Sashe 106
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ummie ta saki dariya kunyar TAIMIYYAH na sake birgeta, tare da haifar da tarin
aunarta me tsanani a cikin zuciyarta.
Ta bu
e baki cike da son sake tsokanar TAIMIYYAH ta ce, "Haba daughter ko ke baki son ki haifo little Nahar ne ,wacce za ta dinga
ebe mana kewar wacce muka rasa?"
TAIMIYYAH da kalaman Ummie suka motsa zuciyarta,sai ta yi saurin duban fuskar Ummie da ke faman murmushi ta ce, "Ina so Ummie in dai Allah zai bani ina so,kuma In sha Allah zan ro
a a maida min sunan Nahar
ita da na rasa."
Yadda TAIMIYYAH ta yi maganar fuskarta na haskawa da tarin kewar
ar uwarta,ya sanya Ummie jin zuciyarta ta ta
u,ta yi saurin kauda zancen ta hanyar fa
in, "In sha Allah Zaynab za ki haifa,Allah zai ba ki rabo da gaugawa kamar yadda auren ya zo cikin gaugawa."
Daga haka Ummie ta mai da hiran ya koma tattaunawa akan yadda za su shirya shagalin bikin, idan lokaci ya yi, ita dai TAIMIYYAH kunya ya hanata biyewa Ummien su yi maganar yadda ya dace.
Kiran Maleek da ya shigo cikin vid call ne ya sanya TAIMIYYAH tashi ta nufi bedroom
in Ummie don amsa wayar.
A kan Sofa da ke cikin
akin ta yi masauki lokacin da take receiving call
in, tare da gyara zaman gyalen da ta yafa ajikinta.
Ta saki kyakykyawar murmushi lokacin da face
in Maleek ya bayyana a allon screen
in sabuwar wayar da ya siya mata,wani irin soyayyarsa ta ke ji a
an kwanakinnan na
aruwa a cikin zuciyarta.
A.Maleek Ado wanda ke kwance akan doguwar kujerar 3 seater,wanda ke cikin ha
en falon gidansa da ke can Lagos,ya sauke idanunsa akan face
in TAIMIYYAH, yana jin wani irin sabon feeling akanta na kewaye jinin jikinsa.
"Yaya Maleek ina yini ya aiki?"
TAIMIYYAH ta furta da muryarta me cike da shagwa
ar da ke motsa zuciyar Maleek Ado.
Ya kafeta da ido yana ta
e baki ka
an ya ke fa
in, "Wife ni fa ban san wannan sunan wai Yaya, ta ina na zama Yayanki in banda son kalar dangi, cewa za ki yi ina yini Darling."
Yadda ya yi maganar a miskile ya sanya TAIMIYYAH zun
ure baki tana sakin murmushi,cike da shagwa
a ta narke murya ta ce, "Ni dai Yayana ne kai, tunda ni
ar Hajjah ce ka ga kenan kai Yayana ne."
"No wife ni ban yarda ba,tunda soon za a ganki da
aton cikin da za ki haifo min twins, don da nayi mafarki kin yi ciki an ce twins za mu samu.
Kin ga kenan ni ba Yayanki bane, ko Yayanki zai iya yi wa
anwarsa ciki ne ta haihu?"
Maleek Ado ya yi maganar cike da basarwa, tamkar ba sakin layi ya yi ba ko a jikinsa.
TAIMIYYAH da tsananin kunya ya lullu
eta sai ta yi saurin jan gyalenta, ta rufe face
inta da hannu
aya,cikin murya me cike da shagwa
a ta ce, "Don Allah Yah Maleek ka bari, ni wallahi kunya na ke ji zaka sa in kashe wayata Allah kuwa."
Maleek ya saki
aramin smile yana saurin fa
in, "No wife wallahi kar ki fara kashe min waya,kuma a bu
e min fuskata ni banson wani gulma, wai a dole ana jin kunya ta."
TAIMIYYAH ta bu
e fuskarta har lokacin kunyar kalamansa ta ke ji, shi ko ya basar ko ajikinsa sai ma cigaba da zaro mata zance ya ke yi.
Sun
auki lokaci suna waya,kafin Maleek ya yadda su yi sallama,ganin lokacin kiran sallar magrib ya kusa.
Lokacin da TAIMIYYAH ta koma Sasan Iyah, ta same su ne zaune ita da Baba Sani,da alamu suna tattauna magana ne me muhimmanci, hakan yasa TAIMIYYAH na gaida Baba Sani ta shige
aki.
Sai da daddare ne bayan sun kammmala yin dinner, Iyah ke sanar da TAIMIYYAH maganar da suka yi da Baba Sani,akan son ya nemi auren Ummie da zaran ta fita takaba nan da sati
aya me zuwa.
TAIMIYYAH ta dubi Iyah da wani irin tarin farin ciki daya haska cikin idanunta,bakinta har rawa yake wajen fa
in, "Wow!
Iyah aiko kin yi tunani me kyau, to me Baba Sanin ya ce?"
Iyah ta saki murmushi ta ce, "Cewa ya yi in bashi lokaci ya yi tunani,sannan ita ma Ummie in sameta da maganar, idan har ta amince a shirye ya ke da ya amsa aurenta." Iyah ta cigaba da cewa " Wallahi bana so ta kufce mana don sai yanzu na karanci kyawawar halayyar da ta ke da su.
A da ina mata kallo wani iri sabida yadda na ke ganin tana share lamarinki,shiyasa aka ce baka sanin halin mutum sai ka zauna da shi,zan sameta da maganar zan kuma yi iyakan
arina wajen ganin cewa ta amince da auren Sani,ko ya samu mata me hankali da ta san abinda ta ke yi, Sabida Zuwairah ba macen arzi
i ba ce sam!
Don har yanzu maganar da na ke yi, bata tako ta ce ko Allah ya sanya alkhairy da sanya ranar aurenki da aka yi ba, sabida tsabar hassada da ba
in hali,daga ita har
an na ta kallonsu kawai na ke yi,kuma ba
in ciki yanzu suka fara in dai a kan aurenki da Maleeku ne."
Iyah ta kai
arshen maganar cike da jin zafin ba
en halayyar Umma da yaranta.TAIMIYYAH ta ta
e baki tana cewa, "Iyah kenan ni ban ta
a sawa raina cewa suna cikin jerin mutanen da za su taya ni murna, ko farin ciki don zan yi aure ba, Allah dai yasa Ummie ta amince ta auri Baba Sani Iyah,idan hakan ya kasance zan fi kowa farin ciki,wallahi har na
osa in ga yadda Umma za ta yi."
TAIMIYYAH ta yi maganar murmushi na blushing a samar fuskarta.......
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.
Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?
Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*64*
*Abuja*
Jawahir ta dubi Suhailah wacce ta sake ramewa, ta fita hayyacinta sabida kishi,don tunda aka sanya ranar auren Maleek da TAIMIYYAH, hankalinta ya ke a matu
ar tashe.
Duk kwanakin da ta yi wajen Hajjah da irin yadda Hajjah ta dinga
arin ganin Suhailah, ta kwantar da hankalinta ta fahimci cewa,
arin auren da Maleek
in zai yi ba yana nufin cewa ya daina sonta ko
aunarta bane,zai
ara auren ne sabida haka Ubangiji ya tsaro, cikin littafin
addaran kowannensu.
Suhailah sam bata fahimci hakan ba,abinda kawai ta sanya a ranta shine Hajjah ta daina
aunarta, ta nuna mata cewa ta fi son Maleek tunda shi ta haifa ba ita ba,shiyasa ta ke jin zafin Hajjah sosai game da wannan
arin auren,wanda take ganin tamkar farin cikin rayuwarta ake shirin tsaidawa.
"Suhailah ki kwantar da hankalinki don Allah,wannan maganar auren fa ban ga wani big deal a cikinsa ba, tunda ma musaka zai auro,ina ke ina lalata kanki da zafin kishi akan gurguwa?
Wacce na tabbatar kin fi ta diri da komi,ke da bakinki fa ki ke fa
in uwarsa ce ta ha
a abin,kin ga kenan shi kansa Maleek
in,ya amince ne don kawai yana kwa
ayin ya
irka mata ciki ta haihu,ki kwantar da hankalinki kin nuna cewa komi ya wuce,ni zan shirya miki duk yadda za ki bi da su,sannan idan akwai ku
i a wajenki ki kawo ai miki aiki, don ki mallaki mijinki yadda sai abinda ki ka ce,yanzu an daina zama haka kara zube, ke na ga alamun kan ki har yanzu a kulle ya ke,mu ai mana kishiyar mana don uban mutum!"
Jawahir ta kai
arshen maganar tana wani ta
e baki,idanunta a kan Suhailah da tayi sakato da baki tana kallonta.
Suhailah ta sake zubawa Jawahir idanu kafin ta bu
e baki ta ce, "Jawahir ni sai ki dinga min magana a dun
ule, ki fahimtar da ni inda kika dosa please!"
Jawahir ta saki murmushin fara samun nasara, kafin ta
an tsuke fuska tana kai bakinta kusa da kunnin Suhailah, ta fara yi mata ra
a a kunni, ni dai sam ban ji me Jawahir
in ke ra
awa Suhailah a kunnin ba.
Jawahir bayan ta gama yi wa Suhailah ra
a ne ta koma ta gyara zamanta tana cewa, "Yanzu yaushe Maleek
in zai shigo miki weekend?"
Suhailah ta ta
e baki ka
an tana baiwa Jawahir amsa ta ce, "Ina ga nan zuwa jibi zai shigo tunda 2 weeks kenan bai shigo ba."
Jawahir ta yi murmushi ta ce, "Okey to ki dai yi duk yadda na ce
in,kar ki ta
a bari ya samu kanki cikin sau
i, kin dai gane me na ke nufi ai?"
Suhailah ta jinjina kai tana duban yadda Jawahir ta ci serious sannan ta ce, "Eh duk na gane
awata,kin san yadda na ke jin haushinsa kuwa a yanzu?
Hmm!