← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 165 OF 184

Sashe 165

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zuhurah hankalinta ne ya kwanta da jin cewa takardan sakinta na hannu, ta dinga ji a ranta lokaci ya yi da za ta tsaya ta darje wani mijin na kerewa sa a, sai ta bu
e sabon shafin gyara kanta don ta dawo cikin hayyacinta sosai, ko ta sami wani me hatimun nasaran ya kulata.

Kwanan Baba Sani biyu ya koma Kano bayan ya tara matan nasa ya yi musu fa
a da nasiha akan su zauna lafiya, amma sai dai a gaban idanunsa Umma ta saki ba
en maganganu akan cewa ba ta ba Ummi har abada, ya ma daina tunanin in dai suna inuwa
aya za a samu zaman lafiya, daga haka ta tashi bar musu wajen cike da zallar fusata.

Hakan yasa Ummie
aura
ammaran ba Umman mamaki,tare da jinjina rashin man kanta da da
ancinta a zahiri, don ita a tunaninta tuni an daina irin wannan kishin na dabbanci, sai dai ayi na ilimi da iya kissa da kisisina wajen
wace mijin.

Shiyasa Ummie tun bayan tafiyar Baba Sani ta kama kanta, ko da wasa bata kuma shiga sashin Umma ba, iyakarta part
in Iyah da ta ke jin
aunarta a ranta me tsanani fiye da baya.

Sau biyu Umma na tura Zuhurah don ta ya Ummi kwana don su samu damar sanya mata maganin bacci me
arfi, ta yadda Zuhurah za ta samu damar yanko musu
unbar
afar Ummien, amma ba su ci nasara ba don kuwa Ummien cewa ta ke yi ta gode Zuhurah ta koma kawai bata bu
atar
ar tayin kwana, don kuwa gidan da part
in gaba
aya ba ba
inta bane.

Hakan ya sake jefa tsanar Ummien a zuciyar Umma, lokacin da ta sanar da Hajiya Barirah cewa ha
ansu bai cimma ruwa ba, cewa ta yi, "Allah dai ya yi wadaran rashin sa ar ki a rayuwa Hajiya Zuwairah, amma ace mutum kullum bashi da sa a ina da
insa."
Umma da kanta ta koma wajen Boka Kallah don kai masa
orafi akan rashin samun yanko farcen da ba a yi ba, Boka sai ya sanar mata cewa ta koma idan an kwana biyu ta san yadda za'a yi ta samo gashin kan Ummie ta kawo masa.

Amma cikin rashin sa a Baba Sani na dawowa weekend ya tattara Ummie suka wuce Kano.
___________
*Abuja.*
A.Maleek Ado ne rungume da Samha a jikinsa yana sanar da ita samuwar visa
insu gaba
aya har da TAIMIYYAH, zuwa jibi za su wuce zuwa Egypt
Samha ta sake lafewa a jikinsa ta ce, "Amma Yah Abdul duk gida
aya za mu sauka idan mun je?"
A.Maleek ya shafa gashin kanta ya ce, "Yes gida
aya ne zamu sauka wife, har ma na turawa Sunusi ku
in komi ya biya ba ki ga gidan da ya samar mana a wani new city ba, har ma na sanya a bincika min ku
in da zan iya mallakar gidan ya zama nawa gabaki
aya."
Samha ta jinjina kai tana cewa, "Amma ni dai zan so kabar ni ko a hotel ne don Allah!"
A.Maleek ya miskile fuska ya ce , "Look!

Suhailah meyasa kullum ina neman ku ha
e kanku amma ke kina bau
ewa ne, miye aibun Zaynab da ba za ki iya sakin jiki da ita ku zauna a muhalli
aya ba?"
Yadda ya yi maganar a fusace ya sanya Suhailah sake shigewa jikinsa ta kwantar da murya ta ce, "Allah ya baka ha
ury Sweet, but ni kafi kowa sanin ina da tsananin kishi akanka, wallahi da
yar na ke iya cotrolling kaina duk sanda zan ga kuna tare da juna.

Yakamata ka gane hakan ka yi min uzuri wajen raba mana muhalli idan mun je can, idan ni ba za ka bar ni a hotel ba to ita ka
auke ta ku yi masauki a hotel please!"
"Suhailah hakan ba zai yiwu ba ki ma cirewa zuciyarki wannan, gida me girman gaske da ke
auke da 3 bedroom kowacce za ta
auki guda, ni kuma in yi anfani da guda a matsayin nawa, babu ruwan wata da wata a cikinku kowacce ta girka abinda ta ke so, bare ma a waje zamu dinga cin abinci sai dai dinner ka
ai ne duk me girki za ta yi a ha
u a dining a ci, miye zai dame ki da hakan?"
Suhailah ta sake kwantar da murya cike da sarewa ta ce, "Shikenan Allah ya bani juriyar rintse idanu akan abinda zan ji ko in gani."
Tausayinta sai ya kama zuciyar A.Maleek amma bai nuna ba, sabida baya son bu
e mata
ofar da za ta dinga amfani da zafin kishi, wajen son wargaza ha
in kan gidansa.

Ya zare ta daga jikinsa ganin time
in Magriba ta kusa,kuma yau kwanan TAIMIYYAH ne ita Suhailah yau ta
are nata kwanar.

Ya nufi hanyar fita daga
akin yana cewa, "U make sure zuwa gobe kin kammala duk wasu shirye-shiryenki, cox morning flight za mu bi okey!"
Suhailah ta bi bayansa da kallo tana jinjina kai ba tare da ta ce komi ba,ya
arisa fita daga
akin nata ya nufi downstairs.

Can
angaren dining ya hango TAIMIYYAH da Rabeca suna arranging coolers
in abincin da TAIMIYYAH ta
ata lokaci wajen shiryawa, ya bi ta da sassayar kallo lokacin da Rabeca ta bar wajen ya
arisa bakin dining
in yana cewa, "Hey!

My pure zuma."
TAIMIYYAH ta
ago manyan idanunta tana jifansa da smile ta ce, "My Sweet Amore how far?"
A.Maleek ya
arisa gareta yana rungumeta ta baya ya ce, "Daidai my sweet, me aka tanadar min yau bayan wa
annan da
an girke-girken?"
TAIMIYYAH ta shagwa
e murya tare da yin
asa da shi ta ce "Komi ma an tanadar maka Sweet Amore."
"Gud gal!

Luv u my world."
A.Maleek ya yi maganar yana juyo da TAIMIYYAH suka fuskanci juna, ta kai bakinta ta sumbaci kumatunsa tana cewa, "Luv u too my sweet Amore, its time for pray Baby sakarni in je
aki please!"
Maleek ya saketa yana ri
e da hannunta suka nufi
akinta, a can ya
aura alwala ya fito don zuwa Masjid
in da ke manne da jikin gidansa, don da wuya ya yi gini bai gina har masjid a jikin gidan ba.

Sai da aka idar da sallar Isha'i sannan ya shigo gidan, diract kuma
akin TAIMIYAH ya wuce, ya sameta ta gama cancan
a masa kwalliya cikin kayan da suka fitar da surarta, musamman twins
insa da suka fito sosai suna tsokanarsa, ya kai hannunsa kansu lokacin da ya rungumota zuwa jikinsa, ta saki
an kukan shagwa
a tana ture hannunsa tare da cewa, "Sweet Amore its time for dinner fa, kar Anty ta sakko tana jira please!"
Maleek ya balla mata harara kafin ya kai bakinsa ya sumbaci in da ta ture hannunwansa a kansu, ya
ago fuskarta yana tsareta da manyan idanunsa da suka fara bayyanar zallar rigimar ya ce, "Baby ko dai har na yi ajiya ne, na ga kullum kayana sake cika suke yi da yin fresh, miye sirrin?

Tell me please!"
TAIMIYYAH kunya ya lullu
eta ta nemi zillewa daga jikinsa tana cewa, "Kai!

Sweet Amore ni dai ba ruwana ba kai wata ajiya ba."
Maleek ya sake ta yana sakin dariya ka
an ya rufa mata baya zuwa wajen da ta rataye kimono
inta, da za ta
aura akan shigar jikinta, ya zare kimonon daga hannunta yana cewa, "No Sweet mu je kawai a haka."
TAIMIYYAH ta tirje tana masa magiya akan ya barta ta suturta wannan shigar , da
yar ya amince ta sanya suka fita zuwa dining
in.

Sun isa kenan ita ma Suhailah ta sakko zuwa wajen, TAIMIYYAH ta yi serving
insu suka fara cin abincin, jefi-jefi A.Maleek na sako zancen tafiyarsu a jibi.

Suhailah ita ta fara barin wajen ta haura zuwa sama don fara shirya kayanta a tsanaki sabida gudun yin mantuwa, ta bar su TAIMIYYAH a dining area
in suna zuba shiririta wajen
arisa cin abincin.

Bayan sun kammala ne ya yi mata rakiya zuwa
akinta don
aukar abinda za ta bu
ata suka fito, ya
auke cak!

Akan hannuwansa suka haura zuwa upstairs
akin baccinsa.

Washegari TAIMIYYAH ita ma ta fara kintsa musu kayayyakin da zasu wuce da su, bayan ta kammala ne ta sakko zuwa kitchen don yin snacks da ta ke son su wuce da shi.

Samosa da meat pie me yawa ta yi, sai ta yi packaging ta sanya cikin freezer, sai ta kwa
a milky cin-cin ta baiwa Ameena ta murza ta yanka mata, ita kuma ta fara aikin
aura abincin lunch Rabeca na taimakonta da abubuwan da suka kamata.

Koda suka kammala aikin abincin sai ta bar su Ameena da shirya dining
in ta wuce
aki don yin wanka, sabida ta gaji matu
a shiyasa koda ta zo yin wankan ta yi amfani da ruwa me zafi sosai, bayan ta fito ta gabatar da sallah ne ta fita zuwa dining
Ita ka
ai ta yi serving kanta abincin da za ta ci, don A.Maleek tun safe da ya fita bai shigo gidan ba, shiyasa ba za su yi zaman cin abincin tare ba.

Tana kammalawa ta koma
aki ta kwanta bada jimawa ba kuma bacci ya sace ta, can cikin baccin ne ta ji mutum a jikinta yana janyeta ya mayar da ita kan faffa
irjinsa, sai ta sake gyara kwanci a jikinsa sukai baccin tare manne da jikin juna.

Basu tashi ba sai after 4 lokacin sallah har wuce, hakan yasa suka
auro alwala a gaggauce ya jasu jam'i, bayan sun
idar ne ta yi masa rakiya zuwa dining don bashi abinci, cox ya ce bai ci komi ba tun breakfast
in safe.

Da dare fita sukai zuwa TULIP don yin dinner a can, amma Suhailah ta
i bin su daga shi sai TAIMIYYAH suka je wajen, wanda tun zuwan farko wajen ya tafi da zuciyarta, hakan yasa da suka isa ta saki jiki sosai, suna cin abincin suna zuba luv tamkar ba bu gobe, babu ruwan wani da wani a wajen kowa sha'anin gabansa ya ke tamkar a turai.
Chapter 165 · 0% Book details