Sashe 6
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Malama bamu waje mu wuce sauri muke kinzo kina wannan shegen tafiyan naku na guragu,salon a bangajeki ki fa
i ki janyo ma mutane masifa,yanzu gaba
aya na ga wani tashen girman kai kike ji tunda Yaya ya zubda ajinsa yace ke yake so,ko mai zaici da gurguwa bansani ba,ko da yake kila kyawu da dirin jikin yake mawa,inma hakan ne banda abinsa idan Kyan da nonuwan ke ru
ansa ga lafiyayyun
an mata nan da suka ha
a komi mitsuww!"
Zuhura ta
are maganan da jan dogon tsaki,Basma na taya ta yayinda TAIMIYYAH da suka ja gefe tayi saurin dur
usawa
asa,tuni hawaye sun fara zarya a face
inta,har suka fice daga gate
in ta kasa koda motsawa,kanta na du
e tana ji zuciyanta na mata wani irin zafi kaman ya kama wuta,ko ka
an bata fiya ganin laifin su Zuhuran akan duk irin cin mutuncin da suke mata ba,tafi ganin laifin Umma domin a wajenta suka fara gani,itace ta koya musu hakan duk da cewa TAIMIYYAN age mate
in Zuhura ne watanni biyu kacal ke tsakaninsu,amma ace har Basma da take qanwan bayanta ta san taci zarafinta akan kawai ta kasance me nakasa,wasu hawayen masu tsananin zafi suka sake wanke face
inta,tayi saurin bu
e jakanta tana ciro hanki da ke ciki ta shiga share hawayen ,tana rarrashin kanta kaman yadda ta saba,don wannan ba shine karon farko ba,idan zasu ha
u so dubu to tana da tabbacin sai sun goranta mata sunci fuskanta,taso fasa fitan kawai ta koma amma sai tayi tunanin Iya zata tsare ta da tambaya,da zaran ta gaya mata yadda sukai da su Zuhuran kuma to abin bazai kyau ba domin Iya wanke
afa zatai ta je taci mutuncin Umma da su kansu su Zuhuran,wanda hakan bakomi yake sake janyowa TAIMIYYAN ba sai tsantsan tsana,don haka kawai ta mi
e duk jikinta yayi sanyi ta cigaba ta kawa har ta fice daga gate
in gidan,idanunta sun rine sabida kukan da tayi amma bata da za
i haka ta cigaba da tafiya bisa yadda Allah ya nufeta da takawa,ta mi
o layin nasu sosai tana cigaba da tafiya,wasu yara da suka zo wucewa ne suka zuba mata ido suna kallonta,
aramin cikin su ne ke cewa "Laah!
Gurguwa ce kunga yadda take tafiya." Ya
are maganan yana kwatanta ma
an uwansa yadda TAIMIYYAH ke dafe guiwanta tana takawa,TAIMIYYAH da ke cigaba da tafiya duk tana jinsu yadda suka biyo bayanta suna ta kwaikwayon tafiyanta,idan tace zuciyanta baya shiga
unci to tayi
arya ,sai dai babu yadda ta iya haka ubangiji ya nufe ta da kasancewa,kuma bata isa ta hana a kwaikwayeta ba,sai dai tunawa tayi da cin mutuncin da
an uwanta na jini sukai mata a yanzu yanzu,yasa takaicin yaran raguwa a ranta domin tana ganin gara su yara ne masu hankali ma sunyi bare su,har ta iso bakin layin su inda zata iya samun abun hawa zuciyanta a cinkushe yake babu da
i sam,bata wani jima a tsaye ba ta samu abin hawa tai gaba abinta.
___________
*GRA,Zaria.*
Babban gida ne wanda tun daga nesa me kallo zai san gidan na manya ne masu hannu da shuni,tsananin ha
uwan ginin da tsaruwansa zai sa me kallo yasan cewa
wararru a harkan ginin zamani ne suka zana asalin taswiran ginin,ginin upstairs ne da tsayawa misalta tsaruwansa
ata lokaci ne,daga cikin
aton parking space na gidan motoci manya guda uku ne aje,za kai tafiya me nisa kafin ka isa asalin main entrance na shiga cikin gidan.
Daga ciki gidan babban falo ne a
asa,mai
auke da
akuna guda uku kowanne manne da toilet a ciki,an zuba kaya na alatu wanda
wararrun Interiors ne suka tsara komi bisa muhallin daya dace,yanayin yadda aka tsara falon da irin kujerun dake cikinsa da sauran kayan decor na
akin,zai tabbatarwa me kallo ba
ananun ku
i aka narkar ba, daga hannun hagu wanda nan ne aka aje 3 Seater,wani kyakykyawan magidanci ne ma'abocin kyawu da cikar haiba,Black Beauty ne wanda fatarsa ta rine da hutu da jin da
in rayuwa,hakan ya haifar ma lafiyayyan fatansa da wani irin fresh,yana da dogon hanci zar tare da manyan dara-daran idanu,abinda ya
arawa kyawunsa armashi shine gashin giransa ba
i si
ik wanda suke a cinkushe,kame yake cikin kujeran ya
aura
afa
aya kan
aya,a shekaru bazai gaza shekaru talatin da bakwai zuwa da takwas ba,daga saman cinyansa
aramar laptop ne yana faman latsawa,dukkanin nutsuwansa yana ga aikin da yake a cikin computern,sanye yake cikin wata Farar Jallabiya,wanda kana kallo zaka san manyan ku
i aka aje kafin a
auke ta,dukkanin wajen ya cika da qamshin turaren RALPH LAUREN,takun takalman dana fara jiyowa daga
angaren matakalan benan dake kallo cikin falon yasani kai dubana wajen,idanuna suka fara hango min fuskan matar da ke sakkowa daga stairs
in sanye cikin kayan bacci riga da wando da suka fiddo suranta a fili,ba
ace sai dai tana da matsakaicin kyawun fuska,don kai tsaye bazaka kirata kyakykyaba,haka kuma bata da muni akwai ta da cikar halitta me
aukan hankali,ko ka
an bata da makusa,matashiyace da bazata gaxa shekaru ashirin da takwas ba a duniya,amma duk wanda yai mata kallo
aya zai iya bata shekaru ashirin da biyu sabida yanayin kula da gyara da jikin ke amsa a kowani lokaci,gaba
aya tunda ta doso tsakiyan falon qamshin turarukan da tai anfani dasu masu sanyi da da
in qamshi suka cika wajen,abinda yasa magidancin tsayawa cak! daga latsa Cumputern da yake ya
ago manyan idanunsa masu cike da kwarjini ya zube akanta,fuskansa babu yabo ba fallasa yai mata kallo biyu yana me
auke kai ya cigaba da aikinsa,ita kuma ta cigaba da takowa cikin takun da ke nuna yanga da kwarkwasa don janyo hankalin wanda akeyi dominsa,ko da ta iso inda yake kai tsaye ta zauna kusa dashi tamkar zata shige jikinsa,gaba
aya gangar jikinta ya gama mannuwa da tasa,ta mi
a hannu da nufin
auke Laptop
in dake bisa cinyansa,yayi saurin kai hannunsa yana dafe nata hannun, tare da
ago ido ya zuba mata,fuskansa na tsukewa hakan yasa ta janye hannun nata,cikin muryanta me cike da iyayi ta fara fa
in "Haba A.Maleek magana fa mu ke daya kamata ace ka bani lokacinka ka saurareni,amma shine zaka sakko nan ka zo ka zauna kana faman sabgan gabanka,meyasa yanzu ni bani da
ima da darajan da zaka xauna ka saurari matsololina?
A gaskiya A.Maleek na fara gajiya da halin ko inkulan da kake nuna min."
Tunda ta fara magana ya tsaida abinda yake ya zuba mata idanunsa dake rikitata,yana jifanta da wani irin kallo da ita ka
ai tasan ma'anansa,kafin amon muryansa ya fito cike da Isa da izza yake fa
in "Suhailah ni za ki zo ki tasa kina
agawa murya,si'anki ne ni ko ni
anki ne? karki bari ki fusata zuciyata a wannan karon har kija in
auki matakin da ba zai mana da
i ba,ke kike
aukan maganan da kika zo dashi tana da muhimmanci,ni a wajena maganan banzace tunda bazaki bi abinda nake so ba,don haka ki barni inji da tarin matsololi da ciwan kan da kike bani,oya tashi ki bar nan wajen tun raina bai
aci ba,kuma wannan ya zama karo na
arshe da xaki sake zuwa min da raini makamancin wannan."
are maganan yana nuna mata hanyan inda ta fito,idanunta ta sauke akansa kaman zatayi magana amma yanayin yadda ta ga ya ha
e fuska yana jifanta da kallon da ta fi tsana a wajensa, yasa ta juyawa da sassarfa ta nufi hanyan stairs
in,da bibbiyu take takawa har ta haye,ya bita da wani mugun kallo kafin yaja
aramin tsaki yana mi
ewa tare da
aukan laptop
insa da wayansa ya rufa mata baya zuwa saman,
akinsa direct ya nufa yana aje Laptop
in da wayansa,ya fara cire jallabiyan jikinsa yai jifa dashi bisa Bed,
akin yabi da kallo zuciyansa na
aukan zafi,sam Suhailah bata damu da gyaran
akinsa ba,abinda kawai tasani ta ciyo wanka tazo ya biya mata bu
atanta su sha bidirinsu ta kakka
e jikinta tabar masa
akin,sai lokacin da ta busa iska sannan zatai gyaran
akin,idan kuma tayi sai ta
auki wani dogon lokacin kafin ta sake,sai dai shi idan yana gari ya dage yai gyaran
akin da kansa,don bai lamunci wani
ato ko
atuwa su shigo masa
aki da sunan gyara ba,Bathroom ya nufa don yin wanka kaman yadda saba baya iya bacci idan baiyi wanka ba,lokacin da ya fito kintsa jikinsa yayi ya sanya wasu kayan bacci masu taushi ya zura slippers ya fito,kai tsaye kitchen
in dake nan upstairs
in ya nufa,don ha
o shayin da zai sha kafin ya kwanta,da kansa ya tafasa ruwan zafin ya zuba duk abubuwan da yake bu
ata,cikin Mug ya juye bayan ya tafasa ya fito zuwa wajen dining
in da ke manne da corridor
in shiga Kitchen
in,Sugar ya
iba da slice bread guda biyu ya nufi
akinsa,bayan yayi ma
ofan shiga
akin Suhailah kallo
aya ya
auke kansa,koda ya kammala shan shayin nasa bakinsa ya je ya wanko yazo ya kwanta,ba tare da yana jin cewa zai bi takan Suhailah wajen nemanta zuwa
akinsa kaman yadda yakanyi a wasu lokutan ba,don shi yana
aya daga cikin irin mazan da sam basa son raba shinfi
a da matansu koda sun samu sa
ani ne,sai dai yana ganin a yanzu lokaci yayi daya kamata ya fara biris da lamuranta ko zata saitu tasan abinda ya dace da ita,addu'an kwanciya bacci yayi ya shafa yana fata yau yayi bacci ba tare da yayi mafarkin da ya saba yi a
an kwanakin nan ba,mafarkin dake tsaya masa arai ya kuma rasa gane kan inda mafarkin ya dosa,lumshe idanunsa yayi bayan yaja blanket ya rufe jikinsa........