Sashe 146
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuma a ce tunda ki ka tafi shiru babu kira ki gaishe mu, Basmah kin ga ya dace kenan hakan?"
Basmah ta yi saurin fa
in, "Umma ki yi ha
uri ya amshe wayar ne sai yau da safe ya bani, tun washegarin da aka kawoni ya
wace wayar sabida kawai wani friend
ina ya kira ya yi min murnar biki.
Akwai fa damuwa Umma don Nass ya gama dawowa cikin hayyacinsa, ya kuma tabbatar min da cewa wani malami ya sanar masa asiri mu ka yi, muka janyo hankalinsa har ya aureni, wallahi wula
anci me tsanani na ke fuskanta daga garesa Umma, har cewa ya yi ba zai ta
a sona ba, zai cigaba da zama da ni ne don kawai ya dinga kauda sha'awarsa a kaina amma ba don so ba, dole a koma wajen Boka Umma don sake sabon aiki akan Nass, ni har ya fara bani tsoro ga shi Hajiyarsa tun shekaranjiya ta zo ta tare a
akin da ya gina don ita a gidan, da alamu bata da ranar barin gidan gaba
aya a takure na ke, ga hantara da wula
ancin dana ke fuskanta daga garesa Umma, gaba
aya duk na fara fita a hayyacina sabida fargaba da tsoran me zai je ya dawo."
Basmah ta
are maganar tamkar za ta rushe da kuka, Umma da Hajiya Barirah da ke sauraren Basmah duk jikinsu ya gama yin sanyi.
Umma ta ha
iye wani abu me
aci da
una daga ma
oshinta kafin ta ce, "Shi Naseerun ne ya sanar da ke hakan Basmah?
Meyasa lamura da dama a wannan karon ke son kwa
emin ne, da me zan ji ne wai ni Zuwairah?"
Umma ta yi maganar cikin zallar tashin hankali da firgici, wanda hakan ya sanya Basmah sakin kukan da ta ke ri
ewa, cikin kukan kuma ta ce, "Umma ni dai ki taimakeni kar wata tangan
a ta sa in rasa Nass, wallahi ina matu
aunarsa sosai, duk yadda za ai a sake juyo min da hankalinsa kaina a yi hakan Ummana."
Umma da ke jin kanta na juyawa mata ta yi
arfin halin cewa , "Ki yi shiru Auta yanzu za mu koma Kusfa don zama bai kama ni ba, ga Zuhurah can na shirin dawowa ta ce ba za ta zauna da Ameeru ba, ashe
an me aikin gidan Honourable Ahmed Attah ne ba
an cikinsa ba ne."
Basmah ta yi saurin cewa, "What!!!!?" Umma ta zayyanewa Basmah komi tana kai
arshen maganar da cewa, "Basmah Ameeru ya ha'ince mu ya yaudari Zuhurah, yanzu ina zan kai kunyar ma
iya da wannan annamimiyar tsohuwar da ke jiran
iris ne ta yi mana dariya, tun da dama ba
aunarku take yi ba sai waccar tsinanniyar gurguwar."
Basmah a
angarenta sai ta rasa ma abin cewa illah wani irin tashin hankali da ya sake rufta mata, Umma ta katse wayar tana duban Hajiya Barirah da ta yi kasa
e tana sauraren duk abinda su ke zantawa akai tsakanin Umma da Basmah.
"Hajiya Barirah tashi za ki yi mu tafi Kusfah yanzu-yanzu wajen Boka Kallah, don ban ga ta zama
a biyu duka na shirin
allo min ruwa, ga rashin madafa akan sanin wacce ubansu ke shirin kawo min, ina zan saka kaina ne Barirah, meyasa lamura ke neman juyemin da abinda ban lissafa da su cikin rayuwata da ta
ana ba?"
Hajiya Barirah ta jinjina kai ba tare da jin ko
ar na tausayin aminiyar nata ba ta ce, "Hajiya Barirah so da yawa aiki da
walwa wajen samarwa kai mafita ya fi ka sadaukarwa Boka da Malaman tsibbu ragamar komi, sabida ba komi ne za su iya sama ma mafita akai ba.
Ni na koya miki bin Bokaye amma ni ina aiki da
walwata a lissafa-lissafe da dama, kafin na sanya Boka a cikin sabgata, amma bari mu je ya gano mana me ke shirin faruwa ,sai mu dawo mu san yadda za mu
ullowa lamuran."
Daga haka basu sake zantawa akan komi ba, Umma ta zari mayafi suka fito don zuwa Kusfa, bayan ta sallami
an aikinta da sallahun abinda za su girka na lunch, don Baba Sani bayanan ya tafi Kaduna, bai kuma shaidawa Umma me zai je yi ba,shiyasa ta yi zaton ko wani
aura aure ko wata sabgarce ta kaisa, bata san cewa ya je nemo auren Amaryar ta bane.
__________
*Kusfa, Zaria City.*
Boka Kallah ya buga
asa tare da shafa madubin sihirin da ke bayyana masa lamura da dama, sannan ya
ago kansa ya dubi Umma wacce sam bata cikin nutsuwarta ya ce, "Matso nan ki sanya idanunki akan wannan madubin." Ya yi maganar cikin wani irin tsawa da ya ki
ima zuciyar Umma, ta yi gaggawar matsawa gabansa tana
aura idanunta akan wannan madubin sihirin.
Dukkanin jikinta ya sake
aukar rawa lokacin da idanunta su kai tozali da fuskar Naseer da wata mata, ta dubi Boka Kallah da gaggawa wanda sam bayi da kyawun gani, sabida asirin muninsa.
Cikin rawar murya umma ta ce, "Boka wannan shi ne mijin
a ta Basman , sai dai bansan wace ce wannan matar ba."
Boka ya tuntsure da wani irin dariya da sai da
akin ya amsa da sautinsa, kafin ya tsuke fuska yana kallon Umma ya ce, "Wannan ita ce mahaifiyarsa da ke tsaye akan lamuransa a yanzu, domin kwanaki biyu kafin
aura aurensa da yarinyar ta ki, wani malaminta ya sanar da su cewa asiri akai wa
anta, kuma ko ka
an ba ita zuciyar
an ta ke so ba, tun daga nan hankalinta ya tashi suka lalata duk wani aiki da kuka yi don ku mallaki zuciyarsa, yanzu haka tana can ta tare domin sanya idanu akan
anta, tare da bashi dukkan kariya daga farmakin da za ku sake kai wa rayuwarsa.
Don haka a yanzu babu wani aiki da za mu iya yi akansa ya yi tasiri , har sai ta kauce ta
an bada waje sannan sai mu yi wuff mu dam
o zuciyarsa, ta yadda zai yi wuya ya iya komawa hayyacinsa cikin sauri, amma fa sai mun bada lokaci.
Sai maganar auren mijinki babu makawa ana daf da
aura auren, don haka ki yi gaggawar gano ko wace ce kafin wankin hula ya kai ki ga dare, maganar
aya
ar taki tabbas akwai rabuwa a kwai kuma rabo da zai gitta a tsakani bayan rabuwar."
Umma da zufa ya gama ji
e rigarta ta dubi Boka a gigice ta ce, "Yanzu shugaban
atattu babu abinda za a iya yi don hana aukuwar auren Sani da koma wace ce?
Sannan maganar Zuhurah don Allah a dakatar da kowani irin rabo ne don bama bu
atarsa, sannan uwar wannan Nass ka taimaka Boka ka lalata yin
urinta domin mu shigar da aikinmu da gaggawa, na yi al
awarin sadaukar da ko nawa ne akan samun biyan bu
atata."
Boka ya sake tintsirewa da dariya ya ce, "Ban ga mahalukin da zai iya dakatar da wannan auren ba, domin akwai zazzafar rabo kamar yadda na sanar miki a baya, wanda shi ne silar rasa mijin matar don haka duk wanda ya ce zai ja da wannan auren zai iya rasa ransa, don dole sai rabon da ke tsakaninsu sun taka doran duniya.
Sannan maganar
ar ki kada ki ce zaki ja da rabon da zai gitta a tsakani domin sai ya zo duniya, ko da zaki
arar da numfashin da ya yi saura a rayuwarki ne don ki hana aukuwar hakan.
Don haka ki sanya kan ki cikin lissafin marasa rabo domin a duk lamuranki babu sa a sai fa
uwa, sabida zuciyarki ba ta nufin kowa da alkhairy sai kanki da
anki."
Boka ya kai
arshen maganar yana sake ru
akin da mahaukaciyar dariyarsa, kafin ya tsaida dariyar yana sake duban yadda Umma ke sharce zufa, dukkanin jikinta na
aukar rawar rashin sanin madafa.
"Yanzu Boka kamar wancan lokacin haka za mu tafi babu nasara?"
Hajiya Barirah ta yi
arfin halin yin tambayar, tausayin Umma na kama zuciyarta, Boka ya daka mata tsawa ya ce, "Ba rashin nasara ba ce Barirah domin dukkanin ayyukata akwai nasara, sai dai idan wanda ya kawo aikin ne mare nasara a rayuwa tamkar aminiyarki.
Mafita
aya ta ke dashi akan auren mijinta da zai yi, shi ne ta je ta gano wace ce zai aura
in, bayan ta gano sai ta yi
arin samo farcen
afarta na dama, da shi zan mata wani aikin da ba za su jima ba za su rabu."
Umma ta sake sharce wani uban zufa zuciyarta na sake shiga wani yanayi mara misaltuwa, cikin son bai wa kanta jarumta ta dubi Boka ta ce, "An gama Boka zan yi
arin gano ko wace ce, sannan duk yadda za a yi na samo farcen zan samo na kawo."
Boka ya sake bushewa da dariya kafin ya sallame su daga gabansa, bayan Umma ta aje masa ku
i masu yawa.
Suka fito daga gidan nasa jikin Umma na cigaba da
aukar rawa, zuciyarta tamkar za ta rabu da
irjinta haka ta ke ji sabida tsananin zafin da take mata.
"Hajiya Barirah meyasa sai da rayuwa ta zo gangara sannan rashin nasara za su shigo cikin lissafa-lissafe ne ?
Meyasa zan zamo cikin marasa nasara alhali a baya komi na sa agaba sai na yi nasara akansa?
Ta ina zan gano wace ce wannan ba
ar hatsabibiyar da ke shirin kutsowa cikin rayuwar Sani?
Na yi dukkani yina ban gano komi da zai alamta min cewa yana neman aure ba Barirah."
Umma ta kai
arshen furta tarin tambayoyin da suka cika kwanyarta, tare da hautsina kwanyarta da duniyarta baki
aya.