← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 184

Sashe 33

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Babu wannan macen duk wacce kika ga anyi mawa bata so aka yi.Amma hakan baya hana matan da suka iya bariki kwantar da kai har su cika burikansu ba tare da an gano ha
anin manufan da ke zukatansu ba.Kin riga kin aikata abinda ya janyo miki illa,kina tunanin da Maleek ya
aro aure da rashin yardan ki,ba gwara ya
aro da yardan ki ba?

Ko banza idan kishiyan ta shigo za ta shigo ne don kawai ta haifa masa
a,ba wai don zai yi mata so irin wanda ke ya ke miki ba.Daga lokacin da zata haifa masa
an,ke kuma a lokacin zaki sake kwantar da kai a baki ri
an.Kin ga babu me zargin ki sai ma tausayin ki da zai kama zuciyan Hajjah har ta goya miki baya wajen a baki ri
an.Daga kuma lokacin da
an yazo hannunki kece zaki raine sa irin yadda kike da burin ya taso.Amma yanzu idan kika bari kishi ya rufe idanunki har
addara ta zana masa auren wata kina nuna zafin kishi da shirme to zaki
ata goma ne
aya bai gyaru miki ba.Sannan idan baki aje son jiki da sakaci kin kama mijinki da kyau ba duk wacce za ta shigo cikin ruwan sanyi za ta gama da zuciyan mijinki.Ta kuma samar da abinda ke kika kasa samarwa.Yanzu ki bani lambansa zan taya ki bashi ha
ury akan cewa kinyi nadaman abinda kika aikata,sannan zan sanar da shi laifi nane duka domin nice na baki shawara ba tare da mun san hakan zai iya janyo kowace irin illa ba.Ke kuma da zaran ya diro gari ina so yaga canji,ki tarairaye shi da kyau tare da samar masa dukkanin nutsuwa.Ko a fuska kada ki sake ki nuna masa cewa abinda likita ya fa
i yana damunki.Nuna masa za kiyi kin barwa Allah komi,ina fata kin fahimce ni?"
Zubaida ta
are maganan da jefawa Suhailah tambaya.Wacce ta zubawa Zubyn idanu kaman me son gano gaskiyan dukkanin kalaman Zubyn akan fuskanta.Ta gya
a kai kafin ta bu
e baki tana fa
in "Na gane Zuby gaskiya kin fini sanin kan duniya,kuma kanki yafi nawa ja.Tabbas hakan za a yi har Hajjah bazan sake nuna mata damuwa ta ba.Zamu bi su a duk yadda suke so.Koda auren zai
aro akwai plan
in mu a
asa.Idan kuma Allah yayi ikonsa na samu cikin ma kin ga shikenan komi yazo cikin sau
i.Amma fa zanyi ya
i me girma kafin in iya duk wa
annan abubuwan da kika zano." Suhailah tayi maganan murya a maraice,Zuby da har wani ajiyan zuciyan samun nasara ta saki,tayi saurin kamo hannun Suhailah tana fa
in "Karki ji komi za ki iya Suhailah sai dai baki sakawa zuciyanki cewa zaki iyan ba.Yanzu dai bani lambar ranshi ya da
in,da zaran na isa gida zan zauna in tsara masa kalaman da zai gamsu da shi.Ai indai muna tare kisa wa ranki baki da sauran wani matsala.Irin wannan daula da kike ciki kina fantamawa,yaushe zan miki fatan wani abu ya raba ki da Maleek
in ki.Gashi kuma kina sakar mana muna dangwala ta ina zamu bari wani abu ya shige gabanki da zai baki matsala?Ki sawa ranki duk wacce za ta shigo to tamkar za ta zo bautan haihuwa ne ke kuma kina amshe
an,kin ga kenan ke ce da riba ba ita ba.Aikin ki kawai ki cigaba da gyara kanki da jikinki,kina samar da nutsuwa a zuciyansa.Wata kuma tana aikin
aukan ciki tana haifewa,komi nata na yin
asa ke kuma na ki yana gyaruwa hhhhh.....!" Ta kai
arshen maganan tana bushewa da wani irin dariya na
an duniya,ita kuma sakarya Suhailah na tayata,lokacin da take karantowa Zuby numbern Maleek
in,har wani rawa zuciyan Zubyn ke yi wani abu na kewaye zuciyanta.Tana gama kwashe numbern tsaf tai saving da suna *My M.Ado* Suhailah sam bata san ko da wani suna qawar nata dake a matsyin bazawara tai saving numbern mijinta ba.Zuby ta cigaba da tsarawa Suhailah kalamai son ranta,bata bar gidan ba sai data tabbatar Suhailah ta hau kan duk wani gadan zare da take
aura ta akai.Sannan Suhailan ta ha
a mata sha tara na arzi
i cike da leda ta raka ta har bakin gate.Sukai sallama tana ji a zuciyanta bata da aminiya me sonta irin Zubaida Halliru.

Koda ta dawo cikin gida kai tsaye wayanta ta
auka ta shiga neman layin Maleek
in,amma har wayan yai ringing ya katse bai
auka ba.Hakan yasa Suhailah aje wayan tana gyara kwanciyanta cikin seater
walwanta na tariyo mata dukkanin yadda sukai da Zubyn da shawarwarin da ta bata.Ta lumshe ido tana fata kada ma Allah ya jarabceta da rashin samun haihuwan,bare har Maleek
in ya auro wata mace bayan ita.Sai dai can
asan ranta na gaya mata in kuma abinda bata so
in ya kasance to tabbas yadda duk Zubaidan ta tsara mata haka za ta bi...........
_Ni dai
ansabo cewa na yi anya Suhailah na da man kai kuwa?
amma bari dai mu cigaba da bibiyan su don ganin yadda wasan zai kaya._
Littafin TAIMIYYAH paid book ne da zai zo akan 500 naira only,ga masu bu
atan yin payment zakui min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
_Masu account da Arewa books,zaku dinga siyan sabbin shafuka dalla-dalla akan farashi me sau
i,ga yadda zaku siya pages a arewa books kamar haka_
https://arewabooks.com/chapter?id=62d29e11aa5f8f19bc9621cb
*DANNA LINK DIN NAN KASHA KARATU
*_YADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*
*Recharge* - inda ake shiga domin saka kudi cikin account.
*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin kasuwar ArewaBooks.
*Credit/Debit Card* - Hanyar farko kuma mai dadi wajan Recharge din account dinku.

A inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson Recharge din sai a taba "Proceed".

Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa kudinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).
--------
Akwai wasu hanyoyin saka kudi a ArewaBooks account kamar:
*Bank Transfer*
*Airtime Transfer*
Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din, amman bayakai 1hour za'a gansa a Balance.
ansabo ce#
[12/14, 3:42 PM] +234 703 040 9541: *TAIMIYYAH*
Ayshat
ansabo Lemu
*Page 25*
_______Lokacin dasu TAIMIYYAH suka fito wajen bakin gate,tun daga nesa idanunta ke hango mata mutum tsaye jingine da jikin mota,ya har
e hannuwansa a
irji tare da kafowa
ofar fitowa gate
in wajen idanu.

A cikin da
a ka
walwanta ya bata tabbacin cewa Naseer ne.Domin kallo
aya taiwa fuskansa ta gano hakan,don kamanninsa ne data gani a daren jiya kwance akan fuskar sa.Tayi saurin furta "Ya Allah!" A bayyane lokacin da ya fara takowa yana kusanto su.Zee tayi saurin duban TAIMIYYAH tana fa
in "Lafiya Namcy?" Sai dai kafin TAIMIYYAH taba Zee amsa har ya
ariso wajen da sukai tsaye.Hakan yasa TAIMIYYAH ta gagara bai wa Zee amsa,sai kawai ma ta dafe
afanta ta far
a tafiya don barin wajen.Hakan yasa Nass da ya
ariso daf da Zee
in ya saki murmushi yana fa
in "Salamu Alaikum!" Zee ta
aga idanunta ta sauke a kansa tana amsa sallaman da ya yi,kafin ya
aura da fa
in "Qawar mu ko zaki taimakeni mu je ki taya ni rarraso waccar qawan taki please?"
Yadda yai maganan cike da magiya yasa Zee sakin murmushi ka
an tana fa
in "Eh mu je badamuwa." Daga haka suka rufawa TAIMIYYAH baya wacce har ta kai bakin titi, tana tsaye daga gefe guda.Ta jingina da jikin wani
arfe don jin da
in tsayuwa sabida laluran
afanta.Lokacin da su Zee suka iso wajen qamshin turarensa na AZZARO WANTED,ya fara sanar mata da isowansu wajen.Sai ta yi saurin ha
e fuska cike da zun
uro baki take duban Zee dake fa
in "Haba Namcy ya da haka kuma?

Zaki taho babu ko jira to ai gashinan na biyo ki,ga ba
o nan kuma ki ji da shi please!"
Cikin murya me cike da shagwa
a TAIMIYYAH ta kai dubanta kan Nass tana fa
in "Ina yini." Ya saki kyakykywan murmushi yana jin wani irin relief!

Daga jin muryanta kawai da yayi a yanzu.Idanunsa a kanta sosai yake fa
in "Ba zan amsa ba Baby,sabida gaba
aya yau kin tashi hankalina,kin kuma shiga hakkin zuciyata ta hanyar hana mata dukkanin sukuni.Har sai yanzu dana bayyana a gaban ki sannan na samu nutsuwa,kin kyauta kenan eyim Luv?" Ya
are maganan cikin wani irin salo daya saka Zee murmusawa tana duban yadda TAIMIYYAH ta wani kwa
e fuska kaman zata saki kuka,ita sai abin ma yaso bata dariya,amma ta maze tana kallon wannan drama da ake bugawa.Shi ko Nass ganin TAIMIYYAN ta
i amsa shi sai ya
aura da fa
in "To Baby tunda ba za ki magana ba mu
arisa ki shiga mota in sauke ki a gida please!

Don ba zan so wannan ranan ya cigaba da ta
a min ke ba.Please! qawarmu kisa baki ko ke zata miki magana." Ya
are maganan yana maida dubansa kan Zee cike da magiya.Zee ta saki murmushi tana matsawa kusa da TAIMIYYAH sosai,cikin
asa
asa da murya ta ke fa
in "Qawata ya da shariya haka kuma,miye laifin wannan Handsome guy
in daya mato a kanki?
Chapter 33 · 0% Book details