← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 125 OF 184

Sashe 125

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*71*
"Zaynabb remove ur Hijab Please!

Cox abinci za ki bani na ci yinwa na ke ji."
Maleek Ado ya yi maganar can
asa idanunsa akan TAIMIYYAH, wacce ta yi saurin
ago kanta a razane ta dube sa.

Ya gya
a kai cike da tabbatar mata da abinda ya fa
in ba wasa ya ke ba ya ce, "Please Zaynab ko da kaina ki ke so na cire Hijab
in?"
TAIMIYYAH ta sake waro manyan idanunta da suka fara haskawa da
yallin ruwan hawaye, muryarta na rawa ta ce, "Don Allah Yah Maleek ka yi ha
uri, rigar bacci ce kawai a jikina zan iya ba ka abincin ba ma sai na cire Hijab ba please!"
Ta kai
arshen maganar cike da magiya tana duban fuskar Maleek wanda ya sake miskile face tamkar bai ta
a sanin wani abu wai fara'a ba.

Ya mi
a hannu don janyo TAIMIYYAH xuwa jikinsa sai ta sakar masa kuka me sauti, tana sake dun
ule jikinta tamkar za ta manne da seat
in motar su zama abu guda, hakan ya sanya Maleek sakin murmushin da bai shirya ba ya ce, "Okey ni kar ki cika min kunni da wannan kukan shagwa
ar ana min asaran hawaye.

Ki cire Hijab ki bani abinci malama in ba so ki ke yanzu mu wuce can gida na in amshi abinda ki ke wa tsoran ba."
Ai da jin hakan sai TAIMIYYAH ta sake sakin kuka,hannunta har rawa ya ke wajen yaye Hijab
in da ke jikinta.

Zuciyarta da gangar jikinta gaba
aya wani irin rawa su ke, memakon ta cire Hijab
in gaba
aya sai ta sake yafa shi ya rufe
irjinta kamar wacce ta yafa veil.

Maleek da ya zuba mata ido yana jin wani irin magana
isu na yawo a jinin a jikinsa game da ita, sai ya mi
a mata hannu ya ce, "Bani in aje miki Hijab
in Baby, ni rigar baccin kawai na ke son gani a jikinki."
TAIMIYYAH ta yi saurin dubansa wasu hawayen na wanke face
inta ta ce, "Please Yah Maleek....."
Bai barta ta furta
arshen magiyarta ba ya yi saurin katseta da cewa, "Wallahi fa sai kin yi yadda na ke so Zaynabb cox ban ga abinda za a
oye min ba yanzu,tunda kin zama mallakina halak malak!

Ko tsirara na so ganinki dole ki min yadda na ke so, please bana son yawan gardama Baby."
Ya kai
arshen maganar yana fincike Hijab
in ya yi can gefe guda da shi, idanunsa suka sauka akan rigar baccin da ke sanye a jikin TAIMIYYAH kalar dark pink.

Sosai rigar ta yi mata kyau tare da bin jikinta ta lafe sosai, wuyar rigar V-shape ne da ya bayyana asirin cikar
irjinta ta sama ka
an, duk da kasancewar babu Bra a jikinta don bata iya kwana da ita, hakan bai hana bayyanar cikar
irjinta ba don Allah ya yi mata baiwarsu masu
aukar hankali.

Maleek ya sauke wani zazzafar numfashi dukkanin jikinsa na amsawa da wani irin yanayi me wuyar fassara, ya sake kafe
irjinta da ido yana jin wani abu na motsawa a cikin zuciyarsa irin yadda bai ta
a jin hakan akan kowace mace ba.

Ya mi
a hannunsa zuwa back seat ya
akko kwandon abincin da Anty Safiya ta jere coolers a ciki, ya aje daga tsakiyar dashboard na motar, yana mayar da dubansa kan TAIMIYYAH wacce gaba
aya ta ke jinta a wani irin takure, ga zuciyarta da ta kasa sukuni sabida tsoron abinda zai biyo baya tsakaninta da Maleek
in.

Sam ta kasa sake duban side
insa tunda ya yi nasaran amshe Hijab
inta, sai dai tana jin tasirin idanunsa akanta sosai, wanda hakan ke sake haifar mata da jin wani irin yanayi a zuciya da gangar jikinta baki
aya.

Muryar Maleek Ado ya shiga kunnuwanta lokacin da ya ke cewa, "Zaynab ga abincin nan ki xuba ki bani in ba kina so yinwa ta yi min illah bane,tun rana rabo na da abinci fa Baby."
TAIMIYYAH ta zum
ure baki lokacin da ta ke
ago kanta da ya ke a sunkuye ta watsa masa manyan idanunta,cike da zallar shagwa
a ta ke dubansa, hannunwanta na kaiwa kan basket
in ta zuge zif
in da ya rufe cikin basket
in.

Idanunta suka sauka akan coolers guda biyu da ke ciki, sai jug
in da ke
auke da damammiyar fura a ciki da cup.

Ganin babu plate bare spoon a cikin basket
in ya sa ta yin magana cike da shagwa
arta ta ce, "Babu abin
ibar abinci da plate ai a ciki."
Maleek da idanunsa ke kan yadda ta ke motsa
aramin bakinta,tana furta kalmomin cike da shagwa
ar da ke kassara zuciyarsa, sai bai yi magana ba illah
aga wayarsa da ya yi ya fara kiran layin Anty Safiya.

Bugu biyu ta
aga wayar ya yi magana yana sanar da ita cewa ta kawo masa plate da spoon yanzu, ya fasa tafiya da abincin a nan zai ci."
Daga haka ya kashe wayarsa yana ajewa akan jikinsa, ya juyo gaba
aya yana fuskantar TAIMIYYAH tare da mi
a hannu ya kamo nata hunnuwan duka biyu.

Ya sauke idanunsa akan zanen jan lallin da suka
awata
an yatsun hannunta, yana me kai
an yatsu bakinsa ya basu wani light kiss tare da son su ha
a ido da TAIMIYYAH,amma sai ta yi gaggawar lumshe idanunta wani abu na tsirgawa tun daga tafin
afarta zuwa Kwanyarta.

Zuciyarta na cigaba da dokawa da sauri-sauri, jikinta ya cigaba da
aukar rawa sosai don gaba
aya lamuran Maleek suna zuwar mata a ba za ta, kuma da wani irin tasiri da ke jijjiga zuciyarta.

Ya saki hannuwarta daidai lokacin da Anty Safiya ta iso ri
e da plate da spoons guda biyu, ta yi knocking
ofar motar ta side
in da Maleek ya ke.

Ya bu
e murfin motar tare da zura hannu ya amsa plate da spoons
in, ya na ji Anty Safiya na masa tsiya ya maida murfin motar ya rufe yana sake locking
in motar.

Ta juya ta koma zuwa ciki tana mamakin rashin ta ido irin na Maleek Ado, ita TAIMIYYAR ne ma ke bata tausayi, very innocent gal da sam bata hango wani matsala a tare da ita ba,ga kunyar Yarinyar da ke sake birgeta tamkar ba
an matan wannan zamanin ba.

Wa
anda suka mai da rashin ta ido tamkar ado ne a wajensu, sai ka ga an kai Yarinya gidan miji idanu rayas tamkar an soya gya
a sabida rashin kunya.

Har ta isa zuwa ciki ta nufi
akin Hajjah don janye hankalinsu da hira,zuciyar Anty Safiya na cigaba da yaba kunya da nutsuwar TAIMIYYAH, tana me taya
an uwanta murnan samun natsatstsun mata da ya yi, don Suhailah ita ma bata na wani matsala me girma da ya wuce rashin wayo da zafin kishinta na banza .

Daga can cikin motar Maleek Ado kuwa TAIMIYYAH ce ta zuba masa ha
in gasasshen naman rago,wanda da aka soya chips aka watsa a kai sai tashin qamshin spices kawai ke tashi.

Ta
aga manyan idanunta da ke walainiya da
yallin ruwan hawayen da ta kasa tsaida taruwarsu a idanunta, ta sauke akan Maleek
in wanda ya har
e hannuwansa duk biyu a saman
irjinsa, ya zuba mata ido tamkar ya cinyeta
anya sabida yadda ta yi masa wani irin mugun kyau cikin rigar baccin da ke jikinta.

Ya sake shigar da
wayar idanunsa cikin na TAIMIYYAH lokacin da idanunta suka sauka akan fuskarsa, sai ta yi saurin yin
asa da kanta tana tura masa plate
in zuwa gabansa ta ce, "Ga shi ya yi ko a
ara?"
Maleek ya dubi plate
in da ta ma
ara masa naman da chips
in yana me sakin
aramin smile, ya maida dubansa kanta murya can
asa ya ce, "No wife wannan
in ya ishe mu ni da ke, oya feed me please!

Wannan kunyar duk ba zai ceto ki ba Yarinya."
Ya yi maganar yana mi
a hannunsa ya
ago fuskarta sosai,amma ta
i dubansa sai shagwa
e fuskar da ta sake yi cikin shagwa
a ta ce, "Ni fa bazan ci ba na riga na ci abinci tun
azu,yanzu bacci kawai na ke son yi Yah Maleek."
Maleek Ado da
amshinta ya gama cika hancinsa tare da sake kunna wutar son kasancewata da ita a zuciyarsa, sai bai yi magana ba illah danna wani abu da ya yi a jikin motar, duka seat
in suka kwanta baya, suka zama flat tamkar masu shirin kwanciya akai.

Hakan ya bashi daman
arisa dawo da TAIMIYYAH side
insa,tare da
aura plate
in naman akan cinyarta ya ce, "Za ki je ki kwanta idan kin gama cike ladarki wajen ciyar da mijinki kin ji Baby?"
TAIMIYYAH da jikinta ke
an rawa ta yi saurin duban idanunsa,shi ko Maleek sai ya
age mata gira guda yana kai bakinsa ya sumbaci manyan idanunta masu wani irin tasiri akansa.

Hakan yasa TAIMIYYAH saurin maida idanunta ta lumshe zuciyarta na cigaba da
aukar rawa, jikinta na amsawa da wani irin ba
on yanayi da ke zagaya ilahirin jinin jikinta.
amshinsa na AMOUAGE gaba
aya ya gama cika kafofin hancinta yana sake jefa zuciyarta a wani hali da ba za ta fassarawa ba, duk yadda ta kai da son ya ciyar da kansa da kansa ya
i hakan,sai da ta aje duk wani jin nauyi da fargaba ta shiga bashi naman da chips
in ya na ci.

Gaba
aya sai wani narke mata ya ke yi tamkar
aramin yaro, ji ya ke yi tamkar su dawwama a hakan ba tare da ya barta ta koma cikin gidan ba.

Lokacin da ta kammala ba shi sosai ya matsa mata akan ita ma sai ta ci, duk yadda ta nuna masa cewa a
oshe ta ke sai da ya matseta a jikinsa yana bata da kansa tana ci.
Chapter 125 · 0% Book details