← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 170 OF 184

Sashe 170

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

TAIMIYYAH ta dinga murna tare da fatan alkhairy kafin su yi sallama da Iyah tana ji a ranta duk ta
osa ta dawo 9ja
___________
*Gonar Ganye.*
*Gidan Basmah.*
Basman ce dur
ushe tana faman kwara amai daga bakin tube, Nass na tsaye akanta yana faman yatsina fuska cike da nuna
yami, ya dubeta bayan ta gama aman ta kurkure ba ki ya ce,
"Ke lafiyarki kuwa daga jin
amshin turare sai amai me ki ke nufi?"
Basmah ta dubesa a galabaice ta ce, "Don girman Allah Naseer ka fita wallahi bana son jin
amshin turarenka shi ke
aga min zuciya, yakamata ka gane cewa ba
arya nake yi ba."
Nass ya watsa mata wani kallo yana cewa, "Daga dawowata weekend jiya ne wannan tsirfan zai fara Basmah?

To bazan
auka ba in ma don karna moreki ki ka tsiro da hakan to wallahi baki isa ba, dole ki bani hakkina don anfaninki kenan dama kauda sha'awata, kafin in auro wacce za ta maye min gurbin Zaynabb, kuma soon za ta shigo don na sameta."
Daga haka ya bar cikin toilet
in yana jan tsaki, Basmah ta rushe da kuka tana bin bayan Nass da kallo,ta mi
e da
yar tana kora aman ya wuce ta sake wanko fuskarta ta fito.

A falo ta samesa yana waya yadda ya ke
asa da murya kawai ya sanya ta gane da mace ya ke wayar, wani abu me girma ya taso ya danne zuciyarta, ta cigaba da takawa ta shige
akin baccinta tana sakin kuka.

Duk tabi ta fige sabida rashin kwanciyar hankali, ga wannan yawan aman da take yi da ta fara zargin ko ciki ta ke da shi?

Tana nan zaune tana sharan hawaye ya shigo
akin, direct in da take zaune ya nufo ya zauna yana janyo ta zuwa jikinsa ya ce, "Basmah tun jiya fa a matse na dawo garinnan amma ban biya bu
atata ba, don haka yanzu dole ki bani wallahi sai dai ina yi kina aman har na gamsu."
Daga haka ya fara cire mata kayan jikinta, yana jifa da su ita kuma hannuwanta duka biyu ta sanya ta rufe hancinta, zuciyarta na cigaba da tashi tana jin kamar wani aman zai kufce mata.

Nass ya yi fatali da kayan jikinsa kafin ya jefa ta a gado yana bin bayanta, iya wahala Basmah ta sha a hannun Nass har lokacin da ya gamsu,ta dinga kwara amai a tsakar
akin kamar zata amayo kayan cikinta.

Ganin abin da gaske ne na Basmah ya sanya Nass jin tausayinta, har ya taimaka mata ta yo wanka, ya ha
o mata tea mara madara ta sha sannan ya
auketa suka wuce asibiti,bayan gwaji da tambayoyin da ta amsawa likita aka gano ciki na wata
aya ke wahal da ita.

Nass ya nuna
oki da murna sosai don yana son yara,hakan ya rage damuwar da ke cinkushe a zuciyar Basmah, amma har lokacin maganar da ya yi na cewa soon zai auro wacce za ta maye masa gurbin TAIMIYYAH a zuciyarsa ya tsaya mata arai, har suka iso gida babu wani walwala akan fuskarta.
alle murfin motar za ta fita Nass ya ri
o hannunta yana duban cikin idon ta ya ce, "Baby ashe
aruwa muka samu no wonder na ji kin
ara sweet kwana biyu, dole a nemo maganin da aman nan zai tsaya, don moranki zan yi sosai Babe!"
Basmah da takaici ya cika zuciyarta ta saki hawayen da ta ri
e suka zubo, bata yi magana ba illah
wace hannunta da ta yi ta fice daga cikin motar tana kuka, Nass ya bi ta da ido yana faman ta
e baki bai fito daga motar ba sai da ya kira Shairfah, wacce suke buga soyayyah da juna don ba
aramin kama zuciyarsa ta yi ba.

Tun wancen satin ya tura manya suka je nema masa izinin fara zuwa zance, a can hanwa gidan su Sharifah, Babanta banufe ne sai mamarta ta kasance fulani.

Sun da
e suna waya yana sanar mata cewa
awarta fa ciki gare ta, saura ita don ba zai ta
aga mata leg ba yadda soyayyarta ke wahal da zuciyarsa.

Koda ya fito daga motar ya kulle side
in Hajiyarsa ya nufa ya sanar da ita zancen cikin, ba laifi ta nuna murnarta a gaban idanunsa ,amma yana fita ta ja tsaki don ba
aramin tsanar Basmah ta yi a zuciyarta ba, musamman da Nass ya fayyace mata cewa
anwar musakar Yarinyar da ta raba shi da ita ne, sukai asiri suka aure mata
a sai ta ji tsanar Basmah ya ninku a zuciyarta, shiyasa ta goyi bayan Nass
in akan zancen Sharifah.

Basmah na shiga
aki Umma ta kira ta sanar da ita zancen cikinta, Umma ta yi murna ba laifi amma sam zuciyarta babu da
i, ta sanar da Basmah cewa ita ma Zuhurah cikin ne da ita, ta gaya mata duk yadda suka yi da Boka kallah da furucin Baba Sani.

Basmah ta ta
e baki ta ce, "Allah ya kyauta Umma, ni yanzu abinda ke damuna furucin da Nass ya yi ya ce wai ya samu wacce za ta maye masa gurbin gurgurwar nan a zuciyarsa, Umma ina jin tsoran ya auro min kishiya alhali ko shekara bamu dosa ba, wallahi mutuwa zan yi Umma don ina tsananin kishinsa."
Ta rushewa Umma da kuka lokacin da ta kai
arshen maganarta,Umma ta dinga aikin rarrashin Basmah, shigowar Nass
akin ya sata yanke wayar baki
aya tana sauke ajiyar zuciya.
__________
*Cairo, Egypt.*
TAIMIYYAH ce tsaye a kitchen tana ha
a musu abin breakfast,fuskarta sai blushing yake tana tuna yadda ta zame daga jikin A.Maleek ta gudo zuwa kitchen
Ta bu
e drawer ta ciro gwagwanin siden da zata ha
a tayi sandwich, ta
akko
aramin bowl don juye kifin gwangwanin a ciki, tana bu
ewa
amshin ya bugi hancinta ta ji hankalinta ya tashi.

Ta yatsine fuska tana cigaba da zazzageshi cikin bowl
in hankalinta na sake tashi, ta bu
e na biyun kenan smell
insa ya sake bugunta, take ta ji wani
arfa amai ya taho mata.

Ta nufi wajen sink da sauri ta fara kwara amai, wani irin amai ta dinga she
awa me wahala, wanda kakarinsa ya sanya Suhailah da ta tashi a lokacin saurin nufowa kitchen.

Ganin yadda TAIMIYYAH ta galabaita tana faman nishi ya sanyata saurin isa bakin sink
in tana cewa, "Subhanallah!

Sannu Zaynab wani aman ne kuma?"
TAIMIYYAH ta gya
a kai kawai tana
arin kunna famfo don
auraye bakinta da face
inta, Suhailah na tsaye na faman jera mata sannu tana jin wani tausayinta na kamata ka
an-ka
Bayan TAIMIYYAH ta gama wanke face
inta ne Suhailah ta dubeta tace, "Ki je kawai ki kwanta zan
arisa aikin please, ki daina damun kanki tunda yanzu baki da isasshiyar lafiya."
Kafin TAIMIYYAH ta ce komi suka jiyo takun A.Maleek da
amshinsa, suka
aga ido a tare suka sauke akansa lokacin da ya ke takowa zuwa cikin kitchen
in, idanunsa akan TAIMIYYAH ya ke har ya
ariso ciki yana cewa, "Zaynab whats wrong with u?"
TAIMIYYAH ta dubesa tana jin
irjinta na bugawa ganin yadda ya ha
e fuskarsa tamkar bai ta
a sanin miye dariya ba, ta shagwa
e fuska tare da narke murya ta ce, "Bakomi fa amai ne kawai na yi, kuma lafiya lau na ke aikina daga bu
e Siden
in can ne amai ya taho min."
A.Maleek ya sake ha
e fuska cikin dakakkiyar muryarsa ya sake cewa, "But waya ce ki shigo kitchen ki ce zaki wani abu Zaynab, mena gaya miki jiya akan yin duk wani aiki?"
TAIMIYYAH ta sake narke murya ta ce, "Cewa ka yi kada na sake yin duk wani aiki,but....."
Bai barta ta
arisa maganarta ba ya katseta da cewa, "Sabida ban isa ba shiyasa ki ka taso muna kwance ki ka zo kina stressing kanki, har da janyo sanadin da ki kai amai ko?

Wuce ki koma
aki."
Ya yi maganar da
aga sautin muryarsa, TAIMIYYAH sai ta ji ranta ya sosu har hawaye na taruwa a cikin idanunta, ta dafa
afarta ta fara takawa ta fice daga kitchen ta nufi
akinta.

A.Maleek ya rakata da ido yana jin haushin yadda ta
i jin maganarsa, ya maida dubansa kan Suhailah da ke tsaye tana kallon ikon Allah ya ce, "Wife don Allah kar ki sake barinta ta ce za ta yi wani girki koda na fita, na soke yin girkinma gaba
aya har mu wuce zuwa jibi, ordering za mu dinga yi ko mu fita mu ci a waje."
Suhailah ta
an ta
e baki ta gaida shi kafin ta
aura da cewa, "Ai ma nata abin da sau
i sweety, ita na lura
amshin kifi ne cikin bayaso kaman, but tana cikin koshin lafiya ba kaman wasu da ke ciwo sosai idan ciki ya shiga ba."
A.Maleek ya ta
e baki ya ce, "Duk da haka wife bana son ta dinga stressing kanta, ga yanayin tafiyarta da sauransu so hankalina zai fi kwanciya ta dinga nutsuwa guri
aya ta daina duk wani aiki , da zai sanya ta jin gajiya a jikinta sosai, kuma doctor ma abinda ya fa
i kenan don meyasa ba za ta kula ba ?"
Ganin yadda ya hau sosai ya sanya Suhailah ta
e baki ta ce, "Easy please my Man, don Allah a yi mata ha
ury ba wai da fa
a za ka nuna mata baka so ba, ita gani ta ke lafiyarta lau shiyasa."
A.Maleek bai sake cewa komi ba ya baro kitchen
in Suhailah ta bishi da harara, tana jin wani abu me nauyi na danne zuciyarta.
Chapter 170 · 0% Book details