Sashe 11
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wallahi ba don bana miki sha'awan rashin kwanciyan hankali ba da saina nunawa Zuwaira cewa daga ita har
anta zan iya iko da su,in kuma ha
a auren da take i
irarin in tana raye bazai yiwu ba,sai dai nafi so Allah yai ikonsa da kansa domin ina da tabbacin zaifi ni iya hukuntata,domin huruminsa take shiga don shi ya halicceki ahakan,shi kuma yasan irin ajiyan da yai don haka ki cire duk wata damuwa a ranki,ko ka
an kada kiji cewa zaki ji
uncin kasancewanki a hakan kinji ko?"
Iya ta
are magana tana shafa kan TAIMIYYAH wacce ta kwantar bisa
afafun Iyan,kalaman Iyan na shiga kunnuwanta da wani irin tasirin dake ratsa ilahirin zuciya da gangar jikinta,ta gya
a kai alamun gamsuwa da tarin kalaman Iyan,wacce itace gatanta da ta maye mata dukkanin guraben da uwa zata cikewa
ar ta,a hankali ta cusa hannuwanta saman fuskanta tana share hawayen dake gudu,cikin sanyin murya take fa
in "Insha Allah Iya zanyi anfani da dukkanin abinda ki ka ce nagode Allah ya bar min ke Iya har
arshen numfashi na."
Iya da tausayin TAIMIYYAH ya gama cika zuciyanta,ta shafa kanta tana fa
in "Ameen Zainab,Allah yai miki albarka yasa ki cigaba da biyo halayyan TAIMIYYAH,ita kuma Allah ya cigaba da kai haske kabarinta,Allah ya nuna min aurenki da zuriyyan da zaki haifa kafin
asa ya rufe idanuna."
are maganan muryanta na rawa cike da raunin zuciya,domin a duk lokacin da ta tuna da mahaifiyan TAIMIYYAH me suna Zainab sai zuciyanta ya karye,domin bata ta
a ganin ha
urarriyan mace me tarin nutsuwa da hankali irin ta ba,ga baiwan kyau kaman ita tayi kanta wanda nagartanta da kyawawan
abi'unta suka janyo ake kiranta da TAIMIYYAH,kaman yadda labarawa basa sakawa
ar su ko
ansu suna TAIMIYYAH sai ya mallaki nagarta irin na Zainab
in,shiyasa a lokacin da aka haifi TAIMIYYAH ta sa aka saka mata suna Zainab
in kaman tasan uwar mutuwa zatai,bayan rasuwan Zainab
in sai Iya ta cigaba da kiran abinda ta bari da irin sunan da ake kiran Zainab
in dashi wato TAIMIYYAH,tana me fata Zainab
in ta gado halayya da nagartan uwarta,sai gashi ko TAIMIYYAH babu inda ta baro halayyan mahaifiyan nata,Iya ta sauke ajiyan zuciya tare da dawowa hayyacinta daga fa
awa duniyan tuna baya da ta tafi,muryan TAIMIYYAH me sanyi tamkar na uwar ta na ratsa kunnuwanta lokacin da TAIMIYYAN ke amsa addu'an da fa
in "Ameen Iya na,insha Allah bazaki rigani mutuwa bama tare zamu tafi ko zaki mutu."
Iya ta saki murmushin su na manya,tana sake jin
aunar TAIMIYYAN me tsanani yana cigaba da ratsa jinin jikinta,sai dai kafin tayi magana sallamansa da shigowan sa cikin falon yasa duk suka bishi da ido,sassanya qamshin nan nasa dai na turaren BENTLEY ya fara kara kaina cikin falon,Iya gaba
aya sai ta koma ta tamke fuska,tana amsa sallaman ya
ariso cikin falon yana zama kujeran dake facing Iya,ya zame ya kwashi gaisuwa idanunsa fes akan qanwar tasa da har lokacin kanta ke saman guiwan Iya,ba yabo ba fallasa Iya ta amsa gaisuwansa sai ya maida dubansa gaba
aya akan TAIMIYYAH yana fa
in "Sis tashi ki bani abinci da yunwa na shigo garin nan."
Yadda ya
are maganan idanunsa akanta yasa Iya da itama ta tsare shi da ido zabga masa harara,tana riga TAIMIYYAH da fa
in "Kaji min rashin tausayi dai,a memakon ka tashi ka isa wajen cin abincin tana zamanta sai ka tashe ta wani kawo maka abinci kaman mara
afafu,to bazata tashi ba in bazaka isa wajen kaci ba ka koma wajen uwar ka marasa kunyan qanninka su zuba maka kaci."
Yadda Iya ta
are magana tana faman juya ido ita adole harara take watsawa Yah Sadeeq
in,yasa daga TAIMIYYAH har shi uban gayyan sakin dariya,kafin ko wanne ya maze kaman bashi ke dariyan ba,Sadeeq
in ya tashi yana nufan wajen cin abincin yana fa
in "Maida wu
ar tsohuwa amma dai a taimaka ta zo tai sarving
ina please."
Iya ta ja tsaki tana fa
in "Ka dai ji dashi fitinanne,ke kuma da kike dariya saiki tashi ki zuba masa waya sani ma kina sane nan zaici abincin shiyasa kika dage sai kinyi girkin da kanki mitsuww!"
TAIMIYYAH da dariya ke cinta arai ganin Iya zata
ago ta yasa ta ha
e fuska,cike da shagwa
a take fa
in "Kai Iya inda haka ne da baki ga na zuba masa a kula daban ba,ni inama nasan zai wani dawo bare har inyi girki dashi."
"Oho dai ku kuka sani."
Cewan Iya tana ta
e baki ita ko TAIMIYYAH sai ta nufi wajen cin abincin ta fara sarving
insa,har lokacin Hijab ne sanye ajikinta bata cire ba,plate
in ta tura gabansa tana dubansa,ganin yadda ya tsareta da mayen kallon da yake addabanta dashi yanzu yasa tayi saurin
auke kanta tana faman turo baki,sam ta tsani yawan kallo tun kafin ta girma haka,lemun Fruity Zo
o da tai ta zuba masa cikin dogon glass cup ta tura gabansa,kafin ta mi
e tana fa
in "Yah Deeku ni zan shiga daga ciki ina da karatun hadda kasan gobe Saturday."
Bata jira cewan sa ba tai gaba abinta yabi bayanta da kallo,yana girgiza kansa kawai tare da jin wani abu na sake fisgansa zuwa gareta,sai dai zuwa yanzu ya fara ji ajikinsa dole ya koyi juriya akan danne duk wani zazzafan son ta dake
awainiya dashi,matu
ar yana son ta sami farin ciki,domin shi kansa yasan idan ya dage sai ya aureta alhali Ummansa tai mata irin wannnan tsanan,bazata ta
a samun kwanciyan hankali ba,tabbas kaman yadda TAIMIYYAN ta fa
i ne ha
ura da juna shine kawai mafita su cigaba da zumunci tamkar yadda suka faro,a hankali yake cin abincin da
in girkin na ratsa shi,tare da haifar masa da kasala da mutuwan jiki,domin wani yanayi ke bin jininsa yana yamutsawa,tabbas zaiyi rashi idan ya bar TAIMIYYAH ta su
uce masa,ya lumshe idanunsa a lokacin da sanyin Zo
on da ya zu
a yabi ma
oshinsa,da
in ya ratsa har tsakiyan kansa,sai ya bu
e idanunsa yana cigaba da cin abincin har ya kammala,ya goge bakinsa tare da tashi a wajen,cikin falon ya dawo har lokacin Iya na zaune ta maida hankalinta ga kallo,sai yai mata sallama ya fice daga Sasan baki
aya..........
*Littafin TAIMIYYAH paid book ne akan 500 naira only,ga masu bu
atan yin payment zakui min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
_Masu account da Arewa books,zaku dinga siyan sabbin shafuka dalla-dalla akan farashi me sau
i,ga yadda zaku siya pages a arewa books kamar haka_
https://arewabooks.com/chapter?id=62d29e11aa5f8f19bc9621cb
*DANNA LINK DIN NAN KASHA KARATU
*_YADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*
*Recharge* - inda ake shiga domin saka kudi cikin account.
*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin kasuwar ArewaBooks.
*Credit/Debit Card* - Hanyar farko kuma mai dadi wajan Recharge din account dinku.
A inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson Recharge din sai a taba "Proceed".
Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa kudinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).
--------
Akwai wasu hanyoyin saka kudi a ArewaBooks account kamar:
*Bank Transfer*
*Airtime Transfer*
Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din, amman bayakai 1hour za'a gansa a Balance.
ansabo ce#
[12/14, 3:42 PM] +234 703 040 9541: *TAIMIYYAH*
Ayshat
ansabo Lemu
*Page 8*
________Suhailah sai yamma sosai ta koma gida daga gidan Hajiya,bayan ta sha fa
a da nasihun Hajiyan ha
i da razanarwa,tu
i take amma gaba
aya tunaninta na ga yadda zasu kwashe da A.Maleek
in idan har ta samu matsala,bata ji zuciyanta ko da wasa zata iya
aukan ganinsa da wata mace da sunan matarsa,har ta isa gidanta ranta a jagule yake,mayafinta kawai ta cire ta fa
a Kitchen,samun Ameena tayi tana aikin
aura abincin Dinner,Suhailah ta dubi Ameenan tana fa
in "Me kike shirin girkawa ne? ina ga yau kiyi abinda zaku ci ke da megadi,ni zan yi girkin da zamuci da Ogan."
Cike da mamakin Suhailan Ameena ta dube ta,tana risinar da kai alamun girmamawa take fa
in "Okey Mah ba damuwa,dama tuwan Semo ne zanyi sai Macaroni Salad sabida Oga."
"Bar shi kawai yanzu ki ciro min kaza kiyi marinating
inta ki mayar cikin freezer,sai ki gyara min kayan miya ki fere Dankali kaman guda 6,yanzu zan dawo in
aura girkin okey."
Cewan Suhailah tana barin Kitchen
in don amsa kiran Raudha da ke shigowa,sun da
e suna magana kafin ta saka wayan a silent ta dawo Kitchen
in,da taimakon Ameena ta shirya lafiyayyan gashin Kazan da aka wadata shi da Irish gashin yai wani irin kyau,akai raping cikin foil paper tare da saka shi a kyakykyawan mazubi,sai ha
in Macaroni Salad da yaji liver da zallan tsokan kaza shima aciki,da kanta ta
auki
aton Tray
in da aka jera komi ta haura zuwa up stairs,bisa dining
in da ke falon saman ta aje ta wuce zuwa
akinsa,yana nan yadda ta gansa da safe,ta fara da kwashe kayan dake kan bed ta zuba a kwandon adana kayan wanki,sannu a hankali take gyaran
akin tana mita,jikinta ko'ina yana ansawa da gajiya hatta toilet ta daure tai masa kyakykyawan wanki,sai da ta ga komi ya yayi fes sannan ta fito ta nufi
akinta ta
akko abun zuba turaren wuta,ta zuba ta kunna tana kaiwa
akin ta turare ko'ina da ina,bisa sofan dake
akin ta zube tana maida numfashi a fili take fa
in "Wai Allah!