← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 122 OF 184

Sashe 122

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ki ji tsoran Allah ki kuma gode masa da ya yi miki baiwa da ni'imar samun miji da suruka ta gari.

Wanda a wannan zamanin da muke ciki samun irin su ya yi
aranci.

Wallahi Hajjah bata cancanci butulci daga gare ki ba,don wannan butulci ki ke son nuna mata tun da kin
akko hanyar cutar da gudan jininta da baiwar Allahn da bata ji ba bata gani ba.

Sabida Allah ne ya
addara cewa Maleek shi ne zai zamo mijinta, don haka ya rage naki ki
auki dukkanin hu
ubobi da Nasihun da ake miki,ko kuma ki watsar ki kama hanyar da kike ganin ya dace dake.

Amma fa ki sani daga randa kika jefa rayuwarki cikin wani hali kada ki nufo kowa a cikin mu,da sunan neman
auki ko baki shawara.

Ki tashi ki je ki wanko fuskarki ki sauya shiga don ba
an kawo Amarya suna kan hanyar isowa,kuma lallai ki cigaba da ro
an Hajjah gafara akan ta yafe miki don ranta a mugun
ace yake da wannan lamarin da k ika nemi aikatawa me muni."
Inna Dije ta kai
arshen maganar tana jin
aci da takaicin abinda Suhailah ta yi, ko da wasa bata ta
a kawo cewa za a iya zuga Suhailah ta kauce hanya sabida zafin kishi ba.

Anty Rady ita ce ta cigaba da yiwa Suhailah fa
a,da nuna mata illar abinda ta so aikatawa,tare da bata misalai na wa
anda aka yi wa kishiyoyi,amma suka rungumi
addararsu suka kuma zauna lafiya da mazajensu.

Suhailah sosai ta ke jin tasirin Nasihun da suke mata na ratsa zuciyarta, nadama me tarin yawa na tasowa na sake mamaye zuciyarta, tana jin
aci da
unci akan yadda ta so sanya kanta cikin halaka.

Burinta kawai a yanzu Hajjah ta sakko daga fishin da take hangowa a cikin
wayar idanunta.

Domin wani irin fargaba me tarin yawa take ji, na yadda Hajjah ta ke dojewa bata so ma ana yawan matsa mata da fa
a akan abinda ta so aikatawan,ta fi kowa sanin halin Hajjah idan tana irin hakan to ba
aramin bango mutum ya kai ta ba,kuma matakin da za ta
auka ba zai yi mata kyau ba ita ta san hakan.

Wasu hawaye masu zafi suka sake gangarowa daga idanun Suhailah, ta mi
e da
yar tana jin jiri na neman kada ita, hakan yasa Anty Rady taimaka mata ta ri
e hannunta suka nufi
ofar shiga bathroom, don Suhailah ta sako wanka ta zo ta shirya kafin ba
i su i
*20 Minutes Later.*
Suhailah ce a zaune ta gama kintsawa cikin wani ha
en Voile lace me nauyin ku
i,wanda akai wa
inkin straight gown da ya zauna a jikinta.

Fuskarta ya sha light make-up da ya taimaka wajen
oye halin da fuskarta ya shiga sabida yawan kukan da ta sha.

Ta yi kyau sosai duk da cewa idanunta har lokacin basu sace daga kumburin da suka yi ba,amma hakan bai hana kyawun da ta yi bayyana ba.

Ta mi
a hannu ta
akko sar
arta na gwal me asalin kyau ta sanya a wuyarta,kunninta na haskawa da
yallin
ankunnin gwal
in.

Hannunta ta zurawa bangles guda biyu duk na gwal, nan da nan ta sake haskawa da wani irin kyawu me sanyi.

Rashin fara'ar da ke kan fuskarta ka
ai ne ya kawo cikas wajen sake haska annurin kyawun da ta yi
in, ta mi
e tana maida box
in sar
arta cikin jaka, daidai kuma lokacin da wata mata me za
in murya ta saki wani irin gu
a, wanda sautinsa ya ratso har cikin
akin da Suhailah ta ke ya shiga kunnuwanta.

Sai ta yi saurin sakin jakar hannunta tana me dafe
irjinta da ya buga da
arfin gaske, ko ba a fa
i ba ta san cewa Amaren ne suka iso.

Sai ta rintse idanunta tana ambato sunan Allah da karanto addu'ar da Inna Dije ta horeta da yi aduk lokacin da ta ji kishin ya taso mata.

A hankali ta taka zuwa bakin sofan da ke
akin ta zauna,tana cigaba da nanata addu'ar cikin zuciyarta.

Kunnuwanta na cigaba da jiyo gu
ar da ake saki tare da jiyo hayaniyan mutanen da suka rako Amaryar,sai ta ji ina ma bata yadda ta biyo su Anty Safiya ba, da ta sani ta yi zamanta a can gidanta da yanzu duk ba za ta ji irin wa
annan ayyiyikan ba.

Ta dafe saitin zuciyarta da ke cigaba da bugawa da
arfi,tana cigaba da nanata 'Allummah lah sahlan' har zuwa
arshe.

A hankali sai ta fara jin sau
i a cikin zuciyarta, ta dinga jin
uncin da ya danne zuciyarta na raguwa sosai,ta cigaba da zama bisa Sofan tana cigaba da jiyo hayaniyan
an kawo Amaryar, har zuwa lokacin da Anty Safiya ta shigo
akin.

Ta isa wajen da Suhailah ke zaune ta zauna tana me kamo hannunta ta ri
e tana cewa, "Kai!

Ma Sha Allah!

Uwargidan Maleek gaskiya kin yi kyau matu
a, saurinki kawai ki saki ranki da zuciyarki Suhailah.

Kin ga Amarya ta iso mutane sun cika gida don haka kar ki yadda ki yi wani abu da zai fallasa halin da zuciyarki ke ciki.Daurewa ake yi a nuna jarumta wajen danne duk wani kishi da za ki ji,kar ki yadda ki yi abinda za a tafi da ke a baki ana Allah wadai da zafin kishinki.

Don Allah ki ba marar
a kunya daga nan har a watse taron da za a yi zuwa gobe,hakan zai sanyaya zuciyar Hajjah ta jin zafinki a zuciyarta kin ji ko?"
Suhailah ta gya
a kai cike da gamsuwa ta ce, "In Sha Allah!

Anty Safiya zan yi duk yadda ku ka ce, ku taya ni ba Hajjah ha
ury don Allah, wallahi na yi nadamar biyewa Jawahir kuma ba zan sake yin kowace irin ala
a da ita ba."
"In Sha Allah!

Suhailah za mu taya ki ba Hajjah ha
ury, kuma na ji da
in yadda ki kai saurin gane kuskuren da kika so tafkawa,sai ki ro
i Ubangiji ya yafe miki don shi ne babban wanda ki kai wa laifi,tunda shi ki kai wa kishiya wajen yadda da cewa akwai wanda zai iya miki wani abu bayan shi.

Don haka ki yi gaggawar tuba izuwa gare shi,Allah ya yaye miki duk wani zafin kishi da zai kai ki ga halaka."
Suhailah ta amsa da cewa, "Ameen." Cikin sanyin murya me nuna tsananin nadamar da zuciyarta ke ciki.

Daga can
asar zuciyarta kuwa so take yi kawai ta yi ido hu
u da Amaryar Maleek ta ga wace ce ita, da me ta fita da har ya aurota a matsayin gurguwarta?

Anty Safiya ce ta ja Suhailah suka fice zuwa can babbar kitchen
in Hajjah, in da ake ta hidimar kwasan nau'ikan abincin da aka shirya don tarban Amaren.

Ha
un girke-girke ne zuwa gasassun kaji da naman rago da aka kawo daga in da aka kai gashin, wajen wani shahararren me yin gashin da ke can cikin GRA.

Da Suhailah akai ta hidimar kammala abubuwan ana baiwa masu aiki suna wucewa da shi
akin da aka sauke Amarya TAIMIYYAH.

Wanda akai musu masauki a cikin
aya daga cikin Bedrooms
in Hajjah, wanda ba a ma cika amfani da shi ba, sabida 4 bedroom ne ta ke da su kuma wannan da aka sauke Amaren a ciki shi ne daga can
arshen cooridor
in da Bedrooms
in Hajjah su ke..........
ansabo ce#
[12/14, 3:44 PM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*70*
Daga can
akin da aka sauke Amarya TAIMIYYAH, ita ce zaune daga tsakiyar gadon har lokacin kuka take yi mara sauti.

Su Ummie da su Anty Mardy da suka kawo ta duk sun juya sai aka barta tare da Guggo Lami, sai su Yasmeen da su Maryam su ma duk kwana za su yi sai gobe bayan an gudanar walima anyi bu
an kai sannan sai su raka TAIMIYYAH zuwa
akin ta.

Tarba ce aka yi musu irin na girma da karamci, wanda ya bayyanawa su Yasmeen cewa da gaske fa gidan girma da arzi
i TAIMIYYAH ta shigo.

Irin gidan da suka san
ima da darajar karrama mutane, don babu abinda ba a aje musu ba na nau'inka cima da abubuwan sha, babu ne kawai ba a aje ba ga zallar tarairayan da ake nuna musu tamkar za a
auki zani a goya su.

Amarya TAIMIYYAH duk yadda ta dinga no
ewa tana jin kunya haka Anty Safiya ta janye ta zuwa bedroom
in Hajjah, aka cika gabanta da cima kala-kala da abubuwan sha na musamman da Hajjah ta tanadar dominta.

Hajjah da kanta ta tsare ta akan sai ta ci wani gashin naman rago da ta sanya aka yi sa musamman domin TAIMIYYAH, wanda akai anfani da wani irin sirrin magani me inganci a cikinsa.

Duk kunyar da TAIMIYYAH ke ji haka nan ta daure ta ci naman, wanda ba mai yawa sosai bane dama aka yi sa,tunda don cin ta ita ka
ai aka gasa dominta.
Chapter 122 · 0% Book details