← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 158 OF 184

Sashe 158

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya sanar min shi ba zai samu zuwa ba amma zai turo wakilinsa tare da Ameerun su zo a tattauna."
Umma ta jinjina kai cike da gamsuwa da bayanan Baba Sanin, zuciyarta na cigaba da jin tsanar Ameeru me tsanani tare da danasanin irin ku
in da ta narkar akansa don su mallakesa.

Sai gashi tun ba a je ko'ina ba auren zai gir
e tun daga tushensa,ta bu
e baki cikin nuna zallar takaici ta ce, "To ai shikenan, Allah ya kaimu jibin lafiya ni ma a yanzu ina bayan Zuhurah, a raba auren kawai ya bata takardarta tunda ta ce bata yi.

Allah zai fito mata da wani cikin gaggawa In Sha Allah!"
Baba Sani ya saki murmushi zuciyarsa na ta
uwa, da wannan lamari na auren Zuhuran da ke son mutuwa, ya bu
e baki ya ce, "To Allah ya yi za
in abinda ya fi alkhairy Zuwairah, sai ki iya ganin kuma idan ya zo ya rarrasheta ta amince za ta koma
in."
"Inaa..!!!

Baban Basmah!

Zuhurah ta riga ta tsanesa sosai in gaya maka, don haka ba za ta ta
a yin hakan ba wallahi."
Umma ta yi maganar da
aga sautin muryarta, hakan yasa Baba Sani balla mata harara ya ce, "To miye abin
aga min murya anan Zuwairah?

Na ga alama zafi na ki ke ji tamkar ni ne na sanya duk abinda ya faru."
Umma sai ta shiga nutsuwarta tana bashi ha
ury, ya sake
aure fuska yana cigaba da yin kalacinsa har ya kammala.

Ya ture plate
in daga gabanaa yana duban Umma ya ce, "Maza kwashe kayan ki fita da su, ki dawo ina da magana da ke yanzu."
Umma ta yi yadda ya ce
in tana ji duk ta
osa ta ji wani magana zai yi da ita?

Don haka kawai dama zuciyarta ta kasa nutsuwa da wannan uwar sammakon da ya yi ya baro Kano a yau.

Bayan ta dawo ta nutsu a gabansa ne Baba Sani ya gyara zamansa tare da zura mata ido ya ce, "Zuwairah kamar yadda na sanar da ke maganar
arin aurena kwanaki, to yanzu ma maganarce ta taso da gaggawa don kuwa gobe ne za a
aura auren.

Abun ne ya zo da gaggawa domin mahaifinta ya ce a
aura kawai ta tare, duk da cewa dai nan za a fara kawo ta sai daga baya za mu wuce Kano tare, za ta zauna wancan part
in tunda da ma ni ne na gada wajen."
Baba Sani ya
an dakata yana kallon yadda Umma ta zura masa ido, ta kasa koda
waran motsi da alamu dukkanin kalamansa jinsu take yi tamkar cikin mafarki ne.

Ya kira yi sunanta don ta dawo hayyacinta, aiko sai ta yi firgigit tana cewa, "Me kace Sani, ban fahimci abinda ka fa
i ba me ka ke nufi ?"
Baba Sani ya sake maimaita mata dukkanin bayanansa, ai sai Umma ta saki wani irin ihu tana dira a gabansa ta ri
o hannayensa, dukkanin jikinta rawa ya ke lokacin da ta ke cewa, "Sani gobe
aura aurenka fa ka ce?

Don Allah ka sanar da hakan ba gaskiya ba ne, da wace
ar kutumar uban ne wai za a
aura, don Allah ka sanar da ni wace ce ?"
Baba Sani ya rungume Umma a jikinsa yana shafa bayanta don ta nutsu amma ina, ita burinta kawai ta san da wace ce za a
aura masa aure a gobe?

Ta cigaba da kuka tana tambayarsa har sai da ya bu
e baki ya ce, "Calm down Zuwairah!

Ba da wata bare bace can da baki sani ba.

Samha ce matar da za a
aura mana aure, ina so ki kwatar da hankalinki ki
auki hakan a matsayin
addara wanda ta rigayi fata, ki
auka cewa haka Allah ya
addara matar
an uwana ita ce za ta sake zama matat......"
Wani irin cakuma da Umma ta yiwa wuyar rigarsa ya hanashi
arisa kalamansa, ya kai hannu yana finciketa daga jikinsa baki
aya, lokacin da Umma ta sake bu
e murya ta saki wani gigitaccen ihun da kaf mutanen da ke cikin part
inta sai da suka jiyo ta.

Gaba
aya sai yanzu da Baba Sani ya sako cewa matar
an uwansa a maganarsa, sannan kwanyarta ta gano wace ce Samhar da ya ke fa
i, don ita gaba
aya har ta shafe Ummie da babin ta cikin lissafinta.

Cikin matsanancin tashin hankali ta fara bu
e masa faifan tijara da zage-zage, akan cewa ko sama da
asa za su ha
e ne ba za ta ta
a amincewa Samha ta zama kishiyarta ba.

"Wallahi
arya ka ke yi Sani, ka yi ka
an ka yi min irin wannan tozarcin, ka rasa wacce za ka aura sai matar da
an uwanka ya mutu ya bari, ragowar
an uwanka za ka aura sabida ka tozartani Sani?

To wallahi daga kai har munafukar da ta
ulla abin
arya ku ke yi, don na san babu wacce ta kitsa hakan sai munafukar tsohuwar can Iy......."
Marin da Baba Sani ya
auke fuskar Umma da shi ya sanyata kasa
arisa muggan kalamanta, ya nuna ta da yatsa cikin tsananin fushi da fusata ya ce, "A gabana Zuwairah, a gabana ki ke kiran mahaifiyata da munafuka?

To bari ki ji aure babu fashi kamar an
aura shi an gama shashasha!

Mara mutunci.

Wallahi ba zan
auki ko wani irin tozarci akan mahaifiyata ba, kuma ki sanya speeker ki gayawa duniya cewa ita ce ta sanyani auren Samha, ta isa da ni ne tunda ita ta kawo ni duniya, kuma na amshi tayinta da hannu bibbiyu tare da
aura
amarar zama da za
inta har
arshen numfashi!"
Daga haka Baba Sani ya kwashi wayoyinsa da mukullin motarsa ya fice daga falon baki
aya, hakan ya sanya Umma da ta mi
e tsaye dafe da fuskarta da yasha mari, ta saki wani razananniyar ihu tana zubewa a
asa kanta ya bugu da jikin table.

Zuhurah wacce ta jiyo ihun Umma a karo na biyu ne ta san cewa babu lafiya, shiyasa ta shigo a guje cikin falon Baba Sanin don ganin abinda ke faruwa.

Ganin Umma yashe a
asa bata numfashi ya sanyata
walla wani ihu tana fara jijjiga Ummar, fa
i take yi , "Umma!

Umma!

Umma don Allah ki tashi ki sanar da ni abinda ke yafaru."
Ganin cewa Umma bata ma san tana yi ba yasa Zuhurah tunawa da ruwa, sai ta ruga a guje ta
akko goran ruwa me sanyi ta zo ta diddilewa Umma akan fuskarta, ba a
auki dogon lokaci ba kuwa numfashin Umma ya dawo.

Zuhurah ta yi jifa da goran ruwar tana ri
o hannun Umma ta ce, "Sannu Umma wai me yake faruwa ne?"
Umma ta ja numfashi kanta na wani irin sake
aukar nauyi gingirin...!
irjinta na cigaba da yin nauyi tamkar an
ora bula an danne mata shi.

Hawaye masu tsananin zafi suka fara wanke fuskarta, ta yi magana murya a sha
e ta ce, "Zuhurah zan mutu, wallahi mutuwa zan yi ko na kamu da ciwan zuciya idan har ya tabbata ubanku Samha zai auro min a matsayin kishiya."
Umma ta kai
arshen maganar tana son ta rushe da kuka ko zata ji sau
in nauyin da
irjinta ke mata amma ta kasa kukan, sai dai hawaye kawai da ke iya zubo mata.

Zuhurah ta dubeta cikin rashin fahimta ta ce, "Umma wace ce Samha kuma?

Maganar auren ya taso ne yaushe za a
aura auren?"
yar Umma ta iya sanar da Zuhurah abinda ke shirin faruwa, ta
are maganar da cewa, "Zuhurah ki gaya min ta ya zuciyata za ta iya amsar Samha a matsayin kishiya?

Matar da babu abinda zan iya nuna mata game da bu
ewar ido, ta fini yarinta ta fini bu
ewar ido domin ita tashin bariki ce, kowa ya san matan Kaduna da bu
ewar idon su daban suke.

Ta fini ku
i ta fini kyawu babu ta in da zamu yi gogaggiya da juna,sai ta fannin ilimi wanda matsayin kwalin mu guda ya ke da juna, amma waya sani ma ko kwanyarta tafi nawa ja ?

Ba zan iya ba Zuhurah matu
ar hakan ya kasance ciwan zuciyace zai zama ajalina ."
Umma ta kai
arshen maganar tana dafe saitin zuciyarta da ke mata wani irin zafi da
una, Zuhurah da gaba
aya kanta ya gama kullewa sai ta yi
arfin halin cewa, "Umma to me Boka ya sanar da ku akan zancen auren ,babu abinda za a iya yi ne a rabasu koda abin ya tabbata?"
Umma wani abu me nauyi ya sake danne zuciyarta lokacin da tambayar da Zuhurah ta yi mata, ya sanyata tunowa da kalaman Boka Kallah, " _Ban ga mahalukin da zai iya dakatar da wannan auren ba, domin akwai zazzafar rabo kamar yadda na sanar miki a baya,rabon shi ya yi silar mutuwar mijin matar, don haka duk wanda ya ce zai ja da wannan auren zai iya rasa ransa,sabida dole sai rabon da ke tsakaninsu sun taka doran duniya...._"
Kuka me tsananin
arfi ya
wacewa Umma, lokacin da ta tuno wa
annan kalaman na Boka Kallah, ta dubi Zuhurah tana zayyane mata yadda suka yi da Boka Kallah,ta kai
arshen maganar da cewa, "Zuhurah ina cikin tashin hankali, ki kira min Hajiya Barirah please!"
Babu musu Zuhurah ta
akko wayar Umma ta kira Hajiya Barirah, lokacin da Hajiya Barirah ta
auki wayar sai Zuhurah ta mi
awa Umma wayar, tana me barin falon ta koma zuwa
aki don kiran Basmah ta sanar da ita bala'in da ke shirin samunsu a gobe, na
aura auren Ummie da za a yi da Babansu.......
ansabo ce#
[12/15, 11:46 AM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?
Chapter 158 · 0% Book details