Sashe 155
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tare suka fito da Basmah har zuwa wajen motar Nass, tana ri
e musu da babbar ledar da ta zuba musu kayan kwalliya, na cikin lefen ta wanda sai sanda ta zo gidan Nass ya kawo mata su, tunda sun hana akai kafin biki sabida tunda suka ga an kawo na TAIMIYYAH , suka san cewa ko an kawo nasu ba zai isa a kallah ba.
"Sharifah ta bu
e front seat ta shige, ita kuma Amnah ta shiga back seat ,Basmah ta aje musu ledar tana cewa, "To friends na gode da ziyara sai mun yi waya."
Daga haka su kai sallama da juna Nass ya ja motar yana jin wani irin feeling na jan zuciyarsa akan Sharifah, Basmah ta juya zuwa cikin gidan zuciyarta na jaddada mata cewa dole ta tashi ta ko yi girke-girken don birge Nass da sace zuciyarsa.
Nass daga can bakin hanya daidai makarantar Albani ya sauke su, sabida ba hanya
aya za su nufa ba.
Sharifah lokacin da ta sakko daga motar ne ta
aga ido ta dubi Nass ta ce, "To ogan Basmah mun gode ko."
Nass ya zuba mata ido yana yaba kyawunta da cikar halittarta ya ce, "Okey!
Ga wannan ku biya ku
in Napep ko."
Sharifah ta amsa ku
in tana shirin rufe murfin motar Nass ya sake cewa, "Please ko za ki bani phone number
in ki idan babu damuwa?"
Sharifah da ta ji wani yarr....!
Sai ta dubesa da wani irin expression akan fuskarta ta ce, "Babu damuwa bari in baka...."
Ta shiga karanto masa numbarta yana shigarwa a wayarsa, su kai sallama da juna ta yi gaba zuwa in da Amnah ta yi tsaye tana jiran
arisowarta.
Sam bata sanar da Amnah cewa Nass ya amshi numbarta ba, sai ku
in da ya basu 2k kawai ta nuna mata, suka tare abin hawa suka hau suna cigaba da labari akan halin da Basmah take ciki a gidan Nass
in........
Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.
Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?
Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
ansabo ce#
[12/15, 11:47 AM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

*84*
*Abuja.*
Tun safe TAIMIYYAH ta tashi da shirin amsar girki don Suhailah ta gama da kwanaki biyun ta, ita ta ha
a musu abincin breakfast me rai da motsi.
Daga Suhailah har A.Maleek Ado sun yi santin girkin sosai, Suhailah ta dinga mamakin yadda TAIMIYYAH ta iya yin duk abubuwan da ta yi
in.
Kishinta me tsanani ya dinga kamata, sabida tun kan aje ko'ina ta fara gano cewa gurguwar da ta ke rainawar akwai ta da tarin baiwa.
Da rana ne A.Maleek ya hanata yin girkin lunch ya ce TULIP BISTRO za su, hakan ko aka yi don da kansa ya yi driving
insu zuwa
ayataccen wajen cin abincin, wanda ake ji da shi a garin Abuja yanzu.
Dukkaninsu kowacce ta yi kwalliya na
aukar hankalin mijin nasu, TAIMIYYAH dai shigar Abayarta da ta fi jinta comfortable a ciki ta yi, sai Suhailah da ta sanya wata boubou na voile da ya amsa jikinta, sai ta yane kanta ba babban mayafi kamar yadda A.Maleek ya fi so.
Wajen ba
aramin
ayatar da TAIMIYYAH ya yi ba, ta dinga jin ina ma daga ita sai A.Maleek
in ne suka zo wajen, sabida yadda ta dinga jin shau
in su mori wajen ta hanyar nunawa juna zallar kulawa, amma idanun Suhailah sun yi mata shamaki da sakin jiki a wajen sosai, bare ta samu sakewan da zata gwadawa Maleek luv a wajen.
Sai wajen la'asar suka shigo gida sabida ya
an zaga dasu wasu wuraren, sabida TAIMIYYAH ta fara bu
e ido da garin.
Suna shigowa gidan TAIMIYYAH ta nufi
aki tana jin jikinta a gajiye tamkar wacce tayi tafiyar
asa, hakan yasa ta zare kayan jikinta ta nufi bathroom ta watsa ruwa, tare da
auro alwala ta fito ta sanya riga mara nauyi ta feshe jikinta da turaruka.
Ganin time
in sallah ya yi ta gabatar, bayan ta idar ne ta nufi bed ta
an mi
e jikinta tana
aukar waya ta kira line
in Yasmeen.
Sun jima suna waya Yasmeen na sanar mata da yadda shirye-shiryen bikin Yah Anas zai kasance, wanda za a yi nan da 2weeks me zuwa, don ma an
aga bikin ne da tuni an yi kafin ayi na su TAIMIYYAR.
TAIMIYYAH sai ta sanar da Yasmeen cewa da
yar a yi bikin suna
asar ma, ta labarta mata maganar tafiyarsu zuwa Egypt nan da bai fi 2 week ba
in, ba ma ta ji zai kai hakan don ta ji Maleek na cewa da zaran ta yi passport za a tura don neman Visa .
Ko da suka kammala yin wayar da Yasmeen sai ta cigaba da hutawarta, sai wajen 5 na yamma sannan ta fito don shiga kitchen ta
aura musu abincin dinner.
Ana daf da kiran magriba suka gama jera coolers
in girke-girken da TAIMIYYAH ta yi musu na dinner
in, wanda sam babu abinci me nauyi a ciki sosai don ta fahimce tsarinsa da al'adarsa kenan rashin cin abu me nauyi da dare.
Yam balls ne da yaji nama a ciki da su carrot, sai ta yi ha
in beef salad da shi ma ta lura Maleek
in na so sosai, sai ta gasa musu rousted fish da ya ji Irish a ciki da tarugu da onions me yawa a ciki.
angaren abin sha kuwa sassanyar lemun fruity zo
o ta ha
a, wanda ya ji kayan ha
i sai
amshin su pineaple ke tashi gunin da
i, tun daga kan
amshinsa me son zo
o zai fara jin miyansa ya tsinke.
Ta ha
a da lemukan zamani duk suka jere bisa dining
in in style, suna kammala shirya dining
in ta koma zuwa
aki don gabatar da sallar Magrib.
Bata tashi a wajen ba sai da ta jira time
in Isha'i ya shiga sannan ta gabatar da shi, tana idarwa wanka ta fa
a ta fito a gaggauce don kammala shiri kafin time
in fita yin dinner
in ya yi.
Wata ha
iyar doguwar riga ta sanya wanda A.Maleek ne ya za
ar mata shi, a wani boutique da suka shiga randa suka fita yin shopping, sosai rigar ta yi mata kyau tare da bin jikinta ta fiddow da shape
in halittarta a zahiri.
irjinta da ya fi ko'ina
aukar hankalin A.Maleek ya fito sosai, kuma sam bata sanya Bra a ciki ba shiyasa hatta nipples
in sun bayyana kansu a zahiri, sabida yanayin yadda rigar ta bi jikinta ta lafe.
Dadda
amshin Humrar nan na Russ ke tashi a jikinta, wanda ya ha
e da
amshin turaren VERSACE ya sake bada wani ni'imatacce
amshi me kwantar da zuciya.
Tana cikin sanya
ankunni ne A.Maleek Ado wanda shigowarsa gidan kenan ya sanyo kansa cikin
akin, don tun da ya aje su bai shigo ba fita ya kuma yi sai yanzu ya shigo gidan.
Ya dinga takowa a hankali zuwa gareta idanunsa na sake mannewa akan shigar jikinta, wanda tun daga nesa ya fara hango yadda mutanan nasa suka bayyana a fili.
TAIMIYYAH jin ta kawai ta yi a cikin jikinsa lokacin da ya
ariso zuwa gareta, ya yi mata wani kyakykyawar runguma yana kai bakinsa zuwa tsakiyar
irjinta ya sumbata.
Wani yanayi me wuyar fassara ya ratsa jinin jikin TAIMIYYAH, ta yi saurin
amesa lokacin da bakinsa ke sauka bisa dokin wuyarta, hancinsa na mannuwa a fatar wajen yana sunsunar fitinannan
amshin da ke sake kunna zuciyarsa.
yar TAIMIYYAH ta
waci kanta a hannunsa bayan ta sanar da shi time
in cin abinci ya yi, kada ya kasance Suhailah ta sakko tana jiran fitar su.
Hannunsa cikin nata suka dinga ratsowa ta cikin falon har suka iso dining area
in, TAIMIYYAH na jinta a wani mugun takure ga uban kunyar yadda Suhailah za ta ganta da wannan fitsararriyar rigar na sake kassara zuciyarta.
Babu yadda bata yi da A.Maleek akan ya barta ta sanyo kimono akan shirgar ba, amma ya
i ya ce shi a haka yake son ganinta, babu ruwansa don Suhailah ta ganta a hakan, don ita ma shigar da ta so take yi ta fito wajen cin abincin,don haka bai ga aibu don ita ma TAIMIYYAH yau
aya ta
ana hakan ba.
Ita dai TAIMIYYAH da ya ke akwai ta jin nauyi duk sai ta ji kunya tamkar ta nutse, lokacin da suka isa ga dining
in ta fara jin yadda idanun Suhailah ke yawo a kanta.
TAIMIYYAH sai ta kasa kallon direction
in da Suhailah take, ta yi tsaye tare da fara yin serving
insu abincin, in da ta fara da A.Maleek ta tura gabansa.