Sashe 43
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Karki rainawa kanki wayau mana,ko daga yadda na ganshi a wani susuce nasan magiya yake miki lokacin,yana so ku shiga daga ciki ya jisa ajikinki,ke kuma kina wahal dashi irin sai ya gama shiga uku kafin ki bashi abinda ya saba kar
a,ni dama na san soyayyan da yake miki ba banza ba.Jikin yake so da can
asan tunda an sakar masa komi yaji da
i shiyasa yake nacin ki zama mallakin nasa baki
aya,kuma wallahi idan kikai wasa kaman na sanar da Umma abinda na gani."
Zuhurah na kai aya TAIMIYYAH tayi saurin juya baya dafe da
afanta ta fara tafiya.Kuka take son yi amma ta danne tana jin wani irin tashin hankali na rufto mata,ga tsananin zafin kalaman da Zuhurah tai mata na
ona zuciyanta.Tana jin Yasmeen data biyo bayanta na kiran sunanta,amma ko waiwaye bata yi ba, don burinta kawai ta isa
aki,ko zata kwanta tayi kukan dake neman kwace mata.Cikin Sa'a babu kowa a falon Iyah hakan yasa ta nufi
aki,tana fa
awa kan gado ta saki kuka me
arfin gaske.Dukkanin jikinta rawa yake na tsananin shiga
acin rai,domin ba'a ta
a jifanta da munanan kalamai irin wanda Zuhurah ta jefeta da su a yau ba.
Kalamai ne mafiya munin saurare musamman daga bakin
an uwanka na jini.
Har Yasmeen ta
ariso bakin gadon TAIMIYYAH kuka take yi me asalin motsa zuciya.Da
yar Yasmeen
in ta ciyo kan TAIMIYYAH ta sanar da ita yadda su ka yi da Zuhurah,ta
are maganan cikin muryan kuka tana fa
in "Yasmeen shikenan na shiga uku idan har Zuhurah wannan sharrin zata
ulla min a wajen Umma.Wallahi hannuna kawai ta ga ya ri
e,baya ga haka bata ganmu muna komi ba."
TAIMIYYAH takai
arshen maganan tana sake rushewa da kuka.........
Littafin TAIMIYYAH paid book ne da zai zo akan 500 naira only,ga masu bu
atan yin payment zakui min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
ansabo ce#
[12/14, 3:42 PM] +234 703 040 9541: *TAIMIYYAH*
Ayshat
ansabo Lemu
*Page 30*
Yasmeen wani takaicin TAIMIYYAH ne ya kamata,da har zata zo ta kwanta tana rasgan kuka.Bata ci kutumar uban Zuhuran ba,cike da masifa ta dubi TAIMIYYAN tana fa
in, "Bama dole su rainaki ba tunda kin kasa kifa mata mari,kin wani zo kina faman kuka kaman wata wawiya mitsuuuw...!"
Yasmeen ta
are maganan tana juyawa fuu...! ta fito daga
akin TAIMIYYAN ta nufi
akin Iyah.
Iyah na zaune bakin gado,tana gyaran tarkacenta da ke cikin kwallah.Sai ganin Yasmeen tayi akanta tana fa
in "Iyah taso mu je kiga TAIMIYYAH,yadda ta kifa ciki tana faman kuka,kaman ance kece kika mutu,sabida kawai waccar mara mutuncin ta kirata wai karuwan Yah Sadeeq."
Iyah ta dafe
irji tana waro ido take duban Yasmeen, tana fa
in "Karuwa kuma ni Fatuh!
Me wa
annan yara suke so su zama ne?
To uban me ta kamasu suna aikatawa da zata kirata da wannan jafa'in?" Iyah tana maganan ne tana bin bayan Yasmeen da tai gaba abinta.
Lokacin da Iyah suka shigo
akin TAIMIYYAH har lokacin kuka take yi.Iyah ta
ance ido tana duban TAIMIYYAN,cike da bada umurni take fa
in "Maza tashi ki zauna ki sanar dani gaskiyan me yake faruwa,bana son kimin
arya don banyi miki wannan koyin ba kema kinsan haka." Babu musu TAIMIYYAH tabi maganan Iyah ta tashi zaune,idanunta har sun tasa sabida kuka tana ta faman ajiyan zuciya.
Daga Iyah har Yasmeen suka zuba mata mata na mujiya,lokacin da take zayyano ma Iyah abinda ya faru a jiya da daddaren.Har kawo yadda Zuhurah ta zo ta samesu Yah Sadeeq na ri
e da hunnunta,ta
are maganan tana cewa, "Iyah wallahi abinda ta gani kenan,dama nina san sai ta juya magana ta
ulla min sharrin da ban ji ba ban gani ba."
Iyah da ranta ya gama
aci ta dubi TAIMIYYAH, tana sake tsuke fuska take fa
in ,"Shi Sadeeq
in ne ya jaki har
akinsa don yai miki garga
i akan ki rabu da Naseerun?
Ke kuma da yake sakarya ce kika biye mishi kika bishi
akin nasa ko?"
Iyah tayi maganan cike da tsawa idanunta akan TAIMIYYAH,wacce ta sake rushewa da kuka.Hakan yasa Iyah
aura fa
anta da cewa "Kin ga laifinki na farko kenan da kika bisa
akinsa,da ace she
an yai muku hu
uba ai zaku iya aikata koma miye,tunda da sonki a cikin zuciyansa." Iyah ta cigaba da cewa, "Don haka wannan shine karo na
arshe,da zaki sake shiga
angarensa.Shi kuma Sadeeq
in zan kirasa inma tufkar hanci,ina ce agaban ubansa yace abashi lokaci zai fito da mata,shine yanzu don ya ga wani ya zo zai
ullo da sabon salo,to idan so yake ta
ama dashi na bi son da gudu na tattake shi ba takalmi." Iyah ta
are maganan cike da masifa,ta waiwaya tana duban Yasmeen da ke tsaye daga gefe,ta furta "Maza
akko min waya ta a
aki." Yasmeen ta juya ta fice ita kuma Iyah ta sake maida dubanta ga TAIMIYYAH,tana fa
in "Zaki tsaida kukan ki share hawaye ko saina sa
a miki?
Ba ma dole su rainaki ba komi kuka,sai kace ke baki da bakin maida martani sakarya kawai!"
Iyah tayi maganan tamkar ta mangare TAIMIYYAH,don gani take sanyin nata har yayi yawa.Da a ce tana tsayawa ta maida musu da martani,da tuni sun gane itama
in TAIMIYYAN ba kanwan lasa bace,amma sai tai ta musu kuka shiyasa suka rainata har fiye da kima.
Yasmeen ce ta shigo
akin ri
e da wayan Iyah a hannunta,lokacin TAIMIYYAH ta share hawaye sai faman jan majina take yi.Duk takaicinta ya gama cika Yasmeen itama,don gani take da agabanta Zuhurah ta yi maganan,babu abinda zai hanata bata kyawawan tafi,ta kuma gaya mata babu da
i itama.
"Kira min Sadeeq." Cewan Iyah lokacin da Yasmeen take mi
a mata wayan.
Babu musu Yasmeen
in ta kira layin Yah Sadeeq
in,yana fara ringing ta mi
ama Iyah wayanta.Lokacin da ya
aga kiran gaisuwansa kawai Iyah ta amsa,ta sanar da shi idan yana cikin gidan yazo tana son magana da shi.Idan kuma baya nan da zaran ya dawo ya sameta a Sashin nata tana jiransa,daga haka ta kashe wayanta bayan ya sanar mata baya nan,sai ya dawo zai shigo.
Ita dai TAIMIYYAH tai kasa
e tana faman satan kallon Iyah.Ita ko Iyah tashi tayi tsam ta fice daga
akin,bata kuma tsaya a ko'ina ba sai Sasan Baba Sani,ta shiga ciki bakinta
auke da sallama.
Zuhurah da Basmah sune zaune a falon,don haka suka amsa sallaman Iyah jikin Zuhurah na bata cewa TAIMIYYAH takai
aranta wajen Iyah kenan.Babu shiri ta mi
e zata nufi
akinsu Iyah tayi saurin dakatar da ita,lokacin data shigo cikin falon bata kuma jira komi ba ta fara wanke Zuhurah soso da sabulu,ta inda take shiga bata nan take fita ba.
Umma data fito daga
aki ne ta tari numfashin Iyah,tana tambayan Iyah ko lafiya?
Aiko nan take Iyah ta ha
a da Umman ta ci mutuncin su da kyau,Zuhurah sai faman kuka take yi tana sanar da Iyah,ita sharri TAIMIYYAH tai mata,aiko bata ko rufe baki ba Iyah ta kai mata duka a baki,tana cigaba da fa
in "Yimin shiru mutuniyar banza kawai,har kece zaki kalli
ar uwanki ta jini ki jinginata da kalmar karuwa.Idan akwai
an iska ma to ai Sadeeq
in ne ba ita ba,mu xuba daga ku har ke Zuwairah me
aura su akan halayya da
abi'un banza ina dai-dai da ku ne,kuma aure idan na so ya yiwu tsakanin Sadeeq da TAIMIYYAH babu uban da ya isa hanawa,shi ma kuma Sanin xai zo ya sameni." Daga haka Iyah ta juya ta koma Sasanta,ta bar su Umma tsaye carko-carko.Umma ta dubi Zuhurah tana fa
in "Don ubanki sai ki sanar dani abinda kika ga suna yi." Zuhurah ta zun
uro baki tana fa
in, "Wallahi Umma rungume fa na ganta a jikinsa,shi kuma sai wani faman shafata yake yi ko kunya."
Umma ta saki salati tana fa
in "Shi Sadeeq
in kika gani da Gurguwan a haka?
Aiko zan ci ubansa a gidannan,inma iskancin ne ya rasa wacce zai dinga bi sai Gurguwa Musaka?
Koda yake ba laifinsa bane itace take cusa masa kanta,tunda tasan da wuya ta auro gara ta bashi yai ta kwasan banza,amma zanyi maganinsa zai san cewa da gaske na tsani yarinyar."
Umma ta
are maganan cikin tsananin fishi,tana nufan
akinta don
aukan waya ta kira Sadeeq
Basmah ce bayan shigewan Umma ta dubi Zuhurah tana fa
in "Don Allah Yah Zuhurah da gaske kike yi abinda kika fa
i,ba sharri ki kai musu ba?"
Basmah tayi maganan idanunta akan Zuhurah.Ita kuwa Zuhurah tsaki ta ja tana fa
in "Eh!
Sharrin nai musu tunda ke banza ce,kina tunanin bazai iya neman nata bane,yana ganin nono da
uwawu available."
Yadda Zuhurah ta kai
arshen maganan ne yasa Basmah kwashewa da dariya.Kafin ta furta "No wonder abu kullum sake cika suke,ashe suna samun taki ne bamu da labari,amma Gurguwarcan akwai
ar rainin wayau,kullum zulum-zulum da Hijab ashe shu'uma ce.Shi kuma Yah Sadeeq da shegen kwa
ayi da son banza,miye na bin Gurguwa inma iskancin zai yi ta bakin Umma mitsuuww...!" Basmah ta
are maganan da jan tsaki.
Daga
angaren Iyah kuwa bayan ta koma Sasan nata,zaunar da TAIMIYYAH tayi ta sake mata fa
a akan yadda kullum take kyale su Zuhurah,na cin kasuwansu akanta ba ta iya maida musu martani.Daga
arshe tai musu fa
a da nasiha daga ita har Yasmeen akan muhimmancin kare mutumcin kai,ko da wasa kada su bari kowani namiji yai anfani da kusancin da ke tsakaninsu har yace zai dinga kai hannunsa jikinsu.
Daga Yasmeen har TAIMIYYAN maganganun Iyah sun ratsa jikinsu,hankalin TAIMIYYAH sai ya kwanta sosai.Amma duk da haka da zaran ta tuno yadda Zuhurah ke gwa
a mata magana,sai ta ji zuciyarta ta ta
Duk wannan bidirin da akayi sam Anty Laurat bata da labari,don bata gidan abin ya faru ta je can samaru kai
inki,wajen wani sabon telan da su Zuhurah suka samu.