← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 184

Sashe 59

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai dai tana sanya kanta cikin corridor
in shiga
akin Guggo Bilki idanunta ya sauka akan takalman Yah Emren,dake xube daga bakin
ofar shiga
akin.A hankali amon sautin muryar Guggo Bilki ya fara shiga kunnuwan TAIMIYYAH.

Jin Guggo Bilki ta ambato sunanta yasa ta jan birki daga bakin
ofan.Ba tare da tayi yin
urin shiga
akin ba,haka kawai taji tana son jin dalilin kiran sunanta cikin hiran Guggo Bilki da Yah Emran
in........
*Salamu alaikum!

Ina ma'abota son
amshin su ke ne?

Uwargida da Amare masu shirin shigewa daga ciki kai har ma da
an mata ma'abota son
amshi da
amsasa suturunku* *.To ga dama ta samu don kuwa shahararriyar mai saida turarukan wuta me asalin kyau da inganci wato RUUSCOLLLECTIONS ta zo muku da turarukan wuta na sawa a
aki wanda tun daga kunna shi baza ki ta
a jin
auri ba daga farko har karshensa.*
*Bata tsaya anan ka
ai ba don kuwa akwai jerin gwanon kalolin turarukanta masu
amsasa jiki da gida ha
i da
akuna ma baki
aya kamar haka*
*Akwai oil kolecch
a,da cream koleccha,Body butter, white humra,attraction humra, Mehlab humra, Dufr humra, brown humra, oil humra, golden humra da yellow humra,*
*Turaren wuta dinta kuwa Arabian black bakhoor mai kamshin harami, yemani bakhoor, hemani flakes, sandal rose, sandal flakes, Arabian spices, Senegalese kajiji, Couscous, special kajiji, Golden sand, wardrobe balls, Ruus Remix, Exclusive Dufr, cotton candy, Queen of the night, Bukhur, Alajab.*
*Akwai airfreshner, morphing mist, shampoo, hair cream, Vaseline.* *Harma da su atamfofi, less, shadda, takalma da mayafai duk zaki same su a wajen RUSS COLLECTION .*
Za ku sameta a Garin Kano ta wannan adireshin:- No:221 sarari koki quaters.

Ko ku nemeta a garin Kaduna a Unguwar kanawa.
ga handle
inta na Instagrm kamar haka
@ Ruuscollections
Ga kuma lambar wayarta don kiranta kai tsaye
07025393114
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: *Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.*
*Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_*Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704.*_
*40*
TAIMIYYAH ta sake jingina da jikin bangon corridor
in,ta yadda zata iya jiyo maganganun da su Guggo Bilkin ke yi da kyau.Kunnuwanta suka cigaba da jiyo maganan da Guggo Bilki keyi inda take cewa Emran
"Emrana ka ga ita
ar uwarka ce ta jini,duk wacce zaka je ka auro a waje barin ita TAIMIYYAR ce.Kaine nake ganin duk kafi sauran zurfin tunani da hankali,kuma kaine baka fito da matar aure ba ka tsaya shiririta,Anas ya samu mata haka Ahmad shima magana yai nisa,shiyasa nake ganin kaine ya dace ayi wannan ha
in zumuncin da kai,gadai ta nan ka ganta babu abinda ta rasa kuma nakasanta ba abinda zai kawo cikas bane don ka aureta,don babu abinda bata iya yi da kanta,Zaynab tana da tarin nutsuwa da baiwa masu da yawa da zaka ji da
in kasancewa da ita.Abbanku kansa yayi na'am shi ya bani
warin guiwan in tinkareka da maganan don aji ta bakinka,ko kuwa ka samu wata ne bamu sani ba?"
Emran wanda ke zaune kusa da Mamien tasu,ya
aga manyan idanunsa ya sauke akanta,cikin tsananin mamakin dukkanin kalamanta ya fara cewa, "Yanzu Mamie don kawai ban fito da mata ba daga zuwan Yarinya sai ki fara irin wannan tunanin,arasa wacce za a ce na aura sai gurguwa,musaka Mamie?

Gaskiya bazan iya aurenta ba da dai ace ba gurguwa bace yarinyar ta ha
a duk wasu abu da nake so a jikin mace,amma tunda tazo a gurguwa gaskia Mamie bazan iya aurenta ba,haba abokaina ai dariya zasu yi min,ace duk matan garin nan da sauran wurare in rasa wacce zan aura sai gurguw......"
"Ya isa haka Emrana!" Guggo Bilki ta katsesa cikin fishi me tsanani kafin ta cigaba da fa
in, "A gabana Emrana,a gabana zaka ri
a aibanta
ar uwarka don kawai tana da nakasa?

Miye aibun kasancewarta gurguwa kai me lafiyayyun
afafu?Ko kana tunanin ka fita gata ne a wajen Allah da ya barka a yadda ka ke, ita ya jarabceta da zama gurguwan?

To shikenan tunda abin naka yazo da iskanci da rashin mutunci abar zancen gaba
aya,amma kasani nan da watanni uku kacal ka fito da matar aure,sakarai kawai miskilin banza da wofi, da ina maka kallon wanda yasan abinda yake yi ashe kai
in baho ne,duk matar da zaka je ka rakito
in ba baki zan maka ba Emrana,amma ba za ka ta
a samun me nagarta da kyakykyawan hali irin TAIMIYYAH ba.Amma ka je kai nazari ka kuma sake fuskantar halayyar TAIMIYYAH tunda ga ta nan tana nan tare damu har nan da zuwa sati
aya,idan ka ji kana da ra'ayi zan fi kowa farin ciki tashi ka bani waje."
Guggo Bilki ta kai
arshen maganan tana saita masa hanyar fita daga
akin.Fuskarta har lokacin a
aure yake don maganganun da Emran
in yayi ya
ata ranta.

Emran ya zube daga gabanta yana cewa, "Mamie kiyi ha
ury na ga ranki ya
aci,ina gaya miki gaskiyan abinda ke zuciyata ne amma zan duba inyi tunani kiyi ha
ury please...!!"
Iyah abinda TAIMIYYAH ta ji kenan tayi gaggawar juyawa tabar wajen,wani irin yanayi na
acin rai da takaici na lullu
e zuciyarta.

Itace yau ake wa wani talla yana gudunta don tana matsayin gurguwa?

Wasu hawaye masu tsananin zafi suka cika idanunta,haushi da tsanan Yah Emran ya dira a zuciyarta farat
aya.Har ta isa wajen dining
in gidan zuciyarta suya yake yi matu
a,hatta da Guggo Bilki haushinta take ji sosai a ranta,tana ayyana me zaisa tai mata haka?Meyasa zata tallata ma Emran ita har ya samu chance na aibanta nakasanta?

Ta kai hannu tana share hawaye masu zafi da suka kwaranyo daga idanunta,bata so sam ta nuna wani alama na cewa taji zancen nasu shiyasa tayi matu
ari wajen danne zuciyarta.Cike da
arfin hali ta zuba abinci ka
an ta fara ci,sabida yadda yinwa ya dameta kuma bata so ulcer
inta ya motsa.

Akan idanunta Yah Emran ya fito daga
akin Guggo Bilkin, sai dai shi sam bai kula da ita ba,sabida bai kallo sashin dining ba har ya fice daga falon.Ba a
auki lokaci ba sai ga Guggo Bilki itama ta fito,dai-dai lokacin da TAIMIYYAH ta aje spoon
in hannunta,tana
aukan cup ta zuba ruwan juice ka
an ta shanye.

Guggo Bilki ta
ariso wajen dining
in tana cewa,"TAIMIYYAH dama har kun dawo ne shine ban ji motsin ku ba,ina Yasmeen
in take ita?"
TAIMIYYAH ta
aga manyan idanunta ta sauke akan Guggo Bilki,tana
iran murmushi a saman face
inta, lokacin da take baiwa Guggo Bilki amsa da cewa, "Aiko na dawo bada jimawa ba Guggo Bilki,yinwa ce ta haukatani na yo nan banje na sanar miki mun dawo ba,Yasmeen tana can gidan zuwa anjima zata dawo tace."
Idanun Guggo Bilki akan Lallin da suka zanu a kyawawan yatsun TAIMIYYAH,lokacin da take fa
in,
"Shiyasa kice ban ji shigowan naku ba muna
aki da Yayanku,aiko Lallin yayi kyau TAIMIYYAH ina fata har a
afa akai miki ko?"
TAIMIYYAH ta jinjina kai tana cewa, "Aiko su Yasmeen sun matsamin da mita Guggo Bilki hakanan na bada har
afafun akayi kin gani ma."
are maganan tana
ago
afanta me lafiyan ta nunawa Guggo Bilki Lallin.Guggo Bilki tabi zanen da yai ra
au a farar
afar TAIMIYYAN tana cewa, "Kai Masha Allah,Lalli yayi kyau kam ai sun
ware sosai indai a iya lalli ne."
TAIMIYYAH ta saki murshi ya
e ka
an tana cewa, "Ai nan Kano
arshe ne wajen iya Lalli Guggo Bilki,mu Zaria babu
wararru sosai gaskiya kaman nan,duk da cewa ba laifi yanzu ana ta samun wanda suka iya amma basu kai nan
in ba gaskiya."
TAIMIYYAH ta kai
arshen maganan tana mi
ewa tsaye,don so take kawai ta jita a
aki daurewa kawai take yi wajen kula Guggo Bilkin,amma maganganun Yah Emran ne kawai ke kai kawo cikin zuciyarta.

Guggo Bilki ta bi TAIMIYYAH da kallo lokacin da take
arin wuce ta xuwa
aki TAIMIYYAN na cewa, "Guggo Bilki zan je na huta ka
an kafin yamma ta
arisa yi,wallahi na gaji ne sosai zaman gidan Lallinnan."
"To shikenan TAIMIYYAH a huta lafiya,ai zaman kunshi akwai gajiyarwa shiyasa nima ban damu da yi ba sam." Daga haka TAIMIYYAH tayi wucewarta zuwa
aki.Guggo Bilki na bin bayanta da kallo da yanayin tafiyarta,wanda sam ita bata hango aibu a cikinsa da har Emran zai ce wai idan ya auri TAIMIYYAH za ai masa dariya ba,ta jinjina kai kawai kalamansa na sake
ata zuciyarta.

TAIMIYYAH ko tana shiga
akin Yasmeen kwanciya tayi akan gado,ta me lumshe idanunta kalaman Yah Emran na dawo mata inda yake cewa, " _Da dai ace ba gurguwa bace Mamie ta ha
a duk wasu abu da nake so a jikin mace."_
'Kenan shiyasa take yawan kama shi yana satar kallonta?" TAIMIYYAH tayi tunanin hakan cikin xuciyarta,tana sake jin zafin dukkanin kalamansa.Ta lumshe idanunta tana me jin kaman tai tsuntsu ta ganta a gaban Iyah,gaba
aya sai taji zaman Kanon ma ya gundureta.

Amma sai dai bata son ko Yasmeen taji maganan bare har Guggo Bilki ta gane tai musu la
e, har ta ji zancen su da Emran
in,don haka dole ta daure ta kai iya kwanakin data ambata zata yin.

Tana me shan alwashin ko gaisuwa ba zai sake ha
a ta da Emran
in ba.Dama haka kawai ita jininta bai ha
u dashi ba, girmansa kansa da miskilancinsa sam bai mata ba.

Ta cigaba da kwanciya tunanika kala-kala na kutsowa cikin kwanyarta.So take yi ta gano ko ita
in tana da wani laifine wajen zamantowarta gurguwa?

Amma har ta gama tunaninta bata gano hakan ba.
Chapter 59 · 0% Book details