, tare da yin ha
an Naming decoration da ake ya yi yanzu.
An ci an sha an kashe dukiya sosai wajen wannan bikin Suna, Mai jego da Babies sun sama kaya da abin duniya kamar ba gobe, Suhailah kanta akwatin kaya ta yiwa Jenior da Princess Nahar kamar yadda ta ra
awa yaran sunan da za a ri
a kiransu da shi.
Duk wanda ke bin status
inta a ranar zai yi zaton ita ce Mai jegon ma, sabida yadda ta ci ado tana
arke sabbin
inkuna ana kashe musu pics da Babies
Su Anty Safiya da Anty Nadeey suka dinga mamakin yadda Suhailah ta koma, tamkar ba ita bace me zafin kishinnan da wauta, yanzu duk ta zubar ta shiga nutsuwarta tamkar ba ita ba.
Lokacin da Hajjah ta sanar da su zancen bata
a guda da TAIMIYYAH za ta yi ba
aramin farin ciki suka taya Suhailar ba, girma da soyayyar TAIMIYYAH ya
aru a idanunsu sosai.
Zuwa can Yamma taron ya watse aka dawo gida, misalin takwas da rabi sai Baba Sani ya kira Ummie da Iyah ya sanar da su cewa Zuhrah ita ma ta sauka.
An sama
a namiji suna asibiti cikin
oshin lafiya, Ummie ita ce ta shigo
akin TAIMIYYAH ta sanar da su haihuwar, TAIMIYYAH suka dinga murna da yiwa Zuhurah fatan samun lafiya.
Bayan fitar Ummie Yasmeen suka
akko zancen Basmah, Yasmeen na baiwa TAIMIYYAH labarin yadda aka ce duk ta lalace, sabida ta sawa kanta zafin kishi me tsanani shi kuma Nass
in baya bi ta kanta, yana can da Sharifarsa iyakarsa da ita ya shigo weekend ya yi kwana biyu ya juya, har kuma lokacin Hajiya Hajarah na gidan Basmah ta ce mutu karaba, ta dawo kenan sai randa aka fita da gawarta amma zama daram, tunda ya riga ya gina mata part a cikin gidan bata ga uban da ya isa hanata zama ba.
Washegary sai Ummie ta wuce Kano tare da su Yasmeen da su Guggo Bilki, duk kuma A.Maleek ne ya siya musu ticket.
Iyah ta so ta dawo ta bar Hajjah da Anty Mardy wacce za ta zauna ta kula da TAIMIYYAH, amma sai Hajjah ta
i amincewa ta ce lallai tare za su yi zaman jegon nan.
Idan don duba masu haihuwa ne za su iya zuwa su dawo abun su, da haka ta kashe bakin Iyah ta ha
ura za ta zauna
in.
Washegarin suna da kwana biyu kowa ya watse ya kasance daga Me jego sai su Iyah, Suhailah yadda ta ke kula da Babies
in dole a yaba mata, kuma tsakani da Allah ta ke yi don da gaske jin yaran ta ke yi har cikin zuciyarta, kullum
ara ganin kyawunsu ta ke yi musamman princess da ke sake zarowa kamanninta da Mamanta na sake fitowa.
__________
*Gyallesu,Zaria.*
Zuhurah ce ke faman kuka tana ri
e da kyakykyawan Babynta me kama da ubansa Ameeru tamkar kwabo da kwabo, tun jiya da ya zo duniya suka ga haliitar
afafunsa su ke kuka daga ita har Umma, don kuwa irin nanna
an nan ne wanda duka
afafunsa biyu a dun
ule suke, babu zancen ma ayi maganar tafiya sai dai ko ya rayu ya ri
a jan gindi ko a tura shi a keken guragu.
Ta kai hannu ta share hawayen idanunta ta ce, "Why me?
Allah!"
Hajiya Barirah da ke zaune ta dubeta da tausayi ta ce, "Zuhurah kar ki ja Ubangiji Ya yi fishi da ke, ki iya bakinki ki rungumi
addararki da hannu biyu, kun tafka kusakurai wanda duka hurumin Allah ku ka shiga dole ku ga sakamako, waccar gurguwar da ku ka dinga ma gorin halitta kuna aibatata hakkinta ka
ai ya isa Ubangiji ya saukar muku da Aya.
Yadda ki ke ji a zuciyarki fiye da haka ta ke ji, yadda za ki ji idan aka fara tsangwaman wannan Yaron ki sani cewa fiye da irin ciwan da za ki ji Kakarku ta dinga ji a zuciyarta, lokacin da ku ke tasa ta gaba da gorin halitta.Shiyasa ba a son aibanta halittan Ubangiji domin duk wanda ka gani da nakasa ba shi ya sanyawa kansa ba, haka Allah Ya so ganinsa."
Zuhurah ta rushe da kuka maganganun Hajiya Barirah na sake tuno mata da baya, lokacin da suke tashen tsangwamar TAIMIYYAH da kushe nakasarta, yau gashi ta haifo wanda ya dameta a nakasa ya shaye, wanda ba zai moru har ya taka doran
asa da
afafunsa ya yi tafiya ba, sai dai ya ja gindi ko a tura shi a keken guragu.
Wani irin
aci ya mamaye zuciyarta ta dinga jin wani irin nadama da danasani na kewaye jinin jikinta, mahaukaciyar soyayyar
anta da tausayin yadda zai taso ya dinga keta zuciyarta yana shiga
argonta.
Umma da ke daga gefe tana sauraran dukkanin maganganun Hajiya Barirah, sai lokacin ta samu halin tankawa ta ce, "Hajiya Barirah tabbas ni Zuwairah ina cikin ganin Aya da jarabawar rayuwa, na tafka kusukuren da ba zai gogu ba gashi ina ganin aikina daki da daki, tunda ya zo duniya a haka na fahimci cewa shi
in Aya ce Ubangiji ya saukar akan zuriyata don ya nuna min iyakata....."
Kuka ya
wacewa Umma ta dinga yinsa tamkar ba za ta daina ba, nadamar da baida anfani ke cigaba da cika zuciyarta.
Hajiya Barirah ta cigaba da tunasar da su kuskurensu na baya akan yadda suka tsangwami TAIMIYYAH, abin har ya yi yawa alhali ita bata ta
a ganin aibun Yarinyar ba,sai ma nutsuwa da hankakinta da ta ke gani.
Umma da Zuhurah jikinsu ya yi mugun sanyi, da zaran
an barka sun zo sai a nanna
e yaron da kyau cikin showel, don gudun surutun mutane, hakan yasa da yawa wa
anda suka zo barka ba su kula da yadda
afafun Yaron suka zo a nanna
e ba.
Randa Zuhurah ta kwana biyu da haihuwa su Ummie suka iso har da Yasmeen da za ta jira ayi sunan Zuhurah kafin ta koma, suka dinga santin kyawun Yaron don Ameeru kyakykyawane.
Sai da aka zo yiwa Yaro wanka da yamma ne su Guggo Bilki suka ga abinda ake
oyewa, ita dai ta yi mamakin yadda ake kananna
e yaro da showel,ashe akwai magana jikinta ya yi mugun sanyi lokacin da ta fahimci cewa Ubangiji ne zai nuna wa su Umma iyakarsu.
Ta sake jinjina
udiran Ubangiji da yadda ya iya hukunta bayinsa daidai da laifukansu, wanda idan mutum ne ya ce zai maida martani ya yi ka
an ya iya mayarwa daidai da yadda
an uwansa
an adam ya zalincesa, amma idan ka barwa Ubangiji shi Ya san ta yadda zai kama bawansa cikin ruwan sanyi.
Yasmeen da Ummie duka sai da su ma jikinsu ya yi sanyi, suka sake jin tsoran Allah tare da neman tsari daga aibanta halittar Ubangiji, Yasmeen ita ce ta kira Iyah ta sanar mata komi, Iyah ta saki salati tare da yiwa Ubangiji kirari ta ce "Allah ya raya musu shi tamkar yadda ya raya Zaynabu, yau gata da tsala-tsalan lafiyayyun
anta har guda biyu, ha
a Yasmeen Ubangiji shi ne mafi iya hukunta bayinsa, yanzu sai su bashi lafiya su ciresa daga nakasa mu gani."
Yasmeen ta jinjina kai ta ce, "Hakane Iyah ni ma abinda na fa
i kenan, Allah dai Ya yi mana tsari daga bin son zuciyoyinmu da aibanta halittar bayinsa."
Iyah ta amsa da cewa, "Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum!
Za mu shigo zarian da Hajiya Aysha ana gobe suna In Sha Allah."
Daga haka sukai sallama da Yasmeen Iyah na maida dubanta kan TAIMIYYAH, ta labarta mata komi kafin Yasmeen ta kira vid call suna sake magana, TAIMIYYAH sai ta ji tausayin yaron da
aunarsa ya shiga ranta tun kafin ta gansa, ta dubi Yasmeen ta ce, "Yasmeen ki shafa min kansa ki ce ina
aunarsa, idan basu sonsa ni su bani shi zan rainesa tamkar ni na kawo shi duniya."
Yasmeen da ta ji zuciyarta ita ma ta karye ta dubi TAIMIYYAH ta ce, "Waya gaya miki ba sa sonsa, ai irin wa
annan
an ba
aramin shiga rai suke da shi ba, kar ki so ki ga yadda uwar ke nuna
aunarsa."
TAIMIYYAH ta dubi Yasmeen ta ce, "Allah ya raya shi, ki turo min pic
insa please!