← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 108 OF 184

Sashe 108

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shi ma Maleek kullum mu kai waya sai ya yi magana ,ya ce duk ya
osa ya zo jibi ya ga yadda na koma a zahiri,ni har kunya na ke ji idan ya fara sakin layinsa wallahi."
Zee ta saki dariya ta ce, "Wallahi da gaske ne nima baki ji ina shigowa sai da na tanka ba,ni ban san yadda za ki koma ba idan me gyaran jikin da za ta yi ta fara aikinta ita kuma,don wallahi sai kin kusa sanya Angon na ki ya zautu."
Zee ta yi maganar tana sakin dariyar tsokana,TAIMIYYAH ta kwa
e fuska cike da shagwa
a ta ce, "Don Allah Zee ki daina tsokanata ni fa tsoro na ke ji wallahi,kin san Ummie haka ta dinga tsoratani jiya tana cewa ,wai wannan Angon ba da wasa ya zo ba,irin su ne wata 9 matar ta haihu in dai da rabo kusa,ni banma gane me take nufi ba,kawai dai na ji gabana sai da ya fa
i a lokacin."
Zee me zata yi inba dariya ba,ta dinga she
a abinta TAIMIYYAH na ji tamkar ta saki ihu don takaici,cikin dariyar Zee ke fa
in, "Allah sarki Ummie!

Wallahi gaskiya ta fa
i don ni kaina yadda ya ke nuna rawar
afa na san akwai shan drama a gaba,zan so ganin idon wata irin washegarin ranar da ake cewa Ango ya shiga
aki ne ko me ne?"
Zee ta
are maganar tana sake bushewa da dariya,TAIMIYYAH ta sake
ulewa daf ta ke da sakin kuka ta ce , "Zee yaushe ke ma ki ka zama
ar iska irin Yasmeen ne?

Wallahi ni dai babu ruwana ita Ummie ba nan maganarta ya dosa ba fa,kuma bashi ku ke ci zan rama ne soon ni ma."
Zee ta sake kwashewa da dariya kafin ta yi magana kira ya shigo wayar TAIMIYYAH,ganin Maleek ne yasa TAIMIYYAH sake narke face lokacin da take receiving call
in, ta kai wayar kunni sabida ba vid call bane.

Sun
auki kamar mintuna goma kafin su kammala yin wayar, TAIMIYYAH sai faman zuba masa shagwa
a ta ke yi,ita dai Zee sake baki kawai ta yi tana kallon yadda ake buga luv a waya.

"Malama kallon fa?" TAIMIYYAH ta tambayi Zee lokacin da ta ke aje wayarta daga gefenta,Zee ta saki murshi tana cewa "
alau matar Maleek Ado,kawai ina course
in yadda zan koyi irin wannan shagwa
ar ce, ko nima na dinga yiwa Sahibi irin shi."
TAIMIYYAH ta saki murmushi tana hararan Zee ta ce , "Sanya idanu dai bai yi ba wallahi." Daga haka Zee ta mi
e don tafiya gida TAIMIYYAH ta raka ta har bakin gate sannan su kai sallama da juna,lokacin da ta juyo don komawa zuwa cikin gida ne,ta hango fitowar Nass da Basmah jere da juna.

Ta yi saurin yin gaba a bin ta tana faman ta
e baki,don tuni lamarin su Basmah ya daina bata mamaki don abin na su kullum gaba yake yi ba baya ba,mussamman yadda a yanzu suke tashen jin tamkar su soketa ita da Iyah, tunda suka ji labarin irin mijin da za ta aura.
___________
*Kusfa Zaria,City.*
Hoton fuskar A.Maleek Ado da kuma na TAIMIYYAH ne, ya bayyana a madubin sihirin da ke gaban Boko Kallah.

Ya
aga jajayen idanunsa masu girma da firgitarwa ya sauke su akan Umma da
awarta Hajiya Barirah,wacce ita ce ta yi wa Umman hanyar zuwa wajen Bokan.

Ya saki wani gigitaccen dariya ya ce, "Ba wa
annan su ne mutanen da kike son a tarwatse maganar aurensu, wanda za a
aura nan da kwanaki goma masu zuwa ba?"
Umma ta yi saurin gya
a kai tamkar
adangaruwa,jikinta ko'ina rawa ya ke yi sabida yadda take kallon hotunansu TAIMIYYAH, a jikin madubin tsafin tamkar almara.

Bakinta har rawa ya ke yi wajen furta cewa, "Eh Boka su ne,don Allah a hana faruwar auren idan ya so koma waye a nemo a bata a ranar, amma wannan attajirin bana son a
aura da shi."
Boka ya sake she
ewa da wani dariyar,wanda kafatanin
akin da suke zaune a ciki sai da ya amsa,ya koma ya tsuke fuskarsa tare da zazzarowa Umma ido ya ce, "Duk duniya ban hango wani Boka ko Hatsabibin malamin duban da zai iya hana faruwar wannan auren ba,kamar yadda wancan malamin na ki ya sanar da ke sati biyu da suka wuce,to ni ma xan maimaita miki wannan cewa wannan auren ha
in Allah ne,kuma akwai rabo me
arfi a tsakani wanda babu Mahalukin da ya isa ya hana afkuwar hakan,akwai tarin
aukaka da bu
i a cikin auren,duk wanda ya ce zai cika matsawa akan hana faruwar hakan, to tabbas rabo zai iya zama ajalinsa,don haka ki kawo wata bu
atar a biya miki amma banda wanda ki ka zo dominsa."
Boka ya
are maganar yana sake zazzarowa Umma ido kamar zai cinye ta.

Umma da dukkanin jikinta ya
auki rawar tashin hankalin rashin madafa,sai ta dubi Boka cikin rawar murya ta ce, "Yanzu Boka ina ji ina gani gurguwar,musaka za ta taka wani matsayin da
an cikina ba su taka ba a rayuwa?

Don girman Allah da shaharanka a Bokanci ka taimaka ka tarwatsa lamarin aurennnan ,ya ji ya tsaneta ba zai iya aurenta ba,na yi alqawarin salwantar da duk abinda na mallaka matu
ar bu
ata ta za ta biya."
"Ko da a ce za ki salwantar da ranki akan hana aukuwar wannan rubutaccen auren,to ina tabbatar miki da cewa sai an
aura shi babu makawa,da
iya me kan kifi kawai."
Boka ya yi maganar a tsawace lokacin da Umma ta sake maimaita bu
atarta,ya cigaba da cewa, "Kina da sauran
alubalen da ya kamata a ce a kansa kika zo nan ba maganar wa
annan mutanen da duk iya
arfin tsafinmu ba za mu iya da su ba,don a jiyar Allah ne su wanda ya ha
a zukatansu, don ya gwadawa ma
iya irin ku
arfin iko da buwayarsa.

Ko kina da labarin cewa mijinki zai auri wata bazawara kuma akwai zazzafar rabo a tsakaninsu?"
Umma ta gwalo idanu tare da dafe
irji,cikin ki
ima da mummunan tashin hankali ta ce, "What...?!!

Boka ka san me kake fa
i kuwa,aure fa ka ce Sani zai
ara to da wata shegiyar?"
Boka Kallah ya sake daka mata tsawar da ya girgiza
an hanjinta kafin ya ce, "Ko ma wace ce bata bayyana min a wannan madubin tsafin ba,don da alamu makaranta masu tsananin
arfi ne,amma ki je ki zuba ido tabbas mijinki zai sake aure nan kusa bada jimawa ba,kuma akwai zazzafar rabo a tsakaninsu ,wanda shine silar mutuwar mijin matar, duk lokacin da maganar ya taso ki dawo nan ki sanar dani,maza ku tashi ku
ace daga nan asararrun duniya."
Boka ya kai
arshen maganar cike da tsawa me tsanani,hakan yasa Umma da
awarta Hajiya Barirah tashi a zabure suka nufi
ofar fita,Hajiya Barirah na fa
in, "A tashi lafiya me gani har Hanji."
Boka ya tintsere da dariya yana rakasu da wata mummunar ashar cike da
araji,hakan yasa Umma yin ga
a tamkar zata ci tuntu
e sabida firgita.

A cikin Napep
in da suka
auki drop don komawa da su gida ne Hajiya Barirah ta dubi Umma,wacce ke faman share hawayen tashin hankali ta ce, "Hajiya Zuwairah ya zuwa yanzu ya ci a ce kin sallama akan lamarin wannan gurguwar Yarinyar,wacce kika
aurawa karan tsana.

So da yawa a wasu lissafe-lissafenmu mu kan lissafa har da abubuwa masu girman da ba za mu iya cinma wani buri akan su ba.

Ki sa a ranki kin lissafa raba auren da babu mahalukin da zai duba lissafinki ya baki maki dai-dai, don haka ki aje batunsu ki fuskanci sabuwar
alubalen da ke shirin fuskanto ki,ki godewa Allah su ma su Zuhurah duka ba
ananun gidaje za a kai su ba,don haka ki sanyawa zuciyarki salama ki cire lissafin wannan gurgurwan cikin littafin tsara-tsarenki."
Umma ta
ago mitsi-mitsin idanunta da suka rine zuwa ja, ta
aurasu akan fuskar Hajiya Barirah.

Ta sake share hawaye tana cewa, Hajiya Barirah ba za ki gane yadda na tsani Yarinyar da Iyah bane a cikin zuciyata,amma a yanzu tabbas dole na ginjine duk wasu lissafina akan su, in fuskanci sanin wata shegiyarce ta ke shirin kutso kanta cikin rayuwata da mijina,wanda na da
e da lissafa cewa mijina ne ni ka
ai,kuma don ni ka
ai aka haliccesa.Tabbas idan hakan ya faru akwai babbar ya
in da zai tashi garin Zaria baki
aya,don ba zan ta
a iya zuba ido in ga Sani da kowace irin mace ba in ba ni ba."
Umma ta
are maganar cike da jin wani matsanancin zafi a cikin zuciyarta, har suka iso gida sam bata cikin nutsuwarta, ji ta ke yi tamkar ta ari hauka ta nanawa kanta, ko za ta samu salama.

Lokacin da suka shigo cikin Compound
in gidan,idanunsu ne ya sauka akan dan
areriyar motar Maleek Ado, wanda ke fake a cikin Compound
in gidan.

Driver
insa Yusuf na kame daga mazaunin me tu
i, yana kora ruwan lemun Chivita a ma
oshinsa.

Umma da Hajiya suka sake kai dubansu ga hanyar Part
in su Iyah, dai dai lokacin da ragowar hasken yammacin ya hasko musu fuskar TAIMIYYAH da Maleek Ado,wa
anda su ke jerowa jere da juna lokacin da suka fito daga sashin Ummie.

Umma da Hajiya Barirah duka babu wacce zuciyarta ba ta yi wani irin dokawa a
irjinta ba.

Lokacin da suka sauke ganinsu akan fuskar TAIMIYYAH,wacce fuskarta ke haskawa da wani irin tarin annuri da kyawun da ta
ara yi,sakamakon ingantaccen gyaran jikin da ta fara amsa.

Umma ta yi saurin yin gaba tana ji wani irin duhu na lullu
e idanunta da zuciyarta baki
aya.

Hajiya Barirah ta rufa mata baya ita ma zuciyarta na yaba, ha
uwar wannan matashin attijirin da ya yi tsaye a zuciyar
awarta.

TAIMIYYAH wacce akan idanunta su Umma suka shige zuwa sasan su,sai ta
auke kai daga duban sashin ta mayar kan fuskar Maleek,wanda ya ke tsaye yana
are mata kallo.
Chapter 108 · 0% Book details