← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 82 OF 184

Sashe 82

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yasmeen ta dubi TAIMIYYAH tace, "Sis kinsan ni duk na
osa muyi ido biyu da mara kunyar Yarinyar can Basmah,
azu da naje sasan gaida Baba Sani ban ga kowa cikin su bane,dana tambayi Umma sai cewa tayi basa nan wai sai gobe da safe za su dawo ma,ni kuma na sha alwashin kafin in bar garinnan sai naji yadda akayi ta
ulla ala
ar soyayya da Nass har ga shi an sanya musu ranar aure,wannan ai cin amanace kuma ni a yadda tunanina ya bani koda ace baku rabu don mahaifiyarsa ta nuna
inki ba,dama can suna da wani manufa na son cin amanarki ne kawai."
TAIMIYYAH wacce take ta faman kauda kayayyakin gift data fara samu, ta dubi Yasmeen tana cewa, "Yasmeen wallahi bana son jin zancen Basmah da Nass a yanzu,sabida na sanyasu cikin wani littafi na daban na kulle dukkanin shafukansu,idan har zan iya baki shawara kema ki
auka to don Allah kada kiyi mata maganar koda wasa,matu
ar ba fatan alkhairy kawai zaki yi ki kulle bakinki ba,kinsan meyasa nace haka?"
Yasmeen ta girgiza kai alamun bata sani ba,TAIMIYYAH ta cigaba da fa
in, "Sabida babu wani amfanin yin maganar ko neman
arin haske,don komi ya riga ya faru Yasmeen, yanzu ana zancen irga kwanakin zuwan ranan aurene,don haka ni na da
e da sallamawa tare da cire duk wani soyayyar Nass da yai saura cikin zuciyata.Na barwa Allah komi idan har da zuciya biyu aka
ulla wannan al'amarin ina ro
o Ubangiji yayi min sakayya da sauyi mafi alkhairy cikin rayuwata,tunda na rasa su Abie na cigaba da rayuwa cikin godian Ubangiji,to na riga na sawa raina babu wani mahaluki da zai shigo ya fita cikin rayuwata da bazan iya jure rashinsa ba,tabbas na so Nass irin soyayyar da ban ta
a tunanin zan yi wa wani
a namiji ba,na kuma ji ciwon wannan lamarin fiye da tunaninki Yasmeen,amma a yanzu ji nake yi komi ya wuce har bani son tuna cewa wata ala
ar soyayya ya ta
a shiga tsakanina da shi,tun daga randa aka raba goran sanya ranar aurensa da Basmah na sake sallama cewa Nass ya riga da ya fita cikin rayuwata,don haka kema ina so ki kife duk wani babi nasa.

Wannan lamarin ya daina baki mamaki tunda a duniya muke,duniyar ma irin wacce ake cikin wata rayuwa na son rai da fifita son zuciya,don haka kome akace ya faru mu daina mamaki Yasmeen...."
TAIMIYYAH ta dakata da maganar tana duban yadda Yasmeen ta tsura mata ido babu ko
iftawa.Sai ta saki smile tana cigaba da cewa, "Yasmeen duk wannan kallon fa?"
Yasmeen ta sauke numfashi kafin tace, "Hmm!

Am Speechless TAIMIYYAH,ban san ma me zance ba."
TAIMIYYAH ta jinjina kai tana cewa, "Haka nake so dama." Daga haka ta
akko wani zancen na daban suka
aura, duk yadda Yasmeen ta so TAIMIYYAH ta bata ha
in kai su tinkari Basmah da magana akan aurenta da Nass da za a
ulla,TAIMIYYAH ta
i ba Yasmeen
in ha
in kai,ta kuma ro
eta akan cewa don girman Allah ko a fuska bata son Basmah ta ga canji daga Yasmeen
Washegary
arfe bakwai da rabi na safe TAIMIYYAH suka fita xuwa makarantar Haddar tasu.Su Basmah ne dai da ba za a samu yaye su a wannan shekarar ba sabida sun sanya wasa,basu fita gidan zuwa makarantar ba sai takwas da rabi.

Kafatanin
an gidan tun daga kan Iyah har zuwa su Babah Ladi duk sun halarci wajen bikin yayen Mahaddatan.

Daga Ummie sai Umma da tace babu inda zata su ka
ai aka bari a gidan.Amma hatta Yah Sadeeq daya shigo weekend don kawai ya halarci taron,duk sun je tare da wasu daga cikin
an Rimi can Fam house
in su TAIMIYYAH,duk sun sama halartan taron.
arfe sha biyu na rana aka fara watsewa daga wajen taron,
alibai masu haza
a da suka fi sauran
an uwansu Mahaddata
wazo sun kwashi uban kyatuttuka daga manyan ba
i mahalarta taron.

Cikin wanda suka samu manyan kyautuka TAIMIYYAH na sahun farko,don ta amsa manyan kyautuka tun daga kan ku
e da suturu ha
i Qur'anai.

Yah Sadeeq shine ya isa wajen bada kyaututtukan ya taya TAIMIYYAH amsa,zuciyarsa cike da tarin farin cikin da bazai misaltuba.

Iyah ta kai bakin Hijab
inta ta goge hawayen farin cik lokacin da ta ga yadda ake baiwa TAIMIYYAH kyatuka,tare da kwarzanta kwazonta na zamowarta cikin
alibar da ta fi sauran
an uwanta
arfin hadda,tare da fitar da Tajweed a cikin
ira'arta.

TAIMIYYAH sun dawo gida jikinta a matu
ar sanyaye yake,duk wannan tarin
aunar da aka nuna mata,duk irin kara da bajintar da su Baba Sani suka nuna mata na son ganin sun faranta zuciyarta,ji take yi akwai sauran wani gurbi me girman gaske da suka kasa cike mata shi.

Ba kuma kowane irin gurbi bane sai na kewan Abie da take ji me girma a wannan rana.

Zuciyarta cike take da farin ciki da bazai misaltu ba sabida wannan ranar yana
aya daga cikin ranakun da ba za ta iya daina alfahari da su cikin rayuwarta na duniya ba.

Amma tun daga sanda ta ga Iyayen
an uwanta Mahaddata na cike da tarin farin ciki, taji cewa sun yi mata wani fami me tsanani a cikin zuciyarta.

Kewan Abie me tsanani ya taso ya danne dukkanin tarin farin cikin da take ji a wannan rana,hakan ya haifar mata da mutuwar jiki da wani irin rauni a zuciya har suka iso gida.

Ta nufi
akinta tana shigewa toilet ta rufo,ta jingin da bangon bayin hawaye na zubowa daga idanunta masu tsananin zafi.

Muryar Abie
inta take son ji kamar tayi hauka,amma ta san babu halin hakan don ya riga yayi mata nisan da ba za ta tadda shi ba sai a kiyama.

Ta sulale daga tsaye ta tsugumna tana kuka sosai,har sai da ta gaji ta rarrashi kanta ta share hawayen, tare da gabatar da uzurinta ta
auro alwalar sallar azuhur ta fito.

Da Idanun su Maryam Sunusi da Zee ta fara cin karo, wan
anda suka iso kusan a tare da juna.

TAIMIYYAH sai ta saki murmushi tana takowa zuwa cikin
akin take cewa, "Welcome my friends ashe dai da gaske zaku samu zuwa
in."
Maryama ta dubi TAIMIYYAH wacce kallo
aya za kaiwa face
inta kasan ta sha kuka ta furta, "Haba Besty me zai hanani zuwa ni kam,inba wani babbar uzuri ne ya taso min ba,me kuma ya sanyaki kuka idanu suka kumbura haka?"
TAIMIYYAH ta sake narke fuska tana baiwa Maryama amsa da cewa, "Maryam na tuna Abie ne kawai ina hasashen da yana raye wani irin farin ciki zai yi shi ma?

Shiyasa na kasa daurewa sai da nayi kukan na samu sau
in ciwan da zuciyata ke min,sai yanzu ne nake gane cewa shi mutuwar iyaye wata babbar jinyace da ba a warkewa sai dai aji sau
i,Allah ya
ara mana juriya da ha
ury kawai,su kuma Allah yasa suna Jannatul Firdaus."
Zee da Maryama suka ha
a baki wajen amsawa da cewa, "Ameen ya hayyu ya qayyum." Zee ta
aura da fa
"Sai ha
uri TAIMIYYAH amma tabbas rashin iyaye na da zafi duk da mu bamu san pain
in ba,Mama tace tana gaisheki kuma tana taya ki murna, ga sa
onan ma tace akawo miki babu yawa."
Zee ta kai
arshen maganar tana nunawa TAIMIYYAH ledar da ta aje akan gado.

TAIMIYYAH ta iso bakin gadon ta zauna kusa da Maryama tana cewa, "Allah sarki na gode
warai,dama ba tayi
awainiyar kawo komi ba Zee haba." Tayi maganar hannunta na bu
e ledar,manyan idanunta suka sauka akan kyakykyawar atamfar da ke ciki.Ta dubi Zee da sauri tana fa
in, "Kai Zee wannan
awainiya ai yayi yawa,an gode Allah saka ya bar zumunci."
Zee ta amsa da cewa, "Ameen qawata ni ma kuma ga nawa babu yawa." Zee tayi maganar tana ciro wani
aramin kwali da akai raping wasu kyawawan Mug guda hu
u,an rubuta sunan TAIMIYYAH a ciki ana wishing
inta Happy Qur'anic Graduation.

Wani irin farin ciki ne ya tsarga a zuciyar TAIMIYYAH sabida sun mata kyau Mugs
in,kuma kana gani zaka san cewa wanda yayi aikin
wararrene.

Ta dubi Zee da tarin farin ciki akan fuskarta tana dinga zuba mata godia,Maryama itama tana taya ta godian kafin ita ma ta ciro envilop daga cikin jaka ta ajewa TAIMIYYAH a jiki tana cewa, "Ga namu gift
innan babu yawa,ki sai duk abinda kike so inji Mummy.

Ni kuma ga wasu fashion nan kya yi kwalliya,Allah ya sanya albarka yasa anyi na tsoran Allah ne Besty."
Maryama ta
are maganr tana ajewa TAIMIYYAH fashions
in da ke cikin box
insu.TAIMIYYAH sai taji gaba
aya har ta rasa bakin magana, sabida irin yadda qawayen nata ke faman nuna mata
auna,ta
aga manyan idanunta ta sauke akan Maryam tana mata godia har hawaye na cika idanunta.

Daga haka ta tashi ta gabatar da sallah,ita ma Zee sallar ta gabatar kasancewar da alwalarta ta iso gidan.

Maryam da ke off ne tayi kwance abinta tana danna wayarta, har zuwa lokacin da Yasmeen ta shigo
akin dai-dai da idarwar TAIMIYYAH daga sallah.

Ta waiwaya ta dubi Yasmeen da ke gaisawa da Maryam tana cewa, "Yasmeen tunda muka dawo kika
ace a gidannan ina kuma kika kur
Yasmeen ta saki dariya tana duban TAIMIYYAH take cewa, "Ina can sasan Ummie tana nuna min kayan snacks da ta saka a aiko ta tasha tun daga Kaduna,ba kiji yadda cupcakes
in su kai da
i ba wallahi,an gode da
auna
warai babu abinda zaki ce sai godia,domin an nuna miki
auna da kara me tarin yawa."
TAIMIYYAH ta jinjina kai tana cewa, "Alhamdulillah!

Alhamdulillah!

Gaskiya an nuna min
auna Allah kuma ya fini yabawa,kin ga abubuwan arzi
in da su Zee ma suka kawo min gasu nan akan gado,ki
auka ki kaiwa Iyah ta gani kafin in fito yanzu,sai akawo musu abinci please Yasmeen."
Yasmeen ta taya TAIMIYYAH godia tana kwasan kayan da ku
in, wanda basu ma bu
e sun ga ko nawa bane ta nufi
akin Iyah.

Daga Iyah sai Mamienta ne a
akin, Yasmeen ta zube kayan bisa bed
in Iyah,tana sanar mata wan
anda suka kawo wa TAIMIYYAH.
Chapter 82 · 0% Book details