Sashe 168
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani
aton companyn sarrafa Abayas ne me suna AL-ASLY dake Ataba Market Cairo nan suka fara isa, Companyn suna buga ha
un Abayas design-desighn masu asalin kyau da nagarta.
Tunda suka iso wajen in da aka ware wani babban waje da ake aje samples
insu, su TAIMIYYAH duk suka ru
e suna rasa irin design
in da zasu za
a, mayan albums na samfuri kala-kala aka dinga jibge musu suna kalla, Sunusi wanda duk cikinsu shi ne ya ji larabci shi ya ke magana da ma'aikatan yana sanar da su TAIMIYYAH.
A.Maleek ne ya ce kowacce cikinsu ta za
i design
in da take so guda sha biyar, su biyu guda 30 kenan suka za
a akai bill ya biya sannan aka je ga maganar wanda su ke so abuga musu, su wuce da su 9ja
don fara business
insu.
Suhailah ko ka
an bata nuna kishinta ko
yashi don mind
insu ya zo
aya da TAIMIYYAH wajen son yin business
in abu iri
aya ba, domin tasan kowacce da hanyar da za ta shigar da abarta so ko ajikinta, kusan ma TAIMIYYAH da ta fita iya za
i duk ita ce ta za
ar masu ha
un desighns masu kyau da ba a buga ire irensu ba, sai a wata me kamawa suke shirin fitar da desighns
in, shiyasa balaraben ya jinjina ma iya za
inta, akai estimate na ku
i masu matu
ar nauyi domin guda
ari hu
u suke so a buga musu, difference desighn duk design
aya ya zamana an buga sha bibbiyunsa.
A.Maleek shi ne ya tura ku
in zuwa asusun companyn, sannan akai packaging na su TAIMIYYAH suka fito daga wajen.
Daga nan wajen sun shiga wasu malls sun yi siyayya kafin su wuce gida, bayan sun tsaya sun yo take away
in abincin dinner,sabida sun riga sun yi yamma ga gajiyar zaman mota daga Ataba zuwa City
in da suka sauka.........
ansabo ce#
[12/15, 11:47 AM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.
Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?
Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*88*
Wanka da sallah suka fara yi basu fito wajen dining
in ba ma sai after sun yi sallar Isha'i, A.Maleek tare da TAIMIYYAH suka iso wajen sai daga baya Suhailah ta fito, taci kwalliya da wasu nighties masu kyau.TAIMIYYAH ita ce ta fara bubbu
e packs
in da suka shigo da su na abincin, tana serving
insu tare da turawa kowa zuwa gabansa.Ta mi
a hannu ta janyo ledar rousted fish don warwarewa, ta ke
amshin spices
in da akai anfani da shi ya doki hancinta, cikinta ya yi wani irin hautsinawa zuciyarta ta tashi.
Nan da nan ta yi sauri ture ledar wani bahagon amai na taso mata, cikin sauri ta ja kujeran baya tana juyawa da sauri cikin yanayin tafiyarta da idan tana gudu za ka ga kamar tsalle kawai take da
afa guda, ta nufi
akinta amma ko kafin ta kai toilet ta saki aman.
Ta dur
ushe ta dinga kelaya aman tamkar za ta amayo da kayan cikinta, A.Maleek da ya rufo mata baya aguje yana tambayar lafiya?
Ganin ta dur
ushe tana zabga uban amai sai nishi take yi, babu shiri ya
ariso wajen tare da ri
eta a jikinsa yana faman yi mata sannu.
Sai da ya tabbatar ta gama aman tas ya
auke ta cak!
Zuwa toilet, sai faman nishi take yi yana mata sannu da tambayarta dama bata da lafiya ne?
Ita dai TAIMIYYAH nishi kawai take yi don ta gama galabaita, ya wanke mata baki da jikinta da ya
aci, ya na
ota a towel suka fito yana kwantar da ita akan bed.
yar ya iya daurewa ya gyara wajen bayan ya
akko kayan shara ya kwashe aman,Suhailah ce ta biyo bayansa don ganin ko lafiya?
Ganin TAIMIYYAH na
e a bed
aure da towel A.Maleek na aikin gyara wajen da ta yi amai sai ta ji hankalinta ya tashi, ta dubesa tana cewa, "Sweet lafiya, meyafaru kuma?"
A.Maleek da zallar damuwa ya bayyana a fuskarsa, sai ya
ago ya saci duban TAIMIYYAH da ke kwance bisa bed ya ce, "Suhailah bansan meke damunta ba, na shigo na samu tana ta amai ne dai."
Suhailah sai taka zuwa bakin bed tana duban TAIMIYYAH ta ce, "Sannu Zaynab baki da lafiya ne dama?"
TAIMIYYAH ta
ago manyan idanunta ta sauke akan Suhailah ta ce, "Wallahi
alau muka dawo kawai kifin can ne dana bu
e aroma
insa ya tayar min da hankali."
Suhailah da ta ji wani abu ya rufto kanta, ta aro jarumta ta danne zuciyarta ta sake cewa, "Eyyah!
Amma ai na ga kina son fish, ko dai mun sama
aruwa ne my Maleek?"
Ta yi maganar tana maida dubanta kan A.Maleek da ya yi tsaye yana saurarensu, jin abinda Suhailah ta ce yasa shi saurin sakin mopper da ke hannunsa ya iso bakin bed
in, ya zauna yana janyo TAIMIYYAH zuwa jikinsa ya ce, "Zaynabb when last ki kai period, an ya ma tunda mu kai aure kin yi kuwa?"
Ya jefa mata tambayar a gigice gaba
aya duk ya wani ki
eme, ya ma manta cewa har lokacin Suhailah na cikin
in, TAIMIYYAH ta sake narkewa a jikinsa cikin sanyin murya ta ce, "Rabo na da gani tun sati biyu before wedding."
"Oya let's go to the hospital now Baby."
A.Maleek ya yi maganar yana mi
ar da ita zaune, ganin hakan yasa Suhailah juyawa da sassrfa ta baro
akin, wasu hawaye na ciko idanunta cikin zuciyarta ta ke cewa, "Shikenan ta faru ta
are, wai anyi wa me dami
aya sata.
Shikenan idan ya tabbata gurguwar ciki gareta ta gama yawo,don bata san kalar soyayyar kuma da A.Maleek zai ri
anya akan wanda ya ke gwada mata a yanzu ba."
Ta wuce
akinta tana sakin kuka mara sauti dukkanin jikinta na
aukar rawa, tana jiyo sautin takunsu lokacin da suka fito don tafiya asibitin, sai ta kifa kici ta rushe da kuka wani irin nadamar wautarta na can baya na sake danne zuciyarta, don ma idan ta nuna cewa likita ta basu tabbacin samun lafiyarta sai ta ji zuciyarta ta
anyi sanyi.
Suhailah bayan ta ci kukanta ne ta rarrashi kanta ta wanko fuskarta ta fito zuwa falo, don zaman jiran dawowarsu A.Makek
in ta ji da wacce za su dawo.
A.Maleek Ado ya dubi likitan da ke sanar da shi sakamakon gwajin da ya fito ya ce, "Doctor kana nufin matata na
auke da cikin sati hu
u har da wasu kwanaki akai?"
Yayi tambayar cikin harshen nasara don likitar
an asalin
asar India ne ya ji turanci sosai, Likitan ya jinjina kai tare da mi
awa A.Maleek sakamakon gwajin, hannunsa har rawa ya ke yi lokacin da takardan ta zo hannunsa.
Ya zubawa rubutun da ke jiki idanu wanda bai fahimci komi akai ba, sabida da larabci ne aka rubuta dukkanin bayanan.
Ya
auke ido daga kan takardan ya mayar direction
in da TAIMIYYAH ke zaune,ta kasa kunni tana jin dukkanin abinda suke fa
Zuciyarta ta cika da wani irin farin cikin jin cewa tana
auke da cikin A.Maleek
in, ta dubesa lokacin da idanunsa ke shiga cikin nata, sai ta yi saurin yin
asa da kanta tana jiyo takunsa zuwa gare ta.
Abazata ta jita a jikinsa ya yi mata wata iriyar runguma yana furta kalaman godia ga Allah Ma
aukakin sarki, wanda ya azurtashi da samum rabo daga jikin TAIMIYYAH.
Likitar abin ya yi matu
ar birgesa don bai saba ganin irin wannan soyayyar a wajen
an Nigeria ba, ya dinga sakin murmushi lokacin da A.Maleek ya kai bakinsa ya sumbaci lafaffen cikin TAIMIYYAH, kafin ya zaunar da ita yana komawa gaban Doctor
in, don neman
arin bayani akan yadda za su raini cikin.
A hannuwansa ya
akkota daga cikin hospital
in zuwa mota,babu kuma me kallonsu bare a sanya musu idanu,Sunusi da shi ne ya kawo su asibitin, ya yi saurin fitowa ya bu
ewa Ubangidansa back seat ya sanya TAIMIYYAH a ciki, ya gyara mata zaman Hijab
in da ke jikinta.
Sun shigo gida wajen 9pm na dare har lokacin Suhailah na zaune cikin falon, rabin hankalinta na ga kallo rabi na kan wayarta tana chart.
Ta
ago ido ta dubi A.Maleek da ya ri
o TAIMIYYAH a cikin jikinsa suna takowa a hankali zuwa cikin falon, don ma ta
i ya sake
aukarta da ba zai barta ta yo tafiyar da kanta ba.
"Sannu Zaynab ya jikin naki?"
Suhailah ta furta hakan lokacin da A.Maleek ya zaunar da TAIMIYYAH cikin seater, ta saki murmushi tana duban Suhailah ta ce, "Wallahi jiki Alhamdulillah!
Ba ma fa in da ke min ciwo kawai aman da na yi ne ya galabaitar dani amma yanzu bana jin komi."
Suhailah ta jinjina kai ta ce, "To Ma Sha Allah!
Allah ya
ara lafiya."
TAIMIYYAH ta amsa da cewa, "Ameen." Idanunta akan A.Maleek da ya zura mata ido tamkar bai ta
a ganinta ba, duk sai kunya ya rufeta ta mi
e tana dafe guiwar
afarta ta dubi side da Suhailah ke zaune ta ce, "Bari in shiga daga ciki Anty sai da safe."
Suhailah ta jinjina kai ba tare da ta yi magana ba illah kallon yadda A.Maleek da ya yi zaraf ya tashi yana ri
o hannun TAIMIYYAH, ganin za su shige su barta a zaune ya sanya ta ciri murya ta ce, "My Maleek!"
A.Maleek ya waiwayo ya dubeta yana cewa, "Suhailah ina zuwa bari in rakata
aki sorry!"
Ya cigaba da ri
e hannun TAIMIYYAH har suka isa
akin baccinta,Suhailah ta raka su da ido tana jin wasu hawaye na taruwa a idanunta.