← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 163 OF 184

Sashe 163

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Don Allah Umma ki dawo cikin hayyacinki kada ki jefa rayuwarki da namu cikin garari akan wata banzar kishiya."
Zuhurah ta kai
arshan maganar tana
ago Umma zaune, da
yar da taimakonta suka fito zuwa
akin ta kwantar da Umma a kan gado, ta fito da sassarfa daga part
insu ta nufi na Baba Sani don kiransa ya ga halin da Umma ke ciki.

Zuhurah ta dinga knocking
ofar shiga falon Ummie amma ba a bu
e ba, ta sake yin knocking a karo na hu
u sannan ta jiyo takun tafiya.

Hakan ya sanyata zubawa
ofar idanu don ganin wa zai bu
ofar, idanunta suka sauka akan Ummie lokacin da ta bu
ofar, Zuhurah ta zura mata ido tana kallon
amammun kayan da ke jikin Ummie
in.

Ummie ta yi saurin juyawa tana cewa, "Shigo mana Zuhurah kin tsaya daga bakin
ofa."
Zuhurah da zallar takaici ya cika zuciyarta sai ta
aga murya ta ce, "Ni wajen Baba na zo yana ina ne?"
"Gani nan ki shigo daga ciki aka ce, kin tsaya daga bakin
ofa ana wasa da ke ne Zuhurah?"
Baba Sani ya yi maganar daga cikin falon yana zaune daga
asan carfet, Ummie ta cika gabansa da kayan karyawa da Iyah ta sanya Babah Ladi girkawa a kawo part
in, don ta san ko giyar wake suka sha Zuwairah ba za ta ta
a sanya wa akai abinci sashin Ummie ba.

Zuhurah ta taka a hankali ta shiga daga cikin falon zuciyarta na cigaba da
aukar zafi, ta dur
usa ta gaida Baba Sani tare da sanar da shi halin da Umma ke ciki,ta mi
e za ta bar
akin ta jiyo muryarsa cikin tsawa yana cewa, "Dawo nan Zuhurah."
Zuhurah ta dawo da baya tana ji tamkar ta saki ihu, Baba Sani ya nuna ta da yatsa ya ce, "Baki iya gaisuwa bane Zuhurah?"
Zuhurah ta tunzure baki tana duban side
in da Ummie ke zaune ta ce, "Ina kwana."
Ummie ta amsa fuskarta a sake ta ce, "Lafiya lau Zuhurah an zo ganin gida ne?"
Zuhurah da takaici ya kawota iya wuya sai kawai ta juya a guje ta fito daga falon baki
aya, tana tafe tana taya Umma kukan takaicin wannan aure da Baba Sani ya yi, wanda tun kafin akai ko'ina ta fara hango
urar da zai ta shi agaba,don ba
arya Umma ta yi ba Ummie akwai ta da bu
ewar ido, kwannanan za ta fara mai da Baban nasu wani susu akanta.

Bata rufa mintuna goma da komawa wajen Umma ba, Baba Sani ya shigo sashin ganin halin da Umma ke ciki ya tashi hankalinsa, don bai yi tunanin abin ya kai haka ba.

Cikin gaugawa ya taimaka Umma ta sanya kaya da Hijab suka fito don wucewa asibiti, Zuhurah na gaba sai Umma da aka kwantar a back seat
in tana nishi tana kiran kanta zai fashe.

A haka suka nufo asibitin ABU da ita da ke tudun wada, cikin ikon Allah suka samu aka amshe ta da gaggawa don fara bata kulawar da ta dace.

Dole admiting
inta za a yi kamar yadda likita ya yiwa Baba Sani bayani, sabida jinin Umman ya yi mummunar hawa shiyasa dole tana bu
atar kulawa a
ashin likita.

Baba Sani ya
aga waya ya kira Iyah ya sanar mata halin da ake ciki, Iyah kanta hankalinta ya tashi suna aje wayar ta sanya Babah Ladi shirya abin breakfast, ita kuma ta kira Sani don ya kai su asibitin da gaggawa.

Lokacin da Iyah suka iso asibitin sun samu Umma ta samu bacci, hannunta
aure da drip fuskarnan duk ta jeme ta fita hayyacinta tamkar ba ita ba.

Iyah ta
arisa bakin bed
in tana
are mata kallo, tare da Allah wadai da halayya da zafin kishi irin na Zuwairah, daga
arshe ta yi mata fatan samun sau
i, tana komawa ta zauna cikin
aya daga cikin fafaren kujerun da aka aje don zama a cikin
akin.

Babah Sani da Zuhurah suka juya zuwa gida domin Zuhurah ta
ebo musu kaya da abubuwan bu
ata, Iyah da Babah Ladi suka cigaba da zama har zuwa lokacin da Zuhurah za ta dawo su sai su koma gida.

Hankalin Baba Sani sai ya rabu biyu domin suna da zama akan case
in Zuhurah a yau
in, amma sai ya kira Baba Labaran da Baba Salisu don sanar da su halin rashin sukunin da ya same shi, tare da basu tabbacin ba za a samu yin zaman tare da shi ba.

Zuhurah ita ce ta
aga waya ta sanar da Basmah halin da Umma ke ciki, ta kuma kira layin Hajiya Barirah ta sanar da ita cewa Umma na asibiti.

Daga
arshe Anty Laurat ta kira ta labarta mata komi, tun daga
aura auren Ummie da Baba Sani har zuwa kan halin da Umma ta sanya kanta ciki, gashi mummunar hawan jini ya sameta rana tsaka.

Anty Laurat ta jinjina lamarin a ranta tare da yin Allah shi kyauta, ta kashe wayarta don zuwa ta sanar da iyayensu halin da Ummar ke ciki.

Lokacin da Zuhurah ta dawo asibitin sai su Iyah suka juya zuwa gida, a motar Baba Sani don ba zama zai yi ba shi ma gida zai koma, tunda ya gama biyan duk abinda ya kamata, kuma likitar ta tabbatar musu da cewa dama kada a dinga hayaniya a
akin da patient
in ta ke, don ana so ta samu isasshen hutu da bacci sabida yadda jininta ya hau sosai.

Don haka Zuhurah ka
ai aka bari wacce ta fito daga barandar shiga
akunan marasa lafiyar ta zauna cikin kujera, tana kallo motar Baba Sani ta fice daga asibitin sai ta maida idanunta kan wayarta tana kiran Layin Yah Sadeeq, wanda bai biyo
aura aure ya dawo Zaria ba ya yi zamansa a Kaduna.

Bayan sun gama waya da shi ta sanar masa halin da Umma ke ciki sai ta kashe wayarta, tana kunna data ta hau online rabin hankalinta na ga tunanin yadda za a kwashe da Ameeru a yau
in, shin zai bata takardarta cikin salama ne ko sai an kai ruwa rana?

Ganin tunani zai mata yawa ne sai kawai ta kashe datar ma ta sake neman layin Basmah ta ji ko
an gagarin nata zai samu damar kawota ta duba jikin Ummar?
*08:30pm*
Motar Baba Sani ne ta shigo asibitin yana tare da Amaryarsa a gefe, kuma tamkar ha
in baki bai kai ga gama yin parking ba motar Nass da ke tare da Basmah ya shigo.

Hakan yasa kusan tare da juna suka jera zuwa
akin da aka kwantar da Umma, zuciyarta Basmah na faman rawa duk ta
osa su iso ciki ta
arewa fuskar Ummie kallo.

Baba Sani shi ne ya fara shiga
akin Ummie na take masa baya, ko zama basu yi ba su Basmah suka
ariso suma wanda sam Baba Sani bai kula su
in ne daga bayansu ba,sai da sukai sallama suka shigo sannan.

Yah Deeku da ya iso garin tunda la'asar shi da Zuhurah ne tare da Umman, Hajiya Barirah ma bata jima da komawa gida ba.

Yah Sadeeq
in shi ne daga zauna a bakin bed
in da Umma ke kai, yana bata tea a baki tana amsa idanunta sunyi firgai-firgai.

Nass ya tsuguna har
asa ya gaida Baba Sani yana tambayarsa me jiki, Baba Sani ya amsa da fara'a yana cewa, "Me jiki Alhamdulillahi!

Ta ji sau
i sannunku da zuwa."
Basmah ma ta kwashi gaisuwa wajen Baban idanunta akan Ummie, wacce ta ci kwalliya cikin wani simple zani da riga na atamfar holland, tayi matu
ar yin kyau fuskarta na haskawa da wani irin glowing da annuri.

Basmah ta bu
e baki ta gaida Ummie da
yar, ganin yadda Baba Sani ke zabga mata harara, daga haka ta
arisa wajen Umma wacce tun shigowar Baba Sani tare da Ummie ta ji kanta ya sara mata, da wani irin ciwo me tsanani, shiyasa ta kasa cigaba da amsar tea
in da Yah Deeku ke bata, zuciyarta sai harbawa ta ke tamkar za ta yo waje.

"Sannu Ummansu Basmah ya jikin?

Allah ya
aro afuwa."
Ummie ta yi maganar lokacin da suke isa bakin bed
in jere da juna da Baba Sani, Umma ta ha
iye wani abu me
aci tana jinjina kai alamun amsawa, ba tare da ta iya bu
e baki ta yi maganaba.

Yah Deeku ya gaida Ummie cike da girmamawa, ita ma ta amsa da matsanancin fara'a tana sake jin
aunarsa da yaba hankalinsa, yadda ya fita zakkah cikin yaran Umman, don shi sam baya shiga duk wani shirmen da za ta shi ciki, yana da hankali sosai da sanin yakamata.

Nass ya iso ya gaida Umma yana aje mata ku
i daga gefen bed
in, ya juya ya yiwa Baba Sani da Sadeeq sallama ya baro
akin, Basmah ta raka shi da ido tana jin wani abu me nauyi a zuciyarta.

Umma ta dubi Baba Sani da ke tsaye a kanta bayan Ummie ta koma daga gefe guda ta zauna akan kujera, su Zuhurah sai faman zabga mata harara suke,ba tare da ita tama san suna yi ba, don gaba
aya hankalinta ta mayar kan wayar hannunta,tana
aura wasu takalma da ta yi order za su iso nan da one week, tunda tana ta
a business sosai musamman yanzu da ta samu gadon Abie sai ta sake zuba jari me kauri.

"Baban Basmah sun zo kuwa, ya bada takardar ko me suke cewa?"
Umma ta jefawa Baba Sani tambayar da yafi damun zuciyarta a yanzu,tana cigaba da jin
irjinta na mata zafi da
una.

Baba Sani ya dubeta yana mamakin yadda ta koma cikin kwanaki biyu kacal da fara maganar aurensa da Ummie, ya bu
e baki yana cewa, "Sun zo Zuwairah, kuma Ameeru ya rubuta mata saki
aya takardan na wajen Iyah na ce ta aje.
Chapter 163 · 0% Book details